Sashe 52
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yay Mou dina" tafada tana share hawayenta da bayan hannu Kuma tana rage volume din kukanta,
"Why! Why !! Why!!!" Tafada again tana sakin Wani kukan
"Shiih pls kidaina kuka kokuma nakatse wayan"yafada ahankali
"MIYE LAIFI NA? (littafin mmn Norul Huda)tafada cikin hawaye maimakon yabata amsa saiyace
"Kin rame sosai kokinyi jinya neh?" Turo baki tayi tace
"Ni ba wannan natambayeka bah kuma mah Kaima karame miye sameka?"
"Tunanin Zulynah neh yahanani sukuni, kullum da tunaninki nake kwana nake tashi Amma nasan ke maybe shigan ciki neh yasaki rama" yafada yana shafa gashin kanshi
"Karka manta da matar wani fah kake magana.... gani tayi ya runtse idanuwan shi tabe baki tayi tacigaba da fadin....kuma nibawani ciki bane dani soboda najima da haihuwa kamaga babynah mah" Tafada tana yafito babynZuly da hannu, hasko face din babynZuly tayi Mourad yagani dukda ranshi ajagule yake hakan baihana shi sakin gajeren dariya bah cikin zolaya yace
"Haba Zulynah ni neh fah Yay Mou dinki kodai bakigane ni bane na haska miki Kaina da torchi kigani?" Sake turo bakinta tayi tace
"dagaske fah baka ga Kama bane?"
Dariyan daya dade baiyi bah yasake yace" ai ko shekaru dari nayi banganki bah innaga ya'yan ki ko basu kama dake zanganesu so stop lying ok?"
Gyada mishi kai tayi tareda kuramishi idanuwanta sannan tahadiye Wani yawu mai daci tace " Ina matarka? Yaci ace tahaihu kokuma takusa ayanxu koh?"
Runtse idanuwanshi yayi cikin yanayin bacin rai yace" na sake t.....
_kuyi manage banjin dadi neh_
*DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Ummi😁,Mummy Moimada,Ummi,Rash,M jaafar,Maryam Abba,Asak,Aisha Rabe,Anty Rabi,Maman Hibba,Aysha🥀,Nerdeeyer, Faty... Wannan page din naku neh kuyi yanda kukeso dashi💋. Sauran kuma kusaurara*
*Page 78*
Runtse idanuwan shi yayi cikin yanayin bacin rai yace"na saketa Last 2 weeks!"
Zaro ido tayi cikin firgita, bakinta narawa tace" miyesa Yay Mou ? Nasanka dahakuri what happened?"
Gani kawai tayi yana share hawaye Kuma sunki tsayuwa ai nan itama tafara nata hawayen tana girgiza mai kai , tsayar da hawayenshi yayi dakyar yace" how could she? How could she?dukka hardcopy din photos naki takonas. .."
Cikin bacin rai takatseshi dacewa"Unbelievable! Don kawai takona photos dina zaka saketa? What came over you? Nasan ka da hakuri but why?Miyesa ku maza saki baimuku wuyar furtawa neh? Abinda baikai Kara ya taka bah saiku miyar dashi babba , Kasan yanda mace keji in aka saketa koda kuwa ita tanema da kanta? It really hurts sosai , yeah it doe..."
Murmushin yake yasake tukun yace"shine kike hayayyako min haka? Gashi Kuma baki tsaya kin karasa jin abinda zan fada bah ,Wait kodai Iqbal yasakeki neh?miye kika mishi?"
Yakatseta zuciyarshi nabugawa dasauri soboda fargaban amsan dazata bashi Juyarda kwayar idanuwanta tayi tace " Ina dakina.. and ka gaggauta karasa sanar mun da abinda yafaru"
Ajiyar zuciya yasauke yacigaba dafadin" lokacin data kona photos dinki banwani dauki kwakwaran mataki akanta bah cos inada softcopy (wato yana dashi acikin waya)... hawayen fuskarshi yasahare kafin yace wancan watan dayawuce batada lafiya so Fakhih ya rakata asibiti soboda nidinma ba isheshiyar lafiya bane dani bah, so likita yatabbatar musu cewan tanada cikin watanni uku, lokacin dasuka bani labarin nan sainaji kashi hamsin daga cikin damuwowi na suntafi, I was happy cos nasan maybe zata haifomin mai sunanki amma saita tsiro dawani magana wai tamawa abin cikinta Suna Don haka nadaina fada mata sunanki and I make it sure to her that mai hanani samata sunanki saiya shirya shine fah tasha maganin zubar da ciki , nayi kuka sosai tin tana asibiti ma na aika mata da takaddar sakinta..."
"Ayyerh bata kyauta bah Wlhy! Yay Mou dina kadawo daita dakinta mana tanasonka please" tafada cikin rarrashi Girgiza kai yayi yace
"no bazan iya bah"
"DanAllah Kuma dan soyayyar dake tsakanin mu pls kaje kadawo daita"tafada cikin rawar murya Runtse idanuwanshi yayi sannan yabude yace
"Inafatan babu matsala arayuwar aurenki?" Dan murmushi tayi tace
"babu matsalan komai"
"Then why all those bad feelings and dreams?"yafada yana kallon cikin idanuwanta Tabe baki tayi tare dage kafadarta alaman bata sani bah, murmushi Yay Mou yasakeyi yace
"Toh miye sunan yar hannunki?"
"Ya'ta zakace wanda Kuwahnah tabani Kuma babynZuly ake fada mata" tafada tana kanne mai ido, dariya yayi yace
"like seriously ?"
"Barima kagani.... tafada tana kiran BabynZuly dake wasa abinta, zuwa yarinyan tayi Zuly tace
"My baby ma ismuki?" Murmushi tayi tace
"BabynZuly" Dariya Mourad yasake yana rike cikin shi kafin yace
"My baby look at me" Kallon face din wayan BabynZuly tayi tana kurawa kyakywan balaraben dake cikin waya ido Kaman mai son gano inda tasanshi, turo baki tayi cikin shagwaba tace
"Am not your baby am her baby"
"OMG Zulynah kinfara koyawa yarinyan nan halayenki fah"yafada yana shafa sumar kanshi
"Erh mana what do you expect ? zama da madaukin kanwa shike kawo farin kai ai" tafada acting like a boss
"Exactly Zulynah but am afraid takwaso duka halayenki fah"
"Miyesa toh?"
"Soboda karta jefa rayuwan mazaje a matsala Kaman yanda..."saikuma yayi shiru yakasa karasawa, gira ta dage mishi irin yacigaban nan Amma yayi shiru, babynZuly neh tace
"Zulynah who is this?" Shafa fuskar ta tayi cikin jin dadi tace
"Your second dady"(soboda bata taba kiran Iqbal amatsayin baban BabynZuly bah) Zaro ido tayi tana nuna mai yatsa tace
"so you're my second father ai Zulynah koda yaushe saitabani tatsuniyanka Kuma akwai hotonka dayawa a drawing room din Zulynah"
Washe baki yayi cikin jindadi yace "Yeah nine my baby"
"Zulynah miye ahannun ki?" Yatambayeta Zaro idanuwan ta tayi tareda kallon hannunta dake cikin leather tace
"Kamatina min ashe agidan kunshi da kitso muke" Dariya yasake fashewa dashi yace
"Allah Ya shirye minke Zulynah nasan ma watarana zaki iya manta wacce ke"
"Ai duk kai kajawo" tafada tana sauke kwayar idanuwanta
"Na manta ban tambaye ka ya aiki bah? Kuma two yrs ago naje bansameka bah ance maybe kabar Jericho I was so afraid kar ace Wani abu neh yasameka nayi kuka sosai.."tasake fada cikin rawar murya Cikin sanyin murya yace
"Zulynah banda lafiya neh shiyasa na daina zuwa bakiga yanda na rame bane " Kallon rashin yarda tamishi kafin tace " kwarai dagaske karame sosai amma ace yanxu Kusan 3 yrs Amma kace haryanxu ba lafiya neh dakai bah wannan Wani irin ciwo neh haka?"
"Bazaki gane bah"yafada yana cizan lip dinshi
"I missed you like crazy"tafada Kaman zatayi kuka harda gutun kwallan daya makale mata a ido
"Ke karki manta fah ke matar aurece" yafada ahankali Lumshe idanuwanta tayi sannan ta gyada kai tace
"Ya Ammi?"
"Inaga tana bacci" yabata amsa atakaice sannan kowannensu yayi shiru numfasawa tayi tace
"kakoma office kaji zamanka agida is not proper" Murmushi yayi yace
"Insha Allah zankoma"
"Yauwa good boy ko kaifa"tafada tana kunshe dariyarta Kankance idanuwan shi yayi yace
"ke Wani irin boy Kuma Ina neman 40 next yrs kicemin boy ai ko Dan 20 bazaki cemai boy bah balle ni tsohon nan"
Dariya tayi tace "Did i hear you say tsoho! Tsoho aina kenan? Baka tsufa bah tukunna Amma in kacigaba da rashin gyara fuskarka toh zaka dawo tsoho"
Shafa face nashi yayi sannan ya lumshe idanuwan shi cos shikam man zai iyacewa ma yamanta rabon shi dayaje barbing saloon , bude idanuwan yayj yace
"Nawa neh kudin kunshin?"
"Wai nawa neh?" Ta tambaye mai lallen dahar tafara zanawa wannan budurwan kunshi
"Dubu 5 tareda kitsonku"
Tabe baki tayi tace " wai dubu biyar"
"Ohk tabaki account numbern ta "
"Waiki bada account number" tafada wa matan babu bata lokaci matan tafada mata itakuma tafadawa Yay Mou
"Zan saka mata karki bata kudi" Murmushi tayi tace
"Nagode sosai Allah yakara budi"
"Bari nabarki haka kihuta koh?" Cikin sanyin murya tace
"ai Kaima Kasan bana gajiya dakai Amma no problem Nagode , pls kar ka manta da maganganun mu and make sure kaje ammaka gyaran fuska kafin kawuce wajenta and please kagaishe min da Ammi kacemata anytime nayi dailing numbernta baya shiga kuma bansan miyesa bah"
"Insha Allah Zulynah "
"Saiyaushe Kuma?"
"Watarana " yafada atakaice Gyada kai kawai tayi cikin sanyin murya tace
"Bye Yay Mou inna haihu zansa sunanka Kuma Kasani a Addua nima zansaka anawa" Murmushi kawai yayi tareda katse kiran, ajiyar zuciya yasauke yanajin wasu iska nashiganshi, wani irin farinciki yakejin kanshi aciki, he's feeling alive again after a long time cos shi awajenshi marabar shi da living dead kadan neh
"Alhmdllh ya Allah ai ko muryan ta nakeji jefi-jefi nasan damuwata zaina raguwa, mikewa yayi yaje ya watsa ruwa sannan yafito, duk ma'ikatan gidan sunsha mamakin ganinshi shi kadai cos mudin zakaganshi to za'a kaishi asibiti neh gashi Kuma babban abin al' ajabin shine yanda yasake fuskarshi har murmushi yake sakewa, amsa gaisuwansu yayi sannan yashiga mota yafice daga gidan gabadaya.
Straight barbing saloon ya wuce yaje aka gyara mai fuska dakuma sumar kanshi sannan yakoma gida, sanda yasake yin Wani wakan tukun yasa Wani sabon ka ya dagacikin kayayyakin shi kafin yafito.
A parlour yasamu Ammi tana zaune, baza hanci Ammi keyi tana son tabbatar da kamshin tuararen wanda takeji Kaman ance ta dago fuskarta caraf suka sauka acikin na Mourad , murza idanuwanta tayi cikin rashin yarda da abinda take gani
"Kodai zanje ayanka min glass neh"tafada wa kanta
"Kodai kije a chanza miki hancinki bah"yafada cikin Zolaya tareda zama agefenta, kallonshi Ammi cikin mamaki cikin sanyin murya tace
"Allah yasa bah mafarki nakeyi bah" dariya yayi yace
"Ammi nah ba mafarki kike bah" Kawai saiyaga Ammi tayi sujjada harda kwallanta, tashi tayi tafara kallonshi Kaman yau tafara ganinshi, Kama hannun ta yayi yace
"Ammi zanje indawo da Qudsiyah dakinta , gobe zamu koma gidanmu Kuma zankoma aiki wannan satin"
"Alhmdllh!!?" Ammi keta maimaitawa tsantsan murna har zata tambayeshi dalilin sauyawar ra'ayin shi cos bata manta cewan jiya kafin sunyi bacci sanda tasameshi akan yadawo da Qudsiyah dakinta Amma ya murza toka a ido yace shi Sam yagama zaman aure da ita Allah yahada kowa da rabonshi. Shiru kawai tayi tace shikenan Allah yasa hakan shine mafi Alhkeri
"Ameen"ya amsa da murmushin da tin dazu yaki gushewa daga samar fuskarshi tashi yayi yafice inda Ammi taraka shi da ido tana godewa Allah Azuciyarta....
★★★★★★★★