Sashe 82
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kaya ta ajiye a kan gado da kuma magangunan ta, tana ajiye su ta koma toilet din, shi dai sai kallonta yake yi kaman ya hadiye ta! Yana son yayi magana amma yanayin face 😀 nata ya sa shi yin kum da bakinsa saboda tsaro ba don tsoro bah!
Wakan ta tayi tare da d'auro alwala kafin ta fito, yana ganin ta fito shi ma ya shige! Kafin ya fito har ta fice daga d'akin
Tsaki ya ma cikin rashin jin dadi, sharp sharp ya karasa shiryawa sannan yayi sallar Isha din sa kafin ya fita shi ma
Dariyar daya ke ji daga parlourn Ammi ya sa shi karasawa wajen!
Zuly ya samu da Fakhiha ga kuma Qudsiyah dake aikin daukan su video da wayarta ganin haukan da su keyi akan za'a mawa Zuly Allura
"Miye haka? "Ya tambaya a fusace tare da karbe Alluran daga hannun Fakhiha kaman ba Mourad bah
Cikin murmushi Fakhiha"Allura zanmata yaya! "
"Ke ma'aikaciyar asibiti neh da zaki ce Allura zaki mata salon ki karasa mun ita! "Ya sake fad'a cikin kaman zai dake ta
Kallon Zuly da ta yi tsaye tana kallon Mourad cikin mamaki tayi kafin cikin sanyin murya tace"Allah ya baka hakuri yaya! "
Tab'e baki Qudsiyah tayi tare da mikewa tace"nikam na ware gidanmu! "
"Bazaki tsaya muyi dinner bah? Kinga Ammi kawai mike jira ta fito sai muyi"Fakhiha tafada kaman abinda Mourad ya mata bai dame ta bah
Car key din ta tafito da shi daga cikin cute side bag din ta kafin ta ce"spare me Uwata na jira na! "
Dankwali Fakhiha ta dauka sannan ta ce"Muje Toh na rakaki! "
"Better!" Ta fad'a tare da karasa wa wajen Zuly sannan ta bata side hug tace
"Allah Hafeez Amarya! " murmushi Zuly ta mata tace
"Same to you sister"
Breaking hug din tayi tare da ficewa still bata kalli wajen da Mourad yake bah!
Ganin Zuly na shirin fita ita ma yasa shi fad'in"Zulynah Zo na miki alluran! "
Kallonsa tayi da gefen ido tace"bar shi na gode! "
He was so surprised da amsan da ta ba shi,
"Zulynah!!! "Ya din ga kwala mata Kira amsawa bata yi bah ta shige d'akinsu tana mai banging din kofa, cikin sauri ya karasa tare da shigewa d'akin shi ma wanda hakan yayi daidai da fitowar Ammi, girgiza kai tayi tare da komawa saboda daman muryansa da ta ji yasa ta fitowa...
Yana fara magana ya ga ta Kara waya a kunne, zama yayi agefen gadon yana jiran ta gama waya, chan ya ji tace
"Ban gane bah yaya! " nan da nan zuciyarsa ta fara kuna saboda tabbas ya San da Iqbal take waya
"Drop that phone! "Ya fad'a in a commanding tone wanda yake cikeda kishi, ajiye wayar tayi tare da shigewa toilet, da sauri ya dauki wayarta tare da duba call log!
Tsaki yaja ganin ashe ba waya ta keyi bah, relaxing ya dan yi akan gadon yana kallon gallery din wayar ta.
Shuru-shuru ba ta fito bah har hour daya ya shud'e, mikewa yayi yaje ya tsaya a bakin kofan toilet din ya ce"ki fito muyi magana! "
Shuru bata amsa bah, tinawa da yayi Ashe bata sa lock bane yasashi murda kofan nan kuwa ya bud'u
A chan wajen corner ya same ta zaune a kan stool wanda a keyin 💺 sit bath dashi, kanta a tsakiyar cinyarta da alamun kuka take yi
A hankali ya karasa wajen ta tare da tsugunawa a gabanta yace "am 🙇 sorry! "
Dagowa tayi da rinnanun idanuwanta tace"always sorry right? "
Gyada Kai yayi yana kokarin d'ago ta, mikewa tayi da sauri tace"don't touch me! "
"Why!? "
"Until you say sorry!"
Da sauri ya ce "then Sorry! "
Harara ta watsa mai tace"Ba wa ni zakace sorry din bah! "
"Wa waye? "
"Sister!"
Dariya yayi yace"kar ma ki fara taya za'ayi ki ceh na bawa Fakhiha hakuri bayan babu abin da na mata! "
"Ba Fakhiha bah I mean Qudsiyah! "Ta fada tare da ficewa daga toilet din
"Kin san miye kike fad'a kuwa?"
"Erh mana Fakhiha told me everything! Wai daman haka ka ke da riko? Just kawai don ta maka magana za ka kama fushi da baiwar Allah! For goodness sake nasan laifin wa ni za'a d'ora! Za'ace mallake ka nayi saboda tin daga yanzu ka fara misbehaving da yen uwanka saboda ni, you will make this people hate me for no reason! Please call her up and say sorry! "
Shafa gashin kansa yayi tare da daukan wayarsa cikin sanyin murya sannan ya kira wayan Qudsiyah azuciyarsa yana fad'in "sun dade basu fad'a bah! "
"Call waiting! "Ya fad'a yana nuna mata fuskar wayarsa cikin damuwa sai kace a gaban uwarsa yake
"Text her! "Ta fad'a cikin isa da iko...
Text ya tsara wa Qudsiyah yana murmushi mugunta a cikin zuciyarsa, nuna mata wayar yayi ta karanta abin da ya rubuta sannan ta danna send
Cikin zolaya yace"Shikenan ko kina son na je na kuma bawa Karen su Philia hakuri! "
Tab'e baki tayi cikin son danne dariyarta, ji tayi ya karbi wayan tare da kashewa sannan ya d'aga ta sama yace "nayi abin da kike so! Now it's my turn! "
Zaro idanuwa tayi cikin tsoro tana fad'in"you must be joking right? "
Akan gado ya dire ta yana kissing din gefen wuyar ta da sauri -sauri, bakinsa yayi nasarar gefawa acikin nata, nan kuwa ya hau bata wasu mahaukatan kiss.
Cire bakinsa yayi yana kokarin cire hannun doguwar rigar jikinta, cikin muryan ban tausayi tace "rabona da abinci tin 7hours ago! DanAllah nemo min abinci kar na mutu da yunwa! "
_Vote, Comment&Share... _
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A sweet and pitious Romantic love story
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 113*
A kasalance ya d'ago tare fa sakin dariyan da yake cin sa, tsotsan bakin ta ya sa keyi kafin ya mike dakyar yana gyara rigar jikinsa
"Bari na je na dawo! I love ❤️ you "Ya fad'a tare da ficewa daga d'akin, ajiyar zuciya ta fara saukewa kafin ta samu ta daidaita kan ta, ahankali ta gyara hannun rigarta tare da sauka daga kan gadon sannan ta sa khimar din ta had'e da ficewa daga d'akin.
Shikuwa yana fita ko kitchen bai shiga bah ya fice daga gidan gabadaya, straight wani joint ya nufa, kebab 🍢 mai rai da lafiya ya siya tare da wata yogurt kafin ya wuce chemist 👩🔬 ya siyo wasu maganguna sannan ya wuce gida...
"Ammi ba kiyi bacci bane? "Zuly ta fad'a lokacin da ta hango Ammi zaune a kan kujera
Cikin murmushi Ammi ta ce "Zan tashi kenan ki ka shigo! "
Zama tayi a gefen Ammi, har lokacin kuma ba ta gama dawowa daidai bah saboda irin b'arin da jikin ta keyi
"Ba ki da lafiya neh? "Ammi ta tambayeta cikin kulawa, kunnenta ta fara sosawa ta cikin khimar tana aza murmushin yak'e asamar fuskarta kafin ta girgiza kanta alaman a'a
Leke-leke ta fara yin chan tace"Kar dai sister Fakhiha ta tafi gida? "
"Kema kinsanta sarai bata iya kwana a waje in bah wani uzuri gare ta bah! "
Gyada kai tayi tare da lafewa a kan kujera ta na mai rufe duka jikinta da khimar din ta,
"Kar dai bacci za kiyi? "Ammi ta tambaya
Ya mutsa fuska tayi tare da tab'e baki kaman zata yi kuka ta ce"Uhmmm Allah cikina neh ya fara ciwo! "
"Ayyerh sannu kinji! "Ammi ta fad'a cikin tausayawa har da su shafa kan ta sai kace ita din baby 👼 ceh....
Da sallama ya shiga d'akin! Wayam ya ga babu kowa, wajen dining din d'akin ya karasa tare da ajiye abubuwan hannunsa, toilet ya leka ya ga bata nan dan tsaki yaja tare komawa wajen dining din yana murmushin mugunta
Ledan maganin ya bud'e tare da daukan wani liquid one din ciki kafin ya bud'e goran yogurt ya zuba a cikin kofi sannan ya juye dukkan maganin a kai
Lips 💋 dinsa ya lasa yana fad'in"Wayyo yau zan sha dadi! "
Kwalban ya dauka tare da fita dashi waje ya je ya gefar sannan ya wuce bangaren Ammi, kasancewan ko wani kofa a rufe neh yasa shi jin tsit kaman babu hallita acikin gidan.
Akan cinya ya sami kan Zuly, Ammi kuma sai aikin shafawa ta keyi aransa yayi murmushi had'e da fad'in "kigama duk wani noke-noken ki! I must make you mine today! "
"Ohhh daman a nan ta ke? "Ya fad'a lokacin da suka yi ido biyu da Ammi
Cikin muryan damuwa Ammi ta ce"Erh! Gashi kuma bata jin dadi!"
Da sauri ya karasa tare da tab'a goshin ta nan kuwa ya ji shi da dumi-dumi, daukan ta yayi a hannunsa nan kuwa ta farka, zaro idanuwa tayi cikin tsoro tana cewa
"Wayyo ciki na! "
"Sorry muje ki sha magani! Sai da safe Ammi!"Ya fad'a tare da ficewa daga d'akin itakuwa ta lafe ajikinsa gabanta na dukan uku-uku ga wani ciwon cikin da ta fara ji sama -sama
Akan kujeran dinning ya ajiye ta tare da cire ma ta khimar din ta sannan ya ajiye ma ta kebab 🍢 din a cikin plate ya ce"oya eat! Bari na shiga toilet na fito"
Gyada kan ta tayi tana bin bayansa da kallo, chan ta miyar da dubanta kan table din,
"Yaushe ya juye min a cup ban sani bah? "Ta fad'a tana daukan cup din
Kurba daya tayi kafin ta sake fad'in" ni ban son wannan! "
Wani cup mai Kama da wancan din ta dauka sannan ta juye dayan yogurt din a ciki, Wanda ta sha kadan daga cikin sa ta matsar sannan ta sa wannan din a gabanta
Tana cikin zuba ragowar cikin goran a na wanda Mourad ya zuba ma ta shikuma ya fito
Sanda ya kalli abinda ta keyi da kyau yace"Ohh aiki ki keyi haka? "
Murmushin yak'e tayi tace"ba wani aiki"
Ba tare da kowannen su ya sake magana bah suka gama cin kebab 🍢 din duk da ba wai dadin sa take ji bah