Sashe 47
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon inda Kuwah ke zaune tayi tace" ai in fada miki harna manta da akwai mutane anan duk babyna tadauke min hankali
Dariya suka saka dukkansu harda Awad dake zaune agefen Kuwah,
"Sannu maman babyna" Zuly tafada tana miyarda kallonta kan Babyn hannunta
"Kawo ta nima naganta" Lutfiya tafada tana mikawa Zuly hannu,
Turo baki Zuly tayi tareda mika mata babyn tana komawa inda ta ajiye basket,
Plate tadauka tazuba semovitan da lafiyayyiyar miya mai dauke da naman rago,
Hadiye yawu Kuwah tayi tana karban abincin hannunta, ko magana batayi takama cin abincin sai santi takeyi
Kunu Zuly tazuba mata acikin cup ta ajiye agefenta sannan takoma wajen Lutfiya tace"Anty ai kin ganta koh"
"Kaiii Zuly! Toh gata nan"tafada tana miyarwa Zuly
Murmushi Zuly tayi tareda neman waje tazauna tana daukansu selfies da wayarta.
Tinawa tayi Iqbal yace banda kaiwa dare yasata musu sallama badon ranta yaso bah itafah bataki ace ta tafi da jaririyar bah.
Tana komawa gida tayi sallah tareda shigewa dakin zanen ta ba bata lokaci tahau zana yarinya tana jin sonta har cikin bargonta babu abinda take so sama da itama taga nata babyn...
Kullum sai Zuly taje taga babyn Kuwah cos zan iya cewan agidan take wuni,
Ranan suna babyn taci sunan Maman Awad wato LATIFA amma za'a dinga kiranta Babyn Zuly,
Sosai Zuly tayi ruwa tayi tsaki a sunan babynta cos souvenirs kala kala tayi kaman bata san wahalan Samu bah...
★★★★★★★★
_Dubai_
_bayan wata daya_
Tafe take tana gwaraya cup din hannunta da chokali, wajen Mourad tanufa,
Kallonta yayi yasakar mata murmushin yak'e tareda karban cup din hannunta yace yagode,
Shafa fuskarshi tayi tana kashe mishi ido ahankali tace" in kana bukatan wani abu ina daki nah"
Kallon miye zaikaini dakin ki yamata kafin ya kawar da fuskarshi yana kurb'an coffee din hannunshi,
"Yes"tafada chan k'asa tana barin wajen...
_30mins later.._
Wani irin zufa neh ke tsatsafo mishi yana mai Jin babu dadi ajikinshi,
Lumshe idanuwanshi yayi yana hango first kiss dinshi da Zuly, lebban shi ya tsotsa sosai tareda yin nishi mai karfi
Rub da ciki yayi yana tunanin abinda zaisa mood nashi chanzawa bayan babu Zuly azusa dashi,
Cos zai iya fadin kafin yahadu da Zuly yanada karfin sha'awa sosai amma kuma bayan ya hadu da Zuly ko a tsirara zai kalli mace bazaiji komai bah asalima a siffan Maza yake kallon su amma mudin Zuly tayi shigar banza toh ranan saiyayi dakyar yake samun bacci kuma suna having nice moment da rana toh dole sai yayi mafarki
"Miye ke Shirin faruwa dani neh"yafada da kyar,
Cup din dake ajiye ya kalla ai nan da nan idanuwan shi sukayi jazir,
Cikin bacin rai yadaure ya mike yana nufan sama,
Banko kofa taji anyi dasauri tajuya atsorace,ganin shine yasata sakin towel din jikinta tana takowa wajenshi,
"Yay Mou dina" Yusayrah tafada tana yin kalan muryan Zuly ,
Kallonta yayi dakyau kawai yaga takoma sak Zulynshi, runtse idanuwan shi yayi lokacin dayaji hannunta ajikinshi,
Sake bude idanuwanshi yayi yana kallonta dakyau yana mamakin abinda zaisa yana ganin Zuly akusa dashi amma kuma data taba shi kuma saiyaga ba ita bane cos shi ko tab'ashi Zuly tayi yana ganewa,
Wani numfashi ya furzar yana dan janyeta daga jikinshi azuciyar sai fad'i yake" wannan bah Zulynah bane kuma da Zulynah kawai zan iya kwanciyan aure"
Ko taku biyu baiyi bah ta rungume shi tabaya tana shafar kirjinshi muryan ta yaji tana fadin" Yay Mou dina banmaka kyau bane?,
Cikin sauri yajuyo idanuwan shi sunyi jazir sosai soboda sha'awa yace" kidaina kirana da wannan sunan kingane??"
Idanuwanta duk sun kawo ruwa amma ta danne ta fizgoshi jikinta,kafin yayi magana harta hade bakinsu,
Duk yanda yayi ya kwaci kanshi abin yaci tura saima hankada shi datayi akan gado itama ya haye kanshi, sosai zuciyarshi take kin abinda take mishi amma gabadaya gangan jikinshi yace baisan da zancen bah, babu yanda yaiya sai kawai ya sadakar hawaye na gangaro mishi tsantsan bakinciki,
Tinawa dayayi ita tasashi awannan yanayin yasashi birkita ta kasanshi tareda cire pant nata ya cillar gefe,
Jallabiyan jikinshi ta tayashi cirewa zuciyarta wasai sai wani murmushin datakeyi soboda daman plan dinta kenan kuma tasan in yana jima'i daita a kodayaushe bazai tab'a barinta bah kuma ita tazata jima'i shine yake dasa kauna amma abinda batasani shine_jima'i nakawo jindadi amma bazai tab'a kawo kauna bah,jima'i samfuri ne na kauna amma ba kauna din bah_ (ina fatan angane kar wani namiji ya yaudare wata...)
Kuma _jima'i baya kiyaye namiji, idan kina so zaki iya juya 360 akan gado toh lah shakka hakan bazai chanza komai bah_....
★★★★★★★★★
Kwance take lullube da bargo ga dakin duk yaji dumi,sallaman da akayi abakin kofa yasata yaye bargon tareda bude jajayen idanuwanta,
Cikin sauri Lutfiya tashigo cikin dakin tana fadin" miyeke damunki?"
Hannu Zuly tasa ta toshe hancinta cikin rawar murya tace"karki karaso"
Cakk Lutfiya ta tsaya tana zaro Idanuwanta cikeda mamaki,ganin Zuly ta juyar dakanta yasata karasowa wajenta,
Wani irin mikewa tayi hade da ture Lutfiya tayi hanyan toilet dagudu, bata ma karasa cikin toilet din bah tafara kwararo amai kaman zata amaye hanjin cikinta
Dasauri Lutfiya takaraso wajenta tana fadin "miye faru neh wai?"
Agalabaice tace" karki karaso kusa Dani kina karni"
Shinshina jikinta tafara yi, itadai banda kamshin turaren cool water babu abinda takeyi,
Muryanta taji tana cewa "kishiga kiyi wanka soboda natabbata in nacigaba da shakan wannan karni mutuwa zanyi"
"Toh" tafada tashiga cikin toilet din, ruwa tadauko daga nesa ta mikawa Zuly, sai wani yatsine takeyi tana toshe hancinta da hannu ,
Dauraye bakinta tayi ta tashi Lutfiya ta gyara wajen kafin tashige toilet din,
Wanka tayi tafito daure da towel tana karasowa wajen Zuly tace" har yanzu ina karni dinne?"
Tabe bakinta tayi tace" basosai bah... Ki duba cikin chan zakiga wasu riga nasan zasu miki soboda ni sunmin yawa sai ki sa"
Batareda Lutfiya tayi magana taje tadauki kaya tasa tace" zan iya fesa turaren ki?"
Zaro Ido tayi tace"a'a karki fesa shima karni yakeyi"
Karasowa wajenta tayi tace" miyeke damunki neh wai?"
Kaman zatayi kuka tace" Anty wlhy rabona da abinci tin jiya dasafe! Gashi saina dinga jin kasala kasala ga zazzabi.... Yauwa kuma ina amai"
Tafada hawaye na gangaro mata, share hawayen Lutfiya tayi, sannan takama tafin hannunta tana dubawa,
Gaban Lutfiya neh yafadi dasauri ta dubeta tareda duba idonta,
Zaro Ido Lutfiya tayi tace" kijirani ina zuwa yanzu"
Gyada kai Zuly tayi itakuma Lutfiya tafice tana Adduan Allah yasa kar hashshen ta yadawo gaskiya...
"Innalillah wa'ina illahir raji'un" shine abinda Lutfiya take maimaitawa acikin zuciyarta muryan Zuly ta tsinkayo tace
"Anty wai miye neh?"
Wani yawu Lutfiya ta hadiye rike hannun Zuly tayi gam tana kallon cikin idanuwan Zuly dakyar tace" you are pregnant"
Kirji Zuly tarike tana zaro Ido cikin i..i..na tace" pre. miye?"
Muryan Lutfiya narawa tace" erh ciki neh dake, cikin haihuwa"
Fizge hannunta tayi acikin na....
_kuyi hakurin rashin jina da bakuyi bah jiya..._
#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 71*
Fizge hannunta tayi acikin na Lutfiya tamike , cikin sauri tanufi wajen katon madubin dake cikin dakin,bude rigarta tayi tana shafa cikin farinciki kwance akan fuskarta.
Juyawa wajen Lutfiya dake tsaye sororo tayi tace" Anty kina nufin little babynZuly neh anan"
Gyada kai kawai Lutfiya tayi,itafa tazace dazarar Zuly taji batun cikin zatace zubarwa zatayi shiyasa tashiga cikin zulumi soboda har ga Allah bata goyan bayan zubda ciki soboda wasu nema sukeyi ido arufe basu Samu bah.
"Hello Umma nah!"ta tsinkayo muryan Zuly nafada, bata daiji miye akace daga dayan bangaren bah taji Zuly tace
"Umma nah ciki neh dani ashe"
Dariya Zuly tayi tace "karki damu Umma nah dazarar na haihu zan barmiki ita soboda akwai babynZuly kuma Kuwah tace ni zan yayeta kuma awajena zata zauna kinga saina kawo miki little babynZuly"
Zama Lutfiya tayi abakin gadon duk jikinta yayi sanyi dalilin tinawa da ko b'ari bata tab'a yi bah, bata hankara bah sai kawai taji hawaye yana gangaro mata,kafin tadauke shi har Zuly tadauke mata shi soboda takaraso wajenda take.
Cikin sanyin murya Zuly tace" kiyi hakuri Anty inshaAllah Allah zai baki naki"
Girgiza kai Lutfiya tayi tace" an tabbatar munda cewan ba lallai bane nah haihu"
Zaro Idanuwa Zuly tayi tace"miyesa?"
Kara share hawayen tayi tace" likitoci sun tabbatar da cewan inada cutar mahaifa ta adrenal hyperplasia ( aturance shine _glandon adrenal_)"
Shiru Zuly tayi tana kallon Lutfiya cikeda tausayinta gyara murya tayi tace" na miki alkawari wani cikin dazan kuma samu yar ko dan zanbaki shi kyauta"
Cikin sauri Lutfiya ta rike hannun Zuly tace " dagaske kikayi?"
"Na miki alkawari in har Allah yakuma bani wani cikin to inshaAllah zan baki shi/ita kyauta" tafada tana murmushi
Rungumeta Lutfiya tayi tareda fashewa da kukan farinciki soboda zata iya cewan ba'a tab'a mata kyautan dayakai wannan bah
"Nagode sosai!!!" shine abinda Lutfiya ke maimaitawa , dagota Zuly tayi tana share mata hawayenta...
★★★★★★★★★
_Dubai_ , 8:30am
Ahankali yake bude idanuwanshi dasukayi mai nauyi sakamakon hasken ranan dayake kyallara mishi idanu,
"Allah yasa mafarki n..." Makalewa maganan yayi sakamakon jin kan mutum a kirjin shi,
Cikin sauri yahau tashinta, bude jajayen idanuwanta tayi ta kalleshi kafin ta matsa daga jikinshi,
Tashi yazo yi idanuwanshi suka hango mishi jallabiyan shi yashe akasa,
Zaro idanuwan shi yayi yana bin jikinshi da kallo "anya kayana neh anan"
Yafada cikin rashin yarda da abinda zuciyarshi ke raya mishi,
Leka cikin bargon yayi cikin sauri yarufe yana zaro idanuwan shi,
Sai asannan komai yafara dawo mishi,
Runtse idanuwanshi yayi yana maimaita sunan Allah acikin zuciyarshi cikin rawar murya yace" Siyah inafatan babu abinda yafaru atsakanin mu?"
Yamutsa fuska tayi tace" ohhh sweet inma wani abu yafaru ai bah haramun mukayi bah asalima hakki muka saukewa junan mu"
Lebban shi ya ciza dakarfi wanda yaji zafin shi ya ratsa duka ilahirin jikinshi amma ko qwatan-qwatan zafin da zuciyarshi yake mishi baikai bah,
Mikewa yayi yana share hawayen dasuke zubo mishi ya shige toilet,
Yana shiga yakunna ruwa tareda fashewa da kuka har yana shidewa,
Dakyar yasamu yayi wankan soboda yanda yakejin zuciyarshi na zugii,