Sashe 51
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Turus taja ta tsaya tana bin Zuly dake yashe akasa da ido,
Cikin tashin hankali Iqbal yanufi wajenta yana jijigata tareda kiran sunanta amma ko motsi batayi bah,
Kinkimanta yayi yafice daita yana barin Lutfiya da komai yatsaya mata Chak awajen.
Karan kofa neh yadawo daita duniyar mutane ai kuwa sai zirr hawaye na silalo mata, binsu tayi dagudu harda cin tuntube...
_Hospital_
"Agaskiya matarka tasha maganin zubar da cikine neh kuma mai hadarin gaske soboda dakun kara hour daya bakuzo bah toh bah makawa saita rasa mahaifarta" doctorn yafadawa Iqbal da kanshi ke kan table
Dago kanshi yayi cikin muryan dake nuna tsantsan damuwa yace" yanzu kana nufin cikin yazube kenan?"
"Erh yazube amma izinin ka muke nema don a wanke cikin"
"Toh shikenan awanke tinda hakan zaifi"
Hannu yabawa doctorn tareda ficewa duk idanuwanshi sunyi jah
Dasauri Lutfiya dake zaune ta tashi tana tambayan shi miye zubar da cikin
"Wai mahaifarta bashi da karfi kuma gashi tana yawan tsalle-tsalle "yafada atakaice
Zama Lutfiya tayi tana dafe kanta amma kuma chan kasan ranta bata yarda da abinda yafada bah...
Kwance take akan gado fuskarta yayi fayau sai ajiyar zuciya take saukewa akai-akai dukkansu sun kura mata ido kama zasu cinyeta barinma Iqbal da idanuwanshi sukayi jahzir.
Yamutsa fuska tayi sannan tajuya wajen dayan bangaren gadon,
Cikin zafin nama Iqbal yataro ta soboda sauran kadan ta dungura kasa
Bude idanuwanta tayi dakyar tana bin jikinshi da kallo, cikin sauri tamatsa baya tana bin inda take da kallo
Runtse idanuwanta tayi gam tana fatan Allah yasa duk acikin mafarkin neh cikinta yazube,
"Zuly!" Lutfiya takirata
Sake runtse idanuwa tayi wannan karan kam harda toshe kunnuwanta tana fadin"DanAllah karku cemin ba mafarki bane karku sanar dani wannan mummunar labarin"
Hawaye Iqbal yashare sannan ya rungumota jikinshi tareda sakin kuka
Bude idanuwanta tayi zuciyarta na zafi ahankali tace" twins dinne suka tafi?"
Gyada mata kai yayi yana cirota daga kirjinshi,
Kallonshi takeyi ko kiftawa babu, taso ace shine first suspect dinta amma kuma yanda yake kuka yasa takawarda da zargin daga kanshi.
Hawayen fuskarshi tahau sharewa dukda itadin ma hawaye takeyi , cikin muryan lallashi tace" yanzu inkai kana haka miye kake son ni nayi?"
Girgiza kai yayi kawai tareda ficewa daga ward din dasauri,
Kukan datake rikewa neh yakwace mata,rike cikin tayi tareda kallon Lutfiya tace" ina murnan Umma nah tanada juna biyu don haka daya daga cikin ya'yan cikina wake zan bayar ashe cikin banamu bane"
Rungumarta Lutfiya tayi tana bu-buga bayanta cikin tausayawa,
Tsayar da kukanta tayi tace" miye sanadin zubewar cikina?"
Kaman yanda Iqbal yashararo mata karya haka itama tafada mata
"Tare kukaje wajen doctorn?"ta tambayeta
Girgiza kai Lutfiya tayi tace" shikadai yaje"
"DanAllah kisake komawa wajen doctorn sai yamiki bayani dakyau"
"Kardai zargin mijinki kikeyi?" Lutfiya ta tambayeta
Dan murmushin yake tayi tace" taya za'ayi na zarge shi kawai naga kaman bai iya ajiye bayani bane"
Gyada kai Lutfiya tayi tareda ficewa, share hawayenta tayi tace" inhar zargina ya tabbata akanka Iqbal toh bah makawa karshen zamana dakai yazo".
Iqbal kuwa yana fita wajen motan shi yanufa yana sakin dariya
"Yarinya man kaza" yafada yana shiga cikin motan shi sannan yakara mata wuta....
Lutfiya neh ke fitowa daga office din doctor idanuwanta sunyi mugun jah kuma jefi-jefi tana sharar kwalla
"Miyesa zaiyi karya?..kodai shi ya zubar da cikin neh?.. kai bashi bane bama in nayi la'akari da yanda yake kuka... To waye yazubar da cikin?.. Yusayrah kokuma ita kanta Zuly?...kaii koma dai menene zan tuntubeta naji" tafada tareda share hawayen fuskarta.
Dasallama tashiga fuska a hade cikin yanayin bacin rai tace....
_kuyi manage banjin dadi neh_
*DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim
_*jiddahh😍,Nima yar gatace,Maisha, Rabi Idi Kubau, maman miemie, Hanifah Nura, Maman Khairat, Ummu Minnatur-Rahman, Amina Alhassan..... wannan page din gabadayanshi nabakushi sukutum. Wanda baiji sunashi bah ya saurara😊*_
*Page 77*
Dasallama tashiga fuska a hade cikin yanayin bacin rai tace" miyes.."
"Assalamualaikum" shine abinda ya katse Lutfiya daga maganan datakesonyi
Juyawa sukayi wajen kofa sukaga Iqbal neh,
"Namanta da wayana neh" yafada yana karasa wajensu tareda kafesu da idanuwanshi, agefen gado yakalli wayan nashi,
Nunawa yayi kafin yace"gashin nan ma"
Juyawa yayi zai fita saikuma yatsaya yajuyo wajen Lutfiya yace" DanAllah kidanxo"
Gyada kai tayi sannan tabishi abaya itakuma Zuly tarakasu da ido.
Tinkafin Lutfiya tayi magana yarigata da cewa" dazu naboye miki ainihin abinda ya faru da Zuly soboda rad'adin da zuciyata kemun....Numfasawa yayi tareda dauke kwallan idanuwanshi yacigaba dafadin... Alokacin da naje daukota daga gida tafada min batun cikin amma kuma tace ita bazata iya haihuwa dani bah soboda bani takeso bah ita Mourad takeso don haka nacire rai daga samun ya'ya daga wajenta...cije lebban shi yayi tareda jan hanci yace...sosai nadinga rokonta amma tayi biris dani,fita nayi nadauka waya nakira Ummanta shine takecemin Zuly nada mutanen b'oye nabita ahankali soboda ta tabbata baita tayi maganan bah soboda yanda take nuna son cikin, ina komawa kuma naga tashige daki saikawai nima nafita abuna, dawowata kenan kema kika shigo, ashe sunsa tazubar DanAllah karki fada mata ainihin abinda yafaru inba haka bah nasan ciwon Zuciyanta zaitashi...yafada yana fashewa da kuka itama din hawaye take cikin muryan tausayawa tace
"InshaAllah bazan fada mata bah"
"Nagode Allah yabar Zumunci" yafada hade da mikewa , itama mikewa tayi tashige cikeda jimami dakuma tausayinsu, ganin tashige neh yasashi fita shima yana sakin dariya kaman wani sabon Kamu,
Dafashi dayaji anyi ta bayane yasashi zaro gabanshi nadukan uku-uku
Shahada yayi yajuya, ajiyar zuciya yasauke tareda jan tsaki yace" wlhy ka tsorata nih"
"Dayake bakada gaskiya bah" Awad yafada cikin b'acin rai yana nufan wajen motan Iqbal
"Abokina wannan hada rai din fah?" Yafada yana jinjina bayanshi ajikin mota kaman yanda Awad yayi
"Miyesa zaka zubar mata da ciki??"
"Soboda wa'inda nake dasu sun isheni" yabashi amsa adakile
"Soboda baka da tunani dai!Kaga fah ya'ya nan damuke gani bamusan wanne zaijikamu acikin bah, kace fah kai Sun isheka kar ka manta fah wa'incan din ya'yan Yusayrah neh bah Zulfa bah , daga jikin Yusayrah suka fito bah jikin Zulfa bah. Bata chanchanci hakan daga gareka bah Wlhy soboda dakasan rawar ganin da Zulfa ta taka arayuwarka toh narantse saika sota fiyeda komai naka arayuwanan, kuma wannan cikin daka zubar yau Insha Allah saika yi danasani Mara amfani akanshi, saikayi kukanda babu hawaye saika gwammaci mutuwarka akan rayuwarka saik. .."
"Dakata Awad ✋ wai nikam Ina ruwanka neh da abinda nayi, nazata zaka fadi abu mai ma'ana ashe bahaka bane, ka Wani tsayar dani kana cewa wai danasan rawar ganin data taka arayuwata da nasota fiye dakomai saikace MY MISS data bani sabuwar rayuwa! Yen yen yen... kawani tsaya kana zuba Kaman ya'yan kurna , dallah matsamin daga hanya" yafada afusace yana ture Awad dake kokarin magana daga wajen kofan mota, shigewa yayi cikin motan tareda badeshi da kura.
Girgiza kai Awad yayi yana maijin tausayin Iqbal harcikin ranshi ahankali yafurta" Allah yadawo dakai hanya abokina"...
"Anty miyeneh wai yafaru kike kuka?"Zuly tafada cikin sanyin murya , rungumeta Yusayrah tayi cikeda tausayin Zuly cos Allah yagani tayarda da abinda Iqbal yafada dari bisa dari (nace Allah sarki)
Cikin sheshekar kuka tace "abinda Doctor yafada neh yasani kuka"
"Miye yace" tafada tana kafe Lutfiya da ido, sunkuyar dakai tayi tace
"Abinda mijinki yafada min yamaimaita" Ajiyar zuciya tasauke tana jinjinawa ajikin gado tareda lumshe idanuwanta ....
_*BAYAN SHEKARU BIYU*_
Abubuwa da-dama sunfaro ashekaru biyun dasuka wuce ciki kuwa shine dawowar baby hannunta wanda tin tanada shekara daya ciff aka yayeta dalilin sabon shigan cikin Kuwah shine suka bawa Zuly kyautan babynZuly halak-malak.
Lokacin da Iqbal yalura dacewan bugu daya kawai yakeyi Zuly tasamu ciki yasashi fara mata amfani da magani batareda saninta bah.
Itakuwa Yusayrah babu abinda yaragu daga cikin halayenta saikuma karuwan dayayi, yaranta sunkara girma abunsu amma ba'a gidan suke da Zama bah...
Umma mah tahaihu abinta inda tahaifi namiji wanda yaci sunan Baban Zuly wato Abubakar amma suna kiranshi da dady soboda lokacin da Zuly tazo a haihuwar Umma haka take kiranshi shiyasa kowa yarike sunan...
★★★★★★★★★
Abangarensu Mourad kuwa komai natafiya normal dukda haryanzu bai fara fita aiki bah soboda yanayin jikinshi amma Alhmdllh dasauki saidai kuma abubuwan da baza'a rasa bah.
Duk sanda ya kusanci Qudsiyah kokuma nace duk sanda Qudsiyah ta kusance shi toh washe gari babu shi babu kwana agida cos saiyasha ruwa leather biyar asibiti kafin yake dawowa daidai wannan abu bakaramin damun Qudsiyah yake bah.
Zasu iya cewan rabon da suka hakoran shi as yayi dariya sun manta saidai suga yanata murmushi shikadai inhar yana kallon hoton Zuly.
Shi karan kanshi so yake yakiceta aranshi ko don karya shiga hakkin Qudsiyah amma he's helpless.
Yanzu ma zaune yake yana kallon hoton Zuly soboda ayanxu baida hotunan ta saidai awaya soboda Yusayrah takona su, ai kuwa ranan kwanan gidansu tayi cos cewa yayi ta tafi saiya nemeta...
Kaman daga sama yaji ringing tone din numbern Zulynshi _*Assalamualaiku my one and only Yay Mou , it's ZulynMourad here*_ karkarwa hannunshi yaksoma yana kallon wayan dake ringing ahannunshi, murza idanuwan shi yayi yaga still sunanta yake gani zai dauka kenan wayar ya....
★★★★★★★★★
Zaune take agidan kitso ana mata kunshi ahannu, wayarta nahannun babynta tana wasa dashi dukda uban kayan wasan dake gabanta
"kira fah Kaman yarki nan take dannawa" Wata wacce bazata wuci sa'ar Zuly bah tafada cikin yatsine tana wani matsar da babynzuly daga jikinta ita ala dole bata son tabata mata jiki.
Kafin Zuly takai ga yin magana har wayanta yadau Kara, tashi babynZuly tayi cikin gwargwancinta tace
"Zulynah your phone"(kumin afuwa ban iya maganan yara bah)
"Pls kataimaka ki dauka min saikisa a hands free" tafadawa mai yin kunshi din
"Video call neh mah"matan tafada tana daukan call din tareda kiran yarta tazo ta rike,
Ajiyar zuciya taji ansauke daga dayan bangaren, wafce wayan tayi da hannun ta dake cikin leather gabanta na wani irin bugawa da sauri sauri
"Zulynah!!" Yafurta lokacin da ya hango fuskar ta, wani irin kuka tafashe dashi wanda yasa duk wanda suke gurin suka dakata da abinda sukeyi
"It's hurts kidaina" yafurta ahankali cikin muryan shi mai dadi yana dafa saitin zuciyarshi