Sashe 60
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inda Mom taci kwalliya kaman zata gidan biki tasa atamfa wanda aka mishi dinkin enmatan zamani ga wata yaloluwar gyalen data yafa sai wani daddaga kai takeyi tana shan kamshi kaman ance ga Mourad zuwa.
Lutfiya ma tayi kwalliya ba laifi kyanta yasake fitowa, haryanzu kuwa bata gama yarda cewan Mourad din Zuly dan Uwansu bane gashi kuma wanda ake sa ran zai auri kanwarta sai Allah Allah take su sauka taganshi azahiri.
Mamansu da babansu ma tsaye saida wani police guda daya wanda alamu sun nuna tsaronsu yakeyi...
Saukowa sukeyi daya bayan daya daga cikin jirginsu daya saukesu alokacin
Lumshe idanuwanshi yayi sannan yabude yana bin koina da kallo kaman bai taba zuwa bah
Fakhih dakuma Qudsiyah kamma lallacewa sukayi wajen daukan hoto kaman wasu kauyawa...
Wayan shi yadauka zai kira Zuly saiya tina ashe layinshi bazaiyi aiki bah, tsaki kawai yaja yana mai takawa kaman mai tsoron kasa
"Tabarakallah Masha Allah"Mom tafada tana rike saitin zuciyarta lokacin datayi ido biyu da kyakyawan gayenta
"Ommo! Yamafi kyau afili"Lutfiya tafada itama
Hararan Lutfiya Mom tayi tana zumburo bakinta tareda juya mata keya.
"Gani nan sweetpie" Fakhih yafada kasa-kasa yanda babu wanda zaiji shi
Qudsiyah neh tayi slowing down har sanda Mourad ya iso wajenta sannan tasakalo hannunta anashi suka cigaba ta tafiya tare
Wani irin tukikin bakinciki neh yatokare wa Mom makoshi nan da nan hawaye suka ciko mata,
Ganin datayi Mourad yayi murmushi neh yasata barin wajen soboda tasan mudin tacigaba da tsayawa zuciyarta zai iya bugawa...
Cikeda farinciki aka taresu suka hau gaishe-gaishe kafin suka dunguma zuwa wajen mota
Fakhih sai ju-juyawa yakeyi kaman mai neman abu...
Motoci biyu neh inda akace Fakhih da Mourad dakuma Qudsiyah su shiga motan Mom wanda daman itace ta tsara hakan while Lutfiyah,Ammi dakuma mamansu da babansu suka shiga mota daban....
Suna shiga cikin motan tasaki ajiyar zuciya tana mai saita mirror dinta saitin Mourad din da baisan da wanzuwarta bah
Agefenta Fakhih yazauna tareda kureta da idanuwanshi
Tsakin dataja neh yajawo hankalin su Mourad kanta,
Qudsiyah neh tace" lafiya dai koh sister?"
Sosai mamaki yacikata jin tayi Hausa amma kuma ta basar tareda cigaba da tukin datake yi
"Emmata ba magana neh?"Fakhih yafada yana miyarda dukkan hankalin shi kanta
Tabe baki tayi tana cigaba da tuki dakuma kallon mirror da ido daya amma kuma wanda takeyi domin shi ma baisani bah
"Daman haka Naija take??"Qudsiyah tafada tana fita da kanta waje
"Kee nan fah bakaman chan bane inma zaki shigo dakanki kafin ayi gaba dashineh kishigo"Fakhih yafada yana dan juyawa
Shigowa tayi dakanta tace" wai miye kakeyi kawani kurawa fuskar waya ido"
Hararan tayi yayi cikin shagwaba yace" kaii sweet yanzu wannan happy moment dinda na shiga yanzu har kin katse"
"Sweet!!"shine abinda Mom take maimaitawa azuciyarta tana mai jin kaman ta shake Qudsiyah har saita sheka lahira
"Am sorry dear bazan sake bah"tafada tana turo baki
Jawota yayi jikinshi yana shafa kanta yace"ai sweet dina bata laifi"
Ai Mom batasan yaushe ta kawar da mirror din daga saitin shi bah harda guntun hawaye
Wani dariya Fakhih yafashe dashi ganin yanda yanayin Mom din yachanza daga ganin abinda Mourad yayi
Gefenshi tadan kalla kafin tasake daga kanta duk tawani kumbura kaman cincin dayaji yeast
Suna isa tabude motan tareda wucewa cikin gidan kaman wacce ake bi
Da ido dukkansu suka bita suna mamakin sauyawarta...
"Hy Mourad sunana Lutfiya" Lutfiya tafada don taga alama intabiye mishi bazai yi koda tari bah
Murmushi yasakar mata yace"barka Lutfiya"
Mom ma turo baki tayi cikin rashin jin dadi tace" nasan kasan sunana amma barina maimaita soboda wa'inda basu sani bah su sani"
Kallon wayeke yake mata yayi jin wai tace yasan sunanta, Fakhih kam dayasan miye take nufi yadinga kunshe dariyan shi
Qudsiyah neh tace"toh kifada mana sunan naki blacky"
Harara ta watsawa Qudsiyah tareda gyara murya tace" ni sunana _MOMINA_ amma ana kirana da Mom"
"Taab wlhy nidai bazan cemiki Mom bah tinda ke bah mamana bace saidai nakira ki da _Mina_" Fakhih yafada yana tabe baki
Gyada kai Mourad yayi yace"it's good to meet the arrogant Mina"
Zaro idanuwa tayi cikin mamakin jin furucin shi, dariya Qudsiyah tayi tace" sweet ashe bani kadai nalura tanada girman kai bah"
"Kaii sis kirage mana, nidai ban wani ga tana girman kai bah,inma tanayi mah girmanta neh ko bahaka bah my sweetpie"
Kura mishi idanuwa tayi na yen mintina sannan takawar dakanta tana jan gutun tsaki kasa-kasa tace" copy-copy kawai"
"Haba yarinya ai Yayana baidace dake bah nine nan nadace dake my sweetpie"Fakhih yafada azuciyarshi...
"DanAllah kuzo muje Shan family ice cream" Mom tafada cikin sanyin murya soboda tasan duk shan kamshinta Mourad ya damata tinda ko kallon wajenta bayayi asalima kaman baisan da wanzuwarta bah
Fakhih neh yacapke maganan dafadin "bravo dear, haba komai boring tinda mukazo ai yakamata ace mun fita shan ice cream"
"Erh nima na yarda"ai kuwa nan kowa yaje yashirya Anna banda Mourad dake zaune neh designer short nickern shi
"Babes muhadu a ice cream joint ku kalli yanda ake soyayya"tafada tareda katse wayarta batareda taji miye za'a fada daga dayan bangaren bah, cikin sauri tashige bayan gida...
Sanye take cikin skinny blue jeans saikuma katuwar khimar har kasa amma baya jan kasa, blue miu-miu snickers neh akafarta kafadarta kuwa rataye da cute rose side bag, fuskarta bawani kwalliya gareshi bah amma akwai nude lipstick a lips dinta, tayi kyau sosai kuma kana ganinta zaka zata asalin yar jami'a ceh.
Rufe motarta tayi da key tana dan dube-duben inda zasu zauna gakuma Christine rikeda Babynta...
"Zulynah!"yafada da dan karfi yana forming murmushi asamar fuskarshi while hannunshi na saitin zuciyarshi
"Anzo wajen"Lutfiya tafada soboda gabadaya babu wanda baiji abinda yafada bah akan round family table din dasuke zaune
"Yaya!"Fakhih yafada yana dan murmushi
"Allah yasa"Qudsiyah ma tafada
Ammi neh tace" bansan yaushe Kadawo shirmeme bah wlhy"
Mikewa yayi yace"Ammi nah wlhy naji kamshinta anan kuma ma kiji...yafada yana Dora hannunta asaitin zuciyarshi...wlhy she's here yafada yana kokarin barin wajen
Cakk yatsaya tareda lumshe idanuwanshi yakuma yi daidai da lokacin dake kokarin isa cikin garden din, dago idanuwanta tayi ta hango shi
Freezing tayi cikin tsananin kidima tace" Christine look who's there? Or am I daydreaming?pls pinch me"
Kallon wajen Christine tayi tace" miss it's him"
Wani irin ihun dayasa hankalin mutanen wajen dawowa kanta tasaka tareda kwasan wani irin gudu kaman wanda akace gasu aliens nan.
_yeh💃💃💃 ga Zuly ga Mourad fah_
*DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team Zuly
#team Mom
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 87*
_my sweetheart, my personal person ,my eyeballs, my hearty, my darling bae ,my best Besty, my everything in general ,my dearest Hasana(mi Besty) this page is for you dear my love for you is genius. Heart you bae❤️❤️❤️(inkin gadama karki bar Amerh ta karanta😜).
Tinkafin ta iso yaware mata hannayenshi, aikuwa tana karasawa ta makaleshi dukda Katuwar khimar dinta,Allah ma yaso yatsaya dakyau da saidai agansu sun zube akasa
Juyi yadinga yi daita awajen nan sunata Zuba dariya kaman wasu sabin kamu inda suka dawo TV wa mutane,
Soyake yasauketa amma ina sosai tarungume shi kaman ance tana sakinshi zai bace
Ahankali tafara sauka daga jikinshi sannan takurashi da idanuwanta da har hawaye sun fara silalowa
Girgiza mata kai yafara yi irin karta yi kukan nan amma kaman ingizata yakeyi daga karshe ma kuka tafashe dashi tana dukan kirjinshi
Rike hannunta yayi, cikin so da kauna yace" inada ciwo awajen Zulynah ko sokike nayi collapse neh?"
Zaro idanuwa tayi cikin damuwa tace"ciwo? Mugani.."tafada tana kokarin unbuttoning din rigan jikinshi
Rike hannun yasake yi yace "acikin ciki neh fah"
Kallon fuskarshi tayi sannan ta hade fuskarta kaman wacce aiko mata da sakon mutuwa tareda turo bakinta tace" nagane yanxu soboda rashin muhimmanci na yasa har kazo baka neme ni bah koh?"
Zaiyi magana ta dakatar dashi da hannunta tace" banason jin excuse daga wajenka... Hankali tafara yin baya tace... Bai kamata ma ace nayi farinciki dazuwan ka bah"
Jin yanda take magana yasashin jin haushin kanshi ace daga haduwarsu yau-yau har ya bata mata rai,
Ganin tana shirin juyawa yasashi loosing control aikuwa yajawota jikinshi tareda jefa bakinshi acikin nata
Zaro idanuwa Mom tayi hawayen bakin ciki na malalowa daga idanuwanta sauran mutanen wajen kallonsu akeyi harda masu covering a waya amma banda Qudsiyah dakuma Fakhih wanda suke ganin ma in wa'inan biyun suka samu dama har abinda yafi kiss saisunyi..
So take ta turashi amma yafi karfinta muryan Lutfiya taji tace"Mourad matar wani ceh fah"
Gabanshi neh yayi mugun faduwa soboda gabadaya yamanta dacewan Zuly nada aure
Cikin sauri yajanye jikinshi, arude yake fadin"Astagfirullah Allah natuba kayafe min, Zulynah am so sorry namanta neh shiyasa"
Rola idanuwanta tayi caraf suka sauka acikin na Qudsiyah dakuma Ammi
"Oh shit!"tafada tana juya bayanta cikin kunya soboda gabadaya bata lura dasu bah awajen
"Yah Salam babu wanda bazai chanxa bah yanxu ZulynMourad kece haka dajin kunya"Ammi tafada kaman bata damu da abinda aka fada bah infact she's so happy seeing her
Ganin Ammi tamike tareda ware mata hannu yasata karasawa wajenta dasauri tareda rungume sannan tafashe da kukan shagwaba
"Kuce tadaina kukan nan yana affecting dina" yafada yanda wanda suke wajen zasu ji
Jiri tafara gani a idanuwanta,dakyar da taimakon Mysha wacce fuskarta wasai alamun tana farinciki tazaunar daita ga idanuwanta nan sunyi jahzir
"Please kidaina kuka karki sa Zuciyarshi Yayana ya karasa bugawa"taji Muryan Fakhih daga bayanta yafada, sakin Ammi tayi tajuya gareshi cikin son tabbatar ko shidin neh.
Gyada mata kai kawai yayi yana murmushi
Ahankali tace"are we good?"
Kanta yashafa tareda gyada kanshi.
Suna hada idanuwa da Qudsiyah takarasa wajenta tareda rike hannayenta tace"kiyi hakuri sister da abinda nayi da mijinki gabadaya bansan miye sha min kai bah"
Cikin sauri Mom tadafe kirjintan daya tsananta bugawa jin kaman kalman miji taji abakinta
Girgiza kai tayi Qudsiyah tayi tana Murmushi tace"haba yar'uwa yanzu dai kibar wannan maganan tukunna"
Murmushi tasakar mata cikin muryan shagwaba tace" ai rannan sauran kiris zuciyata tabuga dalilin jin labarin dakika bani"
"Toh am sorry"tafada cikin danne dariyarta tana mai kaman kunnenta
"Ya mijinki"Qudsiyah ta tambayeta
Ganin yanda tasake tana mata magana yasa Zuly tayi free daita
Jujuya idanuwanta tayi ta matsa daidai saitin kunnenta tace" mun rabu dashi"