Sashe 77
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani yawu ta hadiye ganin yanda yawani sha mur da fuska, Murmushin yake tasake tace " hmm wayyo yunwa zai tsinka mun hanji"
"Aww sorry"yafada cikin kulawa tareda bude plate din gabanshi cikin sauri, lumshe idanuwanta tayi tana tunanin yanda za'ayi tafara kallon tsaraicin shi!
Tab'a ta dayayi neh yasata sakin ajiyar zuciya tareda bude idanuwanta, ahankali ta bude baki yasamata abincin, haka yadinga ciyar daita har sanda yatabbatar da tayi nak takoshi tukunna yabari
Wanda tarage yafara kokarin ci, hannu Tasa ta karbi chokalin tafara bashi da kanta har abincin yakare kasancewan daman bada yawa tarage bah!
Shida kanshi yakai tray din kitchen tareda dawowa ya bata maganinta, ko cikakkiyar mintuna biyar batayi bah ta mirgine da bacci kasancewan maganin yana sa bacci kuma baccin ma mai nauyi dinnan...
Wattpadians ina bukatar followers
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A sweet and pitious Romantic love story
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 106*
Sanda yabari baccin yashigeta sosai kafin ya wuce toilet domin had'a mata ruwan wanka!
Fitowanshi yayi daidai da shigowar Fakhiha, washe baki tayi tana fadin"No wonder naketa jin kamshi ashe Ango neh acikin dakin"
Hard'e hannayenshi yayi akirji yana kallonta kaman ya ga sabuwar hallita, tab'e baki yayi yace"kin dai ji kunya wlhy"
Turo baki tayi tace " Miye na yi kuma Yaya"
Harara ya watsa mata kafin yace"kin fini sanin abinda kika yi ai"
Sake turo baki tayi cikin shagwaba tace"Toh yaya mijina yana bukata ta sai nak'i zuwa bayan kuma ratan dake tsakaninmu baifi 7:30 minutes bah"
Zaro idanuwa yayi yace " Yanxu bakiji kunyan fadamin wai mijinki na bukatarki bah? "
"Kunya kuma Yaya? Taab kana ruwa! "Tafada cikin gyada kai, ganin yana shirin magana yasata fadin
"Yaya! tareda mijina muka taho, sai kafito ku gaisa saboda zai wuce Airport dauko mutanen gidansu! "
Gashin kanshi yashafa kafin yace"Gaskiya sai dai yaje yadawo saboda zan mawa Zulynah wanka neh! "
"Su Soyayya! Dadin abun nima dazu nawa mijin ma yagama mun wanka"ta karasa fada tareda kefta mai ido daya 😉
Girgiza kai kawai yayi tareda komawa wajen gado yace"Idan kin fita ki rufo kofar bayanki! "
"Ba sai ka koreni bah! Ni ma Yanxu zanje wajen nawa mijin kafin yafita."
Murmushi kawai yasake tareda raka bayanta da kallo, miyar da duban shi yayi zuwa ga Zuly dake ta kwasan bacci, kanta ya shafa tareda daukarta cak kamar yar tsana ya nufi da ita bayan gida domin yi mata wanka...
★★★★★★★★
Shewa suka yi had'e da bawa juna hannu wato su ka tafa cikeda shak'iyanci, cuno baki Zuly tayi idanuwanta na cikowa da hawaye jin yanda suketa zolayarta
"Ohh Zulyn Mourad kar kiyi kuka mana! "Fakhiha ta fad'a tana shafa ma ta face primer a fuska.
Tissue Zuly ta dauka tareda goge dan mitsitsin hawayen fuskarta da shi tace" Allah sai na fadawa Yay Mou dina"
"Ki ce mai miye? "Kuwah tafada cikin danne dariyarta
"Wai munce shi ne ya mata wanka da kanshi" Maram tafada tana fashewa da dariya, kallon idanuwan Fakhiha da ta wani hada rai tayi a shgwabce tace
"Kin gan su ko sister!"
"Kyale su abun ki haushin rashi neh sunga nasu mijin bai tab'a musu wanka bane shiyasa"
Murmushin jin dadi tasake kafin tace"Ko?"
Gyada kai Fakhiha tayi tana watsa musu harara, Sallaman Qudsiyah neh yakatse shurun da ya wanzu atsakaninsu, amsawa sukayi inda Qudsiyah takarasa shigowa.
"Amarya bakya laifi! "Tafada lokacin da ta zauna a gefen Zuly da ake ta tsarawa, murmushi Zuly tayi tana kallon Qudsiyah ta wutsiyar ido...
"Masha Allah!!! "Shine abinda suke maimaitawa cikin santi da kuma tsananin mamaki, far da idanuwa Zuly tayi tace
"Ya ku ka gani sisters? "
"You looking like 💗 a barbie girl 👧 "Qudsiyah tana fada hade da bata side hug
Raba runguman tayi had'e da kallon Fakhiha dake ta zuba murmushin samun nasaran cika alkawarin da ta d'auka, hada hannayenta waje daya tayi tace "And all thanks 🙏 to sister in-law"
"Wooooo!" Philadelphia tafada tana runguman package 📦 dake hannunta lokacin da ta shigo cikin d'akin
"You look so muah frndy"Philadelphia tafada cikin murna kaman a fuskarta aka yi kwalliyan
Cikin murmushi Zuly tace "Thanks Philia! "
Girgiza kai Philia tayi tareda mika mata package 📦 din hannunta tace"And this is from your hubby! "
Kwacewa tayi da sauri har towel din jikinta na shirin subucewa cikin azama ta rikeshi tareda juyawa zuwa wajen dressing mirror
Ajiye shi tayi tareda zaunawa tana shirin kunce kyakyawan daurin da aka mawa package din da ribbon
"Hey 👋!! "Philadelphia ta katseta da fada tana waving mata papern dake hannunta
Zaro idanuwa tayi kafin tace"Oh Philia please 🙏 give me"
" No I won't "tafada tana murguda baki
Kaman zatayi kuka Zuly tace "please mana Philia"
Kai ta girgiza tace"let me read it out or I tear it up"
Ba dan taso bah ta bar Philia ta karanta ma ta soboda tasan Philia ba mutunci gareta bah Yanxu tana iya yagawa! Gyaran murya Philia tayi sannan tafara karantawa kaman haka :
_I can only use so many words 💬 in the dictionary to show how much I love ❤️ you. I love ❤️ you so much that you are always on my mind, putting a smile on my face 😀 and making my heart 💞 skip a beat. There are so many ways for me to express my love and I plan on showing da karamin kwali a hannunta just how much love ❤️ I have for you for the rest of my life. I hope 🙏 that my actions let you know the extent of my affection, adoration and commitment to you_
Shewa suka saka gabadayansu amma banda Zuly da ta karbe lettern daga hannun Philia had'e da rungumewa a kirjinta tana sakin murmushi
Komawa gaban dressing mirror tayi had'e da cigaba da bude package 📦 din da take shirin budewa d'azu
"Wayyo am jealous"Maram tafada cikin zolaya lokacin da ta hango wata had'addiyar perfume wanda bashi da girma amma kana ganinshi zakasan ba wasan yara bane!
Bude murfin perf din tayi had'e a sawa a hanci, lumshe idanuwanta tayi cikin shau'ki har wasu tagwayen ajiyoyin zuciya take saukewa irin har cikin kok'on zuciyarta kamshin ke ratsawa.
Sauke kwalban perf din tayi had'e da bude chest drawer ta dauko paper dakuma biro tafara rubutu kaman haka:
_I hope 🙏 you know how much you mean to me. You are such an important part of my life. In fact, you are the center of my life.
Everything I do is for us and I hope you know that I am always trying to do the right thing that will make our relationship a stronger one. You have inspired me to be the best version of myself that I can possibly be and I hope 🙏 that I can somehow repay you for everything that you have done to me.
Without you I would be a completely different person 🙏. You have taught me so much about life and because of you, I truly know what love ❤️ is!_
Nad'e papern tayi tareda mikawa Philia dake kallonta kaman idanuwanta zai fad'o! Kasa, kaman mai rad'a tace "gashi ki kai mishi "
"Toh shima baza'a dan bashi wani abu bane? "Qudsiyah ta tambaya
kaman zata yi kuka tace"bansan miye zan bashi bah!"
"Ko irin agogon nan babu? "Kuwah ta tambayeta
Jim tayi kadan kafin cikin sanyin murya tafara cewa"inada agogo and I bought it for him 4yrs ago lokacin da naje India kuma nasan Yanxu yadawo old fashion! "
"Ke ai duk acikin Soyayya neh ki d'auko a kai mai kinsan lokaci na ta kurewa"Qudsiyah tafada
Gyada kai tayi tareda wucewa wajen wardrobe ta dauko wata karamar kwali
"Mugani! "Maram tafada kaman an fixgi maganar daga bakinta
Hararan wasa tawatsa mata kafin tace"babu mai gani soboda nima ko budewa bazanyi bah"
"Toh miyarda wukan malama ai bance dole saikin bani na gani bah! "Maram tafada itama tana miyar mata da martanin hararan
Tab'e baki Zuly tayi tareda mikawa Philia cute kwalin tace"thank You Philia"
Dariya sukasa gabadayansu kafin Philia ta fice abunta ita kuma ta zauna tana sakin ajiyar zuciya
"Sai a fara harramar sa kaya koh?"Fakhiha tafada cikin murmushi gyada kai tayi kurun tareda lumshe idanuwanta...
*Vote,Comment&Share*

*Page 107*
Shirya ta sukayi cikin wata haddadiyar farar _The diamond wedding gown_ wanda jikinshi gabadaya diamond🔶 neh mai guntun hannu, gashin nan daya sha gyara aka rola mata da veil mai shegen kyau.
Takalmin tsaddadiyar Gucci mai dan tudu aka saka mata, kasancewan diamond wedding 👰 gown din high neck dinshi duk diamond neh shiyasa ba'asa mata sark'a bah sai dankunnen diamknd din da aka manna mata a kunne!
Fad'in irin kyaun da Zuly tayi b'ata baki neh saboda tayi kyau na ban mamaki kaman ba Zuly bah kuma in bawai kana wajen aka mata kwalliya bazaka tab'a cewan itace bah!
Turaren da Mourad ya aiko dashi aka pesa mata nan da nan wani kamshi mai sanyayya zuciya ya ratsa ko wani kusurwa na hancinsu!
"Masha Allah!!! "Suka furta kusan atare, Philia ceh tafara kashe ma ta hotuna da camera dinta saboda har classes take dashi na koyar da Yanda ake daukan hotuna, ana kiranta a irinsu wedding events, funerals,Birthdays 🎊 da sauransu kuma celebrity ✔️ ce sosai kuma sai wane da wane neh suka kiranta saboda kwarewarta!
"wai nikam har yanzu baku gama bane"Umma da shigowarta kenan tafada!
Mun gama Umma hoto mukeyi saboda kinsan a wajen event 🎫 din ba lallai musamu damar yin hoto da ita bah kinga gwanda muyi tin yanzu"Fakhiha tafada
Gyada kai Umma tayi cikin gamsuwa da abinda suka fada, kallon yar'ta tayi cikin tsananin so kafin tasakar mata murmushi tace"yar'Umma kinyi kyau sosai! "
Sunkuyar da kanta tayi tafara wasa da chain din jikin rigarta cikin shagwaba tace"ai ban kaiki kyau bah Ummana"