Sashe 71
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawaye takeyi Kaman anbude famfo ganin dagaske Mourad bazai hallarci bikinsu bah soboda gabadaya tagama scanning din hall din da idanuwanta bata ganshi bah gashi kuma zuciyarta na bata cewan lallai Mourad din nawajen, jitayi MC din cikin turanci yace
"Ga sako daga wajen Ango wanda a halin yanzu yana USA!"cikin sauri tadago crying face dinta tana kallon garun data hango katon hoton Mourad da alamun an haska shi neh da projector yanda kowa da kowa zai gani, nan da nan hankalin kowa yakoma ga jikin garu ana jiran wanda ke zaune cikin shigan alfarma yayi magana...
Runtse idanuwa Mourad yayi cikin harshen turanci yace"kiyi hakuri Zulynah I couldn't make it on our occasion! Kisani daba dan muhimmin aikin dake gabana bah Kema kinsan babu yanda za'ayi na bari wannan ranan ta wuce ni!" '''I LOVE YOU BABY'''Yafada cikin daga murya Chan Kuma yace
"kinsan babu abinda natsana sama da kukanki koh? please ki bari and I have a gift for you Amma saikin share hawayenki za'a baki
Cikin sauri tafara kokarin share fuskarta da hannu, Philadelphia neh tayi azaman mika mata tissue ganin zata bata kwalliyanta,murmushin yake tasakarwa Philadelphia tareda karban tissue din tace"tnx"
Ganin tashare hawaye yasa wani balarabe karasowa wajenta tareda mika mata wata well packaged paper bag, karba tayi cikin turo baki tasake cewa"tnx"
"Now goes the second gift"yafada yana nuna bakin kofa tareda sakin murmushi, kallon kofa kowannen su yayi inda aka Buda wa Zuly inda zatana gani.....
Mikewa tayi cikin sauri tana zaro idanuwanta hankali tace "Philia pinch me pinch me"
Bude baki itama Philadelphian tayi harma da sauran mutanen wajen amma Banda Kuwah dakuma Fakhiha wanda daman dasu aka tsara komai....
*DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team Zuly
#team Mom
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 98*
"Ya illah! "Shine abinda aketa furtawa cikin santin hango wata expensive haddadiyar mota kirar _Bugatti Type 57SC Atlantic_ wanda yayi Worthing $40million ta wajen big sliding glass(mind you babu wannan big sliding glass din a event center fah...lolz)
"Sweetheart!"yafada ahankali, gabadaya suka sake miyar da hankalinsu kanshi Suna jiran abinda zaice "Your dream car koh?"yasake fada, gyada kai tayi cikin tsananin mamaki, ji sukayi yace
"Nasan zaki iya siyan ire-iren wainan Amma kin tina miye kikace ranan Murmushi tasake tana gyada kanta tana rufe bakinta da hannu
"Kunsan abinda tace?"yatambaye mutanen wajen gabadaya , girgiza kai sukayi inda wasu kuma suka ceh a'a Gyara zama yayi cikin kwakwayon muryarta yace
"Yay Mou dina Allah yatsine min neh dazan siyi wannan motan da kudina? Taab nikam akan in dauki makuden kudi in siyi wannan motan gwanda naje nayi Sadaka da kudin amma fah maganan gaskiya wannan motan Ina mugun son shi!" Dariya duka wajen yadauka Suna Kallon Zuly dake rikeda hannun Kuwah, cikin sanyin muryarta tace
" I love you more darling am so grateful" Girgiza kai yayi yana kallonta cikeda sha'awa chan yace
"bye dear!" Bai jira cewarta bah yakatse kiran nan wajen yadauki sautin Kida yenmatan wajen da samaruka duk hankalinsu yakoma ga motan sanda aka sauke sliding glass din wajen kafin suka miyarda hankalin su ga events din da akayi sosai aka rakashe aka chashe nan kuwa idanuwanta suka hango su _My Ummu minatur-rahman,Ayyush, ummu Ansar_ akan high table sun wani hakimce abinsu kowacce da shigar alfarma na kece raini chan da zaman ya ishesu yasa suka garzaya wajen Amarya dake takawa cikin nutsuwa manni suka mata daga karshe suka bige da kwaso shoki suna girgijewa(hhhhh)... hmm abinfa sai wanda yagani..
Daga karshe aka fara raba souvenirs da abubuwa da dama daganan Kuma aka watsa kowa yatafi gida , emmata sai dama sune sai zuba idon inda za'aga bature wanda zaice ya kyasa sukeyi....
☆☆☆☆☆☆
Mom bata tsaya akoina bah sai akofar gidansu Ustaz inda ta hangoshi yana biyawa wasu karatu ga wasu dattawa Kusan su biyar zaune agefe suma
Ajiyar zuciya tasauke tana mai share guntun hawayen da suka zubo mata dalilin ganin gidan da zata zauna nan gaba wanda ko kadan bai cikin agenda tsarin arayuwarta..
Saukowa tayi cikin sanyin jiki sannan ta taka har wajen da Ustaz yake, yana ganinta yamike tareda rike kumatunshi tinawa dayayi da marin da ta watsa mishi rannan
Gabadaya mutanen wajen ma suka miike suna binta da kallon mamaki soboda abinda basu saba gani bane ace mace tazo direct wajen ustaz
Sannan Kuma ta hango Baba Malam Amma ko arzikin kallo babu balle gaisuwa gaskiya abin da mamaki sosai...
Basu farga bah kawai suka ga ta rungumeshi gam ajikinta tareda sakin kuka, bude baki sukayi cikin tsananin mamaki da al'ajabin abinda takeyi
Zaro idanuwa Ustaz yayi yana maimaita kalman istigfari, ganin bazata sakeshi bane yasashi tureta daga jikinshi yana mata kallon kasa-kasa duk jikinshi ya mutu Cije lebbanshi yayi cikin takaicin halinta nason taba jikin maza, ahankali yace
"miye kikeyi haka Momina?"
"Kayi hakuri kayafe min _Ustazunah_(only sha'awa can relate,hhh) Wlhy natuba nayarda zan aureka DanAllah kataimakeni"tafada cikin kuka tana kokarin rike mai hannu
"Ke yarinya!!"Baban Ustaz wato baba Malam yafada cikin kwantar da murya Juyawa tayi wajenshi tana share hawayenta, wani yaro Baba Malam yakira yace yakaita wajen Hajiya Mama wato Maman Ustaz, Shiga daita akayi gaisar da Maman Ustaz tayi cikin girmamawa inda sai wani tattara khimar dinta takeyi cikin kyama dukda gidan bawai wani datti gareshi bah, ganin yanda takeyi yasa Hajiya Mama cewa yaron
"Kai zo ka kaita bangaren matar Ustaz!"dum taji gabanta yafadi, wani yaro mai kimanin shekaru hudu neh yafito da Allo ahannunshi cikin turo baki yake fadin
"Hajiya Kaka nifa banason zuwa islamiyan nan amma Ummu ta dage saina je"
"Haba mai babban suna ya za'ayi bazaka je karatu bah! Kaga ka kai wannan bakuwar wajen Ummun ka kace nace tajirani awajenta"
Kallon Mom dake sandare hawaye na malala daga idanuwanta yayi , miyarda kallonshi yayi wajen Hajiya Mama yace
"Hajiya kaka waye daketa? Kodai Abbu na neh?"yakarasa cikin Zaro idanuwa , kallon Mom Hajiya Mama tayi cikin mamaki chan ta nisa tace
"Jeka abinka zan rarrasheta" Gyada kai yaron yayi yana ficewa, cikin rawar murya Mom tace
"Wannan yaron waye?" Jan hannun Mom Hajiya Mama tayi sannan ta zaunar daita tana kallon fuskarta dakyau tace
"Jikana neh Umayyah da awajen Ustaz"
"Kina nufin dagaske Ustaz yayi aure"tafada tana rufe fuskarta da hannunta, shiru Hajiya Mama tayi tana nazarin yarinyan bata gama tantancewa bah taji Muryar Baba Malam na sallama Amsa mai tayi inda kuka bai bar Mom ta amsa bah,
"Kiyi shiru ga Malam din ya iso"Hajiya Mama tafada cikin sanyin murya cos sosai kukan Mom ke shigarta, shiru mom tayi tana share unstoppable hawayen fuskarta
"Ya Sunanki? "Baba Malam yatambaye ta bayan ya nemi waje ya zauna, batareda Mom tayi la'akari da kasa dake kasa bah ta tsuguna tareda hada hannayenta waje daya tana fadin
"DanAllah Ku cemai ya aureni Wlhy inasonshi yanzu" Kallon kallo aka hauyi tsakanin Hajiya Mama dakuma Baba Malam
"Sunanki natambayeki kuma kitashi ki zauna!"yafada Muryar shi ba alaman sassauci
Jan Majina tayi Wanda hakan bakaramin dasa tausayinta yayi azuciyar Hajiya kaka bah
"Sunana Mom"
"Mom?"
"Erh Mom... Momina!"tafada cikin rawar murya
"Kawo mata ruwa!"Baba Malam yafadawa Hajiya dake kallon Mom, tashi tayi ta debo ruwa a kofi ta bawa Mom da kanta ke sunkuye, kallon cup din tayi hawaye nasake taruwa a idanuwanta, girgiza kai tayi soboda bata jin zata iyashan ruwan asalima bata taba Shan ruwan da bana gora bah!
Ajiyar ruwan HM (Hajiya Mama kenan inshort)tayi akasa "Kimin bayanin yanda za'ayi mu gane abinda ke tafe dake!"
Baba Malam yafada mata Ajiyar zuciya tasauke sannan ta basu labarin farkon haduwarsu harzuwa marin data yarfa mai babu abinda ta boye
"DanAllah kutaimaka min Ku aura min shi!"
"Hala Karen hauka neh ya hauna miki cizo koh?" sukaji anfada daga bayansu...
_manage throughout yau ban gida Afuwan..._

*Page 99*
Juyawa sukayi gabadayansu Suna Kallonta Kaman sunga sabuwar hallita soboda gabadaya basu ji motsinta taba,
Gaban Mom neh yafara bugun sitin da saba'in dalilin ganin kyakywar mata wacce tafita da komai na magana da alama ma itace matar Ustazunta ,
Maganar Hajiya Mama neh yadawo daita inda yake fadin "Haba Hafizah ko Sallama babu?"
Ajiyar tray din hannunta tayi akasa tana mai gyara zaman katon khimar dinda ta zumbula,Kallon Hajiya Mama tayi dakyau tace "Assalamualaikum"
"Wa'alaiki Salam" suka amsa atare inda Malam ya kawar da kanshi, kallon Mom da har yanzu hawaye na tsiyayowa daga idanuwanta tayi tace
"Yanzu kirasa Wanda ya miki sai Abbu Umayyah? Gaki kaman mai hankali Amma gabadaya ba hankalin gareki ba tinda har gida kike biyo mijin mutane wai ya aureki, Wlhy kin bada mata!"takarasa cikin takaici Cikin rawar baki Mom tace
"kiyi hakuri DanAllah yar uwa wlhy ba laifi na bane asalima mijinki bai cikin tsarin mazan dana ke muradin aure! Allah neh kawai yadaura min soyayyar shi, DanAllah kiyi hakuri Kema ki tayani rokonshi ya aureni"
Buge hannun Mom datake kokarin kaiwa jikinta tayi tana kallonta cikin tsana, cikin bacin rai tace"notin kanki ya tsince yarinya! Wlhy bakida kai yanxu soboda hankalinki na karkashin kafan ki shine zakicemin na roki miki mijina akan yakara min kishiya! Kishiya fah! Wlhy bakida tausayi ....hawayen da suka gangaro mata tashare tana kokarin danne kukanta tace.... Wlhy ina mugun son mijina, banajin zan iya sharing dinshi da wata DanAllah kijeki karma yaji wannan batun dakika zo dashi ,yanzu kisa ni amatsayin kanki yanxu idan niceh nazo miki da wannan batun kuma kina mutuwar son mijinki yazakiyi? Erh ya zakiyi? Kije kiyi tunani nabarki lafiya! "
Takarasa tareda barin wajen tana kuka sosai Mikewa Mom tayi tashare hawayen fuskarta tace "Nagode "
Bata jira cewarsu bah tafice dasauri har tana bige Ustaz dake tsaye abakin kofa yana sauraran abubuwan da suke fada.
Cikin sanyin jiki yakarasa shigowa yana nufan wajen Baba Malam dake zaune tsit Kaman wanda ruwa yacinye, yana isa wajen Baba Malam yace