Sashe 19
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon jakadiyan tayi ta kasan Ido sannan tace"kaman yanda kika gani ya'ta ba lafiya don haka amin afuwa yau bazan samu zuwa kwana dakinshi bah"
Da kallon mamaki jakadiya take bin Umma cos duk cikin matan sarki(dayake yakara daya sun zamo uku)itace zatace bata dauki sarki da muhimmanci bah ,bata taba ganin Umma na rawan kan da sauran matan sarki sukeyi in kwanan su ya zagayo bah.
Sosai take mamakin yanda sarki ke daga mata kafa bah kodayake in tayi la'akari da yanda gabadayan su basu ishe Umma kallo bah hala bayason raini neh shiyasa.
"Ko akwai wani abu neh ko kuma bazaki iya zuwa bah?" Ta tambaye ta cikeda kasaita da yatsine ganin yanda ta tsaya kikam taki tafiya.
"Bah komai" tafada cikeda girmamawa dukda tasan ta girme Umma bah bayanda ta iya tinda aikin ta neh.
Yar tsaki Umma taja yanda Zulfa bazata ji bah amma kuma abinda bata sani bah shine Zulfa na lura daita cos sau dayawa tana ganin yanda Umma ke nuna tafi son ita akan mijinta cos tariga tasan ba sarki bane ya haifeta bah soboda surname dinta daban neh dana yen gidan amma ko kadan bata taba yin magana akai bah.
Tabata Umma tayi amma sai tayi feigning tayi bacci dukda yunwan datake ji, ganin tayi bacci yasa Umma gyara mata kwanciya akan cinyarta...
Komawa wajen sarki jakadiya tayi tafada mai abinda Umma tace sallaman ta yayi yakoma kan gado yazauna.
Yarasa miye zai mata tasake jiki dashi gabadaya bata da mantuwa abinda yariga da wuce amma ko kadan batason maganan ya wuce taya za'ayi ta yarda daman yadade yana sonta.
Yana Sonta sosai amma yasan koya fada abanza neh cos ta lura tanada dan banzan kafiya.
Tashi yayi yanufi shahen ta akaro na farko cos baitaba shiga sashen ko daya daga cikin su bah...
Kwance yake akan gado banda tunanin ta babu abinda yakeyi cos yayi alkwari bai cika bah gashi alakawarin shi na farko.
"Yah Salam"yafurta agajiye cos ya gaji sosai ga tafiyan motan dayayi daga Azare zuwa Bauchi dauko bakin su cos mai martaba ya yarda suyi abinda yakawo su...
Ganin wuta acikin apalour yasa baiyi sallama bah.
Yana shiga kuwa yayi harba da ita akan kujera Zulfa na kafan while ita kuma sai gyangyadi take yi amma duk da hakan bata fasa shafa kan Zulfan bah.
Kallon ta yakeyi cos tadan kara mishi kyau yau dinnan, murmushi yasake ganin gyangyadi bakaramin kwasan ta yakeyi bah gashi taki hakura da shafa wa Zulfa kai.
Mamaki yakeyi sosai ganin yanda take mugun son yar kaninshi, addua yayi Allah yasa ko kwatan kwatan sonda take mawa Zulfa ta nuna mai..
Ahankali yake takowa cikin palourn wanda turaren wajen bakaramin fizgar shi gareta yakeyi bah.
Gashi ji yake kaman sunyi shekara basu..🙈(aradu kunyan ku nakeji).
Jin kaman mutum acikin dakin yasata bude idanunta ahankali,fess ta daura su akanshi wanda yakafe ta da Ido.
Dan tsaki taja tareda tace"ince dai lafiya ko kazo tafiya dani neh"
Ganin yanda take magana kaman bataso neh yasashi yin murmushi yace"wai ni har yau bazaki hakura bane?
Dan yamutsa fuska tayi tace" hakurin miye kuma??"
Murmushin dayake bata haushi yasake sakar mata cos sosai yake kara jinta aranshi intana irin hakan.
"In ka gama zaka iya rufe min kofa" tafada tana dan lumshe idonta
"Miye sameta neh??"taji muryan shi abazata cos tunda suke bai taba tambayan lafiyan ta bah shiyasa itama bata yarda da son dayace yana mata bah soboda in zaka so Umma to sai ka koyi son Zulfa.
Marairace fuska tayi kaman zatayi kuka muryar ta har rawa takeyi tace"so suke su Kashe min ita"
Ganin yanda take magana yasa hankalin shi tashi matsowa yayi gab da ita yace " miye aka mata?"
Dage mai riganta tayi tana nuna mishi" waye ya mata hakan??" Yatambayeta
Nan Umma ta kwashi yanda akayi tafada mai harda maganin da Mourad ya siyo mata.
Sosai yanuna tashin hankalin shi inda yace mata zai yi maganin abin.
Dadi taji aranta sosai jin yace zai yi maganin abin harda murmushin ta wanda ya fito daga kasan zuciyar ta.
Ganin ta ahakan bakaramin nishadi yasa shi bah azuciyarshi yace "bari nayi amfani da wannan daman"
Dagowa tayi da niyar godiya yace" basai kin gode min bah so nake kawai nafada miki abu"
"Ramatu ina sonki sosai ina miki sonda wani mahalluki baitaba miki irin shi bah in...
Dakatar dashi tayi cikin bacin rai tace....
*Pls banason stickers dinnan cos storage din waya nah ya cika bana iya gani*
*Vote,comment&share*
*Mhizzphydo*
[21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 33*
Dakatar dashi tayi cikin bacin rai tace"ya isa haka!!! Atsakanina dakai babu Kalmar So ko kamanta neh da abinda kacemin shekarun baya?.
Inkamanta ni nan mai iya tuna maka neh amma bazan tuna maka bah nafison ka maimaita dakanka kaman yanda na fada maka shekarun baya.
Lumshe idonshi yayi cikin takaicin abinda yayi, shi fah yayi hakan neh karta raina shi yana matsayin mai mulkan su a gari.
"Kiyi hakuri"ya furta yana mai cizon labban shi.
_Allah yakiyaye na so wannan yar abin, mara kunya ma for that matter, in na auri wannan abin wlhy bakaramin cutar yarana nayi bah. Kunsan yanda na tsaneta kuwa?? Inaga nafison mutuwa ta akanta ni Kabiru na tsane ki_
Sune maganganun da suke ringing akanta dukda tasan alokacin ta miyar mai da martani amma har yau bata daina jin abin ranta bah.
Wata guntunwar tsaki taja tareda yatsine fuska wanda suke dabi'unta tace"Babu wani hakurin dazaka bani soboda baka min laifi bah just go Allah yakaimu gobe in ya'ta tasamu lafiya zanzo"
"We have to finish this"yafada cikin kwarariyar turancin shi
"Finish what my foot"tafada azazzafe
"Wai miyesa har yanzu bakida kunya neh miye kike son koyar da yar mutane da irin wannan abubuwan dakike yi?" Yafada cikin fushi cos tafara bata mishi rai
"Yar mutane??" Umma tafada cikin wata muguwar faduwar gaba
"Yes yar mutane!!! Ko kinmanta ke har yanzu waiting ceh??"
Girgiza kanta takeyi hawaye na zuba daga kwarnin idonta tace"kayi kuskure niba waiting bace kuma ya'ta ce ita , ita tawa ceh karka sake cewa yar mutane"
"Daman ance gaskiya daci ceh daita amma inason ki tina Zulfa ba yarki bace don haka in kika koya mata irin wannan halinki Allah ya isa ban yafe bah" yafada tareda ficewa cikin fushi
Rungume kan Zulfa tayi tana kuka tace" atakaice dai gorin haihuwa yakemin da wayo, koma dai miye wlhy ke ya'ta ce baki da wata uwa sama dani aduk fadin duniyar nan"
Sosai jikin Zulfa yayi sanyi ganin yanda Umman ta ke kuka tana dada rungumeta cos maganganun su da kuma yunwan datake ji ya tayar daita.
Babu abinda ke ringing a kwakwalwar sai *yar mutane* kenan ba Umma bace ta haifeta.
Taya ma Malam zaice ba Umma bace ta haifeta?? Bayan ga gaskiya kirikiri .
Kainanaye Umma tayi tareda sakin wata murmushi aranta tace"Malam dinnan zai raina min hankali shi da baiwani damu da mubah, ai komiye zaka fada ban yadda soboda ni Umma tah kawai nasani"
Kawar da zancen tayi soboda gabadaya bai bada ma'ana bah awajenta.
"Inasonki Umma nah"tafada dasauri Umma ta share hawayen ta ganin kaman Zulfa ta tashi amma sanin datayi Zulfa akwai gigin bacci yasa hankalin ta kwanciya kadan.
Dada rungumota tayi tasaki sanyayar murmushi dalilin ganin yanda Zulfa ta kanainayeta...
'''Washe gari...'''
"Haba yar Umma ko kunu kizo ki sha mana" Umma tafada wa Zulfa dake shafa Jan baki
Turo bakinta tayi dukda uwar yunwan datake ji amma taurin kai irin nata yaki barin taci abinci.
Tace"Umma nah bazan ci abinci bah har saiyazo"
Sallaman Kuwah neh yakatse Umma daga abinda zatace
"Kuwahnah kinga Yay Mou dina?? Tafada tana kama hannun Kuwah
"Oh kina nufin wannan balaraben??" Tafada tana kama haba🤔
Murmushi tasake tana gyada kanta
"Daman baimiki Sallama bane??"
"Wani irin Sallama kenan fah??" Tafada tana girgiza kanta ta
tace"ai tin jiya yakoma"
Zaro Ido Zulfa tayi tareda buga kirji tace"ina yakoma??"
Tsaki Kuwah taja tace" to ina zansani amma fah kaman daga garin daya fito yakoma"
Rike haba tayi tace"toh ya akayi banji ajikina yakoma bah??
"Kin ji shirmen kin koh??" Kuwah tafada cikin fada da takaicin Zulfa
Tashi Zulfa tayi dukda dan Jiri jirin datake ji amma haka tadaure tace"kinga Zama bata same ni bah gwanda naje na nemo kayana soboda zuciyata tana bani yana cikin Azare dinnan(wlhy nadaina cewa Azare kauye karsu jini ni sumin taron dangi)"
"Ke fah jaka ce wlhy da idona naga sun fice daga garin nan jiya"
Tsayawa tayi tace" nidai barina dubo shi soboda in bangan shi bah Toh saidai na mutu banci abinci bah"
"Toh ki tsaya insa miki dumame acikin kwano in kin ganshi saiku ci" Umma tafada cos tasan kafiyan Zulfa din
"Ina kika ga balarabe dacin dumame?? Kawai kiyi magana akawo shinkafa da kayan lambu Muna dawowa muci"
"Toh" Umma tafada cikin sanyin murya itakuma ta fice cikin sauri gashi tawani yi felefele daita kaman ahure tafadi itama Kuwah mara mata baya tayi ta nufi gidansu...
Zaune suke inda wani bature ke tsaye agaban board Zane yakeyi amma sai yayi sai ya goge alaman baiyi bah..
Hango wani bature da wasu fadawa tayi suna gadin kofar shiga lambu da alaman akwai abinda akeyi aciki wanda bai bukatan takurawa ji tayi zuciyar ta yabada wani irin bugu.
Ahankali take takawa zuwa wajen tana isa suka tare hanya alamun bazata shiga bah
"Lafiya kuwa Zulfa?" Wani bafade yafada
"Shiga zanyi" tafada atakaice
"Kishiga kiyi miye??" Yasake tambayan ta
Yatsine fuska tadanyi tareda kallon shi takasan Ido tace"wajen masoyi na zanje"
Sanda ya kalleta sama da kasa yace" ai duk nan babu sa'oin ki"
Hararan shi tayi tace" sai akace maka wasa nazoyi,ni dallah matsa ma wuce cos jikina yabani yana cikin nan"
Zaiyi magana kenan wani bature ya leko yace" you guy are disturbing us and...
Kafin yakarasa ta katse shi tace" kai basamude kace wa Yay Mou dina inajiran shi yafito yanzu"
"Pardon?" Yafada
Kallon shi take yi tace"Ashe babu dadi don kaga banjin turanci shine zaka kama min"
Ganin zata bata mishi lokaci yasashi kamo hannunta...