Sashe 59
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hawayen fuskarta tashare tana kallonshi, cikin sanyin jiki takarasa kan gadon
Saiji kawai yayi an daga kanshi tareda sawa akan kafa,
Kankame kafan yayi yana kuka mai tsuma rai
"Kiyafe min Zuly natuba kiyafe min"yafada cikin kuka batareda ma yasan akan kafan waye yake bah
"Shiih..."shine abinda Zuly tafada tana share hawayen fuskarta
Cikin sauri yadago kanshi tareda kura mata kodaddun idanuwanshi cikin muryanshi da baya fita sosai yace" kece kuwa"
Gyada kanta tayi tana miyarda kanshi kan cinyarta tana shafawa ahankali
"Nasan zuwa yanzu kasan komai,am sorry"tafada kaman itace mai laifi
Tsugunawa yayi agabanta yana hade hannayenshi waje guda yace"No nine yakamata nabaki hakuri Zuly pls kiyafe mun"
Dagoshi tayi tasaki murmushi tace" da ban yafe maka bah da bazan zoh bah, har ga Allah bantaba rike ka azuciyata bah, yohh don miye zan rikeka azuciyata har naki yafe maka? Muna mawa Allah laifi yana yafe mana toh don miye ni bazan yafe maka bah? Nasan rashin sani neh yasa kamin ba daidai bah and i blame you not, am sorry"
Kallonta yakeyi yana tirr da irin masu halinshi, ace duk abinda yamawa Zuly tace bata rike shi bah Lallai samun irinsu Zuly wuya gareshi, Allah sarki yanzu wanda wonderful creation din ya walakanta, ya kaskanta, yakuma ci Zalinta? Ai kuwa hawaye yasake balle mai
"You really have a great heart, Nagode kuma har abada bazan daina nadaman abinda na aikata agareki bah"
Share hawayen shi tayi tareda girgiza kai tace" nasan ma bakaci abinci bah! Barina shiga kitchen na hada maka"
Zaice tabari amma kuma harta fice, lume kanshi yayi acikin pillow yana jin wani iri aranshi
Chan saigata tadawo da tray ahannunta abinci na tiriri daga cikin plate
Kawowa tayi gabanshi tareda dagashi tasanya abincin adaidai wajenshi
"Your food is ready!" Tafada tana murmushi
Hawayen dasuke fuskarshi ya share kafin ya girgiza mata kai alaman bazaici bah
"What!! I made this with so much love amma kace bazaka ci bah" tafada cikin sanyin murya
"Am sorry zanci"yafada yana daukan chokali
Ganin yanda yake cin abinci kaman ana mai dole yasata karban chokalin tana feeding dinshi dakanta..
Har tagama bashi bai daina hawaye bah
"I'm a looser"yafada kasan makoshin shi
"Kace miye"Zuly tafada tareda kafeshi da idanuwa
Girgiza kai yayi yana jinjina bayanshi ajikin gado..
Sanda tagama gyara mai komai na part din kafin tashiga toilet ta hada mai ruwan wanka.
Tana gamawa tafito tareda bu-buga shi soboda har yafara bacci amma kuma duk yatara zufa
Toilet yashiga yayi wanka sannan yafito, dakin yagani agyare har an shimfida sabon bedsheet ga kamshi sai tashi yakeyi, kayanshi yasamu akan gadon murmushi yasake cos sosai presence nata yayi lighting dinshi up.
Sanda yagama sa kayan idanuwanshi ya hango farin takkada agefen gado akan bedside drawer
_Natafi! Take care of urself kuma the only thing da zakayi naji dadinshi shine kadaina tunani kar yasamaka ciwo and ina maka albishiri duk ranan da kashirya kara aure to nine zan zaba baka mata soboda har na zaba maka ita... Tana jiranka... Take care once again, yours Sister! ZULFA_
Shine abinda ke rubuce acikin paper, runguman papern yayi sabin hawaye nazubowa daga idanuwanshi....
Zaune suke su hudu akan plastic chair acikin garden kowannen su akwai lemo agabansu amma banda mutum daya wacce ta ware kanta daga cikinsu tana kallon wayarta...
"Babe Lallai kin kama babban kifi" wata farar budurwa tafada cikin muryan yanga
"DanAllah babe in yanada Kani kijona mu" Dayan ma tafada
Farr da idanuwa wacce aka kira da babe tayi tana wani shan kamshi ala dole ita cele
Tsaki wacce ta ware kanta tayi wanda sai yanzu nagane itace wanda tamawa Zuly rashin kunya ceh
"Wai nikam _Mom_ miyesa alkiblanki ya banbanta dana mutane neh?"wata daga cikinsu tafada
Dagowa tayi takalli kawarta ayatsine kafin tace" yanzu wannan mai kama da gwaigwai dinne kuke cewa tayi babban Kamu?"
Batarai wannan babe din tayi jin anzagi sweety darling dinta
"Nifa banason irin haka Mom yazaki dinga fadin haka akan boo dina" tafada kaman zatayi kuka
Tsaki Mom taja tana tab'e baki tareda cigaba da danna wayarta, chan tadago tace
"Nine yakamata ace kunce nayi babbar Kamu soboda jibi wanda zai aureni zaizo Nigeria dashi da mamanshi wacce takansance autan gidansu babana"
Kura mata idanuwa sukayi cikeda mamaki jin tace zaizo Nigeria "kenan ma ba dan Nigeria bane?"
Wata tafada cikeda son jin tsegumi, rola idanuwanta tayi tace" daman ance muku ni dan Nigeria zan aura neh? Aini banyi kalar matan mazan Nigeria bah! For your information dan Dubai neh"
Tafada tana Mika musu wayarta cikin murmushin jin dadi.
Zaro idanuwa sukayi ganin wani hadadde wanda ganinshi zalla ma zai tabbatar maka dacewan kudi sun zauna mai daram
"Yah Allah kabani mai kudi, mai kyau , mai ilimi ma..."bata karasa bah Mom ta katse ta dacewan
"Amma ba irin wannan bah soboda gabadaya bai dace da kalarki bah"
"Haba Mom ance kaso wa Dan uwanka abin da kakeso!"
"Son so neh amma sonkai yafi my dear" tafada tareda karbe wayarta ahannun su
Har hawaye sun cikowa wancan soboda gaskiya abinda kawarsu keyi baya musu dadi amma ya suka iya?(nace saiku rabu daita tinda ba dole bane)
"Girls zanje wajen sisterna na nuna mata abin alkheri idan akwai mai zuwa yabiyoni"tafada tana mikewa, kallon juna sukayi kafin kowannensu yamike tareda daukan jakkan yenmatan su...
"What!!"Lutfiya tafada hannunta na bari kaman wanda aka jona ta da wutar lantarki
"Miye neh sis?"Mom ta tambayeta
"Wannan akace zaizo ku sasanta?" Ta tambayeta still bata gama believing abinda take gani bah
"Erh mana sis, kyakyawa dashi koh? wlhy kinji yanda sonshi ke fixgata kuwa?" Tafada tana murmushi
Girgiza kai tayi tace"wannan ba mijin aurenki bane Mom"
Bata rai Mom tayi tana hararan Lutfiya Mom tayi tace" ai wlhy sis kekam daman ba'a abin arziki dake, yanzu bakin cikin samun wannan tsalelen gayen dayaji kudi,ilimi, wayewa kikemin saikace ba uwa daya uba daya muke dake bah"
Shafa fuskarta Lutfiya tayi cikin sanyin murya tace" sis wahala zakisha awajen shi shiyasa
"Bangane bah, naga dai hanyan jirgi daman kuma na mota daban so miye hadin ki dashi?"
"Sis kigane wlhy inkika auri Mourad kin kade"
_toh fah ga Mom fah_
*DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 86*
_MARYAM ABBA AND ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA(UMMU AMAAN) WANNAN PAGE DIN NAKU NEH MUCH MUCH LOVE❤️_
Da kallon kin haukace Mom kebin Lutfiya kafin ta zabga mata wata harara tace" ohh tanan kuma zaki bullo? Toh barina fada miki Mourad bakaramin sona yakeyi soboda kullum saimun yi waya akalla sau 3 arana(nace naki kadan neh akan na Zuly) kuma bakiji yanda yake bah so sweet, ance kafadi alkheri kokayi shiru don haka kimin shiru...tafada tareda yin hanyan waje soboda bakaramin bata mata rai Lutfiya tayi bah, sanda taje wajen kofa tace...inkin gadama jibi dasafe kizo muje mu daukosu a airport"
Tana gama fadin haka tayi waje abinta kaman zata tashi sama,
Ajiyar zuciya Lutfiya tasauke kafin tasake gajeriyan murmushi tace" toh kukuma miye kuke jira tinda uwar gayyan ta tafi?"
Su kawayenta dasuka cika da mamakin wannan al'amarin suka mike, cikin sanyin jiki suka mara mata baya
Wayam suka gani babu motanta alaman Fushi tayi ta tafi tabarsu
"Mysha yakikaga kawarki?" Wata daga cikinsu tayi magana tana kallon wannan babe din wanda aka zagi sweety darling dinta
Wani irin murmushi tasake tace" mu cigaba da binta a hakan har adaura aurenta dashi Mourad din"
"Inaga fah gaskiya sister ke fadi"wannan farar cikinsu tafada
"Haba Maram saikace bakisan halin kawarki na rashin son gaskiya bah"Mysha tafada tana danna wayar dake hannunta
"I can't wait naga an disga yar banza wlhy"Wannan farar tasake fada tana sakin murmushi
Mom,Mysha,Maram dakuma Maira kawaye neh tin suna nursey sch har yanzu dasuke university.
Mutum dayane fara acikinsu wato Maram wacce ta kasance Shuwa amma duk sauran dasuka rage black beauties neh(kala na kenan😎💋)
Mahaifin Lutfiya yafi kudi shiyasa take musu abinda taga dama kuma duk tafisu iyayi dukda sun dan fita kyau,
Itace leader dinsu,tafisu buri sosai kuma tafisu rigima da rawan kai in daya daga cikinsu yayi saurayi ita zatayi judging koyayi ko baiyi bah,
Ga kushe mutum awajenta kaman miye kuma ita komiye kayi baya tab'a burgeta asalima saidai agasa maka bakar magana agarin yin gwaninta shiyasa duk abinda tace bataso toh koda sauran sunaso saidai suyi bye-bye da abin
Gashi batason harka da yara shiyasa duk wanda ya wanke kafafuwanshi yakawo gabanta bata jin shakkan disgracing din koda kuwa manya neh!
Abinda batasani bane shine kawayen natan jira suke abu kadan yafaru su mata dariya....
_DUBAI, UNITED ARABIAN EMIRATE_
"Ammi nah DanAllah banason zuwa naija dinnan" Mourad yafada kaman zaiyi kuka
Qudsiyah ceh tace"Sweet DanAllah kayarda muje mana kasan fah bantaba zuwa bah"
"In zakije ban hanaki bah ga fili ga mai Doki" yafada in I don't care manner
Kallon Ammi datayi shiru Qudsiyah tayi hawaye na cikowa idanuwanta soboda babban abinda ta tsana shine a nuna ba'a damu daita bah, cikin sanyi jiki tamike tace" Adawo Lafiya Ammi"
Ganin yanda tayi magana neh yasashi jin wani iri soboda gabadaya saiyaji bai kyauta bah
"Sweet kinfasa tafiyan neh?"yafada ahankali kaman mai jin tsoronta
Hawayen dasuka dan silalo mata neh tashare sannan tajuya ta da murmushin yake tace" nafasa zuwa daman da ace zakaje toh nima zani amma bazaka jeh kuma sai naje? Bari kawai in Allah yayi zanje Naija zani"
Lumshe idanuwanshi yayi yace"zanje!"
Waro idanuwanta tayi cikin tsananin farinciki tace"thank you so much Sweet, barina kirah bro muje mu dauko kaya"
Gyada kai kawai yayi yana miyarda dubanshi wajen Ammi datayi gyara murya alamun magana takeson mishi
Miyarda hankalinshi yayi gabadaya zuwa kanta yana jiran miye zatace
"Akwai wata yar yayana achan inda zamuje nasan inkaganta maybe kasota please karka watsa mun kasa a ido"Ammi tafada tana kallon yanayinshi
Kura Ammi yayi da idanuwanshi wanda suka sauya kala zaiyi magana kenan tadakatar dashi dacewa" karka ce komai har saika ga ita yarinyar"
Busassun labban shi ya lashe yanajin kanshi nadaukan zafi, batareda yace komai bah mike tareda haurawa sama abinshi itakuwa Ammi tabishi da idanuwa...
_Nnamadi Arzikwe International Airport Abuja,Nigeria_
Tsaye suke sunkai su biyar suna jiran jirginsu Mourad yasauka