Sashe 70
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"wai ma don miye kanace sai munyi Honeymoon namu a Nigeria neh?"
"Toh Zulynah banda abinki ai Inaga duka kasashen waje da-daya neh bamuje bah so why not muyi honeymoon namu anan tinda bawai basuda interesting places bane after all kuma ba anan zamu zauna bah!"
Gyada kanta tayi cikin gamsuwa tace"toh shikenan Amma Ina da ina zamu ziyarta?"
Murmushin farinciki yayi yace"now you're talking!...yafada tareda lakutar hancinta sannan yace..Amma Ina fatan uwar zumudin zata iya bari har muci amarcin Sati daya acikin gidan dana gina miki soboda musamu mukafa tarihi kafin mu wuce yin -Zuma wata din koh? ?"
Jitayi gabanta yafadi jin yace zasuci amarcinsu soboda arayuwarta yanzu babu abinda take tsoro sama da sex! Tasha ji anacewa babu abinda yakai sex dadi aduniyar nan amma ita kwata-kwata bata taba jin dadin bah saidai Dan karan wahalan datake sha, tabata dayayi neh yasata firgita cikin rawar murya tace
"DanAllah karka min da zafi!"da mamaki yakalleta Chan yasaki murmushi yace
"haba Zulynah kardai ace kin tsorata tin lokacin baizo bah kuma naga ai ke tsohuwar hannu ceh?" Fuskar tausayi tayi tace
"Promise bazaka min da zafi bah?" Wani irin dariya yafashe dashi sanda yayi mai isarshi kafin ya takaita yace
"Karki damu ai Yay Mou dinki neh bawani daban bah!" Turo baki tayi tace
"Toh Amma bakace promise bah" Shafa gefen fuskarta yayi yana sakin murmushi yace"Allah yakaimu lokacin Zulynah".
Gyada kai kawai tayi soboda bazata iya amsawa da baki bah, bude kofar yayi yace" shigo gaba mutafi"
"Taab ai ko zan fita daga motan nan bada kafata zan fita bah saidai adaukeni"tafada tana gyara zamanta Kaman wata _SHUGABA_(next book dina) abayan motan, murmushi kawai yayi yashiga motan tareda bashi wuta...
'''AZARE...'''
Zaune suke a soron gidansu Hibba, inda ta sunkuyar da kanta tana wasa da yatsun hannunta, ajiyar zuciya Iqbal yasauke yace
"Kinyi shiru? Kodai banmiki bane?"girgiza kai tayi cikin kunya tana rufe bakinta da khimar din jikinta, murmushi yasake tareda mikewa yace
"Shikenan dear zan mawa Malam magana" Ahankali tace
"Allah ya kiyaye hanya"
"Ameen"yafada kafin yafice daga soron inda itama tamike ta nade tabarman dasuka zauna akai sannan tashige cikin gida zuciyarta wasai....
'''ABUJA...'''
Dry cappuccino mai artwork din Heart take kurba cikin kwanciyar hankali tana sha tana kallon system din gabanta da alamun abu mai muhimmaci take kallo sai faman gyara zaman glass din idanuwanta takeyi,
"Zulynah!"taji BabynZuly takirata, dago kai tayi ta kalli yarinyar dake sanye da comfy rigar bacci mai zanen strawberry ga kafarta ma Sanye da talkamin rigan hannunta kuwa rike da littafi dakuma pencil da alaman homework takeyi
"Ya akayi BabynZuly?"tafada da murmushi asamar fuskarta
"Bangane nan bah!"tafada tana turo baki , Dan Zaro idanuwa Zuly tayi ganin Jan Zane akan dot neh bata iya bah kuma bayan ko minti uku batayi da barin wajenta bah
"Christine!!!"ta kwala mata kira, cikin sauri ta iso wajen tareda amsawa cikin ladabi
"Help my baby wit her home work"tafada tana miyarda hankalinta kan abinda takeyi
"Zulynah nidai ke zaki min ba ita bah!"yarinyan tafada Kaman zatayi kuka,rike fuskarta tayi tace
"Oh babynah kiyi hakuri tayi miki soboda Zulynki na important aiki neh and i promise gobe nizan miki dakaina "
Murmushi BabynZuly tayi tace"Kuma zamuje Shan icecream"
"Allah yakaimu kuma harda gidan second mumynki zamuje!" Kafin tayi magana har wayar Zuly yadau Kara, shiru kawai yar tayi tareda barin wajen tana Kama hannun Chirstine, murmushi tayi tareda daukan wayan
Ajiyar zuciya yasauke daga dayan bangaren yace" wannan Jan aji haka Zulynah?"
Turo baki tayi tace"saiyanzu?"
"Am sorry Allah yau nasha aiki amma fah dukda hakan kina raina soboda kowani minti saina kira sunanki"
Murmushin jin dadi tasake kafin tace"Ya aikin toh?"
"Alhmdllh ko zaki taho kitayani neh?" Gira daya tadage tace
"Nikuma nawa aikin nabarshiwa wa? "
"Oh karki samu damuwa ai ke expert ceh"
"Haka dai kace, yasu Ammi?"
"Ai Ammi nah takasa tsaye takasa zaune sai kokarin hada miki lefe takeyi soboda tace dakanta zatayi komai donma Fakhiha na tayata da abin yafi haka!"yafada yana murmushi
"Ayyerh! Wani lefe Kuma Yay Mou dina bayan wa'inda kamin lokacin aurena ko rabinsu bansa bah"tafada cikin shagwaba
"Karma kifara Kuma kisani ko spoon din wancan gidan bazaki taho mana dashi gidanmu bah Don haka kiyi gaggawar kyautarwa!"yafada cikin bada umarni
"Toh naji!"tafada ahankali, haka dai suka cigaba da hirarrakin su na masoya harta manta da aikin dake gabanta....
☆☆☆☆☆☆☆
Kwance take akan gado tana kallon pop din dakinta sai ajiyar zuciya take saukewa akai akai yanzu kam ta saduda tabar komai ahannun Allah.
Inkaga Mom yanxu bazaka taba cewan itace bah soboda yanda ta nutsu tazamo wata saliha daita ko fita bata cikayi bah, wayarta ma jefi-jefi take dannawa....
Zama tayi agefen gado tareda jawo wayarta soboda tunanin dayazo ranta, ju-juya wayar tahauyi ahannunta Chan ta ajiye wayar tana Jan tsaki,
Jitayi inbataji muryarshi bah a wannan daren toh gaskiya za'a iya samun matsala, batareda wani tunani bah ta danna numbernshi Jin andauka yasata sakin murmushi zuciyarta na dukan tara-tara zatayi magana kenan taji wata zazzakar murya tayi sallama...
*DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team Zuly
#team Mom
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 97*
Dum taji gabanta yayi mugun faduwa, Wani irin yawu mai daci ta hadiye jitayi ance
"Wai waye neh?"
Kit takashe wayan tana dafa sai saitin zuciyarta soboda jitake kaman zai bulluko waje
"Wacece ita?"tafada tareda kallon agogo hawaye na silalo mata a kumatu, hannu tasa tarufe bakinta soboda kukan dake shirin kufce mata soboda tunanin daya ziyarci zuciyarta
★★★★★★
"Abby UMAYYAH!"wata kyakyawar matashiya tafada cikin zazzakiyar muryarta
Dakatawa Ustaz yayi daga shigowa dakin tareda zuba mata idanuwanshi yana jiran yaji abinda takeson fada.
Sunkuyar dakanta tayi tareda mika mai wayarshi tace"kayi hakuri ankira wayanka daka shiga watsa ruwa shine nadauka amma ba'ayi magana bah"
"Yah Salam!... yafada yana karasa shigowa cikin dakin tareda karban wayanshi daga hannun ta yace....haba Ummu Umayyah yazaki dauki wayan bayan kinsan maza ke kirana"
"Afuwan Abby Umayyah bazan sake bah amma kuma naga Kaman ba namiji bane yakiraka soboda yanayin yanda tayi tsit bayan nayi magana"tafada tareda barin dakin cikin sauri girgiza kai kawai yayi bayan ta fice yana mamakin halayenta,call log yaduba yana kallon numbern datagama kiranshi, kafadarshi yadage sannan ya ajiye wayan akan gado....
Saiya zamana kullum saita kira wayanshi daidai wannan lokacin Amma cikin rashin sa'a Matar Ustaz ceh ke dagawa, daga karshe ma cewa tayi
"Nasan macece Kuma ban damu dasanin wayece bah abinda nasani shine kidaina kiran numbern mijina!"
Kalman miji da taji anfada bakaramin tarwatsa mata kwanya yayi bah kuma kullum ta tina saitayi kuka kaman ranta zai fita...
Sanye take cikin katuwar khimar har kasa fuskarta fayau ko hoda babu banda kwallin data sa a idanuwanta bakinta ma bakomai sai white lip balm.
"Mama zan fita"tafada cikin sanyin murya Kaman bah Mom bah!, kallonta mama tayi cikin tausayawa tace
"Adawo lafiya Kuma karki dade"
"Toh mama"tafada tareda ficewa, mota tashiga maigadi ya bude mata gate bata zarce koina bah sai anguwansu....
★★★★★★★★
Sosai ake shirye-shirye akowani wani bangare tinda yanzu baifi saura kwanaki uku bane bikin su Umma kam ma ana saka ran aranan zasu iso, Umma tadage sai gyara Zuly takeyi ciki da waje har kawar Zuly na Jericho wanda sukayi karatu tare wato Philadelphia ta iso, kullum sai anyi mata gyaran jiki.
Takara kyau sosai har kyalli takeyi irin na asalin black beauties dinnan ko itama karan kanta tasan ta chanza soboda kullum saita tsaya a gaban wall mirror tana karewa kanta kallo....
Philadelphia neh take tsantsara mata kwalliya mai shegen kyau inda kayan sawarta na rataye a hanger wata baturiya na rike dashi, Chirstine neh tashigo tana fadin"ma'am the visitors are almost here"
Dan Zaro idanuwa tayi tana kallon agogon dake manne ajikin bango tareda fadin"Philia hurry up please"
"Almost done"Philadelphia tafada tana shafa kumatunta da brush, matsawa tayi daga jikin Mirrorn data tare tana fadin
"Here you go his beautiful bride"
Bude baki tayi cikin mamaki tana kallon fuskarta ajikin katon madubin gabanta"oh my God Philia you've changed my look"
Tafada cikin mamaki bata gama rufe baki bah akayi sallama
"Oyoyo sister in-law"Fakhiha tafada cikin farinciki bayanta Kuma Maram ceh wacce yanxu har kumatunta yasake fitowa sai Wani glowing takeyi alamun fah yeh ina gidan dadi neh da kwanciyar hankali
"Lahh sannunku da zuwa sisters Ina Qudsiyah?"tafada tana leken bayansu
"Bata karaso bah tukunna!"Maram tafada cikin murmushi
"Sister inlaw miyesa zaki bari amiki kwalliya bayan kinsan nine nayi alkwarin yamiki da Kaina?"Fakhiha tafada cikin rashin jin dadi Cikin sanyin murya tace
"Ayyerh kiyi hakuri Wlhy bansan zaku karaso dawuri bah shiyasa nabari Philia tamin"
"Ohk Amma fah Kinyi kyau bakarya"Fakhiha tafada tana fitowa da wayarta daga cikin jakka kafin ta hankara kawai taji karan flash din waya an dauketa a hoto
"Yayi kyau sosai bari nafara turawa Yaya soboda afara bani tukuici"Tasake fada tana ficewa abinta,
"Sister tsaya ki ji mana"Zuly tafada tana binta dasauri ganin daga ita sai towel Fakhiha ta dauketa gashi a hanmata ta soka edge din towel din soboda kankantan shi.
Cikin rashin damuwa Fakhiha tace"Kin makara sister kikoma kawai ki shirya soboda anata jiranki neh"
Turo baki tayi tareda komawa cikin rashin jin dadin abinda Fakhiha tayi, tana shiga tashirya cikin hadaddiyar peach flowing wedding gown dinta sannan aka kashe mata dauri wanda bazaka taba cewan hannun mutum neh yayi shi bah, Bah bata lokaci aka fara daukanta photos da camera Kaman ba gobe, sanda Umma tazo ta faffarresu tukun suka saurara , cikin sauri mai hoton tayi editing dinshi sannan tamusu sharing soboda daman Mourad yace ana gama hoton aturo mishi kafin su fita Families and friends dinda zasu je....
Yah Salam shine abinda bakina ya iya furtawa lokacin dana shiga cikin hall din Event Center dake cikin garin Bauchi soboda anan neh za'a gudanar da bikin families and friends din, gurin yasha Wani ubansu classical and romantical decorations gashi kuma wedding planner dinsu ma balarabiya aka dauko Kuma kawar Qudsiyah ceh!
Larabawa neh makil acikin Hall araina nace hala sune kawai aka dauko a jirgin soboda yawan su harma da turawa wanda suke abokan aikin Mourad dakuma clients dinta.