Sashe 66
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kiyi shuru dear haka Allah ya kaddara, hakuri zakiyi!"
Zaro idanuwa Mom tayi cikin kidimewa tace"inyi hakuri fah kikace? Taab! Wlhy bai isa bah. .. tukunna ma da miye wannan Zulyn tafini neh?... tafada tana mikewa tsaye cikin takaici... bazawara ceh fah! Ragowar wani!Gani nan sabon jini amma sai ya zabeta akaina! Nida manyan maza ke rubibi na , kowa so yake ace nakulashi amma danki yarasa wanda zai walakanta ya kaskanta saini! "
Tafada sabin hawaye na zubo mata "Kiyi hakuri "Ammi tafada cikin sanyin murya
"Kidaina cewa inyi Hakuri! Allah zai saka min soboda wannan babban tozarci neh, Wlhy banyafe bah kuma saiya aureni!"tafada tana barin wajen da gudu Ammi tabita da ido. ...
"Amma ka sammace ni dayawa Yay Mou dina , harda maka shooting fah soboda kar yazamana kawai labari zakaji"tafada tana nuna mai videon dinda tayi Murmushi kawai yayi yana shafan gashin kanta kasancewan babu dankwali akanta, Kallon fuskarshi tayi tace
"Yana ga Kaman baka jindadin hira dani?" Girgiza kai yayi yana kwantar da kanshi kan cinyarta yace
"kawai dai inajin gajiya neh!"
"Ayyerh sannu ai daman dole kaji Gajiya wannan uban rawan daka dinga tika Kaman wanda bai kwanta jinya bah"tafada cikin tausayawa
"Kaii waye cemiki soboda hakan neh nagaji ?"yafada cikin turo baki Sunkuyawa daidai saitinshi sannan ta sumbace labbanshi, bata gama dagowa bah sai ga Raees , Zama yayi agefen kujeransu yana kallonsu cikeda sha'awa, kallon shi Zuly tayi tace
"ya gajiya!?" Dan zaro idanuwa yayi yace
"waye cemiki mai neman soyayya na gajiya? Taaab aini garau nake ji nah ahakan ma don ban kalli hasken idaniyata bah" yakarasa cikin rashin jin dadi Dariya tayi kadan tace
"ai sister yanxu ta tsufa agidansu ma"
"Kina nufin nan ba gidansu bane?"yatambaya
"Erh! "ta amsa tana cigaba da shafa kan Mourad da har bacci yafara daukanshi, hannu yasa ya rufe face dinshi yace
"Sister ataimaka min"
"Miye zanmaka?"
"Gidansu hasken idaniyata zaki kaini"
"Wai dagaske kana nufin soboda ita kazo nan?"sukaji muryan Fakhih yafada daga baya
"Wlhy soboda ita neh"yafada cikin sanyin murya
"Amma Ina fatan Kasan ita bazawara ceh?"Fakhih yasake fada
Cikin mamaki yace"Bazawara Kuma?"
"Erh mana matar Yaya nah ceh ada kuma cousin dina!"
Gyada kai yayi yana mamakin abin soboda gabadaya bata yi kama da bazawara bah! Toh miye zaisa yasaketa bayan su yen uwa neh gashi baiwani ga suna kinmawa juna magana bah!Koma dai miye yana sonta Kuma zai aureta
"Yana ga kayi shiru"Fakhih yafada yana jin kirjinshi na bugawa dasauri-sauri soboda bayason yaji Raees yace yafasa
Murmushi yasake yace"kawai dai mamaki naji shiyasa"
"Zaka iya aurenta?"sukaji Mourad ya fada Kallonshi sukayi inda Raees yace
"Insha Allah yaya"
"Ka kaishi wajen Ammi su gaisa!"yafada wa Fakhih
"Kai Yaya! Baga Zulyn Mourad bah? Ita takaishi mana"yafada yana Kara wayanshi akunne Hararan da Mourad ya watsa mai neh yasashi mikewa yana mai yafito Raees da hannu alaman yabishi, murmushi Raees din yayi tareda bin bayan Fakhih..
Zaune suka sameta a palourn Ammi, kallon Fuskar Mom yayi yaga tana sharan hawaye dalilin ganin yanda aka watsa Video din a media ga group dinsu sai dariya ake mata kasancewan tariga da ta tura musu hoton Mourad amatsayin wanda zai aureta.
Wani manafikin murmushi Fakhih yasake tareda shigewa cikin daki bayan ya bawa Raees wajen zama.
Kallon Raees Mom tayi tareda banka mai Harara tana Wani daga kai sama!
Girgiza kai Raees din yayi yana mamakin ace har yanzu bata chanza halinta bah (nace daman yasanta neh?)
Fitowar Ammi da Fakhih yasashi mikewa yana gaisar daita "Zauna abinka yaron kirki"
Ammi tafada cikin fara'a Murmushi yayi tareda zama akasa yana sunkuyar da kanshi cikin kunya,
"Ance min kaine kakeson Qudsiyah! Haka neh?"
"Insha Allah Ammi"yafada ahankali "Wani aiki kakeyi haka?"Ammi ta tambaya
"Ni Dan Jarida neh"
"No wonder ashe"Fakhih yafada yana sakin dariya Ammi neh ta kalleshi tace
"Banson shashanci fah" Shiru yayi yana cigaba da danna wayanshi su kuma suka cigaba da tataunawa inda Mom sai tirr takeyi Kaman wacce takejin abinda baida kyau...
'''BAYAN KWANAKI BIYU'''
Yanzu kam Raees yashawo kan Qudsiyah kasancewan yayi iya tsara zance, sosai yake nuna mata son da bata zata Wani mahaluki zai nuna mata bah amma har lokacin bata koma gidansu Mourad bah soboda kunyan Ammi datake ji...
Yanzu zaune suke a lambu kayan ciye-ciye da shaye-shaye neh cike agabansu ga bayi na wucewa jefi-jefi, Raees sai cika ta da baki yakeyi abinka da dan Jarida , sosai take jin dadin hiran nasu she's feeling on top yanzu ji take inta samu Raees tagama morewa dukda kuwa tasan bawai Suna dashi bane sosai agidansu amma duk wannan da damuwarta bane damuwarta shine yasota har karshen rayuwarta Kaman yanda yasha fada mata!
"Soulmate Ammi fah tana nemanki!"yafada cikin murmushi Dan zaro idanuwa tayi tace
"shine baka fadamin bah tin dazu?" Kama kunnenshi tayi tace
"Yi hakuri soulmate bazan sake bah" Mikewa tayi tace
"shikenan, kataso muje karkata ga Kaman na shanya ta" Mikewa yayi suka jera gwanin ban sha'awa dukda Raees baki neh amma sunyi kyau sosai they look perfect...
Zaune suka sami sober Mom akan kujera tana kallon mai shiga da fitan gidan saikace wata watch woman, tawani kafa uban shade a ido soboda yanayin Idanuwanta.
Tana ganin su ta dada hada rai tana daga kanta, Suna karasowa daidai wajenta Qudsiyah tace "Sister kin wuni lafiya?"
Shade din fuskarta tacire tareda yatsine fuska tace" da ban wuni bah zaki ganni neh?"
Murmushi Qudsiyah tasake tace"ai danasan ba'a good Mood kike bah da ban miki magana bah Miss Girman kai"
"Anyi girman kan! Naga zan iya neh shiyasa nakeyi"tafada Kaman zata daki Qudsiyah
"Allah yabaki hakuri"tafada cikin sanyin murya tana mai jawo hannun Raees, ko giftata basu bah sukaji tafashe da dariya tana mai nunasu da yatsa
Tsayawa sukayi Suna kallonta cikin mamaki, sanda tayi mai isarta tukun tace"ashe akwai wa'inda suke komawa from frying pan to fire da Sanin su! yanzu Ke soboda malohuwa ceh shiyasa zaki auri wannan abin! Wannan batalakan , wannan matsiyacin, wanda kika fishe da komai wannan mumu..."
*DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team Zuly
#team Mom
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
_Aminatu Alhassan and All the Haske writers Association this page na ur own😘_
*Page 92*
Bata karasa bah taji saukar Mari mai shegen zafi akumatun ta, zaro idanuwa tayi cikin kidima tana bin Mourad ya bata Mari da kallon kaskanci
"Ka mareni!? "Tafada cikin rawar murya
"Erh na maran ko zaki rama neh??"Mourad yafada cikin takaici Kallonshi takeyi Kaman taga beast kafin tasaki wata irin kuka mai tsuma Zuciya harda shesheka, marin bakaramin shigarta yayi bah, da baya da baya tafara tafiya tana girgiza kanta cikin dacin rai soboda tinda take arayuwarta sai dai ta Mari mutum amma bawai amareta bah, jitakeyi Kaman kasa ya tsage ta lume ciki soboda kunyan an mareta agaban Raees!
Juyawa tayi ta fice dagudu zuwa cikin kuka tana mai kuka kaman wacce ake kokarin yankawa,
"Kayi hakuri!"Mourad tafada yana Jan hannun Zuly datayi tsaye kaman ruwa yacinyeta soboda gabadaya tagama cika da mamakin abinda Mom tayi babu abinda yake ringing akanta sai
_"Anyi girman kan! Naga zan iya neh shiyasa nakeyi"_ Girgiza kai tayi tana mai jinjina karfin jahilci, toh inbanda jahilci anfada mata Girman kai abin takama neh?kokuma abin alfahari neh?, Allah yasa kigane tafada Chan Kasan makoshi.
"Wai nikam Kasan Mom neh?"Qudsiyah ta tambayi Raees dake zaune duk jikinshi asanyaye soboda maganganun da Mom ta jefe shi dashi Ajiyar zuciya yasauke yace
"Momina kenan! Yarinya yar zamani mai aji wacce bata kula ya'yan talakawa , masu kudin ma saita zaba! Gata da shegen girman kai kaman everything in this world is at her feet!"
Gira daya ta daga mai tace"kodai kataba cewa kana sonta neh?"
"Habawa ! Wani abokina neh yake sonta, in nace miki so Ina nufin na sosai da sosai dinnan saidai kash! Allah bai hora mishi sosai bah Amma Alhmdllh soboda kullum cikin godiya muke!"
Gyara zama tayi cikeda son jin gulma tace"Bani labarin abinda yafaru mana"
Murmushi yayi yace" Sunanshi _Murshid_! Wato Ustaz Murshid, Shi da neh ga Malam Husain mai Tafsir, a anguwanmu yake Kuma tare muka taso dashi,komai tare mukeyi , Aminina neh sosai, Shima malamin Addini neh sosai soboda har manya nazuwa daukan karatu awajenshi dukda bawai Wani babba bane, ya rike ibada sosai gashi bamai son hayaniya bah.... numfasawa yayi yace....akwai wata Rana dana ce yaraka ni anguwa!...
_shekaru hudu dasuka shude_
"Yah Illah abokina bakaramin gajiya nayi bah"yafada yana kallon wajen window
Kallonshi Raees yayi yace"Dallah munkusa isa kawai aika zan karbowa baba"
Hira Raees yafara Jan Murshid din dashi inda shi kuma yana lazimi jefi-jefi Kuma yana dan amsa mishi har suka karaso wata katuwar gida, horn Raees yayi maigadi yabude kofan inda ya danna hancin motanshi cikin gidan...
Su uku neh agaba Suna tahowa cikin nishadi, Suna karasowa wajensu Raees ko wannen su ya gaishesu kaman daman sun san juna...
Fitowarta kenan da Wani matsasiyar wando wanda ko sauka mata baiyi bah idanuwanta toshe da katuwar sunlight shade kasancewan ana rana sai faman taunan chewing gum takeyi, fuskarta akasa tana kallon waya ai bata ankara bah taji sunyi gware da mutum
"Astagfirullah!!,!"Shine abinda kunnenta yajiyo mata, dagowa tayi cikin bacin rai tana kafeshi da idanuwanta dasuke boye acikin shade, ganin datayi baiyi magana bane yasata cire shade din tana binshi da kallon sama da kasa Sanye yake cikin jallabiya baki wanda ya haska farin fatanshi sai hula fari kal akanshi, takalmin kafar shi takalla taga irin takalman da ake siyarwa 1200 dinnan neh acikin super market wanda idan akasuwa neh za'a siyar maka dashi 500 ko 600. Yatsine fuskar tayi tareda zabga mai harara tana fadin
" I wonder wanda yake barin matsiyata nashigowa cikin compound dinmu" Shidai ko magana baiyi bah banda sunkuyar dakanshi dayayi dukda maganarta yabata mishi rai,
Tsaki taja tareda hankadashi da hannunta "Astagfirullah"yasake fada cikin jin takaicin taba mai jikin da tayi , juyowa tayi ta harari bayanshi tareda cigaba da tafiya abinta...
"Abokina lafiya baka shigo bah?"Yaji muryan Raees yafada Ajiyar zuciya yasauka tareda girgiza kanshi yana juyawa don tafiya wajen motansu, kafada Raees ya daga tareda bin bayanshi yana tunanin abinda ya chanza mood din abokinshi.