Sashe 85
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cire Qudsiyah ta yi a jikinta had'e da mikewa da ga kwancen da take da kyar saboda tsamin da jikinta yayi
Ammi ceh ta karaso wajen ta itama tare da rungume ta tace"Alhmdllh! Ashe ba mutuwa kika yi bah! na ji dadi "
Kallon Karin bayani ta hau yi musu nan Mourad ya ce"Mine wai cewa fah suka yi kin mutu!"
Zaro idanuwa tayi ta ce" Innalillahi! Ai ni InshaAllah ba yanzu zan mutu bah! Muna tare da Yay Mou dina kuma sai na baka babies masu kama dakai! Koh ya kace? "
"Erh mana ko mutuwan ce ma fatana shi neh ya d'auke mu a lokaci daya! "
Girgiza kai ta fara yi sannan tace"nikam bana fatan hakan! "
"Why? "Ya tambaya yana tsare ta da idanuwa had'e da zama a gefen ta
"Toh yanzu Allah na tuba idan dukkanmu muka mutu waye zai tarbiyantar da 'ya'ya da muka haifa? "
"Hmm ba ga su Fakhih, Fakhiha da Qudsiyah bah? Ai na tabbata yaranmu baza su tab'a maraici bah! "Ya fad'a hankalinsa kwance
"👋 Hey ku daina irin wannan maganan! "Qudsiyah ta fad'a tana murgud'a baki, dariya suka sa gabadayansu kaman ba su suke kuka d'azu bah!
Mikewa Ammi tayi tace"Nikam na wuce amma danAllah karki sake irin wannan baccin saboda da ba dan ma an Kira Mourad bah wlhy na tabbata da yanzu angama sallace ki! "
Cikin sanyin murya tace "kuyi hakuri magani nasha shiyasa! "
"It's okay 👌 "Ammi ta fad'a tana shafa kumatun ta had'e da ba ta peck a goshi sannan tayi ficewarta
"Wai tsaya waye neh ya fad'a muku cewan rasuwa tayi? "Mourad ya tambayesu
A hankali Qudsiyah ta matsa daga gefensa tana mai sosa kunne, sauran kuma suka fara kunshe dariyansu
"Qudsiyah? A matsayin ki na malamar asibiti shin kin duba ta kafin ki kayi breaking bad news 📰 dinnan? "
"Allah sweet wlhy rudewa nayi! Gabadaya a lokacin mantawa nayi da cewan ni malamar asibiti ceh! Komai ya tsaya mun chak amma danAllah kuyi hakuri na tayar muku da hankalin da na yi a sanadiyar rashin binciken da ban yi bah 🙇 " ta fad'a cikin sanyin murya har hawaye na silalo ma ta
"It's OK! Don't feel bad okay? amma next tym ko ba a nan bah in kika ga irin haka ko ba za ki duba mutum da kanki bah please a taimaka a kai mutumin asibiti saboda a haka ake binne mutane da ransu ba tare da ansan suna da rai bah!
Gyada kai Suka yi Cike da gamsuwa, Fakhiha neh ta turo baki sannan tace"Amma ba karamin tsorata mu kika yi bah wlhy! Har da guntun suma na fah! "
Kallon tausayi Zuly ke bin su da shi a ranta kuma tana mamakin irin son da familyn 👪 mijinta ke ma ta, murmushi ta sake tare da mikawa Fakhiha hannun tace"Sorry🙇! Am truly sorry!! Am sincerely sorry!!! Am genuinely sorry!!! Am so so sorry🙇"
Rungume ta su ka yi gabadaya had'e da fad'in it's okay. Maram da ke tsaye sai mamakin su ta keyi a ranta tace"Allah sarki soyayya gamon jini! Allah ya had'a mu da masu son mu tsakani da Allah"(nace Ameen)
Fakhih neh ya shigo cikin kumbure kumbure yace"ke kuma mai zumbulelen Khimar ki zo mu ta fi gidanmu! "
"Kai kuma Miye hakan? "Fakhiha ta tambaya cikin danne dariyan ta, ko kallon ta baiyi bah ya fice abinsa
Ko secon uku bata Kara bah ta ce"Sai anjiman ku nikam"
"Toh Allah ya kai mu sis "Zuly ta fad'a tana kwanciya a jikin Mourad,
Rike hannun Qudsiyah ta yi ta ce"Mu ma mu tafi!"
"Mun gode fah, Allah ya kai kowa gida lfy!"Zuly ta fad'a a hankali, Ameen suka fad'a tare da ficewa.
"Ya jikin? "Ya fad'a cikin rad'a, tashi tayi da ga jikinsa ta na jinjinawa da jikin gado had'e da turo baki, harara ta balla mai tace"Ai ban ce maka ban da lafiya bah! "
"Oh hakane! Let go for second round yanzu saboda daman ban koshi bah! "Ya fad'a yana kokarin jawo ta jikinsa, buge hannunsa tayi tana tale baki kaman zata yi kuka
"Ya haka!? Please kibari nayi breakfast da shi daman yunwa na ke ji tin da safe banci komai bah! "Ya fad'a in a serious tune had'e da matsawa kusa da ita sosai
Kallon agogo ta yi taga karfe daya nan ta tina ashe itama ko abincin bata ci bah, kafin ta yi wani yunkuri har yayi pinning dinta da jikin gado sai kokarin had'a bakinsu yake yi
K'awar da fuska tayi tace"wlhy inajin zafi kayi hakuri! "
Du duba jikinta ya fara yi yace"Zafi? Aina??"
Cikin i-ina ta ce"my stomach and my v-vulvaa"
Da sauri ta rufe bakinta saboda kunyan abinda ta furta yanzu, gira daya ya d'aga yana gimtse dariyansa "Miye ki kace yanzu? "
Ya tambaya kaman bai ji abin da ta fad'a bah, sunkuyar da kan ta tayi tana wasa da rigar jikinta
Hannu yasa ya dag'o da hab'ar ta yace"Hmm?"
A hankali ta fara sauk'a daga kan gadon, rikota yayi yace"let me "
Gyada kan ta tayi tare da barin sa ya d'auke ta zuwa cikin bayan gida saboda daman yasan nan din zata je
"Zaka iya tafiya! "Ta fad'a lokacin da ya ajiye ta, ba tare da ya yi magana ba ya karasa cikin bayan gidan tare da had'a ma ta ruwan wanka sannan ya fice, da murmushi ta bi bayansa kafin ta kulle kofan bayan gidan.
_Vote, Comment & Share_
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A sweet and pitious Romantic love story
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 116*
Sanda ta gasa kanta da kyau kafin tafito inda ta samesa rike da chokali a kan dinning amma yana kallon kofar toilet da alaman ita yake jira.
Yana ganin fitowarta ya mik'e da sauri tare da nufan wajen ta, d'aukan ta yayi chak sannan ya kai ta kan kujeran dining
A shgwabce tace "Bansa kaya bah fah! "
Sanda ya zauna kafin yace "mu fara cin abinci tukunna, ba musu ta d'auki chokali saboda daman yunwa ta ke ji...
"Su waye nake gani haka? "Maram ta tambaya tana rik'e hab'arta lokacin da ta bude kofa,
Murmushi Mourad yayi yace" ai kya barmu mu shiga tukunna"
Matsa musu tayi suka shiga sannan ta miyar da kofan ta rufe, zama suka yi akan sofa inda Zuly ta lafe ajikin Mourad kaman wata kyanwa
"Bari na Kira sa! "Maram ta fad'a tare da shigewa cikin gida, chan sai gata ta fito
Zama tayi a kan kujera tace"wai yana zuwa kunsan dole sai ya kin-kimtsa"
Gyada kai suka yi suna mai miyar da hankalin su kan TV 📺 "Ko notification babu zaku zo gidan mutane!? "
Fakhih ya fad'a lokacin da ya fito"Notification!? Mu Message neh? Koh what's app koh Facebook kokuma Instagram da zamu muku notification?"
Zuly ta tambaya tana da-da miyar da hankalin ta kan TV saboda interesting movie da akayi(Mohenjo Daro) har da su rik'e remote tana Kara volume kaman ita ce uwar gidan, kallon ta yayi da kyau ya ga hankalin ta ma ba a kan sa yake bah sai ka ce ba ita tayi maganan bah!
Guntun tsaki ya je tare da zaunawa akan kujera sai wani shan kamshi ya keyi ga wani sabon haushin da ya ke ji, murmushi Mourad yayi yace"ko irin abin jik'a makogaron nan babu? "
"Ai baku ce zaku zo bah da mun ajiye muku! "Maram ta fad'a a hankali, d'agowa Zuly tayi tana kallon Maram da tayi magana, gyara murya ta yi tace
"Wai nikam ban gane bah!Kuma na ga gidan Kannin mijina wato Fakhih wanda suka zo duniya a rana daya da Fakhiha muka zo! Tindazu sai wani feeling kan ku kukeyi, ance fah bakon ka Annabin ka amma ko ruwa baza mu samu bah gaskiya akwai gyara a al'amarin ku"ta karasa tana jan tsaki
Rik'o hannunta Mourad yayi yana mai murza yatsun hannunta ya ce "It's OK Zulynah karki manta hakuri muka zo badawa! "
K'awar da kan ta tayi gefe daya tana cewa"don munzo bada hakuri shine... "
"I said it's okay koh!? "Mourad ya fad'a cikin takaici, murguda bakinta tayi tana d'aukan remote din da ta ajiye a gefenta tana kuma Kara volume din TV din
Girgiza kai yayi inda Fakhih ya kafe Zuly da idanuwa yana ji kaman ya mazgeta ko zai ji dadi
"Bro so sorry for slapping you! "Da sauri Fakhih ya sa hannu a fuskar sa
Saboda ji yayi kaman yanzu Mourad ya maresa, da kallon mamaki Maram take binsu da shi saboda gabadaya bai fad'a mata bah ita dai ta ga shatin yatsu amma ganin bah fuskar tambaya yasa tayi shiru
Ajiye remote Zuly tayi tana kallon Fakhih da ya kasa cire hannunsa akan kumatun, sai yanzu ta gane hakurin miye suka zo bayar wa saboda da ta zata hakurin d'agosu suka zo bayar wa
"I didn't mean to hurt you kawai dai maganan neh baimun dadi bah a lokacin shiyasa nayi slapping na ka out of anger am sorry kaji! "Ya sake fad'a in a pleading tune
Kawar da kai Fakhih yayi cikin son miyar da hawayen da yake son silalo mai Saboda abin bakaramin cin mishi rai yayi saboda tin da suke ba'a tab'a marinsa bah! Amma a kan mace yayansa ya maresa, so disgusting!
"Bro in-law kayi hakuri ka ji!?"Zuly ta fad'a cikin sanyin murya, hannunsa ya sauk'e daga kumatun nasa yana kallon su har wani cije labba yake yi
Maram ceh ta dafa kafadarsa ta ce"Baby sorry! "
"It's Ok!"ya fad'a a hankali kaman zaiyi kuka, tashi Mourad yayi ya ware hannun sa yace
"Come and give me a hug if it's ok! " shima tashi yayi ya rungume Mourad yana sakin ajiyar zuciya a hankali
Breaking hug din suka yi inda Zuly ta katse su da fad'in "Taab anyi Raggon Namiji a nan! "
Dariya suka sa gabadayansu Maram kuma tace"aganin ki bah! Ai mijina jarumin Namiji neh! "
"😕 Hmmm I see! Shiyasa na ga yana hawaye saboda mari dayan da yasha"Zuly ta fad'a cikin tsokana