← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 98

Sashe 75

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ajikin kofa ta jinjina bayanta tana kallonshi yanda yake fitsari bayan tashige toilet din, dago idon dazaiyi idanuwanshi yasarke ana Zuly dake kallonshi ta madubi

Kawar da idanuwanshi yayi daga gareta yafara gyara wandonshi itakuma tasoma takowa wajenshi

Wucewa yaxoyi tayi saurin rikeshi tana marairaice fuskarshi kaman zatayi Kuka

"Nan bayan gidan maza neh! Zaifi kyau ki wuce na mata in uzuri zakiyi"yafada yana wani shashan magani

"Wai miye nayi maka neh sai wani hada rai kakeyi kaman kana tareda wacce bakasani bah! "Tafada kaman zatayi Kuka

Cire hannunshi yayi daga cikin nata yasoma tafiya batareda yace komai bah,

Sanda tabari yakusan isa bakin kofa tasaki siriryar Kara tareda cewa"wayyo cikina!"

Arikice yajuyo, da wani irin reverse yakaraso wajenta yana rikota zuwa jikinshi, cikin muryar tashin hankali yace"ya kikeji"

Wasu manafukan hawaye tsilli uku neh suka fito daga idanuwanta cikin muryar daya nuna tana jin jiki tace"kayi hakuri Yay Mou dina! Allah fushin ka agareni bakaramin tashin hankali yake sakani bah musamman ma in baka fadamin laifin danayi bah DanAllah kayi hakuri "

"Shissh kiyi shiru fadamin yanda kikeji"yafada kaman zaiyi Kuka, rikeshi tayi dakyau tana shishigewa jikinshi kaman wacce ake yankawa hanji

"Wayyo Allah na kace kayafemin koda namutu Allah yamin rahama"tasake fada tana kamo kanshi kurkusa da fuskarta

Zaro idanuwa yayi cikin kidimaa sosai"kidaina fadin haka Allah nayi hakuri! Kifadamin yanda kike..."

Bai karasa bah ta hade bakinta da nashi, waro idanuwanshi yayi dakyau don tabbatar da abinda yakefaruwa, kefta mai ido daya tayi tana cigaba da shafa bayan wuyanshi cikin son nutsar dashi cikin tsumin sonta

Cikin nutsuwa da kwarewa yafara mai mata da martanin sumban datake bashi, ganin zasu zubeneh yasashi daukanta ajikinshi itakuma ta zagaye kafarta da kugunshi kafin yayi jikin garu daita

Bayanta ya manna ajikin garu suka cigaba da cinyewa juna baki abinsu! da alama ma sun manta acikin bayan gida suke

Hannunshi neh yayi nasarar shigewa cikin rigarta cikin sauri yahaura da hannunshi wajen kirjinta, ganin bai jin dadin shafar dayake ta bra yasashi kai hannunshi bayanta tareda balla maballin brazier dinta wanda hakan yayi daidai da shigowan da akayi cikin bayan gidan

_oops nace waye katse mana show neh haka😓😓_

*DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*

*Vote,comment&share*

*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 104*

Cak suka tsaya kaman ruwa ya cinye su! Ahankali Zuly tacire kafarta da kugunshi shikuma ya ajiyeta tareda manna goshinshi da nata cikin son daidaita nutsuwarshi, Sanda sukayi kusan minti daya kafin yajuyo ahankali yana kallon wa'inada sukayi tsaye abakin kofa.

Gira daya yadaga musu alaman miye gawani irin haushinsu dayakeji! Gyaran murya namijin yayi tareda cewa"colleague dina ceh tace min wata tashiga bayan gidan maza bayan tanuna ma ta  wanda zata shiga! Shine fah mukayi ta jiran fitowanku, ganin da mukayi cewan kun dade neh yasa muka shigo soboda tsaro kuma kasan ance mata sunada hatsari sosai! "

"Ohk as you can see babu matsala zaku iya tafiya" yafada yana jawo Zuly dake rab'e ajikin garu cikin jin kunya, kallon juna hostesses din sukayi sannan suka sake kallon Mourad da har yasake pinning din Zuly ajikin garu yana shirin zuwa second round itakuma sai wani zi-zillewa takeyi barinma yanda taga suna kallonta kaman sunga yar iska tinda ita tabiyoshi toilet din...

"please mana! "Yafada cikin seducing tune, gyaran muryan da hostess na mace tayi neh yasake katseshi

"Ohhh Wai can't you see am busy neh?"yafada cikin takaici da nuna cewan sun fah takura mishi kuma still bai juyo bah

"DanAllah kayi hakuri inkunje Motel saikuyi abubuwan da kukaga dama amma banda nan soboda respective mutane neh suke cikin jirgin nan karkusa suyi danasanin biyowa ta airline dinmu"namijin yafada Cak Mourad yatsaya tareda juyowa ahankali yana bashi wani mugun kallon dayasashi sunkuyar da kanshi

Cikin shakakiyar murya dake nuna cewan lallai ranshi ya b'aci yace"Motel kace? wannan tamaka kama da karuwa neh? Kasan waye ita awajena kuwa? "

"Zatayi iya zamowa mistress naka koku... " Cikin bacin rai Mourad yakatseta soboda bai bukatan jin karshen abinda za'a fada akan Zulynshi, hannunta yaja har zuwa gabansu sannan ya riko mai zoben yana nuna musu yace

"kunkalli engagement 💍 namu? And lastly jiya aka daura mana aure so kuna sanin abinda zakuna fada soboda in wani neh bazaiyi taking dinshi da sauki bah!"

Yana gama fadin haka suka fice daga toilet din inda sukuma suka bi bayansu da kallo, cikin sanyin jiki suma suka fita kowa yakoma position dinshi...

Suna isa suka samu Maram harta koma wajen mijinta da zama, murmushi Zuly tasakar wa Maram data wani makalewa Fakhih kaman ancee za'a kwaceshi daga hannunta

A window side yazaunar daita tareda fasten mata belt din dakanshi kafin shima yazauna tareda kwanto daita jikinshi

Kallon fuskarshi tayi tasaita kwayar idanuwanta acikin nashi tace"Am sorry once again kuma zanso jin laifi na soboda gaba! "

Karan hancinta yaja romantically yace"Zulynah banason kina kiran sunan Iqbal agefena I despise anything about him"

Murmushi tasake tareda shafa fuskarshi tace"toh angama ranka shi dade bazan sake maimaitawa bah"

"That's my girl"yafada tareda rungumarta yana shafa bayanta, cirota yayi daga jikinshi yace

"Zulynah bakisa brazier bane? " Turo bakinta tayi tace

"bakai ka balla bah"

"Dagaske? "Yatambayeta cikin zaro idanuwa

"Erh mana! Kawani jeh ka matse yar mutane ajikin garu" Hararan masoya ya maka mata kafin yace

"bah yar mutanen bace tayi seducing dina bah"

"Allah banyi seducing dinka bah! Haka kawai zaka daurawa baiwar Allah sharri"tafada kaman zatayi Kuka

Kama kunne yayi yace"Ohk nayarda a yafemin" Farr tayi da idanuwa tace

"sai anmin kiss💋 sannan ka gyara abinda ka balla! " Le-lekawa yayi yaga babu wanda yake kallonsu cikin sauri yakuma hade bakinshi da nata tareda sa hannunshi abayanta cikin son hada maballin brazier

"Excuse me"wannan hostess na macen tasake katsesu "Ohhh not again!"Mourad yafada kaman zaiyi Kuka bayan yacire bakinshi daga cikin na Zuly, dago idanuwa Zuly tayi takalli mai magana

"Shit the wrong timer again! "Tafada tana tab'a Mourad dake rungume ajikinta

Raba runguman yayi tareda juyawa yakalli hostess din datacika da mamaki ganin suna sake yin kiss bayan wanda suka gama yanxu abayan gida "Wai miye neh kiketa interrupting dinmu tin dazu? "

Yafada cikin bacin rai Hadiye wani yawu tayi cikin zaro idanuwa tace" you called for coffee 10minutes ago"

Kallon bakida kai yamata kafin yace"I think you're mistaking! "

"No this seat called! "Hostess din tasake fada, kallon Zuly yayi cikin alaman tambaya ko itace, girgiza kai tayi tareda kawar da kanta tana adjusting din rigarta

Nuna seat din bayanshi yayi yace"maybe there!" Gyada kai tayi tareda yin gaba abinta cikeda mamakinsu....

'''Jericho Oxford, USA'''

Agajiye suka shiga gida inda kowannen su yashige daki domin bacci cos shine abinda kawai yarage,, wajen Mourad dake zaune Zuly tayi da kopi ahannunta, sumbatar goshin shi tayi cikin muryar dake nuna agajiye take tace

"Yay Mou dina saida safe! " Cikin mamaki yake kallonta asalima gabadaya shi bai fahimci miye take nufi da saida safe bah!

Ganin zata wuce neh yasashi riko hannunta yana fadin "Ina zakije dakike cewan saida safe? " Murmushi tayi tareda shafa fuskarshi tace

"Bacci mana zanje kasan gabadaya bansamu yin bacci acikin jirgi bah! "

"Saikuma akace miki nima banjin baccin koh?" Yatambayeta cikin turo baki Rausayar dakanta tayi tace"Oops ai bahaka nace bah, taso muje karaka ni sai kaima kawuce koya kagani?"

Batareda yayi magana yamike tareda matsawa kusa daita ya kamo kugunta suka fara tafiya, dakin suka shiga atare inda ta tsaya kikam abakin kofa tana shan coffee ☕️ din dake cikin kofin hannunta

Bayan gidan cikin dakin yashiga yarage kayanshi yasaura daga shi sai boxer sannan yafito!

Sanda yazauna yakuma kai kallonshi har lokacin tana tsaye a inda take da kopi da alamu ma tagama shan abun cikin kopin

Karasa shiga tayi tana barin kofa abude, a dining din cikin dakin ta ajiye cup din tareda miyar da kallonta wajen Mourad da bayanshi ke jinjine a jikin gado tace"bacci nakeji fah mutum yawuce dakinshi"

"Bangane na wuce dakina bah? Nan fah miye yasameshi bayan ga katuwar gado"yafada yana buga gadon dayake zaune akai

Dan zaro idanuwa tayi tace"taab mu kwana agado daya kenan? "

"Toh miye zai hana? "

"Gaskiya kunya nakeji kuma ni ban taba kwana gado daya da namiji bah! "Tafada tana bude fridge don dauko ruwan dazata sha dalilin kishin ruwan datakeji saikace ba yanxu tagama shan coffee ba!

Gyara zamanshi yayi akan gado yace"bansanki da karya ba fah! "

"Kaima dai kasan bazan maka karya bah"tafada batareda ta kalleshi bah

"Bantaba ji bah! Kodai babu jituwa neh atsakaninku? "Yatambaya cikin neman karin bayani

Sanda tacire baby khimar din kanta atakaice tace"akwai mana!"

Gyada kai kawai yayi tareda zuba mata idanuwashi "Kafita zan cire kaya! "

Tafada tana kama kugunta gira daya yadaga yace"babu abinda zaki boyemin soboda babu abinda bansani bah saurana kawai najini acikin jikinki"

Zaro idanuwa tayi cikin rashin yarda tace"hey karma kafara!"

Dariya yayi sosai yace"wlhy dazu Nina miki wanka bakiga haryanzu shining kikeyi bah"

Fuskar tausayi tayi tareda karasowa gefenshi sannan ta zauna akan bedside drawer tace" Dagaske kaine kamun wanka dazu!? "

Ido daya ya kanne mata yace"kinada tawadan Allah atawajan bakin boob naki na hannun hagu! Konayi karya? "

Hannu tasa tarufe fuskarta cikin tsananin kunya, jitake kaman kasa ta tsage ta shige ciki, cire hannun nata yayi daga fuskarta aikuwa ta runtse idanuwa lakutan hancinta yayi yace"I so much love ❤️ everything about you Zulynah"

Mikewa tayi tareda shigewa toilet dagudu inda shikuma ya shafa gashin kanshi yana lasan lips!

Wanka tayi tareda fitowa daure da towel, yana ganinta shima yamike yashiga toilet din dama already yariga da ya rufe kofa harda su murda makulli

Wardrobe ta bude soboda daman tasan bazata rasa kayan sawan mata bah soboda in case of emergency, aikuwa tana budewa taga kaya, murmushi tayi tareda daukan wani riga wanda bai wuce guiwa bah!

Sawa tayi tareda komawa wajen dressing mirror ta feshe jikinta da turaren baccin dake ajiye !Kan gado tahau takwanta abinta cikeda da fargaba, tana kwanciya kuwa yana fitowa daga cikin bayan gidan da alamun shima wankan yayi, cikin sauri taja bargo ta rufe fuskarta

Murmushi kawai yayi soboda yaganta sarai,sanda yagama kowani tsiyanshi kafin shima ya haura kan gadon
Chapter 75 · 0% Book details