Sashe 62
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dan Allah inarokon ki dakibar rayuwanshi Wlhy bai dade da dawowa duniya bah soboda wattanni 7 dasuka wuce bamu dauka zaiyi rai bah duk a sanadiyarki , sanadiyarki ya rabu da Qudsiyah, amatsayina na mamanshi Ina rokon ki daki tafi inda bazai sake ganinki bah har agama daurin aure DanAllah"
Ammi tafada cikin sanyin murya tana hada hannayenta waje guda amma har lokacin bata yarda Sun hada Ido da Zuly bah Tsugunawa tayi tareda rike kafafuwan Ammi cikin kuka take fadin
"Ammi DanAllah kiyi hakuri Wlhy in babu shi arayuwata mutuwa zanyi! Wlhy nasan daga lokacin rayuwata tadaina yin ma'ana DanAllah Ammi kibarmu nasan shi ma bazai so kiraba mu bah"
Aboye Ammi tashare hawayenta ,cikin dakewa tace" Alfarma fah kawai na rikoki Zuly, DanAllah nima kiyi hakuri tafada tana mikewa...
Sanda tasha kukanta Kaman ba gobe sannan tamike tareda goge hawayenta sannan tafice, awaje tasami Qudsiyah , Fakhih , Lutfiya dakuma Mom duk suna zaune, batareda Wani tunani bah tayi wajen su
"Ya idanuwanki sukayi jahh?.. Oops ashe har Ammi tayi miki magana, toh sai ayi harraman fita daga cikin rayuwanmu karki ga Kinyi nasarar fitar da Qudsiyah daga dakin mijinta toh ni anwuce wannan babin"
Mom tafada tana murmushi Kallon Mom tayi dakyau sannan tace" kin kyauta emmata Amma kisani in ban bada izini bah Wlhy bazai aureki bah karki ga Kinyi nasarar fitar dani Kaman yanda kika ceh...juyawa tayi wajen Fakhih tace...kace wa danuwanka karya bata lokacinshi wajen nema na"
Tana gama fadin hakan tayi waje abinta, kallonsu suka miyar wajen Mom dake taunar cingum , Qudsiyah neh tace "Keee! Miyesa kika fiye son kai? Dana cemiki auren Zuly yamutu ai bance ita takashe dakanta bah soboda koni bansan ya akayi aurenta yamutu bah! Amma shine kikaje kika kwashi karya da gaskiya kika fadawa Ammi.... cije labbanta tayi cikin dacin rai tace...na tabbata nafiki son Mourad! Ina mugun son shi amma na hakura dashi soboda bana son ya shiga hakkina Allah Yakamashi da laifi ran gobe Qiyama Kuma a rashin sani na aureshi lokacin soyayyarshi ta rufe min ido, alokacin babu abinda nake bukata sama da dashi soboda nazata in na aureshi zan dauwama a farinciki har karshe rayuwata ashe abin bah haka bane, lokacin da yace zai dawo dani i was surprised amma sanda na fahimci cewan Zuly ceh tace mai yadawo dani sai naji na karaya soboda alokacin babu wanda bai cemai yadawo dani bah harda Babana kuwa amma haka Mourad yaki, shine kawai nace mai na yafe Allah Ya hada kowa da rabonshi amma ba Dan banasonshi bah.... murmushin takaici tasake tace.... yanxu in kika aure shi Kinyi aikin banza neh soboda nasan daga ranan da aka daura aurenku dashi toh Kinyi maraba da farinciki kokuma ince munyi maraba da fainciki, inma zaki chanza tunani neh to tin wuri ki chanza Kuma namiki alkawarin baki tsalelen miji" Dariya Mom tayi tace
"Duk wannan surutu bani suka dama bah kudai kujira a shafa Fatiha, sai alokacin zakiga a tsakanina dake akwai bambamci , ai Mourad soboda ni akayi shi"
Fakhih zaiyi magana kenan suka ga Mourad na nufosu ai tsit sukayi, cikin farinciki ya rungumi Qudsiyah yace"Naga sakonki akan gado fadamin abinda kikeso amatsayin goron Albishiri"
Ganin bata ko motsi neh yasashi cireta daga jikinshi yace"miye faru Sweet?"
Juyawa wajen sauran dasuka yi tsaye kikam kaman ensanda yayi yana binsu da kallo daya bayan daya ahankali yace"tell me mana"
Ganin sunki magana neh yasashi juyawa cikin gida da sauri, dakin da aka sauke Ammi yashiga yaganta zaune tazuba tagumi , cikin sanyin jiki yakarasa wajenta tareda dafa ta yace
"Ammi nah miye yake
faruwa? Ina Zulynah banganta bah..!" Hawaye Ammi tashare tace
"lokacin Ina karama Yayana yanada buri dayawa Akaina, yaso ace nakasance mai bin kowani umarnin shi amma hakan bai yiyu bah soboda taurin kai danake dashi gashi Kuma shine komai nawa! Yanzu Kuma daya ceh yana son hada Zuri'a dani saina ki? DanAllah ka auri Momina!...cikin sauri yakalli Ammi idanuwan shi natara hawaye, girgiza kai yasoma yi cikin rawar murya yace
"Ammi nah Zulynah nakeso ita kawai nake muradin aure, my heart only beat for her karki min haka Ammi"
Hawayen daya zubo mishi tashare tace "kayi hakuri soboda nakoreta"
Jiyayi Kaman anbuga mai guduma atsakiyar kai cikin sauri yamike tareda nufan hanyan waje yana cewa"haba Ammi karkisa yau din nan na antaya lahira"
"Zulynah! !!"Shine kawai abinda yake fada da karfi tareda nufan hanyan tsakar gida , yanda yabarsu haka yadawo yasamesu,
"Kunganta? Nasan bata tafi bah! Nasan buya tayi "yafada cikin rawar murya hawaye na silalo mishi yana Kuma waiwaigawa kozai hangota
Runguman shi Fakhih yayi shima na hawaye soboda yasan shima babu jimawa za'ace shima yakamu da Ciwon Zuciya kokuma ace yakusa zaucewa Kaman yayanshi, bubuga bayanshi Fakhih yayi
"cool down bro, muje naraka Ka ganinta nasan komai zai daidaita Insha Allah?" Fakhih yafada yana share hawayen fuskar shi
"Kanason Mom koh?"Shine tambayar daya bugi kunnen mutanen wajen
_Aww... Fans Nagode sosai da addu'oin ku agareni thanks so much , masu kira Nagode masu text Nagode and lastly masu turo kaji😋 Nagode sosai Allah yasaka_
*DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team Zuly
#team Mom
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 89*
_my childhood friends Fatima,Zee and Amira wannan page din naku neh_
Juyawa dukkansu sukayi suna kallon Babansu Mom dayayi magana, karasowa Mutumin yayi yana kallonsu daya bayan daya yace" Fakhih kana son Momina?"
Kallo fuskarshi yake yi Kaman mai son gano Wani abu zaiyi magana kenan Ammi taiso wajen cikin sanyin jiki tareda fadin"gaskiya ban tunanin hakan"
Kurawa Ammi idanuwa Qudsiyah, Mourad da Fakhih sukayi ko kiftawa babu, ganin zasuyi magana yasa Ammi cewa "Yaya bana son Aure ya wuce wannan satin inyaso Ana daurawa saimu wuce!"
Tarin da Mourad ke rikewa neh ya sarkeshi ai kuwa ya hau yi babu kakautawa dukkansu sukayi kanshi ana mai sannu, dago kanshi yayi yakalli Ammi yace"haka zakimun Ammi nah? DanAllah kiyi hakuri Fakhih ya Auret. .."
Bai karasa bah yaji Mom nafadin"taab Wlhy nikam kai nakeso Kuma kai zan aura, in fact ni bana ko son Fakhih asalima tsanarshi ceh azuciyata"
Akidime dukkansu suke kallonta barin ma su Ammi , Mourad neh yayi tattaki zuwa gabanta tareda nuna ta da yatsa hannunshi daya kuma rike da saitin Zuciyar shi soboda yafara mai zafi cikin bacin rai yace"da ba dan darajar iyayenki danake gani bah Wlhy da yau sai namiki abinda bazaki taba mantawa dani bah kuma kisani Wlhy bazan aureki bah har sai Zulynah ta amince da hakan!"
"Karya kakeyi Mourad! Akan miye sai Zuly ta amince? Soboda itace Uwarka? Eh?"Ammi tafada cikin takaici
"Ammi nah wlhy kika daura min aure batareda Amincewan Zuly bah.. hmmm!"yafada cikin kuka
"Miye zai faru?... bansanka da hakan bah Wlhy! Nifa Uwarka ceh wacce ta dau cikinka har tsawon watanni Tara! Na shayar dakai nabaka tarbiyan daya kamata amma akan wata kake son watsa min kasa ido?.. gaskiya banzaci hakan daga gareka bah, I thought ko rayuwanka nace kabani zaka bani! Am highly disappointed in you" tafada Kaman zatayi kuka,Jikinshi neh yaji yayi sanyin sosai
"shikenan Ammi Allah yasa hakan shine mafi Alhkeri daman bayau kika fara min auren da banso bah, in kuma na bata miki rai DanAllah kiyi hakuri"yafada cikin rawar murya tareda barin wajen su kuma suka bishi da kallo, ko bakin kofa shiga gidan bai kai bah yazube akasa!
"Mourad!!!"suka fada dakarfi tareda nufanshi dagudu cikin tashin hankali, kuka Ammi tafashe dashi dalilin jinin dataga yana fitowa daga bakinshi, ba bata lokaci aka kinkimeshi zuwa asibiti....
Zuly kam tana komawa gida takai BabynZuly wajensu Kuwah soboda bazai yiyu ace ta tafi daita Azare bah cos tana zuwa makaranta, dakyar da sudin goshi BabynZuly tayarda ahakan ma ta barta tana kuka.
Hawayen gefen fuskarta tashare ta jinjinawa ajikin motan sai tunanin rayuwa takeyi, runtse idanuwanta tayi tana cizon labbanta da Dan karfi Chan Kuma tafashe da kuka
"miyesa baka dawo daita bah? Nasan kawai kadaina sona neh shiyasa baka yi abinda nasaka bah! Nima nadaina sonka Allah yabaku zaman lafiya nima Allah zai kawo nawa mijin"tafada cikin shagwaba Kaman Mourad din na gefenta tana Kuma duka kujeran datake zaune akai Shidai drivern dake tuka ta ko magana baiyi bah asalima tsit yayi Kaman Allah baiyi hallitarshi bah awajen Don karyayi laifi ahakan ma yasan Zuly nada Sanyi sosai akan wasu...
'''WASHE GARI'''
Ya akayi yasamu attack bayan Kusan da engine yake amfani!"Shine abinda Doctorn yatambayesu, Kallonsu mutanen gidansu Mom keyi Suna neman Karin bayani Amma ganin halin da su Ammi ke ciki neh yasa su kawar da kai Ana jiran ayi magana Ganin da doctor yayi basuyi magana bane yasashi cigaba da fadin
"yanzu nasan Kusan engine din baifi saura en kwanaki yarage a chanza shi bah Don haka zaifi kyau a lallaba shi har zuwa lokacin in bahaka bah am sorry to say abinda bamuson yafaru zai iya faruwa"
"Toh mungode doctor"Fakhih yayi karfin halin fada, fita sukayi daga office din gabadaya cikin sanyin jiki,
"Munason jin abinda yake damun Mourad!"Babansu Mom yafada cikin damuwa Zama sukayi inda Qudsiyah tafara koro musu bayanin abubuwan dasuka faru abaya... girgiza kai Babansu Mom yayi yace
"Haba ke kuwa!! Dakanki ki kikeson yin ajalin danki , ai dakinmun bayani Wlhy da bantada zancen bah!"
"Dady Wlhy inason shi kar awani ceh za'a bar maganan auren!"Mom tafada cikin kuka
"Dallah kimawa mutane shiru shashasha kawai"Lutfiyah tafada cikin jin haushin Mom soboda ita tajawo komai na fadin cewan soboda Zuly taji auren Mourad ya mutu yasata kashe aurenta which ba haka bane cos taje har gidan Kuwah Don jin ba'asin zancen.
Harara ta watsa ma Lutfiyah tareda murguda baki tace"yar bakin ciki saiki mutu"
"Banason maganan banza" Mamansu ta daka mata tsawa, ta Kasan ido takalli Maman nata tareda turo baki sannan tayi waje abinta...
"Why not ki roki Ita Zulyn ta amince kinga inta amince shikenan Mourad zai aure ki Mysha tafada cikin sanyin murya
"Allah ya kiyaye!"tafada cikin yatsine