← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 98

Sashe 61

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaro idanuwa Qudsiyah tayi cikin mamaki, zatayi magana kenan Zuly tace" kiyi shiru"

Komawa wajen Ammi dahar tazauna tayi tareda Zama a empty sit din gefenta cikin sanyin murya tace" babu ranan dabana kiran numbern ki amma baya shiga"

Fakhih neh yace"Am sorry Zuly!"

Kallonsu suka miyar wajen shi suna jiran abinda zaice

Sunkuyar dakanshi yayi yace"kiyi hakuri nine nasa numbern ki a blacklist"

"What!"tafada da dan karfi

Dan hararanta yayi yace"karki zake dayawa fah haryanxu Fakhihn dakika sani neh"

"Dole yau muyi celebrating anan wajen"Qudsiyah tafada da dan karfi don kawar da maganan Fakhih tareda mawa waiters din sigina da suzo

"Duk wanda zaici kokuma zaisha abu kar a karbi kudi ninan zan bada kudin"Qudsiyah tasake fada cikin farinciki saikace anmata albishiri da Aljanna

Karasawa wajen Mourad tayi still tayi tace" kazo kazauna mana muyi celebrating"

Janshi tayi har gefen Zuly sannan ta zaunar dashi, duk abinda sukeyi en gidansu Mom nawajen sunyi shiru kaman ruwa yacinyesu barinma Mom ta takejin kaman ta daura hannu akai tadinga kwararo ihu

Juyawa dazata yi idanuwanta suka sauka akan wani kyakyawa gaye data lura kallonta yakeyi tin shigowan su,murmushi tasakar mai sannan tajuya abinta

Kafin kace miye har ancika gabansu da icecream kala daban-daban

Fakhih neh yarike hannun Mom takasan table yana murza yatsunta , kallonshi tayi taga ma hankalinshi yana wani wajen daban

Jan hannunta tafara kokarin yi cikin b'aci rai amma bai bata daman subuce mishi bah..

Da mamaki suke binsu da kallo ganin yanda suke shan ice cream from the same container bayan guda biyu neh a wajensu

"Bakayi missing dina bah?"tafada tana kallon idanuwanshi

Kwayar idanuwanshi yasauke yace" nayi mana!"

"Toh kace kayi kewata kaman yanda kasaba"tafada tana turo bakinta

Debo icecream din yayi a chokalinshi yanufi bakinta dashi, bude bakin tayi yasa mata ai kuwa ta datsa chokalin da hakorinta tana daga mishi gira daya

"Yah Allah! Wannan yarinyar tanason mu kwashi zunubi fah"yafada aranshi

Jan chokalin yayi yace" Zulynah ki sake!"

Kafada tadage tana murguda karamin bakinta

Ai nan yafara ja da dan karfi bai ankara bah saiji yayi chokalin ya karye

Bata fuska yayi yace" Zulynah mun bata"

Sauran rabin dayake cikin bakinta taciro tana fadin" oh kaikam baka san wasa bah"

Chokalin lta tamika mai, cikin turo baki tace" ganawa ni nafasa shan ice cream din ma"

"Ance miki zan iya sha bayan ke baki sha?...
Karan hancinta yaja yace..toh muyi sharing chokali mana"

"Brainy guy"tafada tana gyara Zama, sun fara sha kenan sukaji Mom ta kware dukda bata ko bude nata ice cream din bah.

Hankalinsu suka miyar kanta wanda sai ayanxu Zuly talura daita dakuma Lutfiya da ranta yagama b'aci da abin Zuly keyi da auren wani akanta!

"My sweetpie da kin kwantar da hankalinki karkice zaki biye wa wa'inan biyun inbahaka bah zuciyar kineh zai buga"Fakhih yafada yana shafa bayanta

Harara ta watsa mai da jajayen idanuwanta kafin tamiyarda kallonta wajensu Zuly wanda ta kureta da idanuwa tana tunanin miye kawo  Lutfiya acikinsu Mourad dinta ga kuma wacce tamata rashin kunya a gidan lalle wanda har ta manta da babinta

"Zulynah!!!"taji Muryan babynta tafada daga baya

Dafe goshinta tayi tace"Yah Salam"

Dariya su Qudsiyah sukayi suna kallon babynZuly dake hannun Christine

"Fine girl ai in fada miki in mumynki ta hadu da wancan...yafada yana nuna Mourad yacigaba dafadin... Mantawa da kowa takeyi har ma da ita karan kanta"Fakhih yafada cikin son kular da Mom da take kokarin shanye hawayenta soboda sai yanxu ta tina da inda tasan Fuskar Zuly..

"Oh Babynah!"Mourad yafada yana karbanta a hannun Christine

"My second dady!" Tafada cikin dariya ta makaleshi

"Kina lafiya?"

"Alhmdllh"

"Masha Allah my baby"

Kallon fuskar Zuly babyn tayi tana Murmushi tace" Zulynah bakice min second dady na yadawo bah"

Shafa fuskarta tayi cikin so tace"nima ganina dashi kenan, bansan yazo bah"

"Ga Ammi fah"tafada tana nuna mata Ammi

Murmushi tasake yi tace"Ina wuni Ammi"

"Lafiya lau dear ya sunanki?"

"Sunana Lateefa Awad ana cemin babynZuly"tafada

"Lateefa Awad kuma?" Ammi ta tambaya tana kallon fuskar Zuly alaman tana neman Karin bayani Sunkuyar dakai tayi tace" sunan babanta kenan" Gyada kai kawai Ammi tayi, spoon din Zuly tadauka tafara feeding din Mourad da Babynta, inka gansu saika rantse da Allah couples neh soboda they look over perfect Kukan da Mom take rikewa neh ya kwace mata ai kuwa ta tashi dagudu tafice daga garden din cikin kuka, da idanuwa suka bita harda Ammi da jikinta yayi Sanyi gakuma kunyar Lutfiya daya kamata , Fakhih neh ma yabita cikin azama inda Qudsiyah ta tabe baki tana bin bayanta da harara tareda Jan tsaki mara sauti Kallon Mourad Zuly tayi tace

"waye ita Kuma?" Girgiza mata kai kawai yayi tareda karban spoon din hannunta ,Kawayen Mom Kaman su zuba ruwa akasa su sha aka sukeji nan kuwa suka sake baja kolin refreshment gashi daman kyauta neh....

"Anty yazai min haka? Ace duk soyayyan damuke sha kafin kudawo Naija amma yana dawowa yachanza Kaman bashi bah"Mom tafada cikin sanyin murya, Kallo bakida kai Qudsiyah tamata kafin tace

"Dashi waye kuke wayan?" Sanda ta Harareta tukunna tace

"waye in ba Mourad bah" Wata shegiyar dariya Qudsiyah tafashe dashi, harda faduwa kasa takeyi tsantsan dariya,dakyar tasamu tatsayar da dariyar ta tareda nuna Mom da yatsa tace

"yanxu DanAllah bakiji Wani iri aranki bah da kika shararo min wannan karyan?

"Da kallon Wlhy ke mahaukaciya ceh tabi Qudsiyah kamin tace" ance miki kowa neh makaryaci?" kunshi dariyarta tayi tace

"Wlhy inhar mai hankali yaji miye kika fada to bazai taba yarda bah soboda abu neh da bazai taba yiyuwa bah"

Binciko lambanshi tayi awayarta sannan ta mikawa Qudsiyah dake kallonta Kaman tasamu tv Karba tayi ta kalli lamban kafin tasake fashewa da dariya, kulewa tayi da abinda Qudsiyah ke mata aikuwa mikewa tayi cikin fushi tareda barin wajen tana Jan tsaki Sanda Qudsiyah tayi dariya mai isarta sannan tamike itama tana jinjina wa Fakhih acikin zuciyarta...

"Ammi nah zan fita anguwa"Mourad dake sanye cikin manyan kaya Kaman zaije wajen daurin aure yafada

"Toh Adawo lafiya"Ammi tafada mai cikin kulawa Zaiyi magana kenan Mom tafito cikin mata Shirin Kaman mai fita anguwa, murmushi tasakar mai tace

"lahh Kaman Kasan ina sha'awar fita" Kallon bakida hankali yamata ,kafin yayi magana har Maman Mom tafito daga cikin gida tana fadin

"toh saikun dawo" Kawar da kanshi yayi yana jin haushin Mom har cikin Zuciyarshi, ko uffan bai furta bah yayi hanyan waje, itama dagwai-dagwai tabishi abaya Acikin mota bakaramin takura mishi tayi bah da surutun ta, itafa tazata wajen shakatawa zaije sai taga nufi wata tangamamiyar gida wanda yaci uwar nasu, bude gate din akayi suka shiga

"Masha Allah "tafada acikin zuciyarta Ma'aikatan gidan ne suka soma garzayowa wajen motan both turawan dakuma hausawan Suna kwasan gaisuwa soboda dama shi sananne neh awajensu

"Welcome back boss"shine abinda suke tafada,

"Wayyo Allah ashe gidanshi neh! Kenan awannan palace din zan zauna, lallai akwai shagali"tafada ahankali cikin murmushin farinciki tana karewa gidan kallo, ganin yayi gabane yasata bin bayanshi dasauri har tana malkodewa...

Suna shiga parlour ai sanda tasaki baki da hanci tana bin kowani lungu Da kallo, wasu emmata tagani Sun fito da tray ahannunsu suka wuce dashi wani daki, murmushi tasakar mai ganin yace mata tazauna.

Batareda yasake magana bah taga ya nufi cikin gidan, Chan Kuma taga ya kuma dawowa tareda zama a kujeran gefenta saiga wasu maza biyu da kayan motsa baki, Ajiyewa sukayi suka yi gaba abinsu, wayarta ta foto dashi tadinga selfie tana tsayawa a kowani kusurwan parlourn kuma nan da nan tadaura akan statues dinta tareda rubuta

_"At my future husband house"_

Shidai ko uffan baice bah sanda ta gaji Don kanta tabari tareda komawa tazauna, chan yaji tana magana alaman waya takeyi....

Message neh yashigo a wayar shi cikin ya duba ai kuwa yasaki murmushin daya Kusan shidar da Mom dake kallon shi...

Bayan kaman mintina 5 sukaji karar takalmi alaman ana tahowa, juyawa Mom tayi inda Mourad yamike yana fadin"congratulations Zulynah" Far da idanuwa tayi ta karaso wajenshi tareda rungumanshi , atare suka sake ajiyar zuciya, ita tafara janyewa sannan tace

"Yay Mou dina miyesa baka shigo bah?"

"Naga kunkusa gamawa neh shiyasa"yafada yana shafa gefen fuskarta

"Kana kyau sosai in kasa irin wannan kayan"tafada tana gyara wuyar riganshi Murmushi yayi azuciyarshi yana fadin

"Kema Kinyi kyau sosai Zulynah" Amma azahiri saiyace

"Nagode sosai " Ganin zata sumbaceshi neh yasashi matsawa yana fadin

"oh Zulynah hala kin manta ke matar aurece" Turo baki tayi tace

"Ohh ashe Kaine bah kaba dani"

"Yauwa good so behave like a married woman"yafada yana xaunawa Mom da bakin ciki yagama cika ta batasan yaushe tace

"no wonder ashe mahaukaciya ceh shiyasa take abubuwa irin na mahaukata! Soboda ke baki dauki aurenki da daraja bah shiyasa kike runguman wanda bah muharramunki bah, jaka shashasha doluwa karu..."

Bata karasa bah taji saukar Wata gigitacciyar mari a kumatunta bata gama farfadowa bah tasake jin wani mah, kallon Mourad tayi da idanuwanta dasuka yi jazir dasu

"You are very stupid!Kinsan wacece ita dazaki dinga fada mata irin wa'inan maganganun? Kin zo har gidanta kike zaginta wlhy danineh ita bazan barki kisake fita daga nan hasai kinyi hankali"

Hannunta dafe da kumatunta tana mishi kallon mamaki, ga mamakin ya mareta soboda wannan jakan gakuma wai a gidanta suke!ai bata san sanda hawayen da take rikewa ya silalo mata bah, ko side bag dinta bata dauka bah tayi waje da gudu cikin kuka azuciyarta sai tsinewa Zuly takeyi...

"Waye ita neh wai awajenka?"ta tambayeshi

"Kinsanta neh?" Shima ya tambayeta batareda ya amsa nata tambayan bah, nan dai tabashi tahau labarin yanda suka hadu...

"Nasan zakiyi mamakin yanda akayi muka san su Mom" Ammi tafada batareda ta kalli kwayar idon Zuly bah

"Toh itace nakeson Mourad ya aura!"

Arazane Zuly ke kallon Ammi hawaye na ciko mata

"Kin ban mamaki Zuly! Abisa wani dalilin neh kika kashe aurenki don kinji auren Mourad da Qudsiyah ya mutu!??

*DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*

#team Zuly
#team Mom

*Vote,comment&share*

*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 88*

_my Amerh😘 wannan page din naki neh, much love dear_

Girgiza kai tafara yi hawaye na silalo mata, so take tayi magana amma sam-sam muryanta baya fitowa, Ammi neh tace
Chapter 61 · 0% Book details