Sashe 96
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaro idanuwa ta yi nan da nan hawaye ya fara kokarin silalo ma ta saboda batun sakin da yayi ma ta
"Zaki iya tafiya kuma ki tabbata kin bata hakuri nasan zata yafe miki! " yana gama fad'in ya shige toilet abin sa had'e da bank'o kofa!
Zama tayi a gefen gadon tana kokarin calming din kanta san da taga ta nutsu sosai kafin ta ja enmatan kafafun ta ta fice daga d'akin...
A asibiti sosai hankalin su ya dada tashi saboda condition din Mourad din Ammi da sauran sai kuka suke yi kaman ransu zai fita
Shigowa ta yi da sauri har haki ta keyi alaman ba karamin sauri ta sha ba!
"Naga Zuly! "Shine abin da ta fad'a tana sauke ajiyar zuciya, Mourad dake tari tsayawa ya yi chak haka sauran ma duk sun zuba ma ta idanuwa ko kiftawa babu saboda gudun kar ya zamto mafarki su keyi
"Miye kika ce? "Ya tambaya cikin muryan marasa lafiya, hannu Lutfiyah tasa ta dafa kirjin ta ta ce
"I saw Zuly yanzu a hanya ta na komawa gida! "
"Miyesa baki taho da ita ba? "Fakhih ya tambaya cikin takaici
Harara ta watsa mai ta ce"kai shashashan ina ne? Ai da na kuskura ta ganni nasan kafin muje d'auko ta zata gudu! "
"Muje! "Mourad ya fad'a yana mikewa da sauri kaman bashi babu lafiya ba
"No! Kwanta mu zamu je! "Ammi ta fad'a tana kokarin gyara mai kwanciya, Buge hannun ta ya yi da sauri, cikin rawar murya ya ce
"Miye kika fad'i haka Ammi? Ance an ga Mine kina cewa na kwanta? Na tabbata tana ganin ku zata fece saboda daman nine bata son gani please muje tare kawai"
Da sauri Qudsiya ta mik'o mai ruwa tana fad'in wanke bakin ka kar ta gan ka baki duk jini! "
Murmushi ya sakar mata tare da karbin ruwan sannan ya wanke bakin sa kafin suka fice ba tare da izinin doctors din ba....
Mamaki ne ya kama Mourad ganin gidan Iqbal ta kawo su bayan Iqbal din da bakin sa ya ce shima bai ga Zuly ba da alaman karya yake mai kenan
Shiga gidan suka yi da sallama inda suka sami Hibba zaune tana kallon Tv, amsawa ta yi tana tarban su da murmushi saboda samsam bata gane su bane saboda kod'ewan da suka yi
"Bari na kira muku mai gidan! "Ta fad'a tare da haurawa abin ta
"Oh Allah wai nikam lil yaushe zamu je kasuwa ne siyo kayan babies! Allah na matsu gashi ko irin su keke, bahon wanka da sauran su bamu siya b.... "
Maganar ta ne ya makale lokacin da idanuwa ta ya sauk'a a kan su Ammi da suka zuba mata idanuwa suna kallon ta
"Kar ki damu nayi order din komai nan da kwana uku zasu i... "Itama maganar ne ya makale mata lokacin da ta hango su zaune
Mikewa suka yi gabadayan su suna kallon ta daga sama har kasa, zuciyoyin su fal yake da tambaya barin ma da suka ga tsohon ciki tattare da ita
"Mine! "Ya kira ta tare da sauke ajiyar zuciya, wani irin tsaki taja saboda haushin sa daya turnuke ta lokaci guda duk da uban tarin tausayin sa da ya ke cike a cikin zuciyar ta
Kasancewan ta yi nauyin yasa bata iya juyawa da sauri ba har yayi nasaran riko hannun ta,
Wani ihu ta fasa wanda ya sa shi sakin ta da sauri "kar ka kuskura ka tab'a ni! I don't wanna see you! Ka tafi! "
Ta fad'a cikin kuka sosai, "Mine sorry I love you! "
Ya fad'a da sauri tare da fara kokarin kneeling a kasa cikin sauri ta rik'e sa tana cewa
"Babu abin da zaka ce na chanza mind dina! You said go get lost! You said that to me!... Ciza labban ta tayi da karfi sannan ta ce... I hate you fo... Bai bari ta karasa ya had'e bakin su waje daya.....
_hmmmm..._
_Hey 👋 lovies💞! Show me love by following me on my Instagram *Mhizzphydo*_ I will really appreciate it if you do!.
_*Vote,comment&share*_
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A sweet and pitious Romantic love story
(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 124*
Ture sa ta yi sa karfi wanda yasashi yin luuu... Zai fad'i saboda rashin kwarin jikin da yake tattare da shi, zaro idanuwa Suka yi ganin center glass a bayansa wanda mutum na fad'uwa a kai Idan bai rasa ransa ba zai iya rasa spinal cord na shi
Cikin tashin hankali Zuly ta kwala kara tare da runtse idanuwan ta tana dafe kasan cikin ta da taji ya murd'a ma ta saboda tashin hankali da take gani...
Kafin ya kai ga kaiwa kasa Iqbal da ke tsaye shi da Hibba tindazu suna kallon abin da ya faru ya yi azaman tare sa
Ajiyar zuciya suka sauk'e lokaci guda ganin bai kai kasa ba, Zuly kam da idanuwan ta ke runtse sai girgiza kai ta keyi tana ya mutsa fuska
Idanuwa suka zuba ma ta har shi Mourad da idanuwan sa ya yi mugun ja saboda tashin hankali, ganin yanda ta keyi ne yasa tari sark'e shi
Nan ya hau yi babu kakkautawa, hankalin su Ammi dadda tashi ya yi saboda tashin hankalin da ke gabansu, a hankali ta bud'e idanuwan ta ta sauke su a kansa daya yi durkushe a wajen kafarta yana ta zuba tari ga jini guda guda na fitowa
"Ammi! "Zuly ta fad'a cikin zafin ciwo tana kokarin tsugunawa saboda bata jin zata iya cigaba da tsayuwar, cikin sauri Ammi ta Karaso tare da rik'e ta
"Bayana zai balle! Zan kwanta! Wayyo Allah ki rik'e mun kar ya balle! "Ta fad'a cikin kuka tana damke hannun Ammi
A hankali Ammi ta ce"Mu tafi asibiti nakuda ce ta zo ma ta!"
"Edd din ta saura kwana goma fa! "Hibba ta fad'a tana kallon draman da ke faruwa a gidan nasu
"Je ki d'auko bag din ta da sauri! "Iqbal ya fad'a ma ta cikin tsawa ganin zata b'ata musu lokaci, Mourad da tinda ya ji ance nakuda ya mik'e yana kokarin rik'e ta
"Karka tab'a ni! "Ta fad'a cikin masifa kaman ba ita a kace nakuda ta keyi ba, d'auke hannun sa ya yi da sauri su kuma suka fice daita zuwa asibiti
Ai suna isa doctor ya ce a rufe Mourad saboda condition na shi, aka shiga da Zuly labour room!
_WASHE GARI_
Duk yanda sukayi Zuly ta haihu kasawa ta yi sai kuka take musu kaman ranta zai fita ga karfin ta ya gama karewa saboda ko numfashi ma da kyar ta ke furzawa
Gashi irin nakudan nan mai zuwa da dawowa ne (wanda zaka ga gadan gadan haihuwa ya zo amma daga baya sai ya lafa)
Zaune suke dukkansu suna kallon ta, ta wani rame ta Kara bak'i kaman ba ita ba, idanuwan ta har sun fi da shiga ciki
"Ashe gobe birthday dinmu da kuma wedding Anniversary dinmu! "Ta fad'a a hankali tana kallon Umman ta da ke zaune tana matsa mata kumburarrun kafar ta
Murmushin yak'e Ammi ta yi tare da shafa gashin kanta da ya fito da gaban hula ta ce "happy anniversary and birthday in Advance! "
"Yauwa Ammi na thank you! Dama kuma na yi ordering din cake harda kayan da zan sa! Amma kuma wannan cikin zaimun cikas! "Ta karasa tana turo baki
"Sorry ko! "
"Yauwa Ammi na"Fakhih ne ya shigo yana cewa
"Doc yakusa isowa fa! "
"Gwara ma yazo kawai saboda can't wait su fito duk da uban wahala da nake sha a kansu! "Ta fad'a tana shafa tulelen cikin ta cikin shauki
Kalan tausayi ga dawo da fuskar sa ya ce"ZulynMourad DanAllah yaya ya shigo ya ganki? "
"Ni bana son ganin sa! "Ta fad'a tana kokarin sauk'a daga saman gadon, takawa tafara yi tana kai wa tana komowa a cikn d'akin nan suka fahimci abin ne ya sake matso ta
Addua Ammi tayi a cikin ruwa Zuly ta sha, nan da nan wani zufan ya sake rufe ta kafin ka ce me? Tin tana Addua tana sakin nishi mara karfi har ta fara kuka tana ihu
Nan doctors suka sake rufuwa a kanta su Ammi kuma suka fita kowa na adduan Allah yasa ta haihu lafiya
Har dare fa ana abu daya doctors sun gama gajiya gashi da zaran ance za'a ma ta operation take kara rikice musu akan ita bata so kuma da kanta zata haihu!...
"What! This is a total bull shit, taya za'ayi a ce zaku barta ta haihu da kanta bayan kusan hakan bazai tab'a yiyuwa ba! For goodness sake yarinyan nan na da ciwon zuciya tana da hawan jini gashi she is only surviving da kidney daya amma sai kuce zaku biye ma ta da haihu da kanta! "Wani balarabe ya fad'a wa wasu doctors cikin turanci ga takaici ya gama cika shi
"Ku kira mijin ta! "Ya fad'a musu yana duba file, kallon wata nurse dake rik'e da wasu file ya yi ya ce"ke kuma ki je kiyi preparing CS document! "
"Yes Sir! "Ta fad'a cikin ladabi tare da ficewa...
"A gaskiya bazan muku karya ba Bata zata iya haihuwa da kanta ba saboda condition din ta! Asalima women who tend to be living with one kidney kuma suna da matsala a mahaifan su ba'a basu shawaran haihuwa, ba'a ma son a ce sun haihu the best thing for them shine suna noticing ciki ya shiga ya kama ta a ce su zubar saboda50/50chance su ke dashi ma'ana ko mu rasa abinda ke cikin ta ko kuma mu rasa ta! Am sorry to say that!

*Page 125-END*