← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 98

Sashe 80

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Waye ce maka na gaji?? "Ta tamabaya jikin ta na daukan b'ari sai wani zaro idanuwa takeyi cikin tsoro

Murmushi yayi cikin ranshi"how sweet!!  Toh tinda baki gaji bah bari ni na gajiyar da ke! "

Yafada tare da kunce towel din jikinta.....

*_Vote,comment&share_*

*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A sweet and pitious Romantic love story

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 110*

Kara ta kwala had'e da rungumesa da sauri saboda babu komai akasan towel din, dariya mara sauti ya sake ganin yanda ta wani chukwikwuyesa

"Kayi hakuri wlhy na gaji kuma ban gaji bah! "Tafada cikin kuka tana sake kankameshi jin yana kokarin banbareta daga jikinshi

Daidai wajen kunnenta ya kai bakinsa tare da hura mata iskan bakinsa tukun yace"ki nitsu mana Zulynah! "

"Oho!!! "Tafada cikin shagwaba still hawaye na silalo ma ta,

"Babu fah abin da zan miki!! "Ya sake fad'a daidai yayi nasarar cire ta daga jikinsa

Runtse idanuwanta tayi tana kokarin b'oye kirjin ta, ! Murmushi yayi tare da shafo hips nata zuwa gabanta yace"nan din aka yarje mun na kalla kenan? "

"Nooo! "Tafada tana jan No din had'e da girgiza kan ta,

Hannun ta ya cire a fuskarta yace"It's OK!  Bude idanuwanki ki kalli kyakyawan fuskar mijinki Zulynah "

Dakyar ta bude idanuwan tare da saukar da kwayar idanuwan ta a kasa, ji kawai tayi ya sunkuce ta sai akan gado!

Jan baya tafara yi a kan gadon inda shi kuma ya bita har suka isa wajen da pillows suke

"Tsoro na kike ji? "Ya fad'a cikin sanyin murya

Kallon cikin idanuwansa tayi da sauri dalilin jin yanda yayi maganan, girgiza kanta tayi kafin ta hadiye wani yawa tace"miyesa zanji tsoronka?"

"Ba ga shi bah! "Ya fad'a yana turo baki, hancinsa ta ja kafin ta rungumesa tace

"Ina Kaunarka Yay Mou dina! "

"Nima haka" ya fad'a tare da barin wajen ta yana kokarin sauka daga saman gadon

Cikin damuwa tace"kayi hakuri kar ka ta fi! "

Abu taga ya dauka a kasa tare da sa ke haurowa, bata san sanda ta sauke ajiyar zuciya bah, dai dai wajen kafarta ya zauna tare da bud'e karamin goran hannunsa kafin ya zuba abin ciki a hannunsa sannan ya murza shi a hannunsa kafin ya fara massaging ma ta kafarta da shi.

Lumshe idanuwan ta tayi cikin jin dadin yanda ya ke shafar kafarta,  chan ta saki dariya mara sauti jin kaman tafin kafarta ya ke kyaikayawa

Cikin kulawa da tsantsan soyayya ta dago ya kalleta tare da cewa"Ya ki Ka ji?  Ina fatan zogin da kafar ke miki yafara tafiya? "

Gyada kai tayi tana kallonsa ita ma, kura ma boobs din fa idanuwa yayi ko kiftawa babu, ita kuwa har ta manta da cewan babu komai a jikinta

Dakatawa da abinda yakeyi yayi tareda cewa"can I touch it? "

Da idanuwan ta tayi tracing din inda ya ke nunawa, zaro idanuwa tayi tana girgiza kanta alaman a'a!

"Please "yafada cikin rawar murya tare da karasa haurawa wajenta....

Kallon fuskarta ya keyi kaman bai tab'a ganinta bah! Chan ya saki Murmushi tare da sumbatar hannunsa sannan ya karasa sauka daga  kan gadon  had'e da lullubeta da bargo saboda har lokacin babu kaya a jikinta kuma gashi ana sanyi!

Shirt 👕 din sa ya dauka A kasa tare da shigewa toilet yana gyara zaman wandonsa daya ke ass na shi kaman yayi saging.

San da yayi wanka tare da d'auro alwala kafin ya tashia ta, towel dinta da yake kasa ya mika ta ganin kaman bata son ya ga jikinta, murmushi ya sake ganin ta na d'aurawa  a cikin blanket din.

"Kiyi wanka fah! "Ya fada yana shafa jikekken sumar kanshi, gyada kai kawai tayi tare da karasa shigewa abunta.

Zama yayi a wajen dressing table tare da daukan rechargeable hand dryer din su ya busar da kansa tare da mulke gashin da mayukan gyaran gashi.

Yana gama zura jallabiya mai guntun hannu ta fito daga toilet din idanuwan ta na kallon kasa, zama tayi akan stool kafin ta warware head towel din kanta sannan ta hau busar da kan.

Ganin yanda ta keyi kaman an bata aron hannunta ya sa shi fadin"Kibari muyi sallah kafin ki sa kaya kar lokaci ya gama kurewa! "

Khimar din da tagani ta dauka tare da zurawa a saman towel din jikinta kafin nan  ya tayar musu da sallah.

Dakyar ta bari suka karasa Adkhar din safiya tsantsan baccin dake cinta, suna idarwa ta mirgine bacci a wajen ba tare da ta cire koda Khimar dinta bah!

A hankali ya dauke ta ya ajiye ta akan gado tare da cire Khimar din jikinta kafin ya sake lullub'eta da bargo sannan ya fice daga d'akin!

Straight kitchen ya nufa inda ya ga su Fakhih da Maram dinsa ko Miye sukeyi neh oho!

"Sabahul khair! "Fakhih ya fada da murmushi a fuskarsa lokacin da ya ga Mourad shima da murmushi ya amsa wa kanin nashi kafin ya amsa gaisuwar da Maram dake kokarin fitowa da abu daga cikin twin frigde din kitchen din

"Miye zan taimaka maka dashi? "Maram ta tambaya cikin ladabi ganin ya dauki porcelain cups a wajen zaman su!

Wajen espresso machine 🎰 ya nufa tare da ajiye porcelain  cups din yana fadin "No ki ji da hungry mijinki!"

Gira daya ta d'age wa mijinta tana tab'e bakinta, girgiza kai yayi ma ta alaman tayi hakuri da boncin da Yayansa ya ma ta yanzu!

Cappuccini chiaro(wet cappuccino)  ya had'a mata shi kuma ya had'awa kansa cappuccini scurro(dry cappuccino)  kasancewan kowa nada favorite nashi a wannan fannin

A cute try ya ajiyesu tare da ficewa yana fad'in"sai anjiman ku! "

Kallon juna sukayi kafin suka fashe da dariya, shikam ma ko kula su baiyi bah! Akan dinning table ya ajiye tare da zaunawa yana kallon agogon dake jikin bangon wajen

Ko minti 1 baiyi bah saiga wani dan aiki ya karaso da McDonalds 🍔 pack a hannunsa, cikin ladabi ya gaisar da Mourad tare da bashi pack din hannunsa.

Plate ya dauka akan dinning din tare da gogewa da towel sannan ya daura fries 🍟  din da suke cikin pack din akai, goran mixed ketchup ya sa agefen tray 📤 din kafin ya bar wajen!

Agefenta ya ajiye tare da kunna room heater sannan ya dawo ya yaye bargon da take ciki, juyi tayi wanda yasa towel din tsincewa saboda sanyin da taji ya shigeta,

Murmushi neh ya subuce mishi nan ya karasa wajenta tareda tsugunwa a gabanta caraf idanuwansa ya sauka akan shatin belt din da yake kirjin ta

Shafa wajen yayi cikin mamaki saboda dazu kwata kwata bai lura da shi bah jiya da-daddare, iska ya hura ma ta ta yamutsa fuska tare da juyar da kanta tana mai turo baki

Iska ya sake hura ma ta a kunne tace"wai nikam baza'a bar mutum yayi bacci bane?"

"Toh mutum baisan safiya ta yi bane!? "Ya fada yana zaunar da ita, turo baki tayi cikin shagwaba kaman wata karamar yarinya

Shafa kumatunta yayi yace"Am sorry kinji?"

Gyada kanta tayi still bakinta yana gaba,

"Oya smile kinji!"ya sake fada yana jan kumatun ta da hannayensa, murmushi ta sake mai tana kallon kyakyawan fuskarsa wanda yake mantar da ita bak'in cikinta

"That's my babe"ya fada tare da juyawa wajen bedside table din, kafin ya juyo har ta ja towel dinta sama,

Ajiye tray din yayi akan cinyarsa bayan ya zauna agefenta yace"Your breakfast 🍳 "

"😮wow  Breakfast on bed! How romantic! "Ta fada cikin farinciki mara misaltuwa

Mika mata porcelain cup din yayi yace"Anything for you my dear"

"I love ❤️ this artwork! And I love the person who made it! "Ta fad'a tare da  sipping cappuccinon dake cikin cup din

Tande lips 💋 din ta tayi tace"Wow ya ji madara wlhy"

"Am glad 😆 you like 💗 it! "

"No I love ❤️ it dear"ta fad'a daidai ta kai fries 🍟 din cikin bakinta.

Haka suka gama breakfast 🍳 din su cikin soyayya, da kanshi ya miyar da empty plates an cups din kitchen sannan ya sake dawowa

Maganin ta ya gani agefe tana kokarin sha ga allura ma har ta sa a ciki sauran kawai ta chakka wa kanta neh

Gaban mirror ta karasa tare da dage towel dinta sama tana korarin maaa kanta alluran

"Wait bari na miki kar kiyi overdose kifara wannan baccin mutuwan! "Ya fad'a tare da karban alluran a hannun ta sannan ya soka ma ta romantically

Murza ma ta wajen yayi yace"yauwa har mun gama! Amma saiki wani soka wa kanki allura kaman wacce batada kowa"

Murmushi tayi tace"am feeling so happy 😀! "

Rungumeta yayi ta baya suna mai kallon cikin mirror yace"don ma baki jini a cikin jikinki bah tukunna! "

"Runtse idanuwan ta tayi tace"bana so! "

"Miye baki so? Don't you want to be mine? "Ya tambayeta yana shinshina wuyarta

"Ai dama ni taka ceh!"

"Assha! Har yanzu bamu zamo daya bah! Please ki bari yau in mun shiga matrimonial home namu muzamo daya I really need it! "Ya fad'a cikin sanyin murya had'e da kankameta

Kaman zata yi kuka tace"Am afraid! "

"Baki tab'a yi bane!? "Ya jefa ma ta tambaya

Raba runguman tayi tare da jinjina bayan ta da wajen dressing table din tace "Na tab'a mana kawai dai I don't like it neh"

Kura ma ta idanuwa yayi yace"Why!"

ji tayi bazata iya sake iya b'oye mai komai bah cikin rawar murya tace...

*vote, share&comment *

*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A sweet and pitious Romantic love story

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 111*

"Daman... "Kirrr karar waya ya katse ta, sake ta yayi yace

"Excuse me! "tare da komawa gefen gadon ya dauki wayarsa, Kara wayar yayi a kunne sannan yace

"Ok Am coming!! "

Kallonsa ta keyi cikin neman Karin bayani, wajen wardrobe ya nufa tare daukan kaya yana cewa"Zulynah ana nema na a hospital, in na dawo sai mu karasa maganan mu koh? "
Chapter 80 · 0% Book details