← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 98

Sashe 18

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Zulynah yanzu ina neh yake miki ciwo" yatambaye ta daidai yadaura kanta akan cinyar shi.

Kirjin ta tanuna mishi, ba bata lokaci yafara kokarin dage rigan don ya gani.

Rike rigan tayi gam alaman batason yagani,murmushi ya sakar mata sannan yace "zan duba neh naga wani magani yadace da asaka miki.

Abinda yace yasa ta sakar mai rigan tareda runtsa idonta gam.

Ganin shatin hakori asaman nonon yasa ranshi kara baci afili yace"Kashe min ke zatayi neh daman?"

Jin maganan shi yasata bude idonta fess tasauke su acikin nashi wani alokacin yayi Jah.

"Yana min zafi sosai"tafurta still idonta akanshi.

Ahankali yakai hannun shi kai yana shafa inda babu cikin ahankali haryazo saman nipple dinta.

Karan data sakene yasashi dawowa cikin hanyacin shi aranshi yace"oh ni Mourad wannan dan abin neh yake neman yasa na rasa nutsuwa ta.

Ahankali yarufe mata rigan tareda sumbatan goshin ta.

Wani murmushin tasake sakar Jin abinda yamata sosai abin ya burge ta cos tinda take ba'a taba mata irin hakan bah.

Daga wayar shi yayi yakira wani awayan shi tareda mai bayanin irin maganin da za'a siyo.

Sun Jima azaune babu mai magana itakuwa Zuly Jin ta akan cinya yasa baccin dabata shirya yin sa bah ya dauketa.

Kallon ta yakeyi wani sonta nakara ratsa dukkan jikinshi wanda har mamakin kanshi yakeyi.

Sallaman Umma da Kuwah neh ya dawo dashi daga dan tunanin daya fada amsawa yayi cikin fara'a.

Da mamaki Umma ke kallon su,shikam ko akwallar riganshi saima gyara mata kwanciya dayakeyi.

Karar wayar shi neh yakawar da hankalin ta daga kansu inda yadaga wayar yayi magana da turanci sannan ya katse..

Miyarda hankalin shi yayi wajen Kuwah sannan yace"zakiga wani fari awaje da leather, leathern zaki karbo"

Yafada cos baya son katse wa Zulynshi Jin dadi, toh tace tareda ficewa.

Karbo leathern tayi ta juyo sannan ta Mika mishi.

Karba tayi tareda budewa yafito da magangunan cikin leathern.

"Ga wannan shafa mata shi za'ayi inta tashi wannan kuma sha zatayi" ya fada wa Umma bayan yagama fitowa dasu daga cikin leather.

"Lah ai da bakayi wannan hidiman bah"tafada mai

"Wannan ai ba hidima bane"yafada cikin sune kai tareda shafo kan Zulfa

Maganganun su neh ya farkar da ita, shi yafara Lura ita ,cikin sauri yafara kokarin dago ta cos yaga tashi take niyan yi.

"Nagode"shine abinda tafada mai tareda yin murmushi

Ahankali ya shafo fuskar ta sannan yace "miye abin godiya kuma??"

"Ina gobe maka neh soboda baka san ni bah kake nuna min kulawa" tafada tana kallon cikin idonshi.

Dariya yasake Jin abinda tace,dakatawa yayi sannan yace"nasan ki mana"

Da dan mamaki take kallon shi cos a iya tsawon rayuwarta bata taba barin cikin Azare bah amma kuma yace yasanta"anya kuwa ni din ceh??"

Ta tambaye shi cikin son jin ko ita din ceh.

"Nasan bantaba ganinki bah kuma ban san ki bah amma nan" yafada tareda nuna saitin zuciyarshi.

Kallon rashin fahimta take mai cos gabadaya bata gane abinda yake nufi bah

Numfasawa yayi sannan yace"amma nan tin da jimawa yasanki kuma yake sonki"

Lumshe idonta tayi tana mai sauke ajiyar zuciya cos sosai maganan yake shiga kwanyan ta.

"Kenan Mourad neh sunan ka??" Ta tambaye shi kai tsaye

"Erh haka sunana yake Zulyn Mourad"

"Toh Yay Mourad ka Mika gaisuwata zuwaga zuciyan dayake sane dani" tafada

Dan hada rai yayi yace"gaskiya Zulynah wannan gaisuwan ki bazai samu isa wajen zuciyata bah"

Dan zaro Ido tayi tace"toh miyesa??

"Soboda baikamata ki kirani da sunan da kowa yake kirana dashi bah soboda ni daban neh awajen ki yanda kike daban da kowa awaje nah" yafada idonshi cikin nata

Kallon sama tayi tace"kuma haka neh fah"

Murmushi yayi yace"oya ki kirani da sunan da saina yi mafarkin shi"

Itama murmushin tayi tace"toh Yay Mou dina"

Murmushin samar fuskarshi neh ya fadada har wani sanyi sanyi yake Jin zuciyarshi na mishi.

Shafo fuskar ta yakarayi sannan yace"koke fah yanzu dai bari na tambaye ki abu??"

"Miye neh?"ta tambaye shi.

"Shekarar ki nawa??"

"Sha uku"

Zaro Ido yayi yana bin kirjin ta da kallo soboda ba laifi akwai nono a kirjin ta wanda yaci ace yanzu tafara sa karamin bra.

Idonshi ya miyar fuskan ta wanda yagaza boye yarintar ta cos karamin fuska take dashi.

Hura mishi iskan da tayi neh yasashi dawowa tunanin shi

Murmushi yayi tareda shafa laulausar gashinshi yace" Zulynah inasonki sosai, kin amince dani nazamo daya daga cikin masoyan ki" 

Kura mishi Ido tayi tana kallon shi cos tinda take bata taba Jin irin wannan yanayin bah.

Ko Iqbal din da take kauna batajin irin hakan agareshi lumshe idonta tayi ta dan fada duniyar tunani.

Wani irin tsere kirjin shi yafara yi cos Allah kadai yasan wani hali zai shiga in har bata amince mishi bah.

Matse hannunta da yadan yi neh yasata dawowa cikin hanyacin ta

"Kinyi shuru Zulynah"yafada cikin sanyin murya

Murmushi tasakar mai tace"nidai nas...

*Vote,comment&share*

*Mhizzphydo*
[21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 32*

Murmushi tasakar mai tace"nidai nasan inasonka"

Wani ajiyar zuciya yasauke jin abinda tace zaiyi magana kenan Umma tafito daga daki

Sune kanshi yayi kasa sannan yace"ni na tafi"

"Tin yanzu ??ko kagaji da gani naneh" tafada cikin sanyin murya cos she's enjoying his company

Cikin sauri yakoma ya zauna sannan yace "a'a wlhy kinga lokacin sallah yayi idan nadawo daga massallaci zan dawo"

Murmushi tayi wanda yake fitar da kyaun ta dakuma narkar mai da zuciya tace"toh Yay Mou dina adawo lafiya kuma karka Dade in kadawo inajiran ka muci abinci"

Murmushin jin dadi yayi yace"InshAllah karfa kici ki barni" sannan yajuya wajen Umma yace

"Akular min daita kuma tasha maganin ta" yafada kaman wani ubanta

Kafin Umma tayi magana har ya fice.

Sosai Umma take mamaki cos a iya sanin ta Zulfa bata taba Zama da mutum for good five minutes batareda sunyi fada bah amma wannan har ba'a son yatafi...

"Umma nah!!!" Taji muryar Zulfa takira ta

Miyarda hankalin ta tayi gareta sannan tace" ya akayi neh yar Umma"

"Yana da kyau koh??" Ta tambaya da murmushi afuskarta gyada kai kurun Umma tayi.

"Yana da mutunci Umma nah" kai tasake gyadawa

Hannu tasa ta rufe fuskarta sannan tace"Umma nah ?"

Dariya ce ta kufce wa Umma ganin yau yar'ta najin kunyan ta.

"Fadamin miye neh"

"Umma nah inasonshi" tafada still hannunta na rufe da fuskar ta

Kwalalo Ido Umma tayi tace"ke kinsan miye so kuwa kina yar yarinya dake"

"Me yiyuwa bansan miye so bah Umma nah kuma nasan ko bajima ko ba dade zan sani tinda inasonshi shima yana Sona kuma inajinshi acikin zuciyata" tafada tana murmushi dalilin tunowa da sumbatar goshin ta dayayi.

Jinjina kai Umma tayi cos tinda take da Zulfa bata taba yin magana mai ma'ana kodayaushe cikin fadin shirme take amma gashi asanadiyar wanda basusan ko shi waye bah yar'ta tafada abinda bah shirme bah.

Numfasawa tayi tace"shi yace miki yana sonki??"

"Erh mana Umma nah"

"Gaskiya ban yarda da sonda yake miki bah" umma tafada

"Miyesa hakan Umma nah??"ta tambaya with full disappointment

"Baki fah sanshi shima bai sanki bah yau kadai kuka hadu amma kuce kuna son junan ku kodayake nasan shirmen ki neh kawai amma babu wani sonki dayakeyi kodai don kingan shi kyakyawa shiyasa zaki makale mai" Umma tafada

Bata rai tayi tace"Umma nah koda bai taba ganina bah yace min zuciyar shi tadade da sani nah kuma nima nasan zuciyata tana sane dashi kawai dai ban miyarda hankali bane"

Numfasawa Umma tasakeyi  cos batason Jan maganan dayawa tace"Allah ya kyauta"

"Ameen" tafada,kiban maganin mana Umma

"Oh ni Ramatu ke da kike kin magani yau ke kikeso??" Tafada tana rike haba.

Fari tayi da idonta tace"ai in likita na neh yasiya min babu abinda zaisa naki sha"

"Wai yaushe zaki koyi kunya neh wai??"

"Saina girma" tafada tana dariya Kaman ba ita taji ciwo bah...

"Ammi nah av finally seen the love of my life" yafada daidai an daga wayar

"Oh Mourad ko sallama babu" aka fada daga dayan bangaren,dariya yayi kafin yayi sallama din.

Ganin Ammi batace komai bane yasashi yace"Ammi I said av finally seen the love of my life"

Murmushi tayi tace"are you for real?"

"Over real mah"yafada

"So waye ita??"ta tambaya cikeda zumudi yace

"Zulyn Mourad!"

"Zulyn Mourad kuma??"ta tambaya da mamaki

"Ammi nah kigane mana"yafada cikin kosawa

"Toh taya za'ayi nagane baka ganar dani bah?"

Ajiyar zuciya yasauke yace" sunanta Zulfa acikin Azare naganta, Ammi nah inasonta sosai"

"Superb lover boy if am not mistaken naga yau kuka shiga cikin Azare neh din amma kace har kanasonta sosai"tafada cikeda mamaki

"Ammi nah I think she's my dream girl"yafada yana lumshe Ido.

"Zanso ganin dream girl dinnan fah cos am getting jealous of her" tafada daga dayan bangaren

Dariya yayi yace"like seriously Ammi nah"

"Erh mana"

"You don't have to be Ammi nah cos you are so special" yafada

Ajiyar zuciya tayi tace"ohk amma aturo min pic dinta nagani" 

"Toh Ammi , bakimasan abinda yafaru bah?" Yafada ahankali

Jin yanda yayi magana yasata nutsuwa tace"miye faru??"

Ba bata lokaci yahau zayyano mata abinda Hibba tamawa Zulynshi.

Kwalalo Ido Ammi tayi cikin tsoro" mayya ce yarinyar??"

"Allahu Ahlam Ammi "

"Babu wanda ya mata hukunci cos wannan suicide attempt neh"(🙆🙆 nace cizon mutum neh suicide attempt🤔??)

Tsaki yaja cikin Jin haushi yace"babu wani hukuncin da aka mata Allah yasota ba'a cikin State muke bah wlhy da saitayi sati a cell"

"It's okay Mourad in kaje wajenta let me know"

"Ohk Ammi nah, sai anjima"

Haka sukayi sallama sannan ya wuce massallaci cos Mourad akwai Ibada ...

Jira takeyi amma har dare yayi bata ga yadawo sosai taji bah dadi gashi ko abinci taki ci kuma babu yanda Umma batayi da ita bah.

Sosai hankalin Umma yatashi ganin har karfe goma Zuly bataci komai bah kuma rabonta da abinci tin da safe.

"Yar Umma ki tashi kici abinci mana" tafada asanyaye

"Umma nah har ya fara mantawa dani kenan??" Ta tambaya hawaye na gangarowa daga kwarmin idonta.

Girgiza kai Umma tayi tana share mata hawayenta zatayi magana kenan saiga jakadiya tazo kiranta wai taje inji mai martaba.
Chapter 18 · 0% Book details