Sashe 14
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Basai kin boye min bah ya fada min,danAllah kiyi hakuri ki yafe mai" Ammi tafada tareda hade hannayenta
"Haba Ammi basai kin bani hakuri bah Allah komai yawuce yanzu"tafada tana ware hannun Ammi din
"Kice kin yafe mai soboda naji dadin mishi albishiri" murmushin jin dadi Zuly tayi sannan tace
"Nayafe mai Ammi"
Murmushi Ammi tayi sannan tace "yauwa Zulyn Mourad Allah yamuku Albarka"
"Ameen Ammi"
"Yau din zaki tafi ko kin fasa??"Ammi ta tambaya
"Naso na tsaya amma nariga da nayi rantsuwa" tafada cikeda rashin jin dadi cos saiyanxu tayi danasanin rantsuwan da tayi
"Ai shiyasa akace babu kyau rantsuwa da dawuri"Ammi mah tafada tareda tashi
" Barina rakaki"
Fita sukayi suka har daki ta raka Ammi anan neh Kuma ta hadu da su.
Yana ganin ta ya nufo su, ganin yanda idon Zuly yakumbura yasa shi sanin har ya fita kuka takeyi.
"Am so sorry Zulynah"yafada tareda kama kunne, dasauri tacire hannunshi daga kunnen sannan tace
"It's okay"
"Sure"yafada cikin murna
Gyada kanta tayi,cikin tsantsan farinciki ya rungumeta ajikinshi, dan tureshi tayi daga jikinshi wanda abin bakaramin bashi mamaki yayi bah.
Zaiyi magana kenan Siyah tarigashi inda tace"am sorry Zulyn Mourad"
Murmushin yake suka sakar wa juna batareda sun sake fadin komai bah.
"How far inace kin fasa tafiyan??" Siyah tafada amma azuciyar ta Addua takeyi Allah yasa tafiya zatayi
"No zantafi cos nariga da nayi rantsuwa" wani Farinciki neh ya dabaibayi Siyah amma saita boye tace
"Ayyerh yanzu how about the waliman danace nashirya miki??"
"Nagode sosai amma am sorry saidai in wani lokaci"
Cikeda nuna rashin jin dadi tace "toh Allah yakaimu wani lokacin"
"Ameen"
*3:45pm*
Angama shigar mata da trolley dinta cikin mota while kowa na tsatsaye ana jiran fitowan Ammi.
Ga Fakihah mah da danta saikuma balaraben mijinta,su Siyah kaman su zuba ruwa akasa susha tsantsan farinciki amma a fuska sunfi kowa nuna basu ji dadin tafiyan ta bah.
Hannun Mourad cikin na Zuly cos sosai yashiga matsananci damuwa soboda jikinshi na bashi cewan Zulyn shi takusan barin shi.
Fitowan Ammi da leathern shopping neh yasasu miyarda hankalin su kanta.
Nufan wajen Zuly tayi tareda mika mata leathern sannan ta rungumeta
" Zamuyi missing dinki Zulyn Mourad"tafada cikin sanyin murya
"Nima haka"
Ammi nasakin ta Siyah ta matso kusa daita tareda bata wani karamin leather.
Itama runguman ta tayi sannan tasa bakin ta adaidai kunnen Zuly yanda babu wanda zaiji ta sai Zulyn sannan tace...
*Groups sumin yawa sisters😓 ba lallai naringa turo muku akai akai bah.*
*Ga number na ga maison insashi agroup dina 07033895987*
*Vote,comment&share*
*Mhizzphydo*
[21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 26*
*Nigeria*
Itama runguman ta tayi sannan tasa bakin ta adaidai kunnen Zuly yanda babu wanda zaiji ta sai Zulyn sannan tace
"ahsant Zulyn Mourad(well done Zulyn Mourad), kisani Mourad yafi karfin ki kuma bazaki iya kishi dani bah Allah yabaki naki mijin"
Wani irin kululun bakin ciki neh ya ziyarce ta amma ganin yanda Siyah ke murmushi kaman anmata da albishiri da Aljanna neh yasa ta kirkiri nata murmushin
"Have this Incase kinada wani matsala and please feel free to ask me anything dukda dai nasan kinfini kudi but kisani nafiki experience"tafada tareda damka mata complementary card dinta.
Sosai sukaji dadin abinda Siyah tayi. Fakih mah ba'a barshi abaya bah wanjen bata tsaraba...
Har airport din yarakata inda sukaji kaman karsu rabu donma Nigeria Zuly zata wuce.
Zuly har da kuka amma fah haryanzu taki yarda Mourad ya rungumeta...
Dakyar suka rabu da juna inda Mourad yamata Alkawarin zaizo dubata in ya samu sarari awajen aikinshi cos shi baiki ace sutafi tare bah...
★★★★★★★★★★
* Katagum Azare,Bauchi state Nigeria*
Azare takasance second largest emirate bayan cikin garin Bauchi ,
Sunyi fice wajen noman wake,gyada,masara,rogo, gyero dakuma dawa,suna da manya manyan manoma kuma inka shiga Azare bazaka taba cewan LGA bane sbd yanayin wayewan garin cos ansamu cigaba sosai a cikin garin Azare.(hmm wani abin mah sai kun shiga garin zakuga miye nake nufi...😉).
"Ke hafsa ina zuwa haka Sai buga sauri kikeyi kamar ba yen mata bah??" Wata ta tambaye maisuna hafsa bayan ta tsayar daita
"Taab ai gwanda na buga sauri ko bakisan ZULFA'Un Kuwahysa ta kusa isowa bane??Kai nasan mah yanzu ta karaso bari muje mu tarbeta " tafada tana barin wajen batareda tajira min wancan din zatace bah.
Itakuwa jin ance Zulfa'u ce tadawo yasa jikinta yin sanyi cos bata manta irin rashin mutuncin datake musu lokacin suna Azare bah.
Sosai take kwadayin ganin Zulfa'u soboda taji ance in mutum yafita kasar waje toh chanzawa yakeyi.
Batareda takara wani tunani bah ta taja em matan kafafun ta tabi bayan Hafsa...
Tacikin mota take kallon yanda aka kara samun cigaba acikin garin nasu.
Dukda akwai masu motoci dayawa acikin Azare baisa kana nan yara daina bin bayan motan Zuly bah(hhhh yara kenan).
Matasan wajen mah daddaya neh suke kokarin rufe shagunan su cos yawancin su ana kofar Emir palace suna jiran isowan Zuly
Motocin tane suka yi layi straight sai kofar Emir palace ai nan da nan waje yadauki sowa.
Yara Sai taba kyawawan mota akeyi ana santi, matasan mah sai Addua suke Allah yasa su a madamacin ta.
Dariya tadinga yi tinawa da lokacin da itama take karama,dayake mah tinted neh motan shiyasa babu wanda yasan a wanne take acikin motoci ukun gabansu bah.
Wasu baturai neh suka fifito daga cikin motan sannan suka zoh suka bude mata kofa.
Kafarta mai sheki wanda ke sanye cikin Crystal Buckle Slip-On Sneaker na mata.
Takalmin ta zalla da aka gani bakaramin rudar su yayi bah ahankali takarasa fitowa daga cikin motan inda samarikan wajen Sai hadiye yawu sukeyi dalilin harbawan dasukayi da dressing dinta.
Sanye take Stella McCartney
V-Neck Top sai Rocket Ankle Crop Skinny Jeans, idonta kuwa manne cikin Ray-ban women's Erika wayfarer sunglasses.
Masha Allah shine abinda ake furtawa cos bakaramin tafiya da imanin su tayi bah.
Hango Umma dake tsaye agefe tayi ai batasan lokacin da tasa gudu bah.
Faduwa tayi ajikin Umma cikin nuna tsantsan farincikin ganinta ahankali tace
"Only God knows how much av missed this wonderful creation" tafada tareda pecking din kumatun Umma
"Kaji yar turai ji yanda take rungumeta take sumbatar ta"wani yafada cikin tsantsan sha'awar su cos sosai suka burge ta
"Zaka iya mawa mama Lami irin abinda Zulfa'u tamawa ummanta??Yusuf ya tambaye abokin shi
"Taab ko giyar wake nake sha iyakaci"abokin nashi yabashi amsa..
Cikin fadar suka shiga cikin farinciki while yen gari kowa yayi gaba tareda mamakin yanda rayuwar ta yachanxa acikin kankanin lokaci, Sai cewa suke dama sune...
Wajen maimartaba sarkin Azare suka nufa...
Wani farin dattijo na hango zaune yake akan kujeran alfarma cikin shigar babbar riga cikin kuwa malunmalun neh kanshi kuma cikin rawani irin na sarauta.
Sarakuna neh zaune agefen shi ga wani bafade Sai fifita yake yi cikin nutsuwa.
Sallama tayi suka amsa cos Umma sashin ta tayi, ahankali take takowa gabanshi while shikuma ya kafeta da ido yana anyana abubuwa da dama acikin zuciyar shi.
Tsugunawa tayi tagaishe shi amma abin mamaki bashi bane yake amsawa wani bafade neh ya amsa mata.
Gaishe da sauran sarakunan tayi sannan tayi gaba tana mai mamakin ganin sarki azaune bayan ance mata baya da lafiya...
```Freetown St. 23, WUSE II Abuja Nigeria.```
``` 9:20pm```
Kwance take akan kafan shi suna kallo daga ganin kallon yana musu dadi.
Karar wayan shi neh yasasu dawowa daga duniyar kallon dasukeyi.
Wani bugawa kirjin shi yayi sanadiyar ganin sunan daya bayyana agaban screen din wayan.
Daga Yusayrah yayi daga samar cinyarshi sannan yabar wayan ya katse kafin yakara Kira.
Cikeda girmamawa yake gaisawa da wanda yake waya dashi.
Sanda yagama jin abinda ake fada daga danyan bangaren cikeda girmamawa yace
"Toh InshaAllah gobe zan shigo"
Sallama sukayi sannan ya katse kiran tareda sauke ajiyar zuciya dukda har lokacin gaban shi bai daina faduwa bah.
"Yadai??" Yaji muryan Yusayrah
Furzar da iska yayi sannan yace" Malam neh yake nema na"
"Badai Azare zaka bah?" Ta tambaya cikin sanyin murya cos itama wata faduwar gaba takeji wanda batasan dalilin hakan bah
"Erh Azare zanje" yafada agajiye,shiru sukayi na wani lokaci kowa da abinda yake tunani.
"Ki hada min kaya akaramin jaka cos kwana daya kawai zanyi in dawo" ya katse musu shirun
Jikin asanyaye tahaura sama cikin bin umarnin shi...
*Toh komiye zai faru a Azare din??*

*Page 27*
*Like&love*
Jikin asanyaye tahaura sama cikin bin umarnin shi.
*Katagum Azare,Bauchi state Nigeria*
Kwace take akan gado cikin shigar Skin Cotton Slip Dress kasancewan dare neh.
Maganar datayi neh yasani sanin waya take yi, banda shagwaba babu abinda takeyi in takaice muku alamu sun nuna da Mourad take wayan.
Shigowa Umma eh yasata mishi sallama tareda miyarda duban ta gareta dukda bayanxu taso hirar yakare bah.
" Zulyn Mourad"Umma tafada cikin sigar zolaya
Murmushi Zuly tayi cos sosai take jin wannan sunan aranta shiyasa mah duk investment nata da sunan aka san shi.
"Kuwahysa ce takirani wai tindazu take kiran numbern amma busy"
"Erh Umma nah nida Yay Mou dina neh muke waya. Allah Umma nah nayi missing dinshi sosai" tafada cikin marairaice fuska
"Inace shekaran jiya kin ganshi??"
"Erh mana amma ai shekaran jiya yawuce kuma Allah ji nake kaman muyi shekara bamu hadu bah"tafada cikin shagwaba
Allah sarki wani tausayin su neh yakamata cos tasan gaskiya take fada mata.
Ajiyar zuciya tasauke sannan tace " Kuwahysa ce tace min gobe zata zoh so kishirya tarban ta"
"Allah sarki Kuwahnah gashi gobe inason Zanje Abuja"
"Miye zakiyi a Abuja kuma"
"Aww daman so nake in nagama waya nashigo nafada miki, wai wani contract fah za'a bani, sunje chan gidan namu shine akace musu muna Nigeria. Kuma Christine tafada min sun iso(tare suka taho da Christine din).
"Yanxu haka suna chan gidan nawa na Abuja"
"Toh shikenan Zan fadawa Malam zakiyi tafiya,inkin dawo kuma inason muyi magana" Umma ta fada tareda mikewa, tashi tayi taraka Umma dakin ta, ahanyan dawowa ta hadu da Malam.