Sashe 64
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gani kawai tayi Iqbal yazube aguiwarshi yana sakin kuka
Girgiza kai tahau yi tace" kadaina min kuka! Kaifa yayana neh and bantaba dana sanin saninka bah arayuwata, kowani dan Adam nayin kuskure nasan idan kaji abinda wani ya aikata wlhy godiya zaka dinga yi soboda at least kasan naka ba mai yawa bane kuma an yafe maka! Kaddaran mune hakan babu yanda muka iya, Allah neh kawai yasan miyesa ya tsara ahakan, Bazan gaji dafadamaka cewan na yafe maka kuma ina rokon ka DanAllah kayafewa Yusayrah!"
Kallonta yakeyi da rinanun idanuwanshi sannan yace"Nagode sosai Zulyn Mourad!"
Washe baki tayi cikin jin dadi sannan tace" Yaya barina tafi yau zan bar Nigeria"
"Ina zakije?"yatambaya
"Wajen Yay Mou dina!"tafada tana murmushi
"Why shi bazai zo bah sai ke za kije?"
Mikewa tayi tace"Nafada maka bayada lafiya fah"
"Ohk, Allah yakare!"
"Ameen"ta amsa mishi
"Kuma ki gaisheshi inji ni"
Tabe baki tayi tace"kabari saiyazo saiku sasanta"
Jiyayi gabanshi yafadi tinawa dayayi hala Zuly tafada mai abubuwan dayake mata.
*DanAllah wattpadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team Zuly
#team Mom
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 90*
Zaune suke suna dan tab'a hira sama-sama in ka dauki Fakhih dake waya sai wani lum-lumshe idanuwa yakeyi kaman mai jin bacci wanda hakan bakaramin haushi yake bawa Mom bah sai hararan shi takeyi tana mai jan tsaki jefi-jefi
Kamshin turarenshi neh ya ankarar dasu zuwanshi, cikin takun kasaita yake saukowa Fuskarshi sai wani kyalli yakeyi dukda ya rame,
Kallonshi Mom keyi cikeda sha'awa tana tunanin ashe Mourad nata neh! Ashe ita zata auri wannan hadadden gayen!tana cikin tunanin taga ya zauna agefenta tareda riko hannunta
Kallonshi tayi tana aza murmushi asamar fuskarta har wani jinta take a sama, muryanshi ta tsikayo yana fadin
"Sweet yanzu kenan babu mai auren wannan katon?"
Rola idanuwa Qudsiyah tayi sannan tace"kana ganin Fine boy! Ai jira kawai yake komai ya daidaita sai yamaka maganarta tinda kaine babban yaya"
Kallonshi yamiyar kan Fakhih da baima san wainan dasuke toyawa bah soboda nisan dayayi acikin soyayyan Maram soboda Maram akwai iya kalaman soyayya,muryan Mom yaji tana fadin
"Wazai so wannan abun?"
Kura mata idanuwa yayi sosai kafin yace"kina nufin baya burgeki kuma baki yinshi?
"Allah yakiyaye nayi wannan nifa gabadaya banson shi"tafada cikin ko in kula tana jin dadin yanda yake mata magana
Gyada kai Mourad da yayi inda Qudsiyah kuma ta dau alwashin ko mutuwa Mom zatayi bazata tab'a barin bro dinta ya aureta bah!
"Waini kawani sha uban kwalliya daga sallamoka daga asibiti, miye sirrin?" Ta tambaya cikin son share zancen Mom
Murmushi yasake tareda duba tsadadden _Patek Philippe_agogon hannunshi yace
"Zoma ki rakani _Mall of the Emirates_"
"Miye zamuyi a MOE? Qudsiyah tafada cikin zakuwa jin ance za'a shiga best shopping Mall dinta
"Bacci zamuje yi"yafada atakaice tareda mikewa abinshi
Turo baki tayi cikin jin haushin bonsa tan dayayi tareda mikewa tsaye tana fadin "lover boy zamu tafi bazan iya barinka agida bah soboda tsaro"
Cire wayan yayi daga kunne tareda dan jan tsaki yana fadin"kin katse min jindadi wlhy"
"Kaii wannan babe dinkan nan daga gani ta iya soyayya!"
"Wahalaliya bah!"Mom tafada itama tana mikewa hade da bin bayan Mourad daya riga da yafice
Dariya suka tsuntsire dashi tareda kashewa Qudsiyah tace" kece Wahalaliyar ai"
"Barta sister ai yanzu Allah neh ma yaso ni banfada hannun wannan yar girman kan bah dayanzu sai yanda tayi dani...
Tabe baki tayi tace "kaman ba ita takusan sa maka ciwon zuciya bah"
Murmushi yasake tareda rungume wayarshi yace" My Maram Allah yamiki Albarka ina kuma godewa Allah daya bani ke cikin sauki batareda nasha Wahala bah!"
Dariya tayi tace"lover boy kenan!"
"Ai dole nazamo lover boy ko kinmanta Yaya neh? Ajinin mu yake"yafada yana kanne mata ido
Murmushi kawai tayi kafin tadan zaro ido tace"yana jiranmu awaje fah!"
Tafiya suka fara kafin tace" fadamin miye neh naga yana cikin farinciki?"
Hannu yasa abakinshi alaman tayi shiru sannan yace"surprise!"
Tabe baki tayi batareda tasake magana bah har suka iso bakin mota
Abaya sukasami Mom da Mourad, ba bata lokaci itama tashiga gaba wajen mai zaman banza Fakhih kuma yashiga wajen driving side sannan ya tuka su sai MOE.
Mintuna goma kawai yabawa Qudsiyah dakuma Mom akan suje suyi siyayyen abubuwan da sukeso
Mom kam kaman ibada haka tasake daukan pics wanda takusan cinye lokacin da aka basu gashi daman bata tab'a shiga cikin MOE bah!
Qudsiyah neh ma ta taimaka mata wajen dauka mata wasu abubuwan amma Mom na zuwa tace ai bata sata bah don haka tadaukesu amatsayin nata kafinta fara ratsawa tana daukan abubuwa da dama harda wanda batasan amfaninshi bah!
Sosai abin yamawa Qudsiyah ciwo amma aranta sai madallah take fadi soboda daman itama tasan shishigi tayi
Sanda suka jira Mom kafin akaje akayi billing dinsu
Mamaki neh yakama Mom ganin bill nasu kusan $10million dollars sake kallon kam canter din tayi saiyanzu taga wani blue diamond zobe mai shegen kyau da daukan ido
"Wannan fah"Qudsiyah ta tambaya tana zaro ido
"Na matar Yaya!"Fakhih yabata amsa
"Yah Salam ashe nawa neh!"tafada cikin tsananin murna tana kokarin tab'a gidan zoben,buge hannunta Fakhih yayi tareda banka mata wani hararan dayasa hanjin cikinta kadawa
"What!! Wannan wani irin almubazaranci neh Sweet! Wannan zoben fah in ban manta bah kudinshi 9.5million dollars (😱nace bama Naira bah) shine zaka siyeshi saikace bakasan zafin nema bah!"Qudsiyah tafada kaman acikin kudinta akasiya zoben.
"Dole kimun bakin ciki Don kinga bawake aka siya bah!"tafada tana hararanta
"Ke banson rashin kunya fah"Mourad daya gama biyan kudi ta ATM dinshi yafada Far da idanuwa Mom tayi tareda matsawa kusa dashi tarike hannunshi gam Kaman ance za'a kwace mata Shi, Fakhih kam sai kunshe dariya yakeyi, za'a sa zoben acikin paper bag Mourad ya karba tareda sawa a aljihun bayan wandonshi , cikin larabci yace
"kabari kawai zanyi amfani dashi neh nan da mintuna 30"
"Anjima zakayi proposing dinta kenan sweet?"Qudsiyah ta tambaya cikin rashin yarda
"Erh mana sweet kinga na warke yanzu Kuma bana son abata lokaci wajen yin komai, inason ayi komai shap-shap cos I can't wait!"yafada in a naughty way Girgiza kai kawai tayi tana mamakin sauyawarshi soboda ita din ma batasan Ammi tayarda ya auri Zuly bah kuma batada masaniya akan cewa a ranan Zuly zata dawo!
Mom Kaman an tsundumata acikin Aljanna haka takeji har wani blushing takeyi ita kadai tana lum-lumshe idanuwa, Fakhih neh ya taba Qudsiyah akan taga abinda Mom keyi,
Tabe baki kawai Qudsiyah tayi soboda yanxu kam bata jin zata iya biyemishi soboda bakincikin datake ciki, zatayi magana kenan Mourad yasa hannu abakinta tareda sakar mata murmushi yana girgiza mata kai Wajen Mom datake binshi da idanuwa yanufa tareda sakalo hannunshi a kugunta yana fadin
"kanwata zamu tafi abun mu" Wani banbarakwai taji jin yace mata kanwarshi kallonshi tayi , kafin tayi magana har ya rigata da fadin
"kina kallona Kaman karya nafada! Dah keba kanwata bace ?karki manta am 40 ke kuma 21 sa'ar Zulynah kinga na girmeki da shekaru har 19"
"40?"ta maimaita cikin rashin yarda,
Dariya Fakhih yayi yace"kingan shi dan samari koh? Tho infada miki tsoho neh kawai dai jikinshi neh yake yaudarar emmata irinku!
" Harara ta watsa mishi tareda tabe baki, ko damuwa da abinda tayi baiyi bah saima wajen Qudsiyah ya wuce, yana kallon yanda yanayin ta ya chanza
"Sis!"yafada cikin kulawa tareda rike hannunta , cikin sauri ta share hawayen fuskarta soboda bata son yagani yayi tunanin ko hassada take mawa Mom din
"Su Zulyn Mourad Sun kusa sauka a airport!"yafada yana murmushi, cikin sauri takalleshi ya gyada mata kai
Turo baki tayi tace"miyesa baka fadamin tintini bah harkasa nafara tunanin hanya banyi kuskuren rabuwa dashi bah?"
"Am sorry sis Amma gaskiya kina da wauta! Atunaninki yaya zai iya son wata bayan Zulyn Mourad neh har yakashe mata wannan uban kudin neh?" Dariya tasaka tunawa datayi hartafara kuka, kallon bayansu tayi takalli su yanda suka takowa, dariya tasakeyi tace
"Allah sarki wata fah tazaci waita aka siye diamond ring dinnan"
"Bakida dama sis"yafada yana tayata dariya ganin yanda takeyi , mota suka shiga inda ma'aikacin MOE din yasa musu kayan acikin Booth din dayan motansu soboda motoci biyu suka fita dashi.
Maimakon Mom taga Sun nufi Gida saitaga Sun doshi hanyan airport, shiru kawai tayi tana mai shigaba da danna wayanta inda sai tsiya take mawa mutanen group dinsu akan ansiya mata ring na proposal mai shegen tsada har $9.5m
"Allah yasamu amadamacinku kawata"@Maram tarubuta
"No Maram bazaki taba kawowa stage dina bah karma kisa wannan aranki soboda na muku nisa!"@Mom itama tabata amsa
"😰Kawata abinda kikeyi baki kyautawa fah"Mysha itama tarubuta
"Kyaleta Babe ai batasan gaibu bah😒"@Maram tasake fada
"Oho dai nasan dai ko mai kama da Mourad dina bazaki samu bah!"@Mom tafada
Emojin dariya Maram tasa tace"zamu gani ai"
Tsaki taja kawai tareda sauka daga online din gabadaya wani yayi daidai da isowarsu airport din.
*DanAllah wattadians ina bukatan Followers dakuma votes🙏*
#team Zuly
#team Mom
*Vote,comment&share*
*ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 91*
Shigansu cikin airport din yayi daidai da saukar jirginsu Zuly soboda wannan karon bata bi private jet dinta bah!
Fakhih da Qudsiyah sai baza idanuwa sukeyi cikin son ganin ta inda Zuly zata bullo,
Juyawa Mom tayi gefenta don tambayan Mourad abu amma sai taga wayam ko kuranshi bah ta gani, suna hada idanuwa da Fakhih ta dage kai kaman bata ganshi bah
Murmushi yasake yana jin tausayinta soboda girman wautan data tafka, haryanzu bai gama yarda cewan wannan ceh takishi bah! Tabe baki yayi yace
"Yanxu za'a fara draman"
"Hmmmm... Nace bah"tafada tana taba Qudsiyah da fuskarta wasai kaman wanda aka mawa Albishiri
Kallonta tayi tace"miye?"
Sanda ta yatsine fuskarta tana wani kawar da kai saikace ba hallita bace awajen(Maimuna Danko 2 kenan😇) kaman bazatayi magana bah tace" ina Mourad yake!"
"Ajiyanshi kika bani kokuma sandan kiwonshi? Naga dai tindazu kin makaleshi ajikinki saikace wani danki yanzu kuma kitambayeni inda yake?" Tabata amsa kaman bata damu bah
Harara ta watsa mata kafin taja tsaki tabar gefenta,
Tabe baki Qudsiyah tayi kafin tajuya wajen Fakhih dake danna waya tace
"Bro ina sweet yake?"