← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 98

Sashe 86

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mitsi mitsi yayi da idanuwan sa"Ai gwanda ni an mare ni! Mijin ki fah?"

Da hannu ta dakatar da shi tana fad'in"Don't even go there Saboda mijina Jarumin jarumai neh hope ka gane!?"

Dariya suka fashe da shi gabadayansu, haka dai suka din ga hira cikin raha kaman babu abinda ya faru har su Zuly suka koma gidan Ammi...

_```ABUJA, NIGERIA```_

A gajiye suka isa gidan su wanda an riga da an gyara musu komai! Wanka su ka shiga atare saboda a kwana ukun da suka yi komai ya chanxa ba ta wani jin kunya sa sosai tinda ya nuna mata baya son hakan  ita kuma ta kudura a ranta duk abinda bayaso ba za ta na yi bah shiyasa ta rage jin kunyan sa, amma dai har lokacin bata yarda wani abu ya shiga tsakanin su bah amma tana bari yana rage zafi ta romance... 

Suna fitowa wayan Mourad ya dau Kara saboda daman suna isa Nigeria ya chanza Sim nashi zuwa na Naija, Ita ta d'auki wayan shikuma ya karasa wajen wardrobe domin dauka musu kayan bacci, cikin murnan ganin sunan mai kira ta d'auki call din tana fad'in

"Wa'alaiki Salaam! Kaman kinsan yanzu na gama raya ki acikin raina! "

Dakatawa Mourad yayi ya tsaya kallon ta, a hankali ta karasa wajen sa tare da jinjinuwa ajikinsa shikuma ya gyara mata don tayi balance dukda a tsaye suke

"Erh yanzu muka fito daga wanka ma! "Ta fad'a tana kallon fuskar Mourad dake d'auke da alaman tambaya, matsawa tayi daga jikinsa tana kunshe dariyarta tace

"Erh yanzu in na gama shiryawa zan sha!"

"Ohk zaiji Mu kwana lafiya! "Tana gama wa ta ajiye wayan tana kallon Mourad daya hard'e hannayensa  yana bin ta da wani shu'umin kallo

D'aurin towel din ta ta gyara kafin ta ce  "She said i should extend her greetings! "

"Who? "Ya tambaya a kasalance

"Ammi! "

"Shit! Shine baki bata mun gaisa bah! "

"Ai bata ce in baka bah kuma kasan in ta mun magana kaman ta maka neh so hurry up kafito mana da kaya saboda bacci na ke ji! "Ta fad'a cikin dar dar saboda ganin yanda yake magana a hankali har wani lashe lips yake yi irin he's tipsy dinnan

Rufe wardrobe yayi ba tare da ya dauk'i komai bah sannan  ya fara takowa wajen ta a hankali kaman wanda baya son aji motsin takowansa, wani yawu ta hadiye tana Kara jan towel din kirjin ta sama sosai wanda hakan yasa ko tudun breast nata ba'a iya hangowa

Juyawa tayi da sauri gabanta na dukan goma sau goma, rungumeta yayi ta baya tare da zuro kansa ta wuyan ta

"My fruity! Zan sha fruit salad please! "Ya fad'a a cikin kunnenta wanda hakan ba karamin ratsa duka ilahirin jikin ta yayi bah, dan matsawa yayi sannan ya tsince towel din jikinta kafin ya manna bayanta da budedden kirjin sa saboda shima a qugu ya d'aura na shi towel din

Ajiyar zuciya ya sauke a lokaci guda yana kuma shinshinan wuyar ta dake kamshin perfumes

Cikin rawar murya ta ce"Bacci! "

"Hmm! "Ya fad'a tare da d'aukan ta chak ya nufi kan gado da ita, a hankali ya ajiye ta akan gadon tare da mata rumfa da kirjinsa da suke cike da gashi

Fuskarta yake kallo kaman bai tab'a ganin ta bah, ganin ya nufo ta da bakinsa ya sata taresa da yatsar hannunta ta ce"yaushe zamu je ganin Umma? "

"Gobe zamuje"ya fad'a yana sake kokarin kai bakin sa kan nata

"BabynZuly fah? You know na yi missing din yarinya ta!" Ta sake fad'a

"Dan lumshe jajayen idanuwan sa yayi ya ce "don't worry itama zamuje mu ganta! "

Murmushi tayi tace"please muje da ita! "

"Ina kenan? "Ya tambaya kaman bai gane miye take fad'a bah at the same time kuma yana kissing din yatsun hannunta da suka sha jan lalle

Turo baki tayi tace"mu ta fi da ita honeymoon din mana"

Zaro idanuwa yayi yace"you must be joking right? Raino zamuje kenan ko cin amarci? "

"C'mon Allah nasan she won't disturb kuma... "Had'e bakinsu da yayi neh ya hana ta karasa maganar ta saboda yasan b'ata lokaci neh tsaya jin karshen abinda zata ceh....

Sosai ya jiyar da ita dadi saboda wannan karon ko irin zafin nan bata ji bah har so ta ke Kar su kare abinda suke yi, shima ya ji dadi sosai saboda babu gardama sai ma wani irin had'in kai da ta bashi wanda hakan bakaramin faranta ma sa rai yayi bah.

Sumbatar ta yayi tare da kwantawa a gefen ta kowannen su na miyar da numfashi kaman sun yi wasan race, a hankali ta matsa gefensa tana mai ajiye kanta daya gana wargajewa a kan kirjin sa

Shafa bare back nata yayi yace"You are so sweet my fruity"

Gashin ta dake kokarin shiga mai idanuwa ya gyara da hannunsa, shafa kirjinsa tayi tace"tnx yay Mou dina! "

"Keep ur tnx! "Ya fad'a kaman baison yin magana, kanta ta d'ago ta kallesa tace

"Why? "

"Sai kin chanza mun suna kinga ni in muna mu biyu I will be calling you fruity in kuma muna wajen mutane dayawa I will be calling  you mine! Kin ga kema ai dole ki chanza mun suna if not zamu raba gari dake! " ya fad'a cikin shgwaba

Kansa ta hau wato ta masa runfa da jikinta, ajiyar zuciya suka sauke saboda body contact da suka yi having yanzu, murmushi tayi tace"is that what you want?"

Gyada kai yayi cikin shagwaba, wajen kunnen sa ta kai bakin ta tace"what if I call you my Pumpkin!?"

"Wow I love it" ya fad'a cikin murna, a hankali tace

"In ka ji dadin sunan ka bani tukwici! "

"Right a way my Fruity! "Ya fad'a yana mirginawa da ita kasansa

"You don't mean sakewa zakayi! "Ta fad'a kaman bata son abinda zai yi din

"O yes shine tukwicin ki ai"

Dariya suka fashe dashi  gabadayansu sannan suka hau faranta ma juna....

_```ZULYNMOURAD SHOPPING MALL,ABUJA```_

Tafe suke a hankali cikin shaukin so saboda kana ganin su zaka ga wa'inan masoyan asali neh, duk ma'aikatan supermarket din sun nutsu saboda managern ya fad'a musu cewan mai supermarket din ceh tazo

Ko ina suka gifta gaisuwa ake binsu da shi inda wasu kuma suka cika da mamakin ganin wacce aka kira da mai wannan k'aton wajen

Ganin yanda managern ya ke binsu a baya kaman bindi neh yasa Zuly cewa ya tafi

Cikin girmamawa ya amsa da toh, murmushi kawai Zuly tayi tare da dad'a rike Mourad da kyau kaman za'a kwace mata shi, haka suka dinga ratsa wajen suna kallon wajen cike da sha'awa ga wani farincikin da ta ke ji ganin a karkashin ta wasu suke samu!

Wajen kayayyakin yara suka nufa a sama nan ta hau d'auka wa Daddy(wato dan Ammi) kayan wasa da kayayyakin sawa,

"Ina zuwa Mine! "Mourad ya fad'a yana sumbatar kumatun ta, murmushi ta sakar mai tare da cire hannun ta a nashi, wani waje dabam ya wuce wanda zallan expensive cloths na mata kawai aka siyarwa a wajen.

Karo suka ci da wata yar kwalisa wacce ta sha kwalliya mai class kuma kallo daya mutum zai mata a san itama yar gidan masu shi ceh

Cikin jin haushi sosai ta ce"How dare you! Kasan nawa aka siya mun bag dinnan da ya fad'i sanadiyarka "

"So sorry! "Mourad ya fad'a cikin takaici yana kuma tsugunawa don d'auko mata bag din ta daya fad'i kasa, duk da ba wani datti yayi bah saboda ba kura a kasa amma ya kad'e ma ta saboda yasan darajar kudi kuma yasan nawa ake siyar da jakan saboda Qudsiyah na da irin sa sak wanda take zuwa school dashi lokacin suna makaranta (4yrs ago kenan)

Tsayawa tayi tana kallon sa saboda sosai yayi ma ta kyau kuma ko ba'a fad'a ma ta bah tasan balarabe neh, shikuma  sai faman mika ma ta yake yi amma ina yar mutane ta yi nisa

Ta dayan bangaren ya hango Zuly tana zuwa amma ita bata hango su bah hakan yasa shi kiranta

"Mine "firgit yarinya ta dau hankalin ta, cikin jin kunyan kallon sa da ta keyi ta sunkuyar da kanta kasa

"Miye ke faruwa a nan?? "Zuly ta fad'a cike da kishi gakuma jakan da ke hannunsa, murmushi yarinyan tayi tare da matsawa gefen Mourad kaman daman tare suke da shi ta ce

"Miye aka kasa da ke a nan madam!? "

Kallon kallo aka hau yi tsakanin Zuly da yarinya, chan Zuly ta sake dariya kafin tayi magana har yarinyan ta ce

"Dear kaga kazo mu bar nan Kar ta cije mu kasan an fara sanyi kuma yanzu hauka sun fi tashi"

"Ka ji mun karfin halin ni ZulynMourad! Pumpkin a ina ka samo wannan yar kalan dangin? "Zuly ta tambaya tana jan hannun Mourad

"ZulynMourad!??Pumpkin?? "Ta tambaya cikin neman k'arin bayani

"Mine! Actually ba da sani na na bige ta bah shine fah na dauka mata jakan ta saboda bazan so wani ya miki hakan bah and I even said sorry to her! "Mourad ya bawa Zuly amsa yana mika mata jakan yarinyan

Galala ta tsaya tana kallon dukkansu biyu saboda daman so ta ke ta d'aga class dinta a idon Zuly Ashe tare suke da shi ma! Wani irin kunyan ta ji ya rufe ta saboda har an fara kallon su,

Hannun yarinya Zuly ta rike sannan ta sa mata bag din tace"gashi ko Yemmata amma kalan dangi baiyi fitting din ki bah sam!

"Aisha! " aka kira yarinyan daga baya, juyawa tayi kafafun ta na d'aukan rawa saboda babanta ke Kiran ta,

Managern neh ya karaso yana washe baki yace"Ranki shi dade ita ceh  'yata Aisha! "

"Awwn yar ka ceh Ashe! "Zuly ta fad'a cikin fara'a, Gyada kai yayi ya ce

"Erh ranki shi dade"kallon Aisha yayi ya ce

"Kin gaishe su kuwa!? "Cikin rashin fahimta ta kalli baban nata, ganin bata amsa bane yasa babban cewa

"Ai mai Mall dinnan kenan da mijin ta! "

Garam ta ji an buga abu a kanta cikin ladabi ta fara kwasan gaisuwa awajen Zuly da Mourad wanda hakan ba karamin dariya ya basu bah,
Chapter 86 · 0% Book details