← Book details Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 98

Sashe 35

Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ita tayi serving dinsu well garnished jollof rice, sosai suka sha mamakin girkinta cos Kaman wata professional chef neh ta dafa , shifa zai iya ranstewa  Yusayrah bata taba abinci Mai irin wannan dadin bah, santi suka dingayi Kaman wanda basu taba cin  abinci ba...

Kwance tashi babu wiya har Zuly tayi wata uku agidan  Iqbal Amma ko kofar fita bata taka bah dukda ba hana ta yayi bah, yanxu kam tasaba da aikin gida har tuwo ta iya da taimakon online classes  din datake ciki, har yanzu bata samun numbern Mourad inta kira kullum cikin kwantar mata da hankali Umma takeyi...

Tsaye take agaban Mirror tana kallon  kanta Sanye cikin short gown daidai guiwa zata iya cewan duk kayan ta babu irin su short trousers rabin cinya dakuma mini skirts dinda take sawa, parking gashinta tayi tana mika, wayan ta tadauka tareda ficewa daga parts dinta.

A parlour tasamesu Suna hira harda shewa,  turo baki tayi tareda wucesu Kaman bata ga mutane azaune bah, itama Yusayrah  watsar daita tayi tareda miyarda hankalin ta wajen Nihal data saki baki da hanci tana bin bayan Zuly da kallo

"Kardai itace kishiyarki din?"

Cikin ya mutsa fuska tace"Yar aiki  na  dai"

"Wannan beautiful girl din?" Tafada cikin  mamaki

"Wannan bakan dai zakice"

"Yaseen wannan sweet fifteen din tafiki kyau nesa ba kusa bah"

" shekarar ta 17 bah 15 bah" tafada cikin bacin

"Wayyo ni Nihal yanxu  wannan har takai sha bakwai"ta tambaya da mamaki cos in ba wai Saninta kayi bah bazaka dauka yar sha biyar ceh soboda baby face dinta

"Shareta dallah" tafada  cikin fushi

"Bari na kirata tazo ta dafa mana abinci cos she's a good chef" tafada tareda ficewa...

Tsaye take abakin swimming pool din gidan tana kallo cikeda sha'awa ga iska sai kadawa yakeyi jitake kaman ta kwabe kayanta tayi swimming acikin ruwan, sosai yanayin tsarin gidan ya burgeta sosai cos anyi shi neh cikeda kwarewa wanda tasan aikin Iqbal neh,

"Ke kizo ki dafa mana abinci" Yusayrah tafada cikin bada order

Kallon sama da kasa tamata tareda sakin karamar tsaki tace" ai naga tym din girki baiyi bah so ki je kijira"takawa tayi wajen zama tazauna tareda dora kafa daya akan daya , ta dade bataji kanta acikin wannan yanayin bah

Yusayrah wanda taji takaici ya taso mata tace" ki tashi kafin ranki yabaci"

Yar karamar dariya tayi sannan ta mata kallon tara saura kwata tace" ai yanxu inajin babu abinda zai sake bata min rai agidan nan and ki sani baki isa kisani aiki bah cos ni ZulynMourad ba sarar ki bace don baki fi yar aiki awajena bah"

Baki bude take binta da kallo itafa tadauka Zuly yanzu tayi kankara soboda horar da ita da Iqbal yakeyi cikin bacin rai tace" kinsan wace ni kuwa?"

" waye kuwa ke? Karuwar Dahkil ko ba haka bah?" Tafada tana kefta mata ido

Cikin sauri Yusayrah ta waiga cikeda tsoro don tabbatar da babu kowa awajen, ai bata San sanda jikinta yadauki bari bah , kallon Zuly tayi cikin rashin gaskiya tace"karya kikeyi bakauyiya jahila"

"Ai kece babbar jahila mai bin maza da aurenta, inma zaki nutsu neh mu sassanta tsakani nah dake toh you better stop all this shits" tafada a nutse

Jikin Yusayrah na bari cikin sanyin murya tace" nym your price"

Rolling din idanunta tayi irin lyk seriously dinna cikin isa tace "daga ke har mijinki baku da kudin da zaku bani"

Kallon kin raina min hankali tayi tace" zan baki 2 million mu rufe maganan nan cos nasan zai wanke talaucin dakike fama dashi"

Dariya tayi sosai wanda har yaso ya kular da Yusayrah kafin tace" talauci fah kikace Yusayrah? Na miki kama da da batalakiya neh?Kinsan nawa kayan dakina yake Worthing? Toh barina fada miki kudin shi abubuwan part dina in basukai 200million dollars bah toh lah shakka zaifi"

Tafin dasukaji daga bayansu neh yasa su juyawa atsorace...

#team ZulynMourad
#team ZulynIqbal☑️

*Vote,comment&share*
*ZULFA*

@MHIZZPHYDO

A Sweet and pitious Romantic love story

*Bismillahir Rahmanir Rahim*

*Page 55*

Kaman daga sama taji yace" *Nasake ki saki daya*

Jitayi numfashinta na neman daukewa dakyar ta sasaita kanta  bata ankara bah taji wasu zafaffan hawaye sunfara zubo mata, ita da take son ya saketa amma sai taji she's not happy at all, wani kunci taji kanta aciki ita daya kamata ace tana tsalle tana murna tana rawa ya saketa zataje wajen Yay Mou dinta su rayuwansu su biyun su amma sam bataji dadin datake tunanin zataji bah

It's sounds weird ace ranan da aka kawo ta dakin aurenta ake sakin ta, kanta taji yana juyawa ahankali tayi hanya fita daga cikin palourn, muryan shi Kaman saukan aradu taji yace" na miyar dake"

Wata irin kuka neh ya kufce mata tareda zubewa akasa while su Kuma suka haura abinsu, kuka takeyi sosai Kaman ba gobe , sanda takwashe 2hours tana rizgar kuka kafin ta tashi cikin sanyin jiki tahaura sama tana layi Kaman wata yar maye...

           ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

"Hajiya ya akayi baku kawo shi da jimawa bah? Gashi yanxu he has very low chance of living" Doctor yafada wa Ammi dake sharen hawaye cikin muryan dayake nuna tayi kuka sosai tace

"Zan fita dashi gobe dasafe"

Kallonta yayi da tausayi yace " ai muma nan Nigeria zamu iya aikin"

Girgiza kai tayi tace" daman ba anan muke bah Kuma yana ganin doctor tin last month"

Gyada kai yayi cos yaga alaman hakan ajikinshi yace "toh Allah yatashi kafadunshi"

"Ameen"tabashi amsa tareda ficewa...

        ☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Cikin su ukun nan Iqbal neh kawai ya iya runtsawa cos bai dauki maganar ta serious  bah asalima a shirme yadauki maganan soboda yasan Yusayrahn shi tsaftacciya ceh Kuma bah mazinaciya bah tunda shi yafara kusantanta kuma da Mazinaciya ceh bazai taba samunta ayanda yasameta a first nyt dinsu bah, dalilin sakin daya mata Kuma soboda tashiga taitayin ta neh.

Yusayrah kuwa banda juyi babu abinda takeyi, jitayi gabadaya  duniyan na  mata zafi, tunani tashiga a Ina Zuly tasan wa'inan maganan itada ma bata taba shigowa garin Abuja bah cos ta tabbata bata taba wucewa ko kauyen kusa da Azare bah ( nace tin yaushe kuwa), hankalin ta yafi karkata da *mutanen boye*( littafin Sweery💋💋) neh daita , Kuma yanzu yazamo dole ta iya takunta, daga karshe tasaki murmushi soboda jin dadin matakin da Iqbal yadauka dazu...

Zuly kam wata zazzaffan zazzabi neh ya rufe ta wanda dakyar take iya bude kwayar idonta  cos tinda take ba'a taba mata irin dukan da Iqbal yamata bah, jitayi goshin ta na vibrating nan takai hannun ta ai kuwa tasake wata siririyar Kara dalilin jin kumburi agaban goshin nata, she can't  believe ita aka mawa wannan dukan daga fadin gaskiya, abin yaci mata rai sosai ga jikinta duk ciwo da zafi kaman ba gobe.

Dakyar ta lallaba  ta tube kayanta yarage daga ita sai bra and Pant, gaban Wani haddaden wall mirror taje ta tsaya tana kallon kumburin fuskanta dakuma yanda jikinta yayi rudu rudu even though black ce amma tsaf zaka yanda shatin belt suka kwanta dayake fatarta shegen laushi gareshi  abinka da yar Hutu Zulyn Mourad...

'''WASHE GARI...'''

Dakyar ta tashi daga saman makekeiyar designer gadonta wanda akalla mutane 15 zasu kwanta akai Kuma bazasu takura bah tsantsan girmanshi , daga ita sai yar towel daidai cinya ta tashi tayi toilet agurguje tayi alwala cos taso makara yin sallah.

Tana idar da sallahn tayi fling da katuwar khimar dinta wanda aka dinka sobida sallah, idon ta arufe ta dauki wayarta tayi cikin toilet din straight wajen katon jaccuzi _Zeus hot tub_tanufa hada ruwan kumfa mai shegen kamshin kasanwan komai an jera mata  ajiye wayan ta tayi acikin dan ramin ajiye abu najikin jaccuzi din sannan zame towel dinta tayi yafadi kasa takarasa tubewa ta taka stairs din shiga cikin jaccuzi din tashiga tareda lumewa ciki yarage kanta neh kawai awaje.

Baccin dabata samu yi bane ya kwashe ta acikin ruwa ai kuwa sanda ta kwashe 4 hours acikin ruwa tukunna tafarka kasancewan ruwan har lokacin baiyi Sanyi bah shiyasa bata farka dawuri bah, Wani button ta danna ruwan ya tsame dakanshi yasake tarar mata ruwan dauraye kumfa , shima sanda ta dade tukunna ta fito

Wani towel daban ta dauka daga wajen ajiye su sannan ta daura , wayanta ta dauka taga har lokacin message dakuma kiran Yay Mou dinta bai shigo bah , cikin rashin jin dadi ta danna numbern shi amma bai shiga bah nan da nan hankalin ta yatashi  fita tayi daga toilet din tana daddafa bango soboda tsamin dajikinta yakeyi dukda ba sosai bane tinda ta shiga ruwa.

Zama tayi akan Stool tana mai cigaba da gwada numbern shi har bacci yasake kwasanta bata sani bah...

''BAYAN SATI DAYA'''

"Mai sona yarinyar Chan fah tinda aka kawo ta bata sake fitowa bah am afraid Wani abu neh yasameta" Yusayrah tafada tana kurba tea

Cikeda soyayyan ta yake kallonta kafin yace" bari na gama breakfast sai muje mu dubo ta"

Murmushi tayi tace"toh"

Kwance take akan  gado as usual waya akan kirjin ta tawani rame Kaman  ba daita bah har Wani haske haske takara soboda rashin fita baby face dinta yayi fayau dashi, kullum saitayi dailing numbern Yay Mou dinta  Amma baya shiga saukin abin  ma kullum cikin waya da Ummanta takeyi.

Ita abinda yafi daga mata hankali shine bata samun shi, she has the strong feelings cewa he's not fyn,  dan tsaki taja tareda  rolawa zuwa tsakiyan gadon,  Kaman daga sama taji an banko kofa , cikin sauri ta kalle kofan shigowa

Wani faduwar gaba taji yaziyarce ta da jin muryansu datayi a parlour a halin yanxu babu abinda take tsoro sama da Iqbal shiyasa tadau aniyar duk abinda yace tayi zata yi soboda lafiyar jikinta cos ta tabbata if all this beatings continues to nan gaba bazata ganu bah Kuma bazataso Yay Mou dinta yaganta hakan bah cos tayi tasan karamar yaki za'ayi tsakanin su soboda bata taba manta Wani incident daya faru lokacin da take fresher a school dinsu:

Wasa sukeyi agefen pool shine Precious  ta hankada ta acikin ruwa ta gudu gashi bata iya bah ai kuwa nan ta lime cikin ruwa , in ba wai Allah yayi da sauran kwanan ta bah dayanxu ta Margaya,
Chapter 35 · 0% Book details