Sashe 4
Zulfa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Miye kike rubutawa kaman timetable??" Ta tambaye ta
"Wlhy kuwa *SEX TIMETABLE * dinmu kikeji" ta amsa cikin murmushi kaman wacce take abin arziki
"*Sex timetable*kuma !!! Tafada cikeda mamaki, saikace ba sadaki yabiya bah, wlhy bantaba jin wannan batu bah tinda nake
"Toh gashi yau kinji,kuma dole ya amince"
"Bakida mutunci fah Yusayrah, soboda shi kuma shanyayye ne Sai ya amince miki??" Tafada cikeda rainin wayo
"Toh miye zai hana"tafada batareda damuwan komai bah
"Amma Yusayrah ba haka Kika barshi bah, kuma baki kyauta min bah ace kinada mai miki magani amma baki fada min bah" Nihal tafada cikin nuna alamun rashin jindadi
"Ke rabani ,wayece miki na mishi wani abu? Wlhy tinda nake bantaba sha'awar zuwa wajen boka da malami bah ,kawai dai Allah ne yajarabce shi da Sona amma bayan haka babu komai cos wlhy har tausayi yake bani"
"Ikon Allah kenan, gaskiya yakamata ki koyi sonshi wlhy cos nasan duk randa ki yarda yasan baki sonshi zuciyar shi zata iya bugawa"
"Ke karki damen"
"Dadi na dake rashin son gaskiya" tafada cikin yatsine
"Umaiza!!!" Takwala wa mai aiki Kira ,saigata kuwa tazo
"Wato ke in ba'a miki Kira sau uku bah bakya amsawa"
"Wlhy Anty banji bane shiyasa, Ina wuni anty Nihal, dafatan kin iso lafiya" tafada hade da gaisar da Nihal
"Lafiya"ta amsa atakaice
"Miye Zan kawo miki" Umaiza ta tambaya
"Ki kawo min something good"
"Ok Anty"tafada tareda wucewa ,da harara taraka Umaiza sannan yacigaba da abinda takeyi.
Sunfi minti 30 suna hiransu cos har twins dinta sun tafi Islamiyya amma kuma acikin su babu wanda tayi yunkurin yin sallah....
Sallama ta mata sannan ta tafi itakuma tashige bedroom, atsakiyar daidai wajen katakon gadon su ta manna timetable dinta da gum, sanda taga yasha iska kafin tabar wajen wajen...
*8:05pm*
"Heart beat nadawo" yafada da karfi daidai ya isa tsakiyar palourn su, Umaiza ce tafara fitowa sannan ta mishi sannu da dawowa,amsawa yayi sama sama cos yatsani ace yadawo gida wata daban tafara mishi sannu da dawowa bayan Yusayrahn shi.
Itakuwa tana sama bata masan yadawo bah, cikin jiki ya haura sama,abakin mirror yasami yar dumaduman shi tana makeup.
Ahankali yataka zuwa wajenta sannan ya tsuguna daidai cheek dinta ya yi pecking,juyowa tayi tana binshi da yaudararren murmushi shikuwa sokon wani dadi yaji harda rungumeta yana shakar kamshin jikinta,raba jikinta tayi da nashi sannan tace
"Sannu da dawowa MAI SONA"
"Yauwa heart beat"
"Hope day naka wasn't stressful??" Tafada tana shafa fuskarshi
"Heart beat kenan ai ko it was stressful mah ina daura ido na akan ki nakanji na wartsake " dariya tayi cos tasan hakikanin gaskiyanshi yafada
"To barina hada maka ruwan wanka" tafada mai tana sace tie din wayanshi
"Yauwa kaman kinsan abinda nake bukata kenan ayanzu"
Batareda tasakeyin magana bah tashige toilet , tana gama hadamai tajashi ciki,yaso ta tayashi wanka amma ganin kaman zai takura ta yasashi kyalewa, kafin ya fito har ta ajiye mai kayansawa cos ita duk iya kwakwafin ka bazaka taba gane bata sonshi bah sai tafada maka da bakinta soboda abubuwan da take yi, taiya takunta sosai...
Yana fitowa yahango ta zaune a gefen kayan,ganinshi yasata tashi dasauri hade da nufan shi..
Goge mai jikinshi tayi sannan tashirya shi, tana gama wa tajashi waje amma batayi magana bah shikam mamaki ne yakamashi ganin abinda take mai kuma fuskarta a sake
"Yau zan kwashi gara kenan" yafada azuciyar gawani murmushi afuskarshi na jin dadi (Niko nace kataro match...hhhh) zaman datayi dashi akan kujera ne yadawo da hankalin shi awajen ta
"Heart beat yau kaman kina farinciki"yafada lokacin da take zuba mai abinci a plate
Cikin turo baki tace" Toh bakason gani na cikin farinciki ne daman?"
Dasauri yace" wlhy da haka zakina farinciki kullum danafi kowa jin dadi"
"Aww ai nadau bakaso ne"
"Allah inaso nikam banki ace kullum kina farinciki bah,pls kifada min abinda Zan dinga miki ki kasance cikin farinciki akullum??"
" Infada maka zaka iya min??"
"Erh wlhy"
"Promise??"
"Promise"
"Remember promise is a debt"
"Yeah dear"
"Ohk , abinda zakamin Zan nuna maka in mun shiga daki" tafada mai
"As you wish dear" suna gama cin abinci yace tatafi daki zaije yaga yaranshi,bayanshi tabi da harara sannan ta cewa Umaiza ta tattara kan dinning din kafin tashige daki.
Yana isa dakin yaran yaga sunyi daddaya akan gadonsu Sai sharban bacci sukeyi, Addua yamusu sannan yafita...
Tsaye yaganta tana gyara sleeping
Skin
Raisa Ribbed Tank Top dinta alaman yanxu tagama dawa,cikin sanda yakarasa bayanta sannan yayi hugging dinta so tight juyowa daita yayi yana dada shigewa daita jikinshi, ahankali yakaita wajen yafara sarrafata,shegiyan kuwa tana ganin yayi nisa tazare jikin ta cikin rawar murya yake fadin
"Pls.. let me" miyarda numfashi tayi sannan tace
"Let talk"
A kasalance yace"Kibari mugama Sai muyi"
"No akan Alkawarin daka daukamin dazu" ahankali ya mirgina gefen ta hade da dafe mararshi cikin dauriya yace
"Fada min inaji"
"Toh kajuyo" ahankali yajiyo yakalleta
"Gashi"tafada tana nuna jikin gado,sai yanzuma yalura da wajen
"Miye aciki??"yatambaye ta
"Duba dakanka " abinda yagani in bold ne yasashi mikewa akan gadon afirgice, murza idon shi yake cikin son tabbatar da abinda yake kallo
"Yusayrah miye nake gani haka?? Yafada akidime
"Alkawarin daka daukamin neh"
Afirgice yake fadin"so kike ki Kas.....
*Inkun ji dadin shi share*
*MHIZZPHYDO*
[21/08, 11:59] +234 806 421 6666: *ZULFA*
@MHIZZPHYDO
A Sweet and pitious Romantic love story
*Bismillahir Rahmanir Rahim*
*Page 9&10*
Afirgice yake fadin"so kike ki Kashe ni neh??"
"Haba MAI SONA miye kawo maganar kisa kuma anan??"
"Ba gashi bah" yafada agajiye
"Tinda bazaka iya cika Alkawarin daka daukamin bah shikenan saika zo kayi" tafada cikin fushi
"Haba heart beat tinda bakiso ai bazan tillasta miki bah,kiyi hakuri in har na bata miki rai"yafada cikin sanyin murya, Allah sarki wani tausayin shi taji yashiga ranta amma gaskiya bazata takura wa kanta don ta faranta mishi bah.
Tashi yayi hade da shigewa toilet adaddafe, shower yakunna wa kanshi ko zaiji dadi amma inaah!! Maimakon yaji dadi saiji yake kaman ana tsintsinka mai mara, cikin sauri yafita daga toilet din, straight wajen gado yanufa cos yaga harta ajiye mai jallabiya dakuma boxer dinda zaisa, cikin sauri sauri yake sasu itakuwa shegiyar saitayi kaman tayi bacci while duk abinda yakeyi tana kallon shi, hanyar wajen da taga ya nufa ne yasata sauke ajiyar zuciya cos tasan inda zaije...
Adaddafe yasamu ya sauka daga kan stair case din sannan yayi waje yakuwa ci sa'a drivern shi baiyi bacci bah, ganin yanda mai gidansu yake tafiya neh yasasu mikewa dasauri tin kafin drivern yakara sa wajen mota har mai gadi ya wangale gate,da taimakon driver yasamu yashiga mota
"Asibiti zaka kaini" Iqbal yafada cikin dauriya
"Toh yallabai" driver yafada sannan yafice a sittin. Isan su yayi daidai da fitowan Doctor AWAD wanda yanzu zaikoma gida amma ganin wanda aka kawo yasashi matsawa wajen su , atare su karasa dashi cikin hospital din cos bai iya tafiya dakanshi alokacin...
Taimakon gaggawa Doctor Awad yafara bashi tareda mamakin abinda ke damun abokin nashi(Awad da Iqbal sun kasance abokai ne tin suna kanana)...
"Assalamualaikum my chocolatyna" Awad yafada daidai an daga wayan daya Kira
"Wa'alaika Salam mai gidana...yana jika shiru?? Ina fatan kana lfy??" Akafada daga dayan bangaren
"Wlhy lafiya lau chocolatyna infada miki nazo fitowa kawai aka kawo emergency"
"Ayyerh ina fatan is not somesine(something) worse"
Sanda yayi dariya tukunna yace "kai chocolatyna something akecewa "
Cikin shagwaba take fadin" kaifa kace ina kokari Inayin turanci gashi kuma Inayi amma you're discouragement me da laughing"
" Haba my chocolaty kiyi hakuri bazan sake discouraging dinki bah"
Dakarfi tace" ashe discouraging ake cewa natina daka fada"
Cikin jin dadin hiran nasu yake fadin" yauwa yar albarka, yaudai mai gidan naki bazai kwana agida bah"
Ai atake tafara kukan shagwaba harda jin karar di diran kafarta akasa
"Ke banson gagara fah!!! Kuma kiyi ahankali karki min asara " yafada kaman yana gaban ta
"DanAllah kataho gida wlhy nayi kewar ka fah,kuma fah na ijiye maka kayan dadi" tafada cikin Jan hanci
"Wayyo Allah yau zanyi missing kayan dadi" yafada hade da Jan tsaki
"To kataho gida mana "
" No bazan iya bah,yanxu aka kawo Iqbal babu lafiya shine Zan tsaya dashi"
"Iqbal dai??"
"Erh Iqbal"
Cikin sanyin murya tace"Miye same shi ??,kuma ina matar shi da bazata tsaya da kayanta bah??"
"Wlhy rashin lafiya sosai ,kuma matar shi bansan inda take bah"
"Toh Allah yabashi lafiya"
"Ameen chocolatyna"
"Yanzu miye Zan dafa muku gobe da safe"
"Yauwa yar albarka kima duk abinda Kika ga zai miki sauki cos banson ki wahala"
"Toh mai gidana, Allah ya Kare ,I will missing you today"
Sanda yayi dariya tukunna yace"Ameen chocolatyna and I will miss you too"
"Inasonka" tafada batareda taji miye zaice ba ta Katse kiran shikuma yabi wayar da murmushi cos daman yasan bazata jira ya amsa mata bah...
"Abokina miye nake gani haka??, saikace baka da mata?? Wlhy Ina jiye maka fah cos kidneyn ka yayi weak sosai kuma gaskiya I pray babu abinda zai same shi " Awad yafada yana kallon Iqbal din da yakura mishi ido
Cikin dauriya Iqbal yace " nidai kabani magani kawai nasan Zan warke"
"Ai daman bance bazaka warke bah kuma magani kam kasan shi saidai in bazaka sha bah, ko kun samu matsala da heart beat dinka neh??"
Cikin yamutsa fuska yake fadin" Wani matsala kuma zamu samu , kai wlhy Allah yashirye ka da jin gulma" ...
*Jericho Oxford, USA. 9:30am*
Sanye yake cikin *slimline jogger trouser sai wani longline sweater* mai hula kasancewan ana sanyi agarin ga kamshin turaren shi mai suna *Hermès 24 Faubourg* wanda kudin shi sunkai 1,500 per ounce Sai baza kamshi yakeyi ga idonshi tar akan kofa cos tinda ya aika akirata ba'a dawo bah gashi ba halin shi bane shiga cikin gidan mutane kai tsaye bah dukda kuwa ba'a mishi shamaki da ko ina na cikin gidan bah.
" Excuse me sir" muryan ma'aikaciyar ta ta katse mishi tunanin dayake yi, ido kawai ya kafeta dashi yana jiran tafadi abinda yake tafe daita,tana ganin ya kafeta da ido tagane abinda yake nufi da kafeta da idon da yayi ahankali cikin harshen turanci take fadin