Sashe 94
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
farha tai kuka in za'a mata wanka Umman zage taita tsokanarta Aliyu Kullum yana rungume da yaran shi yana kallon su yana jin farin ciki aran shi haka aka gudanar da taron suna gagarumi yara sunci Suna Amina ( Ammani ) da Abdullah ( Dady ) haka akai taro lafiya aka gama lafiya Se bayan suna umma tazo shima da yar Su yaya sadiya suka takura tazo dan koda tazo a part in Ammi ta sauka Hmm zoku ga soyayya wajan farha da Umma dan ane jikin umma farha tai tana Sangarta kala kala Shikam Aliyu koda yazo gaida Umma yaga yadda farha tai abin ya bashi mamaki duk yadda yake zaton farha ta wuce nan. Yara nata girma dan suna samin kulawa ta kowane angare kwanaki arba'in umman zage tayi tanawa farha wanka wanda Aliyu ya mata gagarumar kyauta sanda zata tafi Hajja ce ta dawo angaran dan ta taya farha raino da yar yabarta taje Gida tai kwana Uku yadda taga an sauya gidansu tai murna taiwa Aliyu fatan alkairi taji ya ara ima a idanunta ashe haka ya kyautatawa mahaifanta kaji masu yi domin Allah amman bai ta a gaya mata ba seda suka ulle da Umma ma take ara gaya mata abubuwan da yake musu tace wallahi Umma bai ta a gaya Mini ba lallai ma Abban su ba Komai. Ta zaga gidan yayinta kaf dan haka ta auki Ikram sukai ta ziyara Wanda Aliyu yayta Mitar tana fitar masa da yara suna shan rana in yayi waya dasu har Gidan su Shema'u awarta taje anci dariya ba ar ka an ba da suka Tuno aikin su na gidan radio Shema'u ta bawa farha labarin zuwan musa gidan su Farha ta bawa shema'u labarin komai har auren da sukai da Aliyu bayan ta bata Numbern wayarta suka baro Gidan su shema"u gida da i kamar kada su baro gida haka suka dawo washe garin data dawo Aliyu ya auke ta da yara sukai kaduna abin mamaki ya bata dan ya gyarawa Inno Gidanta har mai aiki ya aukar mata Ya kuma saiwa Mijin shafa gida arami anan Kusa da na inno kuma ya auke shi aiki a kamfanin sa nacan agidan Inno suka kwana cikin Ac da haske dan ya gyarawa Inno Gidanta ya sauya mata Komai washe gari sukai sallama da Inno da su shafa ta kamfanin sa nacan suka biya suka gaisa da dini ta zaga kamfanin Sosai sannan suka kamo hanyar kano tana Jinjina halaccin Aliyu wato Shi baya manta alkairi sabida duk wa anda suka taimaka masa a kaduna seda ya koma ya taimake su. Bayan sun dawo Gida ta kafa masa nacin maganar Mami wanda se Lokacin ya gaya mata Halin da ake Ciki tai Kuka dan bata ji da in rabuwar suba haka ta kafa masa nacin ya kaita gidan su mami ba dan yaso ba yakai ta wuni tai agidan su mami wadda bata oyewa farha Komai ba farha ta tausayawa mami haka suka wuni da daddare yazo aukar su Tana masa orafin halin da Mami da an uwanta suke ciki yana mita yana Komai haka dai yasa Musa yakai Musu Ku i da kayan abinci kuma tunda ga nan Duk arshen wata yana sawa akai Musu. Mami nata wa Farha godiya a waya farha tace mata ba komai. Rayuwa na tafiya bikin su safna yana aratowa sajeeda ganin zata cutu ne yasa ta gayawa farha halin da take Ciki akan Nura kuma ta ro i alfarma da ta taimaka mata akan shawo kan shi farha tai dariya tace ta kwana gidan sau i aikuwa ta kira Yaya Nura wanda tuni Aliyu ya sauya masa wajan aiki yana kaduna bayan ya sami arin girma shaida masa tai halin da anwar Mijinta ke ciki akan shi ashe shima tunda yaga sajeeda sanda suka je da Su Ammi kullum tana manne aran shi kawai gani yake kamar tafi arfin shine Cikin Lokaci ka an Soyayya ta ullu a tsakanin Su Wanda ba jimawa manya suka shiga maganar babar su Hadiza murna take nura ze auro anwar Mijin farha itama ikram maganar aurenta da Salim tai arfi sosai dan Lefe za'a kawo ma Bashir yaje Gidan su Hanan tuni sun sasanta Kansu Har an kai Ku in aure da saka rana. Cikin wannan Lokacin akai Bikin jamila anwar sakina wanda bayan auren nata ta sami Kira daga dawanau cewa Jikin ar uwarta ya tsananta naka nakane haka jamila da Mijinta suka auko sakina yadda suka ganta abin babu sau i ta haukace Hauka take Tuburan agidanta ta ajeta sedai kwanan sakina Biyu ta rasu waya jamila taiwa sadi washe gari yazo kano Ya auki Aliyu suka je wajan ta'aziyya sannan yakai yaran sakina se Kuka suke har dare suna can Kafin su dawo Gida washe gari shema'u tazo wajan farha sun Fito farha zata rakata sadi yaga shema"u bai wani yi oye oye ba yacewa farka surukata naga awarki in ba wani ni ina ciki farha tai Murna sosai kafin sadi ya koma akai maganar auren shi da shema'u ana bakwan sakina sadi ya koma Lagos. Shirin auren sadi da shema'u Safna da kamal sajeeda da nura Bashir da hanan ya kankama kowani angare Shiri ake dan Gidan su Farha Nura da Ikram za'a ha a shiyasa Duk farha ta zama Busy ga kuma shirin Bu atuwar Plaza wadda Aliyu yayo mata order kayayyakin sawa irin su dogayen riguna da takalma harda kayan jarirai dan ta dinga sai dawa Sunan Plazar fatiman Ali plaza tana nan kan babban Titin Hotoro anan ya bu e mata ya zuba mata ma'aikata mata don su dinga taimakon ta to shirin Bu e plazar da Kuma shirin Bikin da zasu yi duk ya sakata ta zama se a hankali dan hatta su Ammani watsar dasu take wajan Ammi Tun ubansu na mita har ya gaji damma yaran akwai ha uri. Alhamdulillahi anyi bukunkunan lafiya an kai amare gidajen su anyi shagali na ban mamaki dan hatta shafa seda tazo daga Kaduna ita da Inno haka zalika Mami ma da su Hassana sun zo dan farha seda takai Musu katin Biki har Gida a sabuwar motar daya bata wadda ya koya mata da yake tana da walwa tuni ta Iya ta ware a tu i dan da ita ta dinga shige da ficen Biki. Farha tai rawar gani sosai dan ita taiwa Ikram komai wanda uwa da uba keyi sannan ta ha awa Nura Lefe duk kuma a lalitar Oga Aliyu ku in suka fita Babar su Hadiza ta dinga wa farha Godiya kamar zata ari baki. Mami ta sami Miji wani bawan Allah anan ma otan su matar ce ta rasu da yaransa Biyu Har gida ta kawowa Ammi da farha katin Biki Kuma sunje harda abin arzi in su anan Gidan su ta zauna sabida annen ta wa anda suma duk sun sami mazajen aure Shirin Bikin su ake kuma farha tace Aliyu ya taimaka yayi Musu kayan gado Bai Musa ba yace yadda kika ce haka za'ai ar amanata. Rayuwa mai sauyi komai ya sauya a rayuwar farha wadda ta koma Babbar Mace Dan Allah ya sawa kasuwancin ta albarka Tana taimako sosai da wannan sana'a tata wadda nan da nan Sunan plazar ta yay suna a kano sabida yadda kayanta keda sau i da aminci. Aliyu nata mitar ta i yiwa su Ammani anne shifa Seya aro aure dariya take in taji ya fa i wannan magana dan tasan ita ka ai ce amarya uwar gida a gare shi. Yanzu haka su Ammani nada shekara biyu suna Gudunsu ko ina haka ya ebe su harda Umma da kawu Da hajja suka Nufi makka dan suyi aikin hajji sabida yayi wa hajja al wari Kuma Allah bai yiba sabida tafiyar dayay kaduna. Ita dai farha taje umara har sau biyu se kuma makkan daya kaisu a wannan Lokacin haka sukai aikin Hajjin su suka dawo Gida lafiya. Bayan shekara shidda farha ta sake haifar yara Biyu duka maza Safna da ta haihu sajeeda ta haihu shema'u da suka ha e kai da farha itama ta haifi a namiji kuma ta ri an sadi tsakaninta da Allah Hanan ma ta haifi anta namiji Wadda Itama Gidanta ke Abuja Ikram ma ta haihu dan seda ta haihu farha ta iya zuwa gidanta sabida kunyar salim wanda bai ko nuna mata wani abu ko a fuska ba, Anyi auren su ru ayya Haka zalika anyi auren annen mami. Rayuwa na tafiya abubuwa masu da i da marasa da i Sun faru domin Inno ta rasu Haka zalika kawu ma ya rasu Se Cigaban da Aliyu ya ara samu dan koda mai Girma gwamna ya sauka daga kujerar dayay shekaru takwas ta zarce akan ta, jam'iyya tai masa tayin koze tsaya takarar gwamna seda yay shawara da Ammi da farha sannan ya amince aka fara yawon ya in neman Takarar Kujerar wadda Cikin Hukuncin Allah bayan ka uri'oin dubban jama'ar dake jahar kano Allah mai kowa da komai ya bawa Alhaji Aliyu Abdullahi Madaki nasarar lashe za an Zama Cikakken gwamnan kano. Anyi murna anyi shagali haka su farha sukai aura zuwa gidan gwamnati Mulki yake cike da adalci da jin an talakawa Farha An zama first lady abin se Godiyar Allah dama dukkan wanda yay ha uri a rayuwa yana tare da nasara. *ALHAMDULILLAHI* Nan na kawo arshen Littafina mai suna *RABO YA RANTSE* wanda na fara saki da rubuta shi on 22 august na kuma kammala shi a on 10 act 2023 abin da nayi daidai Allah ya bani ladan shi kuskuren danai kuma Ya Allah ka yafe mini. anda suka atan a wannan tafiya na yafe muku wa anda na atawa a wannan tafiya nima su yafe mini Allah ya yafe mana gaba ayanmu ina ro on ku da kuyi aiki da abu mai kyau da darasi da sa on alkairi na wannan Littafi Kuyi watsi dana dukkan sharrin ciki. Godiyata ga Allah ma aukakin sarki daya bani rai lafiya kwanciyar hankali basira haza ar Rubutu nagode maka Allah baka ta a gajiya da dukkan lamurana ba nagode Maka Ya rabbi! Godiya ga tarin masoyana mabiyana masu Jimirin bina Ya Allah ka sakawa dukkan wadda ta sanya Ku inta tasai wannan Littafi nawa da dubun
alkairinka. Godiya ga an private Allah ya biya Muku bu atunku na alkairi. Godiya ga an paid grp Allah ya biya Muku bu atun ku na alkairi. Se mun a ha u a wani sabon kuma da ikon Allah....... *09022260850* Autar manya ce marubuciyar...... OYAYYAR AUNA* *BA SON TA NAKE BA* AN MAJALISSA* *MURADIN ZUCIYA* *ASHE ZUMA* *TAURARO* *KOBA SO* *RABON WANI* *FITAR RABO* *DA IZZATA* ON LAMARI* *AUREN BARE* *H A S K E* *ZUMA A BAKI* AR FATA* *RABO YA RANTSE* Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office a71720cbaf324915b2e21a3d8a5a259f
alkairinka. Godiya ga an private Allah ya biya Muku bu atunku na alkairi. Godiya ga an paid grp Allah ya biya Muku bu atun ku na alkairi. Se mun a ha u a wani sabon kuma da ikon Allah....... *09022260850* Autar manya ce marubuciyar...... OYAYYAR AUNA* *BA SON TA NAKE BA* AN MAJALISSA* *MURADIN ZUCIYA* *ASHE ZUMA* *TAURARO* *KOBA SO* *RABON WANI* *FITAR RABO* *DA IZZATA* ON LAMARI* *AUREN BARE* *H A S K E* *ZUMA A BAKI* AR FATA* *RABO YA RANTSE* Times New Roman Times New Roman Calibri Calibri !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO LD7 WPS Office a71720cbaf324915b2e21a3d8a5a259f