Sashe 27
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Musu dukiya ta raina Momcy bata jin maganarta hakan tasa wani Bin momcy ke kiran Aliyu wanda Hanan take masifar Jin tsoron shi dan baya mata ta sau i ya auketa kamar su salma dan baya da gate a gidan Alhaji Hamishi kuma komai na abincin Gidan shiya auki nauyi hatta masu gadin Gidan shike Biyan su sosai yake kyautata wa Iyalan Gidan. Aliyu yana son Ammi yana kyautata mata sosai baya etare dokar ta ko ka an Sabida haka ma ko maganar da in aure baya wa Ammi dan bata aunar yayi wa Mami Kishiya. Ammi ita ma tana son Aliyu yadda ba'a zato acin ran Ammi Biyu ne wanda take nunawa Aliyu iri iri in yayi na farko yazo mata da tsokanar zai wa Mami kishiya wannan Rufe Ido take ta nuna acin ranta dan tana son Mami sosai sabida yadda mamin ke mata Biyayya a fili, yadda Ammi ke son mami bata son sakina matar sadi haka dan iri iri Ammi take nuna fifikon soyayyar mami a gaban Kowa Na biyu kuma Ammi taji labarin Aliyu yayi wa dangin mahaifin shi abu yanzu zata rufe ido taita fa a tace duk abun da sukai wa mahaifinshi baya tunawa shiko sam bai ta ullatar dangin uban nasu ba wandaAmmi ko angaranta bata bari su shigo in sunzo sai dai suje sashin Aliyu Baba Usman ya bata ha uri amman ta rufe idonta. A lokacin da Suka cika shekara goma da aure tuni sunan Aliyu yayi fice a garin kano sabida taimakon sa ga al'umma yana da kamfanin sa a kano lagos da kuma abuja arzi in sa ya Bun asa Yadda Aliyu keda farin jini ne yasa gwamnati mai ci a yanzu tai masa tayin siyasa da farko ya i amman ammi tace yayi haka ya marawa gwamnati baya wanda gwamna ya bashi Mu amin mai bashi shawara a angaran harkarkokin matasa wanda matasan ke masa la ani da HASKEN MATASA! A daidai wannan Lokacinne mami ta kuma samun Ciki ya are wanda shine Gidan radio in da farha ke aiki suka za ulo labarin suka juya ya koma sharri wanda farha tai jagoran cin ya a labarin wanda hakan yasa Aliyu yaji gwara ya aureta kodan ya untata mata akan abin da tai masa wanda auren farha Shine ka ai abin da Aliyu ya ta a aikata wa wanda Ammi bata sani ba sadi ma bai sani ba Kuma duka an uwan shi da suke ciki aya basu sani ba mami matar shi bata sani ba, ko yaya zaman farha zai kasance da Aliyu Oho *DAWOWA CIGABAN LABARI* *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *29* *A LOVE STORY 29* DAWOWA CIGABAN LABARI. Cikin kasala ta mi e daga saman gadon ta arasa bakin jakar kayanta Zazzago su tayi ta ware su a saman carpet tana Ninke wa, Tana gab da gamawa aka banka ofar da arfin gaske Farha ta saki bra in hannunta tana zaro ido. Sunkuyar da kanta tayi a asa lokacin da taga Ammi a tsaye akanta fuskarta a ha "Fati" Ammi ta kirawo sunanta. Da sauri tace wa Ammi. "Na'am ranki ya da e ina kwana" Ammi ta ara tamke fuska cikin kakkausar murya tace wa farha. "Kada kiga baba jiya ya hanani na koreki hakan ya baki damar kawo min iskanci ina son ana duk abin da suka ce miki kiyi gaggawar yi in ba haka ba zaki tsinci kanki cikin wahala da unci a tare dani" Farha ta ara yin asa da kanta gabanta yana cigaba da fa uwa da sauri tace. "In sha Allah Ammi zanyi muku dukkan abin da kuka ce" Daga haka Ammi taja mata ofar tana mai ce mata. "Ki maza kizo ki gyara mana akunan baccin mu kafin ranki ya aci" Aje ninkin tayi tare da bin bayan Ammi Duk suna zaune a dinning suna break fast kallo aya tayi musu sum sum ta nufi corridor in da akunan baccin su Ammi yake sai yau ta arewa akin Ammi kallo ha aki kamar bana dattijuwa ba yasha kayan gado saitin farare masu tsada da kyau sai amshi akin yake yi Toilet ta soma wanke mata sannan tazo ta soma gyara gadon tana gamawa ta shiga akin su Safna wanda anan taci wahala sabida komai yana zaune da gindinsa a akin sai da ta gyara dukkan kayan su da suka birkito toilet insu kuma harda Jini duk sun ata shi Ta toshe hancin ta tana wanke toilet in wanda kamar da gayya ma suka ata shi ajigace ta gama sabida tashin zuciyar da ya kamata sabida tana da yami haka ta fita daga akin tana mayar da Numfashi. Har lokacin ammatan suna dinning suna Cin abinci daga tsakiyar falon Ammi ce zaune da Aliyu wanda bai fita ba suna magana da Ammi tazo zata gifta taji yace mata cikin taushin muryar shi. "Kije dinning kiyi break" Yi tayi kamar bata jishi ba ta wuce cikin akinta sabida yadda amai yake taso bata Ammi tabi Aliyu da kallo. "Bangane taje tayi break a dinning ba ka manta akwai girkin su daban da sukeyi a angaran masu aiki?" Ya shafa kanshi sam yama mance Ammi tana wajan batare da yace wa Ammi komai ba ya cigaba da danna wayar shi dake hannun shi. Wayar Ammi dake gefenta ce tayi ara ganin salma ke kiran yasa Ammi ta tashi ta nufi bedroom inta su safna na ganin Ammi tabar wajan suma suka tashi da sauri ko wacce tayi hanyar Bedroom sabida ganin dodon nasu a wajan. ewa yayi duk da yana da Meeting da mai girma gwamna sannan kuma Momcy matar Mai gidanshi marigayi Alhaji Hamishi tayi masa waya akan tana neman shi. Dinning in ya nufa ya auki plate ya zuba soyayyan dankali da Miyar source in albasa da hanta ya ha a tea mai kauri daya sha Ovaltine da madara ya saka tea spoon aciki ya juya akin Da farha ke ciki ya nufa Bata cikin akin ya aje mata Break in a saman madubi ya zauna a gefen gadon yana jiran ta fito duk da sauri yake yi amman ya rasa dalilin daya sa yake son yaga taci abincin wanda ya dangana hakan da tsananin tausayi da yarinyar take bashi shi mutum ne da baya son A bashi yarda Ya ci amana tunda tace tasan baze cutar da ita ba shikenan ta sare mata duk wata laka ta jikinsa wadda yaci buri akanta mai yawan gaske. Tsaki Aliyu yaja yana duba ha an Agogon zallar azurfa na Rolex dake aure a tsintsiyar hannun shi, Kafin ya mi e ya arasa Bakin ofar toilet yaja ta bu e dur ushe ya ganta ta ri e wuya tana kakarin Amai. amshin turaren shi ne ya sanar mata tsayiwarshi a waja Da sauri ta taro ruwa tana wanke fuskarta da wajan da bata iya aman bama Ta mi e ya matsa mata hanya ta wuce zaune tayi a bakin gado tana mayar da Numfashi Ya bita da kallo bayan ya fito daga cikin Toilet A ta aice yace mata. "Wai menene hakan? ulcer ce dake kike amai baki ci abinci ba?" Haushi ya kamata ta juya masa baya tai kwanciyarta tana cigaba da ri e wuyanta dan har yanzu arnin jinin da kuma ganin shi da tayi zuciyarta bata daina tashi ba. Ya tako daidai saitin ta yana Facing inda ta kalla "Fatimah wai menene?" Shuru tayi masa tai kamar Allah bai halittar shi a wajan ba. Ya zube dukkan hannayen shi cikin aljihun wandon shi, kafin ya juya yabar mata akin. Yana fita kuma ta fashe da kuka ita ka ai take magana kamar wata zararriya. "Ya Allah! ka fitar dani daga cikin wannan hali wannan bawa naka ya cutar dani ina ji ina gani Mahaifiyar shi da annen shi sun mayar dani ar aikin su" are maganar cikin kuka bacci ne ya auketa a haka ba ita ta farka ba sai azahar da wata irin ha iyar yunwa amman bata ko kalli inda taga abincin daya aje mata ba wanka tayi sannan ta sauya kaya ta fita Can sashin su hajjo. Duk suna zaune wasu na Cire hancin kayan miya wasu na tu in tuwo ta arasa tayi musu sallama Da far'a suka amsa mata murya a sanyaye tace musu. "Hajjo ta nan dan Allah?" ahare da sakin fuska tace mata. "Eh ga akin ta can shiga tan ciki hutawa take dan bata jima da shigowa ba" ewa tayi ta nufi akin Hajjo ta tarar da ita tana sallah, bayan hajjo ta idar da far'a ta dubi Farha. ata yanzun nan nake tunanin ki fa araina bari na baki abinci nasan ba lallai kin karya ba" Hajjo ta zubo mata kunun gya a wanda yaji kwakwa tare da farfesun kayan cikin rago da doya da wai. "Maza kici ki oshi ki mayar da kuzarin ki, Kinji marainiyar Allah" Wata wallah ta sauko wa Farha wadda bata bari Hajjo ta gani ba tayi sauri ta share ta auki kunun sha take kamar magani gaba aya tunanin Gida da Yadda tabaro Umma ya tsaya mata azuciyarta Hajjo ganin datai kamar farha na cikin damuwa sai ta dinga bata labarai na abin dariya wanda kafin wani lokacin har ta shanye Kunun ta ci doyar sosai Anan ta shantake har la'asar tai sallah sannan suka jera da hajjo wadda zata ma su Ammi girkin dare Har Kitchen farha ta raka Hajjo wadda ta zauna tana taya Hajjo aikin Girkin haka kawai taji hankalin ta yafi kwanciya da hajjo taji hajjo kamar ar uwarta ta jini, Suna gama girkin wajan magariba Hajjo ta iba musu nasu Farha takai kayan abincin dinning ta jera ta dawo ta gyara Kitchen in Hajjo nata shi mata albarka. "To ata kije akin ki kiyi sallah zan kawo miki naki abincin kinga magariba tayi" Cewar hajjo. "Farha ta tura baki gaba kamar yadda take ma umma in an shagwa ar suna kusa" Cikin Muryar tausayi tace "Dan Allah muje angaranku ni anan tsoro nake ji ni ka Hajjo tace mata babu matsala su tafi mana haka suka jera suka bar