Sashe 34
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
masa dan yanzu bata son magana mai tsaho ta dinga ha asu sabida ta fahimci ya iya dan ara ba ar magana. "Wai ke kurma ce ina miki magana kin min banza" Ya fa a a hasale. Adaidai nan salma ta shigo. "Afuwan yaya ina hidimar babansu ne, yawwa Kin tashi ki ari kiyo alwala ki sallah se kici abinci Yaya ina zuwa dan Allah ina ha awa Baban su abinci ne" Bai mata magana ba ta fita farha ta mi afafunta ta dafa bango ta yun ura ta shiga toilet ya bita da kallo wato yau ba bakin tsiwa tana rashin lafiya. Tayo alwalar ta fito juya ta kuma ibarta zata fa i da sauri ya mi e ya tarota jikinsa kwanciya tayi a saman irjinsa tana jan numfashi ya kamata har zuwa Tsakiyar akin zamewa tayi daga jikinsa ta zauna a asan carpet tana zubo hawaye. Ya mi o mata hijab inta. "In ba zaki iya tashi ba kiyi sallar a zaune mana" Ya fa a mata cikin kulawa. Ta amshi Hijabin ta saka ajikinta a zaune tayi sallar tana idarwa yace mata "To me zakici Mu wuce gida" Kuka ta saka tana rufe fuskarta. "Ni ka barni anan gidan ni bazan koma gidan kuba" Shi dariya ma abin ya bashi Ya jingina da bango yana tsaye akanta yana kallonta. "To anan zaki ta zama bakya ganin itama gidan mijin tane nan waya gaya miki ana gudun Gidan Miji?" Ya fa a can asan ma oshin sa. "Ni na ha ura da auren ai dama nice na ce ina son ka" Da sauri yace. "Yan zufa?" Tana kuka tace masa. "Na dena son naka na ha ura koka kaini gida koka barni anan amman na ha ura dakai" Aliyu dariya yayi sosai har da ri e ciki. "Oh fatima kenan danja wutar baya, Ai arya kike kice bakya sona duk bakin daya furta so yazo yace i to acin rai ne Ni indai ne bana son ki tunda ke kinji kin gani kina sona a haka seki ta ha uri dani" Kukan ta ya ara arfi fiye dana da. "To nima nace bana son ka ko ana so dole ne Ta fa a tana cigaba da kukan.... Arewabook autarmanya Paidbook 500 naira into 0078174806 sterling bank evidance of payment 09022260850 https://www.arewabooks.com/chapter?id=6509e2f03057a0e54cceafe1 *RABO YA RANTSE 38* Aliyu da ranshi ya aci na jiran data saka yake mata ya ago yana hangota tana tawowa tsaki yaja ya kunna motar ya bu e mata kusa dashi harta araso kuka take kanta a sunkuye da ledar da salma ta bata a hannunta Zama tayi taja murfin motar ta ora kanta a saman cinyarta se kuka take Aliyu ya kunna Motar suka bar Gidan. Duk yadda arfin radio ya cika motar Hakan be saka yaji sautin kukanta ya ragu ba tsaki yaja a karo na barkatai sam ya tsani kuka a rayuwar shi ya an rage speed in motar ya juyo yana kallonta hannun shi ri e da sitiyarin Motar. "Wai ke wace irin mutum ce kita wahalar da kanki da koke koke wanda nida ban sanshi dake ba amman yanzu kin koye shi kullum idanun ki cikin kuka me yasa hakan?" Shuru tayi masa wanda ya ara fusata shi aguje yaja motar bai kuma sake yi mata magana ba sai faman Huci yake ta fahimci shurun data masa ne ya fusata shi hakan yayi mata da i har ranta .......... Arewabooks autarmanya Paidbook 500 naira in to 0078174806 sterling bank evidance of payment 09022260850 https://www.arewabooks.com/chapter?id=650af5e90d776a5748dfe4b4 *A LOVE STORY 39* Da sauri ta ago idanunta ta kalle shi wanda shima ya zuba mata nasa idanun gaba aya sun auke idanun su akan na junan su kuma kowa akwai tunanin da yake sa awa acikin zuciyar shi A hankali ta zare idanunta daga cikin nashi wanda shi kuma har tallafe fuska yayi yana kallonta kamar ya sami tv ga kuma hannunta daya dam e mata wanda har ya fara mata zafi sabida ri on tsauri yayi mata. A hankali sautin Muryar shi yake fita inda yake ce mata. "Tell me what he said to you that bothers you in your heart?" ya fa a cikin aramin sauti mai kama da yana mata ra Kanta ta kawar sabida kusancin su yayi yawa sosai. Ta sanya hannu tana share hawayen ta. asa asa ya kuma ce mata. "Tunda ba zaki gaya min ba shikenan, Amman wannan kukan ina son ki rage shi koda baki dena ba sabida wani idan ya gani se yace min ina cutar dake kuma nina san ban maki komai ba ata min raina ma da kikai wanda shine dalilin aure na dake bai saka na cutar dake ba" Ya fa a with full Confidence, zuba masa ido tayi san kan shi yayi yawa kafin a hankali tace. "Shi ai laifi tudu ne, Meye dan kaso kanka cuta kuma tana wa nidai na bar mutum da Allah yana madakata yana kallon kowa" Bakinta ya kama da hannunshi ya matse wanda har hakan yasa ta saki ara yaja le anta na asa da arfi. "Ko ka an fatima baki da kunya wannan bakin zan koya masa hankali, shike nan dai koma me zaki ce ki ce I have no problem with that, tunda dai Allah ne me sheda duk ha in ki ina ari wurin sauke shi, Har aki na kawo maki abinci amman dan baki da kirki baki ta a ba yanzu Baki da lafiya na bibiyeki akan mai zakici nan ma ban isa kin gaya min ba, In ma dan kwanan kine bana baki hakkin ki tanan so mamy ce bata nan yau amman ta dawo daga yau zan raba ma ko wacce nata kwanan there is no problem" Ya fa a har lokacin ri e yake da asan le anta. Ture masa hannu tayi da nata hannun ta zum ura baki gaba "Kai ne kake tunanin wannan Ni kam na barwa matarka har abada bana bu atar kwana da ko wani gardi a akina duk da tsoron da nake ji amman na yafe nida nazo zaman wucin gadi wallahi ina samun hanya sedai ka bu e ido kaga wayam" Murmushi ya sauke. "Fatima nine gardin kenan?" Ya fa a yana zuba mata ido. "Oho ma wanda ya tsargu dashi nake" Ta fa a tana hararar shi Murmushi ya kuma saki wato yarinyar ba zatai laushi ba rashin kunya a jinin ta yake Ko babba yana shakkar kallon idanun shi ya fa i magana amman ita hankali kwance lafiyar Allah take maganarta babu alamar tsoro a tare da ita. "Shikenan tunda kince haka idan ke kin yafe ni ban yafe ba kuma ki fara lissafi tabbas zanzo akin ki kuma zan baki mamaki wannan rashin Kunyar taki sekin yi nadamar yinta" Ya fa a yana ficewa daga motar. Ita mamaki ma ya bata tasan kawai zance ne ta yaya ze iya zuwa wajanta ya kwana yabar matarshi bayan kuma babu wanda yasan shi Mijinta ne da alama har mahaifiyar shi bata sani ba ta fahimci yana shakkar mahaifiyar shi yana gudun acin ranta sosai ta e baki tayi kome yasa baya son asan ita matar shice oho ko me yasa ya nemi ya oye auren shi da ita Murmushi tayi ganin yadda ya zuba mata idanu azu kamar tsohon maye Shuru da aure Fuska yana masa kyau sedai ta kula baya son rashin kunyar da take masa ita kuma da ita take ata masa rai sannan kuma ta lura bamai yawan son magana bane da alamun ma ita in ma da yar yake mata maganar. Lumshe idanu tayi tana sha amshin turaren daya bar mata a cikin Motar Allah ya sani tana son wannan bawa nashi ita kanta har mamakin son da take mashi take yi ta za i tana untata masa ne ta hanyar yi mai rashin Kunya dan ta dinga saka shi magana Kuma duk abin da yay mata bata ri e shi aranta ba sabida soyayyar shi data makantar da ita tabbas so aya tak tana ma bawan Allah. "When you finish thinking about me, come out, I'm waiting for you" taji yo muryar shi ya le o da kanshi cikin motar dama tasan baze iya tafiya ya barta ba sabida yana tunanin kada ta gudu. Da sauri ya aga kanshi daga cikin Motar ita kuma ta bu e murfin ta fito tana uni. "Nifa ba tunanin ka nake ba ehe ina tuna salim ne bawan Allah me zuciyar zinare yana can ko yana wani hali oho" Har yayi gaba ya juyo ya saki murmushin daya kassara zuciyarta Kafin ya an ran wafo Gefen Kunnenta a hankali ya ra a mata. i na dake shashanci in ban da ke sakarai ce, ai ba shi zaki tunani ba iyayen ki zaki tuna da kika bijirema umarnin su sabida haka Think of a situation your parents were in before, sannan kuma ni ba ruwana in kina tunanin wani da aure na akanki ALLAH YA ISA" Daga haka yayi tafiyar shi ya barta a dashe a wajan Ta fa i maganar dan ta untata masa sabida tasan ko wani namiji yana da kishi. To gashi ilu taja bau ita bata saka masa takaici ba shiya gasa mata magana mai zafin gaske daga arshe ya bita da Allah ya isa, kai wannan bawa yana da abubuwa na bam mamaki idan ya dan aro maka magana sai ka rantse Goyon gwauro ne wanda Namiji ya raine shi ba mace ba ya iya ba ar magana wadda zata sanyaka kaji takaici kaji damuwa kaji ba in ciki lallai matar shi tana ha uri dashi. Haka taja afafunta da suka mata nauyi tabi bayan shi Tuni ya acewa ganinta sabida yana da sauri sosai bata cimmasa ba se a ofar Falon yana arin Bu ewa ya shiga cikin falon Ammi..........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 40* Fuskar shi ta saci kalla yadda taga ya ha e rai kamar bai ta a dariya ba gabanta har fa uwa yayi sosai ya aure fuska ko kallonta kuma beyi ba taga ya bu ofar ya shiga cikin Falon take masa