Sashe 39
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba ni kuwa mami ta dawo banji uriyarta ba" Ya kalleta bay an ya mi e tsaye. "Eh ta dawo bata zo nan bane?" Da sauri Ammi tace. "Zata zo ne hutawa take" Ya girgiza kai yana cewa. "Ammi in baki warke ba kada kije ki famo afarki ga inda ma nace kije nan Gidan su Baba kin i zuwa anyi rasuwa amman baki je ba Ammi rayuwar ma duka nawa take yau ina Babanmu baya duniya duk wanda ya maka sharri kai bisa da alkairi arshe sharrin nasa akan shi yake arewa duk yanzu ba arzi in ki suke ciba dan Allah Ammi ki dai na musu haka ko banza ciki aya suka fito da mahaifin mu wannan Jini fa ba za'a iya kwashewa ba" Ta zuba masa ido. "To naji baba ku suka zamewa dole bani ba in ka kuma min maganar su Usman zaka fita da acin raina" Yayi asa da kanshi. "Allah ya baki ha uri Ni na tafi" Ta bishi da addu'a taja aton carbin gabanta tana cigaba da lazumin da take yi. Direct akin farha ya tura ya shiga. Tana cikin Ban aki da alamun wanka take ya janyo stool ya zauna akai lokacin mami ta kira shi awaya kuma adaidai nan farha ta fito daga ban akin aure da zani ko hijabi babu ajikinta. "Hello ammatana yaya ake ciki?" Ya fa a da ar tsokanar mami. Ta karyar da murya tana cewa. "Nifa ban gane ba wai katsina ka tafi?" Yayi Murmushi yana cewa. "In sha Allah ki tanadar min abun da i kafin na dawo" Ta cikin wayar mami tace. "To Allah ya tsare min kai daga dukkan sharri me zan tanadar maka in?" Yayi Murmushi "Dukan ki amman kizo ki gaida ammi bata jin da Mami tace. "Subuhanallahi ban sani ba ai jiya ban dawo da wuri ba amman zanzo kai mata sannu" Yace. "Ok" yana kashe wayar ya zubawa farha ido tana zaune gefen gado ta yafa wani zanin akan ta ya rufe mata Jikinta tana shafa mai rannan nata a ha e kamar kace mata ket ta saka kuka. "Me yasa bakya saka key a akin nan daga an turo ofar take bu ewa?" Tai masa banza ta mi e ta Nufi wajan kayanta ta auko zata wuce ban aki ta saka ya ta ota ta fa o saman Cinyar shi. "Washh bayana ni ka sakeni" Ta fa a tana arin sauka daga saman cinyar tashi. Yayi mata ri on tsauri ya an kwanto da fuskarsa daidai tata. "Kawo na sanya miki kayan naki" Ya fa a yana kashe mata ido aya harara ta zabga masa ta warce kayan ta shige ban aki ta jima aciki kafin ta fito har lokacin yana zaune yana aikin danna wayar shi. Can nesa dashi ta zauna. "Ya kamata in zaka shigo akin mutane ka dinga neman iso ni har ga Allah ana shiga ha ina" Ta fa a tana kawar da kanta Murmushi yayi mata tare da dawowa Kusa da ita yana arin kamo hannunta ta i yarda ta zame ta zauna a asa. "Wai meye ne se Guduna kike tunda nazo na fuskanci kamar haushina kike Ji?" aramin tsaki tayi wanda ya tsaya mata iya ita ka ai dan beji taba ta rasa dalilin daya sa taji zafin wayar da ta tarar yana yi kuma ta tabbata da mace yake yin ta. Ya sunkuyo daidai fuskarta ya ura mata ido. "Naga kin fara haske ko ruwan gidan namu ya amshe ki ne?" Ta bashi amsa. "Eh ai wahala ma tana sa hasken dole wai me kake nema ne kazo ka zauna min a aki kuma ni abu zanyi" Ta fa a tana matsawa daga setin nashi. "Tofa Fatima yau kekam lafiyar ki ni kike wa ara a kaina?" Ya fa a a hankali. Saman stool in daya tashi ta koma ta zauna tana facing mirrow tai masa banza akin yayi shuru har tsawon Mintinu ya rasa me yasa take aure Fuska yau take masifa Duk se yaji ya damu ko wani abun ke damun ta ya Mi e ya isa gabanta ya kamo hannunta. "Ni nazo sallama ne zan tafi katsina inna kwana to in ban kwana ba yau zan dawo in sha Allah" arasa gaban ofar ya zaro key in ya cire guda aya ya jefa aljihun sa "Ki dinga saka key a ofar nan ban yarda na ara turowa naji ta a bu e ba sabida akin kine ka ai a falon nan kuma keyn ofar babbar falo ya lalace shima zan kawo mai gyara to Kina rufe ofar ki" ya fa a yana aje mata ayan key in a saman madubin ta. Idanunta ne ya an taru da hawaye. "Katsina kuma? to Allah ya tsare" Daga haka ta soma arin fita daga akin. Ya ri ota wannan ne karon farko daya rungumeta ajikinsa amshin turaren shi ya kashe mata Jikinta. "Menene zaki fita bayan baki Min addu'aba ummmh?" Ya fa a Lokacin da yake ago kanta ya zuba mata ido lumshe nata idanun tayi sabida ba zata iya jure kallon da yake mata ba gaba aya ya kashe mata jikinta. Kusanto da fuskar shi yake daidai tata ahankali ya furta. "I kissed your lips" da aramin sauti yayi mata maganar kamar yana mata ra ar magana, kafin ya tallafo kanta a hankali ya ara ha eta da jikinsa sosai ya ora harshen sa a saman idanunta ya shiga zagayewa kafin ya gangaro dashi cikin bakinta Rufe bakin nata tayi gam ta i Bu e wa Muryar shi can asa cikin ma urar bu ata yace "Please fatima" yawani ja maganar kamar ze mata kuka Numfashi mai arfi ta janyo kafin ta Bu e masa bakin nata ya jefa harshen sa aciki ya soma tsotsar Harshenta da nashi harshen tamkar ya sami alewa har wani tan e baki yake kamar maye Goga mata asumbar data cika Masa fuska yake gaba aya tsigar Jikin Farha mi ewa tahau yi tana kuma shigewa Jikinsa kamar wadda takejin sanyi ma ale shi tayi gaba aya ta shige Jikinshi seda ya gaji dan kanshi ya sakar mata harshen nata yaja da baya yana sakin Numfashi itako silalewa tayi ta fa a saman gado tai ruf da ciki tana Sakin ajiyar zuciya. Dafe kanshi yayi da sauri yabar akin nata da jajayen idanunshi wa anda sukai jajir kamar an watsa barkono acikinsu..............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 46* arya ne ka gane wani yanayi Aliyu yake ciki sabida kamewar sa haka ya fita yana sauri ya shiga cikin wata farar mota mai kyau da tsari addu'a yayi yana fita daga gidan ya auki hanyar shi, Bayan ya kashe dukkan wayoyin shi sabida Gudun yawan Kira. Agigice yaya sadiya Yayarsu Farha ta fa o gidansu farha idanu jajir da alamu ma kanta a juye yake ba itace ta kawo kanta gidan ba aiko tana shiga tsakar Gidan ta zube nan da nan ta soma iska tana buge buge tana Ihu Hankalin Umma a mugun tashe ta fito ta soma kunce goyon bayan sadiya ta auki ar tana Ajewa agefe kawu ya fito shima, Suka rufu akanta suna tofa mata addu'a har wajan awa aya tana iskokin kafin su jirge tai hamma ta mi e tana jan ajiyar zuciya bata ko kalli sai tin kawu ba ta nufi akin umma tana wani irin kuka wanda ta cika gidan dashi tana shiga akin umma ta soma buga afafunta. "Yanzu Kawu tsanar taka garemu harta kai haka shine zaka auki farha ka bawa wani wanda bamu san shiba bamu san daga ina yake ba, Wayyo Allah na na shiga uku ar uwata" Yaya sadiya ta fa a tana wani irin kuka mai ratsa zuciya umma ta zuba mata ido da alamun har Lokacin akwai sauran an wasan ajikinta sadiya tai kuka ta godewa Allah ta koma tai tagumi hawaye yana ta zubo mata umma ta dube ta. "Wai waye ya gaya miki an bawa wani farha?" Umma ta tuhume ta sabida tasa garga i kowa akan kada a sanar wa da sadiya sabida matsalar data ke tare da ita. Ta share hawaye. "Umma ni kawai Jikina ne ya bani gida ba lafiya, ina zuwa layin nan nai tambaya aka gayan wai an aurar da Farha har yau kusan sati Umma wannan wani irin aure ne aure ba bincike aure kamar na ar tsana fisabilillahi me farha taiwa Kawu daze mata haka Ina take da shekarun ma da za'a ce tai Girma batai auren ba" Tafa a cikin Kuka! Umma ta gyara zama sosai tana cewa. "Shima kanshi kawun naku abin da yayi ya dame shi dan ko bacci baya samu To sadiya yaya zamuyi farha ta kafe seta auri Mutuminnan Ni kaina bana bacci Kullum zulumina ina yakai mana ita nifa daidai da dangin shi ban sani ba a yanzu ban san ina yakai min ita ba amman ba ita tajawa kanta ba" Yaya sadiya ta share hawaye! ta sha i majina. "Ni wallahi umma inda ina nan ba mai aurar da ita haka kawai ma ila an yankan kai ne" Umma tayi murmushi mai ciwo. "Sadiya baki ga yadda ake yada min magana a cikin gidannan ba Wallahi kullum da kuka nake kwana amman ban san abin da Allah ya oye acikin auran nan ba nidai ina mata addu'a kuma addu'ar mahaifi bata fa uwa asa Banza nasan Allah yana tare da Farha" Tagumi yaya sadiya tayi tana sakin ajiyar zuciya umma ta cigaba da cewa "Ta kafe ta nace seta aure shi, Ranar data bar gidannan dagani har ubanta bamu yi bacci ba dan shi ma kanshi hukuncin daya yanke mata yanzu damun shi yake ga lalura kullum yana aki a kwance Matan gidannan kullum cikin min dariya suke suna cewa wai an bokon arshen zamani an uge da auren mafatauci" Umma ta fa a da acin rai. Yaya sadiya ta dubi umma cikin tausayawa. "Umma ha a kin mana komai a rayuwarmu kin tsaya mana akan komai namu kinci buri akan farha tayi karatu to kuma Allah seya kawo wannan addara ina so umma ki cire