← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 94

Sashe 63

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

abin da yasa yanzu ma na Bawa Musa ita dan Gobe zanbar asar ne Ku kuma jibi Kinga ba Lokacin Tsayawa akan jiran har se anyi wata shawara akan tafiyar tata, amman inna ata miki rai akan hakan Allah ya baki ha uri Allah ya huci zuciyarki" ya fa i maganar cikin sanyin Murya se kuma tayi asa da muryarta "Ni kawai shiga hurumin yarinyar ne bana son ka dinga yi Koda yake ma ai Allah ya raba zaman namu Tunda ta tafi shikenan" da sauri yace "A,a ammi in kuka dawo zata dawo In sha Allah ha uri zaki a na kowa ne kuma kece kika yi al wari" shuru tayi masa shikuma seya tashi yayi mata sallama ya wuce part in shi, Ammi tashi tayi bayan ta kashe wan falon ta nufi akin ta. Jamila ta dawo da baya lokacin data ga ammi ta nufo akinta, Saboda da niya tayi tabi bayan Aliyu Sakina ta dubi Jamila "yana ga kin dawo kuma?" jamila ta zauna jagwab a saman sopa ta saka hannu ta kama Kumatunta"Yaya Ammi nagani zata shiga akin ta shikuma ya fita kin san shi akwai saurin tsiya" sakina taja tsaki mai arfi "Kina nufin ha uwar ku ba zata yuwu ba kenan asarar ku ina zanyi kome?" jamila ta share hawayenta daya ke faman zubo mata "Yaya wallahi kona Bisa nasan yanzu ya shiga sashin sa" sakina ta ha e rai "Gashi Gobe ze wuce naji abban su yana fa azu Mukuma jibi Amman banso Kuka i ha uwa ba sabida turaren nan malam ya tabbatar min da in ya sha amshin ajikin ki shikenan magana ta are,amman ki san duk yadda zaki a goben ku ha u ki ara goga shi a goshin ki da Jikin ki ya sha a Shikenan magana ta are wallahi da tsada na amso shi" Jamila tace "Naso jiya aka samo shi yaya dan na ha u dashi a falo Allah ya sa Dai wannan karon aikin namu yayi tasiri akan Aliyu, Dan ina hango mana daular da zamu shiga mu warwasa Muji da aramin tsaki sakina taja" duk wani lissafina akan ki yake burina naga kin auri Aliyu waccan matsiyaciyar matar tashi bana aunarta sam Yaushe Ina ji ina kallon daular shi ga anwata ai wallahi se inda maina ya are" Jamila tana dariya tana kuka ta kuma dam e kwalabar turaren Sakina ta kuma ce mata "Wannan shirin nefa yasa nace miki ki sauka anan gidan To kuma ashe tafiyar tamu ma a kusa take, amman Zamuyi amfani da damar Gobe tunda ta yau ta Kufce Ina son ki zama matar Aliyu uwar an shi wannan tasa duk wani arina akan hakan yake tafiya" jamila ta Lumshe ido batace komai ba ita ka ai take hango wada ar da zasu yi in Burin su ya cika akan Aliyu. Duk zuciyar Aliyu babu da i haka ya shiga falon shi mami ta jere masa kayan abinci taci kwalliya tana zaune a falon tana jiran shi yanayin data ganshi ne yasa taji hankalin ta ya tashi ta dube shi a raunane. "Ga abincin ka na ha a maka" "Na oshi" daga haka ya haye saman shi yana shiga akin Rigar shi ya tube ya kwanta Maganganun Ammi suna masa amsa kuwa acikin Kunnen shi na Yadda ta nuna fatima ba zata Kuma zauna mata agida ba,rasa tunani da madafa yayi da haka bacci ya auke shi Cikin dare ya farka sallah yaga mami kwance a gefen shi ya janyota ya gyara mata kwanciyarta Ya mi e sallah ya jima yana yi har wajan arfe Hu u da tea yayi sahur ya koma bacci da asubah yayi wanka ya fita masallaci. Umma ce ta dubi Yaya nafisa wadda zuwanta gidan kenan sabida Jikin umma daya i da i a kwanakin nan...............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 80* "Nafisa na rasa me yasa zuciyata take rawa tunani na yake tsayawa cak hankalina ya gaza kwanciya kullum na kwanta bacci mafarkin farha nake yi wallahi kome nake farha nake gani a idanuna baki aya tsoro ne a tare dani ban san a wani hali take ba ban san a wani matsayi take ba" Umma ta fa a idanunta yana kawo Ruwa yaya nafisa cikin sanyinta ta matsa gaban umma tana share mata hawayen dake zubo mata sabida dama ita yaya nafisa sanyin hali ne da ita kamar halin umma yaya sadiya ce mai zafi kamar na kawu cikin sanyin murya yaya nafisa tace. "Wallahi umma bake ka ai ba muma kammu hankalin mu ba'a kwance yake ba ko jiya babansu seda yace Min anya muna bibiyar halin da farha take ciki nace masa kuna waya da Mijinta kamar yadda yaya sadiya take gayan shine yace ai waya ba tabbas bace mu ganta shine tabbas tunda duniya yanzu babu gaskiya acikin Mutanan ta" Yaya nafisa takai maganar cikin sanyin Jiki umma ta kuma goge hawayenta tare da cewa "Hidimar da Mijinta yake mana tayi yawa, na fahimci shi kuma kawun ku wannan wayar da sukai da mijin nata ya sami nutsuwa Nikam har yanzu hankalina baya kwance ga kuma maganar yaron nan da Ya nemi auren farha Jiya Kawun ku yake cewa Baban sa yace dai basu ha ura ba suna neman iri dai acikin gidannan a ara bashi guda aya daga cikin yarannan ni nace ga Ru ayya ko Hadiza amman kawun ku yace Ikram za'a bashi wallahi Jiya baki ga bala'in da a kwasa ba Nan Babarsu Hadiza tazo tagama cimin mutunci har da cewa waya sani ma ko anyi tsafi da farha ku in kanta Muke ci wannan abu ya ara aga min hankalina Kin san shi ma iyi kome zaka masa bazaka Burge shiba nina rasa mai nayi wa matar nan ta tsane ni nida a na wallahi babarsu Ru ayya ta sakko har nan take zuwa muyi hirar mu wani bin sirrinta ma zata kwaso ta gaya mini" Yaya nafisa ta numfasa kafin tace. "Au umma salim in ne dai bai ha ura ba wato yanzu kuma da ikram za'ayi to umma Allah yasa haka ne mafi alkairi sedai Kuma Tana makaranta katse mata karatun zaku yi kenan?" Umma tace. "A,a nifa hankalina har yanzu bai gama kwanciya ba, Kin san dai yadda muka are da mahaifiyar shi babu kalar maganar da bata jefe mu da ita ba akan farha bada ban Allah yasa ma Mahaifin nashi a tsaye yake ba ina ga da har gidannan zata zo taci mana mutuncin ma iya suyi dariya to Se Allah yasa mahaifin sa a tsaye yake shine ya taka mata burki, to kawun kune yaje har gida yana ara bawa mahaifin salim in ha uri dan yadda kawun naku ke fa a ko a hanya baya yadda su ha u da mahifin salim sabida yadda yake jin kunyar shi, to shine fa mahaifin salim in kecewa kawun ku Shifa yana ganin acikin annen farha a sake bawa salim guda aya tunda ya gama ginin shi yayi komai matar dama ake jira" Yaya nafisa ta katse umma da cewa. "To shine aka bashi Ikram?" Umma ta girgiza kanta. "A,a shi kin san kawun ku in ze magana tara mu yake gaba aya har yanzu shibe san ya ware mace aya yayi shawara da itaba, To shine jiya ya taramu yake gaya mana Shine na bu i baki nace to tunda haka ne ga Ru ayya ko Hadiza tunda Wannan shekarar zasu gama makaranta, Amman shi kawun naku se yace a,a ga Ikram nan akin su Farha in aka bawa salim seya fi jin da i, Kuma ma ikram tafi farha sanyin hali da ha uri to tundaga nan suke ta ananun maganganu musamman ita babarsu Hadiza dan ba'a are taron da ita ba tashi tayi tabar mana wajan tana Mita, nifa Nafisa bana Murnar wannan abu saboda Ikram duka nawa take ma da za'a mata maganar aure" Yaya nafisa ta saki fuska cikin farin ciki tace. "Umma bafa aja da ikon ubangiji ke dai addu'a zaki muma kuma mu tayaki duk abin da yafi zama alkairi Allah ya tabbatar sabida seta yuwu rabon ikram inne ma Allah yasa akai haka data shiga gidan sa ita farha in ta Mutu Ai da Ikram gwara da Allah ya kawo wannan masalahar sannan in batun shekaru kike yanzu ikram nada shekara kusan sha takwas a jiki fa tafi farha sannan tafi farhan ki Nutsuwa kawai in yana son auren ai yarjejeniya akan ze barta ta fita tai jarrabawar arshe Shikenan sabida umma wata ni'ima Allah yayi miki kina kallo kece ka ai mai a mata agidannan meye bamu gani ba wani irin hali ne bamu shiga ba, wallahi umma wani bin ko agidana ina son naci abu mai da i kona inkawa yara amman inna tuno ku agidannan sena ha ura na ullo na kawo muku ranar da Farha taje take gaya min lokacin su Halifa sun sami aiki amman kowa babarsa yake bawa Abin cefane ranar har kuka nayi nace duk dan ke ake wannan sabida baki da a namiji amman ki duba ni'imar Allah kaf anki Farha ce ka ai takai shekara ashirin da ori batai aure ba amman duk inmu muna shekaru ka an Allah yake bamu mazaje to ga Ikram ma farhan datai jinkirin a hakan ashe ajikinta za'a huta sabida haka Umma ki godewa Allah su ga an nan birjik agaban su Na gidan Mijin ma ba da i suke jiba mu innan wallahi Munfisu rufin asiri to zuciyarki wankakkiya Allah ya duba shiyasa ya Yaye maki damuwar an ki cikin sau Dukkan maganganun yaya nafisa haka suke kuma umma taji ta sami Nutsuwa sosai da maganganun Nafisa sabida dama sune kamar abokan shawarar tata Umma ta dubi yaya nafisa. "Haka ne maganarki to Allah ya za a abin da yafi alkairi seku soma tari dan dama nace Ikram taku ce kune zaku aurar min da ita ni hutawa zanyi" Yaya nafisa tayi dariya. "Da yake kin aurar da farin cikin ki umma masoyiyyar farha oh wannan auna amman umma yanzu kin dena Jin zazza in ko?" Umma ta wurga
Chapter 63 · 0% Book details