← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 94

Sashe 30

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Boka ya tabbatar ba wani aiki daze ratsa Aliyu Itama Aminar da yaya aikin yaci kanta har ta gigice akai auren naku" Mami tabi Mahaifiyarta da kallo. "Mama nidai addu'a zaki min na haihu da Aliyu shine burina Amman bana fatan na auki rayuwar shi wallahi Ina son shi!" Zagi uwar tahau yi wa mami kafin ta Mi e tabar mata akin. "Wallahi mama ba zan iya kashe Mijina akan abin duniya ba Ni burina ya haihu dani na mallake shi yanda ita kanta uwar tashi sai tai shekara bata sanya shi acikin idanunta ba" Ta fa a a bayyane kamar wani na Jinta. Ranar da tunani kala kala Mami ta kwanta bacci rabi na Maman tane ada mamanta tana goyon bayan ra'ayin ta sai dai tun Jiya data je wajan Bokan su ya basu tabbacin ba zasu sami Aliyu yadda suke soba shine Tunanin Mamanta ya karkata ga shawarar da Bokan ya basu akan kawai su kashe Aliyu Ko banza Mami zata ci Tuminin takaba ita Kuma Mami ta turje akan abarta inta koma tasan zata kuma samun wani Cikin wanda take sarai ze zauna ajikinta. Da Asubah Farha ta Mi e taje tayo awala tai sallah ta koma baccinta Har wajan 10 tana bacci kafin Safna tazo ta Buga mata ofa............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *32* *A LOVE STORY 32* Idanunta fal bacci ta taso gaban ofar muryarta sanyi alau wadda ta an dashe irin ta masu bacci tace. "Waye" a zaton ta shine sabida ofar akwai key har lokacin bata zare ba tun jiyan data ma ofar key da zata kwan ta bacci. Ga mamakin ta sai taji muryar aya daga cikin an matan tace mata. "Ubanki na auye ne taso Ki bu an da iyar banza" Tashin hankali afar Farha rawa ta soma yi wani irin acin rai ya ziyarci Zuciyarta. "Sai dai ubanki na birni ya taso ya bu e miki jaka dabba wadda bata san darajar an adam ba to nafiki zama ar hau" Ta fa a a zuciye idanunta har sauya kala yayi. Ihu Safna ta saka tana dukan ofar da arfi tana urawa Farha zagi Ta uwa ta uba tana shan alwashin idan ta bu ofar sai ta La'anta ta. A fusace Farha ta bu ofar wadda Safna ta janyo Farha Falon su ta watsata a center in falon safna atuwa ce farha arama rufe Farha tayi da duka wanda Ihun Farha shiya janyo Hankalin Ammi da Hajjo dake Kitchen tana ha a break fast Sajeeda ma dake aki aguje ta fito Falon wanda yayi daidai da lokacin da Safna ta haye ruwan Cikin Farha tana jibga kamar ta sami jaka. "Ke Safna kashe ta zakiyi baki da hankali" cewar Ammi tana arin Ri o safna wadda ta na e hannun riga tana dukan Farha. A zuciye ta mi e tana tsuma. "Ammi wai yarinyar nan daga naje kiranta ta wanken Toilet zan wanka shine ta hau zagin Babana me na mata" Ta fa a tana wawuro Farha wadda har Fuskarta wajan idanunta ya fashe Sajeeda ita ma kukan kura tayi ta janyo farha tana duka haka suka rufu akan ta duk yadda Ammi take Musu magana basu ji ba Ammi Fushi tayi taja gefe tana cewa idan sun kashe ar mutane hukuma zata aure su a banza Hajjo kuwa kuka take tana a kawo musu auki. Cikin sauri ya araso Falon Ammi sanye yake cikin wani azababban lallausan Yadin Tissue mai azabar kyau wanda kyansa ya nuna tsadar sa sai amshin Mayen turaren shi mai kama hanci yake Yana tafe yana duba agogon Fata fari tas dake hannun shi sabida so yake yaje Daura A yau in ya dawo dan ganawa da wani babban an siyasa wanda yake siyan motocin sa. Abin da Aliyu ya gani shine ya sanya shi arasawa Cikin falon da sauri Idanunshi ne ya hango masa aika aikar da annen shi ke shirin yi wanda sam su idanun su ya rufe basu san da shigowar shi falon ba. Direct wajan Wayar jikin Tv ya nufa ya ano ta irin mai kaurin nan daga safna har sajeeda har ammi da hajjo basu ji takun shi ko maganar shiba sai saukar wayar kawai suka ji yana laftawa su safna ajiki wa anda sukai saurin sauka daga saman Farha suna arin guduwa Ha e su yayi ya gwara kawunan su waje aya nan da nan Goshin su ya fashe abin ka da fararen fata kafin ya saka afa ya kwarfe su fa uwa sukai ya shiga tafka musu Wayar wadda duk sai da ya fitar Musu da jini ajikin su. Tun Ammi na kallon Abun a wasa har ta zo gaban shi tana masa magana amman bai saurare ta ba sai da ya tabbata ko hannu basa iya agawa sannan ya cillar da wayar Sai nace tunda mai gani yake ganin idanun Aliyu bai ta a ganin Yanayi irin na yanzu ba idanun shi har wani ruwa ya tara sabida jaa ita kanta Ammi Baya tayi sai Huci yake Jikin sa yana tsuma. "Ammi inda ban zo ba kina kallo zasu kashe Musu a nawa take zasu rufu su Biyu akanta suna dukan ta uban me tai musu" Ya fa a yana Zaro ido waje. Sajeeda data mi e aguje tai aki ta aga Murya tana cewa. "Ko kai kaji abin da tai haka zakai mata babanmu ta zaga yaya" Aguje yabi ta wadda yake cewa. "Ta zagi uban naku ubanku yafi nata daraja ne" Kamar yasan abin da ya ha a su ganin yana neman ya cimmata yasa Ammi ta aga Murya. "Baba kada ka kuma dukan min ita abin ya isa haka ai ba jakai bane akan wannan jarababbiyar yarinyar yau kake wa an uwanka wannan dukan kamar bare to na gaji Wallahi kawai Musa yazo ya tafi da ita dan bazan aje masifa agidana ba" Bai ko saurari Ammi ba ya araso gaban Farha wadda take kwance kamar gawa ya agata cak yayi akinta da ita daga Ammi har safna data sha duka da Hajjo sakin baki sukai da hanci suna kallon ikon Allah. Shikuma yana zuwa tsakiyar akin ya direta sai Lokacin ta sami damar kuka dukan shi take a irji tana wani irin kuka! Muryarta a sha e take ce masa. "Daka bari ai sun kashe ni mai yasa zaka Duke su ba jaka baiwa ka siyo musu ba ai da ka bari kawai sun kasheni ba zaka tabbatar Min da baka aunata ba har se ka sa sun kashe ni ka kaiwa Iyayena gawata" Takaicin ta ya kamata Aliyu bai san sanda ya wanke ta da tagwayen maruka har Biyu ba zaman an bori tayi a tsakiyar akin ta saka wani irin Kuka ya juya zai fita daga akin da wani irin Sauri ta mi e aguje tabi bayan shi ta ane bayan shi ta cakume shi gam tana kuka. "wallahi yau sai ka kasheni nasan nai maka laifi dana ya a labarin ka ba akan gaskiya mai yasa ba zaka kaini Kotu ba to in ba zaka kaini kotu ba ka kasheni ai kai mai Ku ine in ka kashe ni ka kashe banza ba mai maka magana amman ni nagaji da wannan addararran auren naka gwara kawai anyi ta are" Juyo da ita yayi gaban sa ya saka hannu ya ri ota cak ya orata a saman irjinsa ya kaita kan gado ya aje ya sunkuyo daidai Fuskarta har tana Juyo kamshin cikin bakin sa. "Shiii why are you raising your attention on something that is impossible?" Ya mi e tsaye tare da zube hannayen shi acikin aljihun wandon shi. "Ba abin da ze faru acikin dukkan da kika lissafo kawai abin da na sani kece zaki ci ba ar azaba a wajan su in kika cigaba da rashin Kunya in kin mani na jure su ba zasu jure ba" Ya fa a hankalin shi a kwance a wannan Lokacin ya sami Nutsuwa ba kamar lokacin da ya shigo falon azu ba. Murya cikin kuka tace. "Allah ya isa tsakani na dakai ko wuta tana cin kabarin ka bazan yafe maka ba" Ya ri e baki cikin mamakin furucin ta. "Baki da a'a fatima baki da tarbiya bada ban ina tuna wasu abubawa ba dana miki abin da zaki Dena min wannan tsiwar amman ba damuwa ai ga basawan Ammi nan sun ishe ki haka zasu yita dukan ki kamar Allah ya aiko su" Kuka ta kuma fashewa dashi. "Zan so suyita dukana daga nan har suyi sanadin ajalina" Yayi Murmushi mai sauti. "Mu gidannan bama kisa amman akwai horo ga marar Kunya irin ki Kuma daga yau bani kuma tare miki tunda nima Kin riga da kin rainani bakya ganin darajata a matsayina na" Bai arasa ba kuma kome ya tuna Oho ya lalubo wayar shi dake Ringing acikin aljihun shi. "Hello Musa Okey ka bani Minti Biyu gani nan ok" ya katse Kiran. an dube ta. "Ki sami ruwan umi ki gasa fuskar ki baki ga yadda ta ara Miki Muni ba" Ya fa a yana Wani an iskan Murmushi. Pillow ta auka ta cillo masa ya cafe yana dariya ya fita yabar akin................*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 33* Yana fita daga akin nata ya gyara fuskarshi daga dariyar da yake ta koma a aure tamkar bai ta a dariya ba har Lokacin su Ammi suna falon bai ko kalli saitin kowa ba ya wuce yana arin fita daga falon Ammi ta kira sunan shi a hasale. "Baba baka ganni a falon bane?" Cak ya tsaya duk yadda yaso daidaita yanayin sa abun yaci tira a yadda fuskar shi take ya araso wajan Ammi in ya sami Kujera mai kallon wadda take akanta ya zauna yana duba agogon hannun shi har Lokacin Bai saki fuskar shi ba wanda hakan da yayi ya ara jefa Ammi cikin shakku. "Ita in Meye ha in ka da ita da zaka agata Ku shiga
Chapter 30 · 0% Book details