← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 94

Sashe 14

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

ke agota Zuwa jikinta tace. "Ciwon marar tane ya tashi shine tasha magani take amai" Kawu ya koma cikin akin sa. Can jimawa ya fito da ari Biyu. "Ga wannan ku tafi asibiti a dubata Allah ya sawa Umma tabi Naira ari biyun da kallo tana cu a yadda zata musu Ku in mota har da ganin likita ba abin kai magana ba yayo maka caa. "Allah saka da alkairi" Daga haka ta aga Farha suka nufi aki da taimakon umma ta shirya Suka fito domin zuwa asibiti. yar aka kaisu bakin asibiti a naira ari Layi suka tarar sosai a asibitin Farha na zaune tana jin yadda wasu mata suke magana ayar ce tace. "Ai tuni an ona gidan radion tun ranar, Naji ance ma an kama mai gidan radion ita kanta yarinyar datai labaran an kamata, Wai gwamna da kansa yace zai auki mataki akansu shi kuma Hasken matasan yace a,a abar shi da kanshi zai auki mataki" Farha tai tsuru tana jin wannan arya wai an kama wadda tai labarin bayan gata a zaune. Tana jin yadda matar take ta zabga wa mutanan wajan arya akanta alhalin gata a zaune kuma tana wa Allah godiya abisa rufin asirin dayay mata daya sa babu wanda ya kama sunanta har yanzu. Haka layi yazo kansu suka shiga ganin likita wanda ya rubuta musu magani Daga asibitin Zage suka shiga Gidan yayar umma anan suka ci abincin rana da yar ma umma ta yadda ta zauna sabida tasan halin kawu da fa an tsiya. Ita kam farha bacci ta samu bayan taci abinci wanda Umman zage tace wa umma tabar farha zuwa yamma sai ta tawo gida Haka umma tai wa Umman zage sallama ta tafi gida. Koda Umma taje Gidan kawu fa a ya kamayi akan me zata baro masa a a wani waje ta kamo hanya ta tawo umma tasan za'a rina sabida yadda tasan shi mutum ne mai taka tsantsan akan anshi. Shuru tayi masa ta shige aki sai ya bita yana cewa ta mayar dashi mahaukaci Umma dai bata yi magana ba tazo ta tarar da gidan A bushe ba ai abinci ba inda bata biya zage in ba da haka zasu dawo da yunwa damma ta tarar da Ikram ta tafi gidan fa'iza. Zuwa yamma Halifa ya kawo garin tuwo kwano Biyu yace a tu a sabida yau Mai gidansu yasa an musu kyautar Dubu goma goma Shi kuma nura ya bada dubu biyu yace ayi cefane. Amman Fafur Babarsu Ru ayya tai akinta da garin, tace babu wanda zata tu awa tuwo da garin Ganin haka yasa itama Babarsu Hadiza ta bada Dubu biyun da Nura ya bata tace Zuhuriyya ta siyo musu taliya da mai da Kayan miya haka kowacce ta saka tukunyarta tare da anta dama umma tasan za'a rina shiyasa bata fito tsakar gidan ba har wajan Marigaba tana aki Sai da aka kira sallah Ikram ta dawo daga gidan Fa'iza Lokacin data shigo akin Hannunta ri e da fulas wanda Fa'iza ta ciko shi da awara da naira ari biyar tace a kawo wa ummansu. Kawu ne ya ara zuwa bakin ofar Umma. "Hasiya wai har yanzu fatima bata dawo ba kinga bana son irin haka kada ki ara bar min ana a wani wuri" Umma data zuciyo dama da ta aicin matan gidan a ranta duk da tasan cewar kawu bai san abin da sukai ba. "wai kai dan Allah in farha ta zauna acan gutsirar namanta za'ai? ina ba wajan yayata taje ba in ta zauna anan wani abun zaka mata nan maganine aka rubuto mata kazo ka tambayi ku in sai aikin tambayar ta dawo" Bala'i ne ya kaure a tsakanin Umma da kawu abin da bai ta a faruwa ba haka ya fita ofar gida ya tsaya yana sauraran ta inda farha zata fito har ya gaji ya nufi Bakin titi wajan zaman shi sai dai a ranshi ya udiri aniyar sai ya mata arnan duka idan ta dawo gida. Farha sai Bayan magariba tai shirin dawowa gida bayan sunyi sallama Da umman zage wadda ta bata ku in Mota katin ta na wajan Likita daya rubuta mata magani ta auko ta fito daga gidan cikin ikon Allah tana fitowa ta sami abin hawa. Yau Aliyu bai wunin Office ba yaje wajan visa in sa ta fita chaina wadda yay cuku cukunta yana dawo wa gida kuma ya wuce cikin gidansu mahaifin sa rabon ku i yayi Musu kamar yadda ya sanya musa ya rabawa kaf ma'aikatan sa dake kamfanin shi Ku i Ya jima wajan annen mahaifinshi Kafin ya fito Yaja face mask in shi ya rufe fuskar shi sabida mutane Ya laluba aljihun shi da an canji Napep ya tare yace masa andago A bakin layin su Farha ya sauka ya shiga cikin layin lokacin gari ya fara duhu. ofar gidan ya tsaya ba yaron da ya fito daga gidan sai dai Yana jiyo kukan yara da hayaniyar matan gidan ya jima a wajan duk sauro ya gama cije masa jikin shi. Yarinyar jiya ce ta fito da ku i a hannunta daga gani shago zata je yay saurin matsowa kusa da ita. "Ke ina masifaffiyar yayarki ta jiya?" Ikram da bata gane ko waye bane sabida abin kare fuskar dayay amfani dashi ta soma ifta ido cikin tsoro tace. "Farha bata nan tana zage" Ta fa a cikin sauri tare da tsoro. Ya nanata sunan "Farha" Lallai kam. "Sunan ta kenan Shi ake gaya mata?" Da sauri Ikram tace. "Eh ko kace fatima ba" Jin Muryar Halifa dake fitowa yasa Ikram ta Nufi hanyar shagon aguje Halifa yabi Aliyu da kallo wanda bai gane ko waye bane Aliyu ma baiwa halifa magana ba ya cigaba da tsaiwar shi a wajan Har Ikram ta dawo daga aiken ta ta shige cikin gida. Adaidai nan kuma farha ta shigo layin sanye take da hijabi har asa ja Wanda ya rufe mata har tafin afafunta Daga hannunta ma yatsun hannunta ka ai ake gani. Tana arin Hawa dakalin gidan wanda bata lura da Aliyu dake tsaye ba Taji yo muryar kawu wanda garin saurin ta shiga gida har fa uwa tai ta mi e tana ka e hijabin sai dai kafin ta shiga har kawu ya araso wajan Aliyu yay saurin matsawa daga jikin gidan ya zuba wa Tsohon ido wanda yaji muryarshi yana cewa. "Fatima sai yanzu kika dawo to ki jira zuwana daga ke har uwar taki data aure miki gindi ni kinsan ba'a yawo a gidana ba zan lamunci wannan abi'a ba Shiyasa na matsu wannan yaro ya turo ni koba lefe aurar dake zanyi" Takaicin tijarar kawu ya kama farha shi haka yake in yaso cin mutuncin sa a ko ina yi maka yake yanzu meye abin wannan maganar a ofar gida damma ba kowa a layin. Kawu ya juya ya koma titi Ita kuma ta nufi Gida zata shiga. Da sauri Aliyu ya sha gabanta. "Kinga shima ya matsu ki aure to mai kike jira ga miji a hannun ki kin samu" Taji muryar BAWAN ALLAH a cikin dodon kunnenta cikin taushin murya yayi mata maganar. Yana zare face mask in daya rufe fuskar shi da ita. Da sauri ta ago kai tana kallon shi.........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE...!!*
Chapter 14 · 0% Book details