Sashe 2
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
hawaye ke ta firfitowa da gudu babu autawa a wannan karon raunin ta yafi na ko da yaushe bayyana wanda ganin hakan ya ara Razana Aliyu sosai ya firgita da yadda yaga ruwan hawayen dake fitowa daga idanun mami Sai dai tsabar kawai ci bai sanya ya bayyana wannan razana tasa a fili ba. "Kiyi ha uri Mami, wannan kukan bai da amfani" Aliyu ya fa a cikin tattausan lafazi. ago wayar idanunta wadda tai jajir ta kalle shi tana mai auko hannun nashi ta ora akan cikinta muryarta wadda ta dashe sabida tsabar kuka ita ke shiga cikin kunnen shi. "Yayah Aliyu wannan karon ma cikina ya zube, cikin dana wallafa raina akan shi cikin da nake mafarkin na haife shi....." Sai ta kuma fashewa da kuka! "Shitt!" ora yatsun sa a saman bakinta ya lumshe manyan idanun shi aran shi yana jin dama shima zai sami damar kukan daya koka dan yaji sanyi acikin zuciyar shi. Muryar shi mai cike da taushi nagarta gami da haiba ita ke fita asa asa kamar yana yin ra a, dama shi tun tuni bamai bu e murya bane in zai yi magana. "Mami ki shuru wannan kukan naki yana ara min zafi acikin zuciyata, Allah ne ya bamu ya kuma nufa bamai rayuwa bane shiyasa ya amsa mu duka ha uri zamu yi" Yafa a cikin dakiya da jarumta. ofar aka turo da sauri Mami ta sauke kanta dake jikinshi ta gyara aurin ankwalinta Maman ta ce. Cikin alkunya ta araso Wajan su taja kujera ta zauna wanda Aliyu yay tsam ya mi e yana sosa kanshi. "Aliyu sai fa ha uri mami ta i kwantar da hankalin ta, Ni ina ganin wannan kukan kamar harda wauta sabida ba wanda ya isa ya tsaida Allah acikin dukkan al'amuran daya riga ya saukar" Aliyu ya saki murmushin daya fi kuka ciwo. "Mama ki barta tai kukan May be, zata ji relief acikin zuciyarta" Yana fa in hakan yayi saurin barin akin Ya fita waje ya sami Ammi zaune a saman kujera tana ganin shi ta mi "Bara nayi musu sallama sai mu wuce" Daga haka ta kama handle ofar ta shiga Maman Mami tana ta aikin rarrashin Mami Ammi tai musu sallama ta baro akin. annen Mami cike da ladabi sukai wa Aliyu sallama, Maman Mami har wajan Mota ta biyo Ammi suna ara tattaunawa wanda Maman Mami sai mita take na yadda Mami duk tabi aga hankalin ta. Ammi ta shiga motar wadda Aliyu ya bu e mata Ta zauna sosai sannan shima ya shiga Bisimillah auke a bakin shi yaja motar yana agawa masu gadi hannu suka bu e masa gate in ya cillah hancin motar shi titi. Motar tayi shuru Ammi ce ta katse shurun nasu ta hanyar ce masa. "Kadai ci abinci amman kafin ka tawo nan?" Ya shafa kanshi kamar koda yaushe yace mata. "A,a ina son sai nayi sallar isha'i sannan sai na an ha a coffee In sha dan ina son gobe da sassafe zan je Abuja" Ammi tai jimm kafin tace. "Ya Kamata ku ara komawa wajan wannan Likitan Na asar india akan matsalar arewar cikin nan na Mami ni abinnan har tsoro yake bani ace daga ta samu ciki ana murna kuma sai aga ya are ba wani dalili" Ta cikin Madubi ya dubi fuskar Ammi wadda ta bayyana da damuwa arara. Cikin nutsuwa ya furta. "Ammi babu wata dubara da za'ai akan abin da Allah ya addara bamai rayuwa bane, wannan rubutu ne tun asali haka Allah ya addara in muna da rabo Allah zai bamu" Ammi tana jinjina wa Aliyu ta angaran tawakkali bai ta a dangana matsalar matar shi da wani abu ba ko wancan karon ma ita ta tilasta musu fita asar india akan matsalar arin da matar sa ke ta samu amman shi koda yaushe fa in sa aya shine Komai mu addari ne daga Allah. "Shikenan Allah ya baka wani mai albarka ya kuma inganta" Ammi ta fa a a hankali. Shima a asan la ansa ya amsa da. "Amin" Motar ta auki shuru titin nasarawa gidan gwamna dama ya gaji haka har suka araso cikin gari babu wanda ya kuma magana acikinsu dama shi bamai yawan magana bane yawanci shurun sa yafi maganar shi yawa shiyasa wasu ke masa kallon Miskili. A daidai ofar gidan shi yayi parking wasu matane cunkus wasu da goyo wasu ma sunyi bacci akan dakalin ofar gidan Ammi takai duban ta ga matan. "Kasan dai wannan duk jama'ar kace nidai taimaka ka shigar dani sai ka fito" Yayi lallausan murmushi ya danna Horn masu gadi suka wangale masa aton gate in ya tura hancin motar shi zuwa harabar adana motocin gidan yayi parking da sauri ya fito ya bu e wa Ammi motar ta fito ya take mata baya har zuwa part inta. A parlon ya tsugunna har asa ya dube ta. "Ammi zan fita na sallami matan waje ko kina bu atar wani abu ne?" Ammi taji wani irin farin ciki ya nunku acikin zuciyarta ciki da kulawa tace. "A,a kaje Allah yayi maka albarka" Ya mi e bai koma part in shiba ofar Gidan ya koma Da sauri matan suka mi e suna gaishe dashi babu yama bare nuna cewar shi mai ku i ne ya janyo kujerar roba fara ya zauna yana facing in matan. Ta farko ce ta araso gaban shi. "Yalla ai tunda ga orayi unguwar Bello na tako da afata ina fatan Allah ya ha ani da kai mijina ne ya rasu ya barni da marayu bakwai ina sana'ar wankau yau da gobe sanyi yaci arfin jikina ina ta wahalar magani ga yarana ananu ne, takai ta kawo bamu da abin da zamu ci" Ya dube ta kullum a cikin irin wa annan al'amura yake kashe lokacinsa. "Tom shikenan zan baki jarin da zaki sami abin da zaki dogara da kanki sabida ki taimaki yaran ki, ba zan baki ku in da bazaki sana'a dasu ba dan zan kashe miki zuciya kuma kinga in yau mune gobe bamu bane ba ina ganin na baki abin da zaki tsaya da afafun ki yafi na baki ku in da zakici abinci" Ya fa a cikin muryarshi ta dakakkun Maza. Nan da nan matar ta soma goge hawaye. "Allah yayi maka albarka, Allah yasa ka gama lafiya, naje gidajen masu ku i yakai talatin da wannan bu atar babu wanda ya dube ni, tabbas in da za'a sami jajurtattu irinka da yawa acikin al'ummah da tabbas bara da sace sace da maula da sun are Allah yasa kafi haka" Murmushi yayi kawai ya aga mata hannu batare daya ce komai ba. Ta biyun itama ta matso gaban shi. "Ni kuma mijina ne, yake aikin saka ro i agarin ora dakin gaba aya ginin ya fa o masa sama da shekara biyar yana kwance yana jinya duk abin da muka tara ya are" Ta fa a tana kuka. "Share hawayen ki Allah ya bashi lafiya" Ya fa a da tausayawa A hankali sauran matan keta araso wa gaban shi ko wacce da kalar tata damuwar. Sai da ya gama dasu sannan ya mi e ya shiga cikin gida jim ka an ya fito Da leda a hannun shi ko wacce sai da ya sanya wani daga cikin masu hidimar gidan ya auki sunanta da kwatancenta aka rubuta akan ku in da zai bata Ku i ne masu kauri ya babbasu yace ko wacce taje ta sami sana'ar da zata tsaya da kanta. Aliyu yasha godiya wajan matan ya mi e da kujerar da ya zauna ya shiga cikin gidan yana mai jin farin ciki a zuciyar shi burin sa kullum ya bayar shiyasa Allah bai ta a hana shi ba. Yana arin shiga sashin sa Musa dake zaman jiran shi yasha gaban Shi yana rage tsayin sa. "Musa mai kake har yanzu baka tafi wajan iyalin kaba?" Musa ya shafa kai yana zaro wayoyin Aliyu daga Aljihun sa. "Yalla ai dama wayoyin kane a waje na" Ya mi a masa, sallama sukai da Musa Ya kama hanyar part in shi. Yana shiga wanka yayi ya sauya kaya zuwa singlet da boxer ya sauka asa sanin ba wani ma'aikacin dazai shigo masa Parlo a wannan lokacin tunda gejin su daga magariba ne zuwa Bayan magariba sun jere musu abinci sun bar part in sun koma nasu sai kuma da safe. Ya shiga kitchen ya ha o coffee a cup sai turiri yake yana daga tsaye ya shanye shi tas ya aje cup in ya koma saman shi alwala ya auro yay sallah isha'i tare da shafa'i Wuturi sai ya tashi cikin dare ya idar ya jima yana addu'a sannan ya shafa ya cire kayan jikin shi yayi saura daga shi sai dogon farin wando wanda dama baya saka riga in zai kwanta bacci ko takan wayoyin shi baibi ba ya zube su a gefen gadon shi.......*Idan kina so na tallata miki kayan sana'arki a asan shafukan littafina Duk shafi biyu 500 naira kimin magana kai tsaye domin a fara tallata miki hajarki* 09022260850 *RABO YA RANTSE...!!*