Sashe 38
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
shima Kuma ze same nine" Ya fa a da wani irin Fushi yabar akin da gudu ta shiga toilet fitsarine na tsoro har ya fara zubo mata sabida bata ta a ganin yanayin shi kamar haka ba. Aliyu wajan Bashir dake zaune a falon ya nufa wanda yake ta danna wayar shi da alamun da akwai abin da yake Jira. "Bashir kada na kuma ganin ka da waccan yarinyar Duk iskancin da kake a gari yana zuwa kunnen mu to ita ba kalar ka bace, idan ka yarda na Kuma ganin Koda magana ta ha a ku" Ya ja wafa yabar wajan ya Nufi akin Ammi duk da har Lokacin ranshi a ace yake. Bashir wani basaraken Murmushi ya saki tare da cewa. "Haba yaya Ali ai wallahi ko zaka kasheni ba zan bar wannan garar ba nasan ba komai ne yasa kake kaf kaf da ita ba dan kawai anwar Musa ce toni kam ba wanda ya isa ya hanani ta ata tare da udirina na aurenta Very soon"................*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 44* Ya shiga cikin akin Ammi da sallama cikin bakinshi ya nemi guri ya zauna a asan carpet Ammi bata ko kalli saitin da yake zaune ba. "Ammi zan anyi tafiya anjima zanje katsina amman ba lallai na kwana ba in kuma na kwana shikenan" Se kuma ta juyo batare data bari sun ha a idanu dashi ba tace. "Me kuma zakai a hanyar katsina kai da kasan yadda hanyar take a yanzu?" Murmushi yayi. "Ammi bafa hanyar katsina ba katsina in zani akwai wanda na turawa motoci basarake ne a jahar katsina to ana bikin arshi wancan satin banje ba shine wannan satin zanje nai masa Allah sanya alkairi" Ammi da duk ranta a jagule yake tunda taji yace ze tafi katsina sabida yadda labarai ke bazuwa na halin da jahar katsina ke fuskanta ta dube shi. "Nidai dama zaka tura masa sa on Barka da arzi i ka rufa Min asiri kada ka tafi katsinar nan" Shi dariya ma ta bashi uwa kenan duk yadda take jin zafin sa gashi abu ka an yazo kuma ya saka ta firgice cikin sanyin murya wadda tai kamar ba tashi ba yace mata. "Ammi ki kwantar da hankalinki, Ni Birnin katsina zani ba auye ba Kuma in sha Allah yadda naje lafiya zan dawo lafiya, Yana min ciniki sosai ne bazan iya in zuwa yi masa Allah sanya alkairi ba sabida ni a tsakanina da costumers ina akwai Girmamawa da zumunci" Ya fa a yana kallon ta har lokacin hankalin Ammi be kwanta ba ta kalle shi tana cewa. "To meya hana tun Jiya ka gaya min nayi addu'a duk da kullum acikin yinta nake ko Jirgi zaka hau?" Murmushi yayi. "A,a Ammi mota ce kuma nida kaina zanyi driving In sha Allah, Addu'a kullum muna yinta ba wani abu Khairan In sha Allah" Tagumi Ammi ta rafka. Ya mi e tsaye. "Ammi zanje na sauya kaya sannan Kuma dan Allah dan Annabi ba danni ba, Ammi adena saka yarinyar can aiki a kitchen in ma hajjo ba zata muku ba ku auki duk me aikin da Kuke so ni zan biya amman itan ce bana son ana saka ta aiki tayi anta da yawa aikin ze mata yawa kada irjinta ya bude azo ana samun matsala" Ammi ta tallafe kumatu tana binsa da kallon tuhuma kafin tahau tafa hannu. "Kai Allah rabamu da Munafuki au ce maka tayi mun saka ta wani abun?Baba zo zauna ka gaya min tsakanin ka da ar ficikar yarinyar can nifa na fara zargin ka anya Baba?" Murmushi yayi tare da cewa. "Haba Ammi ita ta isa tazo ta gayan ananun maganganu ni ai na girmi wannan kawai I noticed kamar Yau ita tayi duk aikin gidannan ne" Ammi ta hasalo masa tayo caa akan shi. "Eh ita tayi sabida su safna suna fita makaranta ni kake so na shiga nayi tunda ka dakatar dasu Hajjo ehe nace Ni zanyi ita ar mai o ta kwanta tai bacci Su suna da makaranta to wa kake zaton ze in ba itan ba sannan ta gama nawa taje tai wa matarka" Ranshi ya ha e Ya kuma tsuke Fuska. "To gaskiya in hakane Kawai Hajjo ta dawo in, Sannan ni ban amince taje Min part ina ba tai aikin iya kacin nan, Sannan kuma Ammi kicire zargina a ranki bani da wata ala a da ita in kika cire dalilin Musa yana daraja ni yana girmamani yana ganin Mutuncin kowa nawa to why shi ba zan daraja nashi ba bare ance marainiyace ta yaya bazan ji anta ba Nina san watarana ya Allah zeyi dani" Ya fa a yana kallon Ammi yadda yayi in kokai waye ba zaka ce akwai ala a a tsakanin shi da ita ba. Ammi taja ajiyar zuciya. "To duk naji yanzu tafiyar zakai kaci abincin kuwa?" an taka yana fita daga akin. "Eh Ammi kimin addu'a" Daga haka ya fita daga akin har Lokacin Bashir yana falon zaman Jiran fitowar Farha Aliyu batare daya dubi setin Bashir ba. "Malam ka tashi ka fita office zaman uban me kake agidan ok kai sedai duk wata ka auki albashi kenan masu wahala suna can suna yi?" Bashir ya shafa kai yana cewa "Ba haka bane yaya dama yau zan an huta kaga Jiya na dawo daga Abuja" Tsaki Aliyu yayi tare da cewa. "I don't want to come back and see you sitting here without going to the office" Daga haka ya fita yabar falon Bashir ya kaiwa Iska naushi yana jan tsakin ata mai bajat da Yayan shi yayi haka ya Mi e ya fita yay shirin Office Ko Ammi baiwa sallama ba ya fita a zuciye sanin waye Aliyu in ya dawo in bai tafi ba komai na iya faruwa. Aliyu. Ya koma part insa da ike yayi wanka shiryawa yayi cikin wani ubansun Boyel Navey blue wanda yayi masifar yi masa kyau hula da takalmi da agogo same colour ya saka wanda yayi azabar kyau kai kace wajan aurin auren shi zashi ya tsaya yana fesa turare Ya fito daga akin da waya kare a kunnen shi suna magana da Musa Mami tana zaune a falo ta kashe ado Cikin Jan lace riga da skirt. Da sauri ta taso ta tare shi tana gyara masa lins in gaban rigar shi. "Yaya kayi kyau sosai" Ya saki Murmushi ya zauna a saman Kujerar suna cigaba da waya da Musa Mami ta zuba mai ido wannan Mutumin da kyau yake ma sha Allah. "This look is like you are going to eat me" ya fa a yana hure mata idanun ta murmushi tai mai. "Yaya inda zan iya da cinye kan zanyi yadda bamai samun saura" Murmushi yayi mai tsada yana Kamo kumatunta. "Ni naga ma kin fara Kumari gaya min sirrin Kinsan Ni ina son mace ar lukuta next time gaskiya atuwa zan auro" Ya fa a yana mata dariya. Turo baki tayi tana arin saka Kuka. "Haba yaya kalleni fa ar cif cif dani, Ni ka ai nasan na ishe ka ko yaya?" Ta fa a tana le a fuskar shi Mi ewa yayi tare dayin gaba yana ce mata. "Kiyi addu'a katsina ta auka" Daga haka ya fita daga falon yabar mami cikin zulumi da rashin gane maganar tashi............ *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 45* Cikin shiri ya shiga part in Ammi akin ta ya shiga tana zaune saman darduma da alamun sallar walha tayi ta aga hannu tana addu'a suka shafa a tare ya kalle ta da kulawa. "Ammi na shirya ai min addu' ni zan wuce fa" Ammi ta an matso gaban shi ta kama saman kanshi ta ora hannunta ta jima tana masa addu'a kafin ta auke hannun duk idanunta sun ciko da hawaye ya shiga girgiza mata kai. "Ammi Don't cry for me addu'ar dai ita ce in kuma bakya son naje na ha ura" Ta girgiza kanta. "Kaje Baba Allah ya tsare" Jikinsa ne yayi sanyi seya hau janta da hira dan ya kawar mata da tunanin da take yi akan tafiyar tashi, Kafin ya mi e yana cewa. "Ammi yau ba'a share Miki akin naki ba ga afar taki har yanzu akwai Kumburi" Bai jira maganarta ba ya hau ka e mata zanin gado ya auki abin shara ya share mata akin tas ya Goge ya auko turaren wuta ya kunna mata nan da nan akin yayi kyau, Ya auko man zafi yazo gabanta ya kama afar yana shafawa Ammi ta zuba masa ido kaf anta ba mai biyayyar shi bamai son ta kamar shi tun yana yaro take jin da in sa take alfahari dashi Tuno sanda take fita sharar titi tayi wadda kafin ta fita shi yayi asubancin fita ya share mata sedai taga ya dawo da tsintsiya yana shirin fita makaranta walla ta taru a idanunta bai ta a mata Musu a dukkan umarninta ba koda hakan ze jefa shi a damuwa yana bala'in son ta da kishin ta wata irin zuciya gare shi ta sadaukai yana son an uwanshi Komai nashi na sune Bai ta a mata gardama ba se zuwan Ba ar yarinyar can wadda har ya zage yana dukan su safna agabanta tana masa magana bai saurare taba wannan gardama ka ai taga ya ta a yi mata wadda ta hassasa iyayyar yarinyar a zuciyarta mai tsanani. "Ammi idan kinga akwai damuwa na ha ura na tafi Office Ni dai nasan In sha Allah lafiya zanje na dawo ina Bin hanyoyin da suka fi wannan hatsari Kuma na dawo lafiya, akaf jahohin kasar nan ai kune bana shiga, Kaduna ce ka ai ma bani da mutane sosai acan amman sauran Jahohin nan duk akwai jama'ata kuma ina kokarin shiga" Taja ajiyar zuciya. "To shikenan Nima in afar tawa tai min sau i zan an le a gidan kawu na duba su kwana biyu banje