Sashe 28
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
part in Ammi suka tafi nasu Hajjo a akin Hajjo farha harda cire Hijabi bayan tayi sallah tayi kwanciyar ta a akin tuni sanyin fanka Ya saka taji wani bacci ya kamata Nan da nan ta soma baccinta a akin hajjo Yana tafe cikin sauri sabida ya an makara ya shiga motar driver yaja motar direct gidan gwamna suka je suka gama tattauna abin da zasu tattauna sai yayi kamfanin shi ya saka a hannu a wasu Motoci da za'a fitar zuwa Calaba anan ya zama busy bai sami kan shiba sai wajan bayan sallar magariba ya gaji iya gajiya ko Momcy ma sai waya yayi mata akan gobe yaje Gidan kokuma zai mata waya idan ya nutsu Kai tsaye Kuma gida ya nufa sukai sallah a masallaci ya fita waje ganin masu neman taimako ya kuma komawa masallaci yayi sallar isha'i daga nan part in Ammi ya nufa don ya sha shayin sa na a'ida duk dare Ammi ta ha o masa shayin suna sha suna hira har ya kammala Ammi tana masa maganar dawowar Mami Wadda zata dawo Gobe a yadda Mamin taiwa Ammi waya ta sanar da ita "Ammi ni zan je na kwanta na gaji, ila ma gobe Bashir zai dawo fa yayi Min waya azu" Ammi itama mi ewa tayi tsaye tana cewa. "Nima ya gaya min azu a waya har ina masa tsiya ya zauna a abuja" Daga haka sukai sallama Ammi ta nufi akinta shikuma ya Nufi hanyar fita har ya kama ofar zai fita kuma sai ya tuna da Yarinyar nan ko yaya take ciki shidai baiji motsin taba kuma Ammi bata masa maganarta ba akin ya nufa sai dai yana tura ofar yaga wayam bata cikin akin yadda ya aje mata break haka ya tarar dashi da sauri ya iska Toilet nan ma bata ciki Aliyu ya yarfe zufar data gama ji a masa Jikin sa kardai Guduwa yarinyar nan tayi to tayaya ma zata iya guduwa. Sai ya shiga safa da marwa a akin Ta yaya zai iya tambayar Ammi zagaye ya dinga yi a akin Shi ka ai ganin hakan ba zata masa ba ya sanya shi Fitowa daga akin ya nufi hanyar akin Ammi........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *30* *A LOVE STORY 30* Bedroom in su safna ya fara shiga ya zira kanshi ya le a ciki suna kwance ko wacce ri e da waya suna charting gyaran murya yayi wanda yasa ko wacce ta juyo babu shiri ya tamke fuska murya a sha e yace musu. "Why are you not sleeping? salon kuzo kuna samun carry over a makaranta kuzo ku agama Ammi hankali alhalin kune bakwa mayar da hankali akan karatun yanzu arfe nawa amman kun zauna Kuna charting da samarin da ba zasu aure kuba" Kowacce ta shiga hankalin ta ko tari basu yi ba ya gama cin mutuncin su yaja ofar bayan yaja musu kunne akan ya hana su chart in dare yana fita safna taja ajiyar zuciya cike da tsoro ta dubi Sajeeda. "Sis nifa wallahi in naga Ya Ali gabana fa uwa yake Mutum kullum sai ba ar zuciya fuska a tamke" Sajeeda wadda take faman sakin Numfashi tace. "Hmm nifa har yanzu ban gama dawowa daidai ba wallahi yaya akwai bala'i ko me ya ruwan shi damu oho Ammi ma bata aga mana hankali ba sai shi wallahi nifa nafi son ya sadik akan ya Alin nan" Safna ta kama baki har tana zira kanta ta window tana le an shi. "Amman sis baki da kirki Nikam ko wanne ina so acikin su shi kawai Ya Ali ya cika takura ne Kin san Allah Ko Aunty mami ma ha uri fa take da halin shi watarana naje part insu Tea ta zuba mai By mistake ta cika masa sugar ke kinga yadda ya rufe ido yana mata bala'i kamar zai dake ta" Sajeeda dariya take har tana ri e ciki kafin tace "Nikuwa har kin tina min dukan da yayi ma Aunty salma kafin tai aure har targa e yaji mata, Amman kuma fa ya Ali ya iya love dan ranar dana rakasu Hospital da Aunty Mami baki ga yadda yay ta mata ba nidai ina son Miji Irin ya Ali wallahi irin su nada wahalar samu ko acikin maza yana da zafi yana da kirki, kawai in baka san halin shi bane zakuyi ta samun matsala amman wallahi yana da ha uri dan yadda Ammi ta ri e masa wuta akan Aunty mami kin san Allah ko ya sadik ne baze yarda ba Kina kallo Mai Aunty mami keda aba kamar tsinke ni ban ta a ganin siririn mutum irin taba Kirjinta yasin kamar na farar babe" Habawa safna mai zatai inba dariya ba. "Haba sis ta yaya zakice Kirjinta kamar na farar babe ta yaya kika gani?" Safna ta fa i har Lokacin dariyar take yi bata daina taba. Sajeeda tace. "Tab in ta dawo ki zuba mata ido an ya wannan akwai size na bra inta ma wannan halitta haka ananu gaskiya yaya Ali yana ha uri, Kuma nina tabbata duk ranar daya samu wadda yake so wallahi ba baki nayi ba amman daga Aunty mami har Ammi kashin su ya bushe domin Mami ba zata same shi irin yanzu ba ita kuma Ammi zai bujere mata ne dan kawai biyayya yake mata" Safna tace. "Tab duk soyayyar ya Ali da Ammi ke kina zaton akwai wadda zai bijirewa umarnin Ammi akan ta kema dai sis fa i kawai kike" Sajeeda dariya tayi. "To meye umarnin ammi in in ba son zuciya ba Be patient with what I have to say, gaskiya ce aya Ammi bata kyauta wa ya Ali ba, ki auko mace mai suffar maza ba gaba ba baya ki ha a ta da jarumin maza sai tsayo Kamar zare fisabilillahi dan kawai kina da ra'ayin kada ya auro wata tazo ta rabaku wani rabo Safna? meye baiwa Ammi ba mu maye bai mana ba kamfani guda ya auka ya bawa ya sadik shike juya shi daidai da gidan da yake ciki nashi ne Ya Bashir shike da matsayin manager a kamfanin shi na kano mu meye bai mana ba daidai da Aunty salma duk shekara tare yake ha amu Muje Hajji muje umara muje dubai Mu hau motar da muke so musa kayan da muke so mu sai wayar da Muke so Duk kudin waye bana saba? ya kamata Ammi ta rabu dashi ta zubawa sarautar Allah ido IDAN RABO YA RANTSE Fa sai mai shi Rabo dangin ajali ne ta yuwu ba ajikin Aunty mami rabon Ya Ali yake ba amman Ammi ta i ganewa ko ita mamin tasan meye azuciyarta datake ta wannan ha ilo domin ita oho" Safna tai shuru tana nazarin maganar ar uwarta tabbas komai sajeeda ta fa i haka ne gaskiya ne maganarta. "Hakane sis nikam na rasa wace irin soyayya ammi kewa mami Kamar aikin asiri sam ka i farin cikin anka akan na an wani shegu munafukai masu kalar Munafurci ni shiyasa kika ga bana mata da sau i sosai na ri e mata wuta damma ammi na min magana ne ke nifa daga Aunty Mami har Aunty sakina wallahi basu Min ba ita ma Aunty sakina matar ya sadi ina taga wani kirki sai jida kai da kallon mutane ai gashi ki lura ar bariki ce sam bata aumar Aunty mami ko zuwa sukai nan kiga fa bata sakin jiki da Aunty mami wannan inda a ha e suke ma da kishin faccalan ci zasu yi kodan kwanaki tace wa ya Ali yaje ya auri anwarta ya i ne oho amman naso naji maganar yana gayawa Ammi" Sajeeda Dariya ta saki. "Au wannan anwar tata jamila wadda take acan lagos in wadda suke zuwa nan tare hutu ita take son taima ya Ali an cusai da ita haha lallai kam shiyasa naga tanawa Aunty mami gani gani mai ya Ali zai da jamila ai ba sa'ar shi bace ita kanta Aunty sakinar ai kamar ta girmi ya sadik" Haka suka cigaba da hirar su har lokacin baccin su yayi suka kashe wan akin suka kwanta baccin su. Aliyu yana barin akin su safna wanda dama neman Farha yaje sai ya wayance da musu fa akin Ammi ya shiga by lucky tana toilet ya duba bai ga Farha ba yaja mata ofar yabar akin sai da ya fito parlou ma yake tunanin meze kaita akunan su kama ugu yayi tunanin shi ya auke yama rasa meze yi a wannan Lokaci haka yaja afafun shi da suka masa sanyi ya fita daga parloun Ammi part in shi ya koma yayi wanka ya sauya kaya zuwa jallabiya fara mai dogon hannu daga ciki ya saka dogon farin wando mai santsi ya fesa turare mai amshi Ya sauka asa ya ha a tea yana sha yana nazari a a'ida yanzu ba abin da yake bu ata sai bacci amman ina yaga ta yin bacci bega yarinyar mutane ba wadda yasan ko ba da e ko bajima Mahaifanta zasu Bu aci ganin ta in yayi sake tayi wani gurin meze ce musu duk ranar da suka bu aci ar su. Aje tea cup in yayi a center table ya ora dogayen afafun shi a saman Table in ya sanya hannun shi yana caku a sumar kan shi yana hasko Rashin mutuncin daze mata idan ta yarda ya ganta a duk inda taje. Daga bisani mi ewa yayi ya fita daga parlou in duk inda ya Shiga ma'aikatan gidan maza suna Masa barka da fitowa zagaye aton Gidan yake Har arshen katanga daga arshe yaje wajan masu gadi. "Salamu Alaikum" Da sauri masu gadin suka araso wajan shi suna amsa sallamar. Ya har e hannaye a irji. "Malam alha baku ga yarinya arama azu ta fita ba?" Suka an yi jimm kafin malam alha yace. "Gaskiya yalla ai bama wanda ya shigo yau a mata bare a fita Ina fatan dai lafiya?" Girgiza kai yayi tare da juyawa a lokacin ranshi ya soma aci hankalin shi kuma ya soma Tashi a karo