← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 94

Sashe 52

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Aman ya gama wanke tsakar akin a bakin ofar banka in ta tsugunna tare da dafa ciki tana she a Aman yana tsaye yana mamakin furucin ta lallai ta shahara a rashin Kunya shine har yana magana tana mayar masa, Farha ta gama aman ta wanke wajan ta wanke bakinta ta taso zata Zo ta gyara inda ta ata in a akin santsin aman ya kwasheta luuu ta tafi zata fa i da wani Irin sauri ya taro ta, ta fa o masa saman irjinsa Allah ya taimaka bata kai ga fa uwa a asan ba.................*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 64* Idanu ta rintse irjinta na dukan dum!dum! sabida gaba aya ta bayar data fa i ma ta gama sedai data tsinci kanta ajikin sa ya tallafe ugunta da hannun shi seta hau sakin ajiyar zuciya mai arfi da sauri ta kuma soma zamewa ajikinshi sabida sabon Aman daya kuma tawo mata amman fafur ya i sakinta Lumshe ido tayi tana girgiza masa kanta alamun ya saketa dan ba zata iya magana da baki ba sakamakon yawun daya cika mata Bakinta tana magana zubowa zeyi bata da za i face soma she a masa Aman a jikinsa harta gama bai sake ta ba Mayar da Numfashi take tana dambe da Numfashin ta wanda yake Fita da sauri da sauri. "Sannu" ya fa a yana agata cak ya kaita Toilet da hannunsa ya dinga auraye mata Jikinta ya agata cak ya kaita kan gado ya ajeta da kansa ya shiga gyara akin seda ya goge aman duk da yana da masifar yami amman ikon Allah shiya gyara akin ya tube Rigar sa ya wanke ya shanyata ajikin ofar toilet dan ta aci yayi saura daga shi se dogon wandon Jeans insa da singlet. araso gabanta ya tsugunna ya kamo hannunta duk da yaji zafin abin da tai masa Musamman addararran auren sa data Furta wannan kalma tai mai zafi ba ka an ba amman hakan bai hana shi Jin tausayin halin data ke Ciki ba a yanzun "Da ina da ina ke maki ciwo sannan kuma shi wannan Aman yau she kika fara?" ya fa a yana kallonta da kulawa. "Ni ba inda ke min ciwo amai kuma ban san adadin Lokacin dana fara ba ina ga maleria ke damuna daman haka take min ko a gida" Bai magana ba ya tashi ya dawo kusa da ita ya zauna. "Fatima" yaja sunan a hankali. "Ummh" tace batare data kalle shiba. "Nifa ba sa'an ki bane bai dace ki dinga min magana yadda kika ga dama ba danna Miki fa a shine zaki ce da aure na addara, Yes addara ne kamar yadda kika fa a ai daman komai kika ga ya sami bawa addarar shice sannan idan kika ce zaki fallasa aure na dake Ba damuwata bace Ke nake tausayi dan ba zaki iya rayuwa babu niba danna tabbata daga ranar da Ammi ta sani to seta rabamu shiyasa nake lalla awa har Allah ya kawo mana mafita, amman in kika tona shi kece a ruwa ni ina da matata" Ya fa a hankalin shi kwance kuka! farha ta fashe masa dashi. "Nima ba abar tausayi bace tunda idan naje Gida salim ze dawo na aure shi" Aliyu ya saki Murmushin Na miki illah. "Ke mai yasa wani bin baki da hankali ne wani mahaukacinne ze aure ki a yanzu to nima jahadi nayi ai dana aure ki Idan ma zaki nutsu ki Nutsu ba wani salim daze aure ki ai an halak ne shi idan kin manta rashin albarkar da kika masa shi bai manta ba" Kuka take sosai dan ya ular da ita da wannan maganar daya gaya mata gwara ya saka bulala ya zaneta. "Nima Allah ze kawon mafita Kuma wallahi bazan zama abar tausayi ba, dama ko baka gaya min baka sona ba ai na sani haka rannan kace kada naci muku abinci baka san abin yana cimin rai ba ko" Aliyu dariya ta bashi Yadda take acting se yaji duk ta kawar masa da takaicin data unsa masa. "Eh mana amman dai kin dena cin abincin ko? kin siyo garin kwaki kin mana yajin abincinmu" Pillow ta auka ta kwa a masa ya cafe yana ha awa da hannunta ya janyo ta saman cinyarsa se Kuka take yahau shafa gadon bayanta. "Shiii to kukan ya isa yanzu gaya min me yake sakaki amai, ki daina min rashin Kunya ni ba sa'an ki bane in ba haka ba Magana aya tak da zan miki zata saka ki kuka ba adadi" Ya fa a cikin yin asa da Murya yana laluban zip in rigarta Da dubara Aliyu ya cire mata rigar Jikinta. "Subuhanallahi Ya Allah........! Ya fa a muryar shi a sha e Lokacin daya ci karo da cikakken irjinta wanda ya cika ya batse har tsone masa idanu yake. Ya lumshe ido tare da Bu ewa ya ura musu ido babu ko iftawa tabbas yaga sauyi a tare da yarinyar Cikin rashin controling in kanshi ya kwantar da ita yana ora fuskar shi a tsakiyarsu yana goga mata sajen shi mai ha e da gemu a wajan Lumshe ido tayi tana shafa kanshi bata ta a jin da in abin da yake mata ba se yau ago kanshi yayi wanda da sauri ta janyo kan nashi ta ara mayar wa kamar zata fashe da kuka matso da kan nashi yayi daidai saitin bakinta ya ha e da nashi ya shiga sarrafa dukkan inda yaci karo wani Irin nisha i Aliyu ya tsinci kanshi aciki sakamakon ha in kan da Farha ta bashi abin da bai ta a samu daga gareta ba tunda yake zuwar mata da lalurarshi se yau ada har kuka take tana Raki amman yau tsit kake ji kuma sun jima suna Tare seda kowannen su ya sami Nutsuwa ya agata duk Jikinta ya saki ya kaita Bathroom da yar tai wanka sabida bacci Shikam zama yayi tare da zabga tagumi bayan ya tsarkake Jikinsa yana kallon yadda take ta baccinta hankali kwance. Wajan 11 na dare ya gaji da zaman ya mi e ze tafi Farha ta ri o hannunshi tana Murzawa Ta kwa e Fuska tana kallon shi. "Cika ni zan tafi dare yayi ba anan zan kwana ba" Kukan dake taso mata ta danne, dan ari take so sedai kunya ta hana ta tai magana kada ya rainata. "Zan ci wainar fulawa mai mangya a da tumatur da albasa da yajin tafarnuwa" Ta fa a tana Lumshe ido ya zuba mata ido na an Lokaci kafin yace. "Tashin hankali da wannan daren fatima ki bari da safe se Hajja tayi miki amman ni ina zan sami waina" Aikuwa ta ha e rai ta soma hawaye tare da sakin hannun shi ta juya masa baya. Fita yayi daga akin batare daya yi mata magana ba alamunta suna masa yanayi da na masu juna Biyu idan har ya canka daidai dan haka mami ke masa tsurfa kala kala idan tana da ciki shikuma yayi ta Biye mata dan haihuwar yake so. Hannu ya aga adaidai ofar daze Fita daga falon Ammi yana addu'ar Allah yasa Abin da yake zargi ne kuma Allah yasa rabon sa ne ya inganta masa da wani irin arfin gwiwa ya nufi parking space dan ya samo mata abin da take Muradi in....... Yana fita farha ta kwanta a saman gado tana kuka wiwi tasan baze samo mata wainar ba kuma ita idan bata ciba ba zaman lafiya Numfashin ta har wani aukewa yake ta rasa mai yasa a kwanakin nan duk abin da ta wallafa rai akan shi idan bata samu ba se taji kamar zata Mutu, Kuka take tasan ai kawai Morar jikinta yake ba son ta yake ba bare ya damu da abin da take so Kukan da tayi ne ya haddasa mata zazzafan ciwon kai mai zafi wanda kafin kace Me ta dinga karkarwar sanyi zazza i ne mai zafin gaske ya rufeta zuwa wani Lokacin Idanunta ya Lumshe ta shiga jan Numfashi da yar Jita ke kamar Kwananta ze are...............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 65* Cikin wata ba ar ferari488 ya shiga mai azababban kyau ya kunnata ya tada ita ya nufi bakin gate da sauri yake danna horn masu gadi suka tawo aguje suka bu e masa aton gate in ya saita kan motar ya fita zagaye yake a saman titin ofar na'isa to shi ina zega masu siyar da waina har wajan 12 na dare yana saman kwalta gaba aya jiyay hankalin sa ya tashi bashi da sauran Nutsuwa idan bai samo mata abin da take so in ba a tal'udu ya tsaya wajan wasu an daudu ya siya mata soyayyar awara daya ga suna soyawa ya tambaye su ko suna saida waina suka ce ta are daya ke da face mask a fuskar shi wadda dama yana da ledarta acikin ko wace mota tashi shiyasa ba wanda ya gane shi seda ya kar i awarar ya koma mota sannan ya lura ashe shirt in sa ma daya auka a ofar Toilet ya saka sanda ze fito a baibai ya sakata dan tsabar yadda ta aga mai hankali Driving yake yawanci Sahu ya auke damma cikin gari ne suna hirar dare Cikin yakasai ya shiga kai tsaye gidan Umma Suwaiba anwar Babanshi wadda Mijinta ya rasu yabar ta da marayun a mata da maza wanda mazan Aliyu ne ya auke su aiki a kamfanin sa matan kuma ya aurar mata da uku saura biyu ammata a gabanta. ofar gidan Umma suwaiba yayi parking ya fito samarin anta suna ofar gida da abokansu suna hira irin ta matasa Daga ofar gidan kuma an an karo ofar Aliyu ya wuce su ya Shiga gidan bakin sa da sallama Hasken wan solar daya sa aka ha a musu ya haske tsakar Gidan Falon ya shiga ya zauna Umma suwaiba dake zaune a saman darduma da carbi
Chapter 52 · 0% Book details