← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 94

Sashe 76

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yana Fesa mata hucin Numfashin sa. "Kaci abincin se kasha maganin ka" Ta fa a tana anyin baya da fuskarta. Hannunta ya dam a ya ora a saman irjinsa a hankali yace. "Fatima kina jin yadda zuciya ta take Bugawa? Fatima duk rintsi kada Ki kuma furta kalmar zaki rabu dani Kinjii....Ji nake kamar zan Mutu wayyo kaina" ya fa a Cikin wani yanayi wanda ya ka a hantar Cikin farha Kuka tasa tana Kwantar da kanta a saman irjinsa. "Me yasa ba zaka gaya Musu matsayina a wajan kaba Me yasa ka za i ka oye aure na dakai Dan Allah kayi wani abu akan hakan" ta fa a Cikin Kuka "Fatima Ammi na tsoron acin ran Ammi na nake wallahi fatima ina masifar Gudun acin ran Ammi ne" Ya fa a a wahalce zame wa tai zata tashi daga Jikinsa yayi saurin ara Rungumota kamar wani ze wace mai ita hannunshi ya zira asan Rigarta. Yana wani da a matse ta ajikinsa. "Mami tace Min baki da lafiya oya tell me meke damun ki Muji Jikin naki?" Ya fa a yana Buga mata Numfashinsa a saman Fuskarta Lumshe idanunta tayi lokacin dataji umin tafin hannunshi a saman Cikinta yana wasa da tsakiyar Cibiyarta................. *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 93* Jikinta ne ya hau rawa tana wani irin shige masa kamar mai jin sanyi zullewa take tana cusa kanta a cikin irjinsa a hankali ta ri o hannun shi dake Cikin rigar tata. Fuskarta ta ago wadda tai kalar tausayi kamar zata yi kuka! ta ce masa "Dan Allah ka dena" Cikin ra a kuma a hankali yace "Sabida me bayan ni da in hakan nake ji" ya fa a yana ara shigar da hannunshi sosai Ya shiga Murza an tudun daya ji a asan marartata Huci ta sauke tana kwanciya sosai a jikinsa wani irin wahalallan Numfashi take ja gaba aya ya saukar mata da kasala ajikinta hannu tasa ta kamo fuskar shi ba zato yaji saukar danshin Bakinta a saman lips insa tana tsotsa a hankali ya Jinginar da kanshi a saman Pillow ya Lumshe idanunshi Ji yake dama zasu dawwa ma acikin wannan yanayi mai wuyar Misaltawa...... "Ammi ya kamata ki kwantar da hankalin ki Jikin Yaya Aliyu da sau i sosai dan yanzu haka ma Aunty mami tana tare dashi" cewar Bashir wanda yake tsugunne a gaban Ammi sadi daya Fito cikin shirin tafiya asibitin sabida ya makara sakamakon Rashin baccin da bai samu a daran Jiya ba shine ya dubi Bashir wanda ke gaishe dashi Bayan ya amsawa Bashir ya kuma ce masa "A,a yaya na ganka agida Kuma shi Aliyun da wa ka bar shi ai da kayi min waya dana je in yaso kai seka tawo" Bashir ya an sosa kai tare da cewa "A,a Aunty mami taje har da kayan break fast ma shine nace ni bari nazo nai wanka sena koma" Sadi ya zauna a kusa da Ammi yana gaishe ta kafin yace "Okay to yaya arfin Jikin nashi?" bashir yace "Da sau i amman har na tawo be farka ba" Cikin wani irin yanayi ammi tace "To kuma shine zaka ce bazan je na ganshi ba wannan wani irin Bacci ne tun jiya har yau Mutum bai farka ba kaga in da wani abun da kake oye Min gwara ka gaya min nasani ni Musulma ce kuma ba mutuwar da ban gani ba tunda naga ta uwata da ubana naga Ta mijina" Ammi ta fa a tana share hawayen ta! Bashir ya soma rarrashinta "Wallahi Ammi ya sami sau i bacci ne kawai yake sabida allurar da akai masa mai arfi ce haba Ammi in akwai wata matsala ai dana gaya Miki Kuma abin da yasa nace Miki ma ba zaki je ba sabida shima nan da Anjima za'a bashi sallama naga kuma kema ba lafiya ce dake ba Ki sha maganin ki kikwanta ki huta" Bashir ya fa a cikin sigar rarrashin Ammi Sadi ne ya saka baki Haka suka ha u da yar dai suka samu Ammi ta dena Kukan Amman ta kafe tace wallahi seta je asibitin Badan ran Sadi Yaso ba yace ta shirya su tafi Su safna ma sun fito cikin shiri sadi ya dubi Sajeeda tare da cewa. "Ki le a kice wa maman Minal ta fito muje asibitin" Sajeed a ta amsa tare da Nufar akin da sakina take Ciki sedai koda ta shiga babu kowa acikin akin dawowa tayi tare da shaida masa cewar basa nan. Sadi cikin mamaki yace "Fita sukai amman basu gayawa kowa ba Ko Ammi sun le o sun ce Miki zasu fita?" Ammi ta girgiza kai tana tashi ta shiga bedroom inta dan ta kintsa sadi wayar shi ya auko ya shiga kiran Number in sakina sedai koda ya Kira Number in Bata shiga yaja tsaki aranshi yana ayyana Rashin Mutuncin daze wa Sakina wannan wani irin iskanci ne ta fita ba tare da izinin shiba da yar ya saita kanshi dan kada annen shi su gano akwai wata matsala haka Ammi ta fito suka rufo part in suka nufi compound a nan suka ha u da Mami wadda ta fito da kayan Aliyu data zo auka masa A babbar Mota suka tafi asibitin sabida ananun Motocin gidan ba zasu auki yawan suba. Gaba aya hannayen shi suna zube a gadon bayanta ya ri e ta gam ya sakar mata Jikinsa sabida yadda take Kissing in nashi ji yake kamar Numfashin sa ze bar gangar Jikinsa A hankali ta zare harshen ta daga cikin bakin nashi tana sakin wani irin wahalallan Numfashi, arin sauka take daga jikinsa wanda shi kuma ya i bata damar hakan idanunshi jajir Muryarshi ta dashe yace mata. "Dan Allah kar kimin haka" an tura bakin ta gaba kamar wata aramar yarinya "In wani yazo ya gammu fa kuma ma ai baka da lafiya" ya sa hannun shi aya ya shafi gemun shi yama kasa magana gaba aya Jikinsa ya saki Murya can ciki ya furta mata "Kullum ara sauyawa kike Ji nake in bamu kasance tare ba kamar zan rasa raina dan Allah fatima" ya fa a yana wani ta e baki kamar aramin yaro. Ita abin ma dariya yake bata se kace wani aramin yaro. "To ni me zanyi maka kalli fa afarka Tana ciwo da kanka" Janyo hannunta yayi tare da saka yatsanta guda aya a cikin bakin shi yana tsotsa a hankali kwantar da kanta tayi a saman irjinshi ta Lumshe idanunta wani irin bacci ne yake kawo mata hari amman tasan nan in ba wajan bacci bane A hankali taji takun takalman Mutane wani irin zullo tayi zata sauka daga saman gadon Ya wani janyota ya matseta kamar zatai masa kuka tace. "Tawowa fa ake wallahi ga arar takalman Mutane nan dan Allah ka sakeni kada ka min haka" Duk ta fa a cikin tsoro. "To ki sauka a hankali wannan dirar da zaki ai da matsala" bata saurare shiba tai saurin sauka ta Tafi can nesa da gadon nashi ta zauna sedai gamai hankali kallo aya zakai mata kasan Bata da Nutsuwa Tana zama Kuma taji ana mur a handle ofar kafin hayaniyar su Ammi ta cika akin dukkan su suka shigo kuma babu wanda ya kula da ita gaba aya gadon suka nufa suna yi masa sannu Idanunshi a lumshe yake yana sakin Numfashi sabida idan ya bu e idanun nashi tabbas za'a fuskanci yana cikin wani hali Cikin Jimami ammi take kallon shi. "Baba kai mana magana mana kowa ya kasa bacci jiya sabida kai dan Allah kai min magana" ta fa a muryarta tana rawa a hankali ya tashi ya jingina da pillow ya an kalli ammi Yana kama hannunta ya alo Murmushin dole "Ammi dafa sau i naji sau i" ya fa a a hankali su safna suka shiga gaishe dashi sannan suka gaisa da sadi Mami tace masa "Ga kayan na auko maka kayi break in Kuwa?" ya jinjin mata kai dukkan su zama sukai sedai sun rage hayaniya sabida shi A hankali Ammi ta jefa idanunta kan farha wadda taji kamar ta saki fitsari dan tsoro "Ke kuma waya kawo ki nan kinyi tsuru kamar shege a rabon gado?" da sauri mami tace "Nice nazo da ita Ammi kin san jiya da ita muka kwana" daga haka ammi bata ce komai ba Farha taja ajiyar zuciya sabida mami ta kareta akin shuru yayi sedai Aliyu da sadi suna an yin magana jifa jifa akai sallar azahar duk suka tashi dan zuwa suyi sallah sadi da Aliyu masallaci suka tafi farha kam bata motsa ba ta matsu subar asibitin bayan sun dawo daga masallaci Doctor ya shigo ya mi awa Aliyu hannu. "Ma sha Allah! jiki yayi kyau ko yanzu ma za'a iya sallamarka amman kafin nan zo muje Office na an Gwada jinin ka" Aliyu da sadi suka bi bayan doctor suka fita Wanda adaidai Lokacin da sadi ya gifta ta wajan farha amshin turaren shi mai arfi ya doki hancinta jitai kanta yana juyawa seta fara rufe idanu tana dafe bakinta wani irin amai ne mai arfi ya tawo mata Da gudu ta mi e ta shiga Cikin Toilet ta tsugunna ta dinga she a amai kamar zata amayar da hanjin cikinta mami tana tsaye akanta tana jera mata sannu ta gama Mami ta wanke mata bakinta suka fito sedai yadda ta wahala a wajan aman ga yunwa dan rabon ta da abinci Tun jiya se jiri ya ebe ta a wajan ta zube tana sakin Numfashi Cikin tausayi Ammi ta dubi Mami dake arin ago farha. "Mami aje akira Nurse su duba ta ko arin ruwa ne ai mata dama bata da lafiya ne?" mami tace "Tun jiya dama na fahimci bata jin da i" Sajeeda ce ta kira Nurse wadda tazo tace Su araso da farha wani aki dake Kusa dana Aliyu Da sajeeda da mami ne suka kamata suka kaita akin Nurse in ta dubi Farha bayan su Mami sun fita. "Me dame yake damun ki?" Farha tace. "Yawu ke taruwa a bakina se kasala da
Chapter 76 · 0% Book details