← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 94

Sashe 59

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Musa ya auki kankana yana sha shiko Aliyu ruwan gorar faro ya auka ya bu e ya aga seda ya shanye tas sannan yayi hamdala ga sarki Allah Ya dubi Momcy tare da cewa. "Dafatan Kun sha ruwa lafiya" da kulawa tace "Alhamdulillahi" falon ya auki shuru na wasu da u Musa ya auki Kankana a plate ya fita daga falon dan ya basu guri Falon ya rage daga Aliyu se Momcy Aliyu ne ya katse shurun su da cewa. "Yanzu yaya ake ciki ne da maganar Hanan in naso nazo to ban sami Lokaci ba ga shi zan je Umara To bana son na kuma tafiya Kuma na dawo ban zoba yanzu ma haka daga Dutse Muke ko gida banje ba" Momcy ta an kur i Kununta kafin ta aje a center table ta fuskanci Aliyu. Cikin damuwa tace. "Kaga shidai wanda yake zuwa wajanta abokin Shashancin nata Wallahi data masa maganar ya turo ya i dan da fa a ma suka rabu amman bari kaji daga bakin ta" Momcy ta soma kiran Hanan wadda take aki a kwance ko ruwa bata sha ba se aikin kuka take idanunta sunyi jajir sabida kuka duk sun Kumbura Hijabi ta saka ta fito falon Tunda ta doso Ya an zuba mata ido kafin ya kawar yana kallon asa ta dur usa a gabanshi Murya a dashe tace. "Yaya Aliyu ina yini An sha ruwa lafiya?" a ta aice yace "Lafiya" daga haka ta zauna acan nesa dashi tayi Shuru Momcy ganin Bai ce komai ba yasa tace "To seki gaya masa yadda kuka yi da saurayin naki" Kuka Hanan ta saka mai fitar sauti tana fyace majina kafin tace. "Yaya Aliyu kace na fitar da Mijin aure sedai wanda na wallafa raina akan shi tashi aya ya gujeni, Kuma shine silar darwatsa mini rayuwata" Aliyu ya ago da mamaki ya tallafi Ha arsa yana kallonta kafin yace mata. "Kamar yaya kenan?" Hanan ta share hawaye tace. "Tun bayan rasuwar Dady Na Ha u da Anwar a school inmu Anwar class mate inmu ne tun bana kulashi har yazo ya cusa mini soyayyarshi anwar ba wani an masu dashi bane amman ni da yake ina son shi sam ban damu ba haka nacigaba da soyayya da anwar wanda Harta kai ga yana ta a Min Jikina batare da wata shakka ba inna nuna masa acin raina se yace ai aurata zeyi har takai ta kawo da ina wa Momcy aryar zamuyi Karatu da awayena in fita naje na ha u da Anwar Ku inmu da momcy ta sakar mana dashi nake wa Anwar Hidima harta kai nike biya mai ku in makaranta kullum burinmu muyi aure dashi Baya da geji da jikina Sex ne ka ai bai ta a yi dani amman a hankali na lura anwar na an shaye shaye wanda shine ya koya min afa waya wadda nake sha nai ta bacci batare da Momcy ta lura da halin da nake Ciki ba Lokaci aya dana bu aci Anwar yazo muyi aure nina yarda Komai ma zan masa inze aure ni bu ar bakin sa se yace ai ko an iska tagari yake nema, yanzu ko wayata baya agawa Yama yi Blocking ina dama Tunda muka gama school ganina dashi yayi wahala" Ta fa a tana wani irin gunjin kuka. Aliyu yaja tsaki yafi sau goma da acin rai a saman fuskar shi yace. "Kin cuci kanki hanan mai yasa wasu mazan suke cutar mata ne da zasu aure su suyi ta more albarkatun Jikinsu, dama akwai namijin daze zo maki da maganar ta a Jikinki kuma ki yarda auren ki zeyi har ma ya koya Miki shan waya ki yarda son ki yake sabida ke mahaukaciya ce to wallahi wannan Mutumin ya cuce ci kuma kema Momcy kinyi Kuskure mai yasa baki lura da shige da ficen ta baki lura da yanayin ta Kai innalillahi wa'innah ilaihirraju"un" Aliyu ya fa a da wani irin tashin hankali. Momcy kuka Hanan kuka an rasa mai rarrashin wani acikinsu. "Tabbas nayi kuskure Aliyu wallahi hankalina da tunanina bai ta a kaini ga na gano Lamarin hanan ba seda abun ya soma ewa Ma ota na suka fara nausar dani halin da take Ciki ranar dana soma shiga akin hanan na ganta cikin halin maye tana surutai wallahi ban rintsa ba, Kuma abin takaicin har yanzu shi saurayin nata bai ta a zuwa gidannan ba sedai ita ta auki Mota ta fita suje su ha u wanda ni arya take shatamin tace Min wai karatun jarrabawa zasuyi da awayenta babban kuskuren danai shine ku in dana sakarwa Hanan bata da geji duk Adadin ku in da zata iba ban ta a Hanata ba sabida ina ganin nasu ne ashe ita tana can tana Bawa saurayi suna shaye shaye suna shashancin su kaga yanzu da maganar aure tazo ai ya gudu yama kashe wayoyin sa" Shuru Aliyu yayi aranshi yana jin Tsananin takaicin halin da hanan ta shiga a sanadin soyayya wai yaushe ne ammata zasu farga daga baccin da suke yi ne wani wawan ne zeje wajan mace ya gama ta eta sannan ya aureta ai in kika bashi jikinki zargin ki zeyi ya auka kowa ma haka yake miki. "Bani Number wayar shi" Aliyu ya fa a yana zaro wayar shi daga aljihun Rigarshi Hanan daka ta dinga karanto mai Number in Anwar Ringing aya Anwar ya aga Aliyu yayi sallama Anwar ya amsa. "Nine yayan Hanan yarinyar daka atawa Lokaci akan aryar zaka aureta ina son ka turo iyayenka Ni zan baka aiki kuma zan baka gida zan maka lefe sadaki ka ai Muke Bu ata in ka amince ko gobe ma muna jirank" Dariya Anwar yayi tare da cewa "Wasan yara ma kenan, Yarinyar da bata jin maganar mahaifiyarta a wani labarin ma ance ba in cikinta ne ya kashe ubanta yarinyar da take zuwa akina Duk abin da nake so A tare da ita na samu duk abin da yake Burgeni na ganshi Duk abin da ke tsolen ido na ta a to me yayi saura Ta yaya zan auko baragurbi na saka cikin Zuri'ata iyayena ma ba zasu yarda ba yanzu haka akwai yarinyar da nake so anya jagwab Zan aura mai tarbiya ar manyan Mutane" Daga haka Anwar ya kashe wayar yabar Aliyu sake da baki. Kuka Hanan take sabida ta gama Jin komai da Anwar ya fa "Wallahi yaya ban ta a zina ba nasan dai yana ta amin Jikina........ ata arasa maganar ba Aliyu ya daka mata wata uwar tsawa wadda ba Hanan ba hatta Momcy seda ta Firgita. "Kin cuci kanki kin cuci rayuwarki na tausaya miki wannan masifa ita zatai ta Bin rayuwarki Sabida darajar mahaifinki Kinsan ance baka alkairi ka lalace baka sharri ka gama lafiya to Kinci arzi in mahaifin ki Ni zan samo miki Mijin aure daga yanzu ki fara shiri koda yaushe zaki iya ganin wanda zaki aura sauran Ki nuna masa ke shasha sha ce" Daga haka ya mi e beko yi musu sallama ba yabar falon. A mota ya tarar da musa ya shiga Musa yaja suka tafi Gida........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 74* Tunda ya shiga mota asa yayi da kanshi ba in ciki na nausar zuciyar shi bai ago da kanshi ba seda yaji Musa yana ce masa. "Yalla ai Mun iso gida" Bu e murfin motar yayi ya fita Yana tafe yana dafe kanshi har ya arasa part inshi yanayin shi ka ai mami ta kalla tasha Jinin jikinta tunda ta masa sannu ta Kama kanta ya haye saman shi kwanciya yayi sabida kanshi ciwo yake masa Alhaji Hamishi Mutum mai Mutunci da sanin darajar an Adam ya tausaya masa ya tallafi rayuwarshi Tabbas yana da dama baze ta a barin Zuri'ar Alhaji Hamishi su shiga cikin masifa ba, Dan ita Momcy sanadin wannan matsala Kullum Acikin hawan Jini take idan ta fa i ta rasu Yaya anta zasuyi Juyi kawai yake a gado da yar yayi wanka yayi sallar Isha'i ya sanya jallabiya ba a ya fita asa ya sauka tea ka ai ya ha a yasha Ya fita part in Ammi. Falon Ammi babu kowa bedroom inta ya wuce anan ya sami sadi da Bashir gaisawa sukai ya nemi Guri ya zauna ya an kalli Bashir daya ke danna waya. "Ka shirya gobe zaka wuce Abuja sabida wannan karon kai zaka zauna kaga duk Umara zamu je" Bashir ya ata fuska kamar zeyi kuka. "Dan Allah Yaya Ali ka barni a kano wallahi takura nake a wani garin" Aliyu ya harare shi tare da ce mashi. "In ba zaka je ba kai ta zama" Bashir fita yayi yana ananun maganganu Aliyu yayi Murmushi mai ciwo wani abun idan Bashir yana yi kawai mamaki yake Su da suka taso Tun kafin sukai shi suka san rayuwa. Hira Ammi suke da sadi wanda Aliyu bai saka baki acikin hirar tasu ba sema Pillow daya janyo ya kwanta Sadi an dube shi. "Wai baka da lafiya ne?" Ya an kalli sadi "Me kagani?" Sadi yace "Naga sanyin ka na yau yafi na koda yaushe" Girgiza kai yayi bai ce komai ba. Har wajan 9:00pm sadi na akin kafin daga bisani yayi musu sallama ya tafi akin sa akin ya rage se shida Ammi. "Yawwa dama maganar waccan yarinyar fati, Nayi mata magana akan zata je gida sabida zamu tafi umara tace koda kanta ma zata iya zuwa to Zaka bata wani abunne sabida Guzurin Mota Idan yaso Gobe seta tafi Nace mata ana jibi sallah ta dawo" Shuru yayi mata kamar mai bacci. "Baba wai ba magana nake maka ba kayi Min banza" ago. "Ammi ni me zan bata babu wani abun da zan bata kawai ta tafin kamar yadda kika bu ata dama ai Koba dalilin Umara ba kina son ta tafi kamar yadda kika gaya min Jiya to kuma ga dalili mai arfi nan ya taso to kinga dole ne taje" Ya fa a yana Rintse idanunshi kanshi ne ke sara masa ga gajiya ga bacci ga yunwa. "Wallahi Baba idan ka cire
Chapter 59 · 0% Book details