← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 94

Sashe 68

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sosai akan lamarin shi da fatima da kuma neman Allah ya inganta mai cikinsa dake Jikinta Kuma Alhamdulillahi yaji tana ta kwanta mai aran shi ga kuma damuwar cikin nata da kullum ke manne aran shi ji yake dama da ita ya tawo sabida Baya tare da Mami a halin yanzu ita tana tare dasu Ammi. Tashi yayi zaune tare da zube dogayen afafun sa a asa shi kuma yana zaune a saman gadon Jikinsa sanye da aramin wando wanda ya manne masa a iya cinyarsa wadda ta cika da tarin Gargasa wadda ta kwanta tai luff ba a si ik se singlet fara wadda ta fito masa da gabaki aya halittar dake faffa irjinsa mai cike da kwantacciyar Suma ba a tai luf Nippy insa ba e zagaye da sumar suma kana kallon shi kasan lafiyayyen namiji ne mai ji da arfi da lafiya wanda yake cikin ganiyar shi ta matashin namiji mai jini ajikinsa hannun shi yasa wanda yatsun hannun guda biyu suke auke manya manyan azurfofi masu tsada ajikinsu ya tallafe ugunsa ya janyo asan le ansa da harshensa yana tsotsa ita ka ai yake gani a idanunsa Ji yake kamar ze rufe ido ya ganta wata irin wutar soyayyarta ke cin zuciyarsa Number in salma yake ta kira har Lokacin ba'a agaba tsaki yaja yafi kala goma idan baiji Muryarta ba akwai matsala gagaruma a tare dashi Muryarta ka ai ce zata saukar masa da Azabar da yake ji a gangar Jikinsa. Tsotsar asan le anshi yake yana sake Kiran Number in salma, Farha taja tsaki arar wayar ta hanata bacci Mai yasa ma Aunty salama zata ajemin wayarta a wajena tasan ai ba kirana yake yi ba yau kusan kwana ashirin da Biyar ai bai kirani ba se yau taja tsaki sabo ta Toshe kunnenta da hannunta wayar dai na ara aukar sabon ki a na alamar ana kira kamar zata ce wayyo Allah! tai picking call in shuru tayi Aliyu ya ja ajiyar zuciya tunda yaji shuru yasan Gimbiyar tasa ce ar rigimarsa dan inda Salma ce da sallama zata aga da gaisuwa. "Fatima Ina yini" taji Muryar shi Wayyo da i Nutso tayi a saman gadon taja Pillow ta matse tana sakin Numfashi a hankali shuru tayi masa iya muryarshi ma ka ai ta wadace ta a halin yanzu. "Fatimahhhh" yaja sunan wanda taji Numfashinta yana arin aukewa yama za'ai ta barshi ai kawai fa a tayi ba zata iya barin saba son sa a jininta yake tana sonsa kamar Bugun Numfashinta. "Kina fa jina dan Allah ki kulani Kimin magana Wai meye haka sabon raini kika ullo" ya arasa maganar Cikin fa a amman bawai mai nuna yaji haushi ba. Sangarta shagwa a ta motsa se kawai ta are masa baki tahau Kuka asa asa mai cike da aga hankalin ma'abocin sauraron shi wayyo Allah! nan da nan ta agawa marayan Allah hankali tashi yayi tsam daga zaman da yake ya shiga sintiri a akin yana yarfe zufa kukan yarinyar aga masa hankali yake tunda can ina ga kuma wannan Lokacin da take auke da ajiyarshi Cikinshi Gudan Jinin shi. "Shiiiiiiiii wai meye haka Okay so kike nima nayi kukan ko? ko so kike na Shiga cikin damuwa da tashin hankali?" ya fa a da narkakkiyar Muryarshi mai kama data wanda yake jin tsananin sanyi ga kuma ra a da tsananin sanyin na Bugun ashin sa da Jikinsa to haka muryar tashi tayi kala, "Nifa kawai kukan Da i yake min na rasa me yasa Ya zama abokina" ta fa a tana turo bakinta gaba yayi Murmushi yana jin Nutsuwa da wata kasala tana rufe shi ya koma da baya ya zauna a saman gadon se Kuma ya kwanta tare da aukar Pillow ya auro a saman irjinsa ya matse shi ya dam e wayar"Fatima ta rigimar ki se ni in to yaya kike kullum idan na kira salama se tace kina bacci Dafatan kina lafiya?" ya fa a yana lumshe ido "Lafiya lau Alhamdulillah yaya ibada Allah ya amsa" ta fa a wayar tai shuru sabida su duka shurun sukai "Tom yaya Kika koma yanzu nasan Kin ara girma Ko Jikinki yayi kyau?" kunyar maganar tashi taji dan haka tayi masa shuru se can Kuma kamar wadda ta tina wani abun tai saurin Ce masa "Kasan me?" ya girgiza kai kamar tana gabanshi kafin yace "Sekin gaya min" ta an yi raurau kamar zatayi masa Kuka "Wallahi Abu fa se ta'azzara yake shine nace gwara na gaya maka sabida kana asa mai tsarki kayi mini addu'a" ya an Yamutsa fuska duk bai gano mai take Nufi ba "Ban fahimce kiba Fatima?" ya fa a a hankali "Dama wannan tsutsar ta ciki daka ce nake cin ayaba ka tuna?" da sauri yace "Yes na tina tana girma ne Kokuma yaya ake ciki duk na damu da ita nima" ya fa a yana toshe baki dan dariya ce taso Kama shi ta gyara kwanciya tare da dam e wayar da arfi kafin tace masa "To wallahi girma take yi Cikina yay ta Motsi Kullum gashi daga sama Yana kumbura Cibiyata ma Duk ta ara Fitowa gashi naita bacci Kullum sena ci ayaba da yawa azu dai nake gayawa Aunty salama shine take cemin Ko ina da ulcer ne wai itama tana haka mutum yayi ta Jin ma kamar yanayin yana da Ciki" tashi yay ya zauna ya jima bai ji dramar fatima ba A hankali yace "Alhamdulillahi wannan tsutsar ciki mai abin al'ajabi haka ta koma miki kuma kice lallai semun tashi tsaye, to koke ma cikin gareki ne?" da sauri ta wani zaro ido kamar yana gabanta "Ciki kuma angaya maka a ruwa ake sha Daga aure se ciki to ko Yaya sadiyarmu ma seda tai wajan shekara Uku sannan ta haihu fa haka suma su Ya Nafisa ai daga aure ba'a samun ciki da wuri" Da sauri yace "Haka aka gaya miki kenan?" ta wani ha e rai "Nidai kabar wannan maganar yanzu addu'a zaka min da magani Ko yaya?" yayi Murmushi "Duka zan Miki nima wannan Tsutsar da ita nake kwana nake tashi amman dai kina cin ayabar sosai ko?" Da sauri tace "Eh duk da bana son ta amman haka nan nake daurewa" yayi murmushi fatima da sauranta Shirme ne da ita ace kana auke da Cikin Mutum ka kasa fahimta Lallai da sauranta Shikuma zeta Shigar da ita akan Tsutsar Ciki ce har sanda Cikin ze Fito a Lokacin ta farka daga baccin daya auke ta. "To Kina cin farar ki kuwa? dame dame kike ci yanzu?" ya tambayeta "Hmm yauma an malele akai Min wallahi naci bakaji da i ba Aunty salama tana kula da ni kome nace mata tana Min yau ma ta amsa size in kayana ta kai mana inkin sallah" Ya saki fuska cikin Jin da i yace 'Ai na gaya miki a kaf an uwana ba kamarta wallahi Nasan zatai Miki fin haka Kuma nagode sosai Amman kin san dai ba anan zaki sallah ba" ta wani ha e rai tana hararar gefe "To a ina zanyi?" ta fa a kamar zatai kuka "Gidan Ammi nan da kwana Biyu Zan dawo ana Jibi sallah kuma dana dawo ma Ki shirya tanan zan Biyo afata afarki................*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 87* Ya fa a batare da wasa a maganar tashi ba, Lokaci ka an hawaye suka wanke mata fuskarta "Baki jin me nake gaya miki ne kika min shuru fatima?" turo baki tayi gaba kamar yana gabanta "Ni kika yi wa shuru?" ta kuma jin muryar shi wannan karon a tausashe yayi mata maganar"Toni me kake son nace maka?" ta tambaye shi cikin sigar sakalci ya sauke ajiyar zuciya tare da cewa "Ce maki nayi dana zo zamu wuce gidan Ammi Naji kin min shuru ne baki magana ba" Ta sha i hanci tare da cewa "To naji Allah ya kaimu amman ni har ga Allah ana shiga ha ina" cikin sauri yace mata"I don't understand you, I am intruding on your rights like that kimin yadda zan fahimta" ya fa a muryarshi can asa kanta tsaye tace mai "Sabida ni nagaji da zaman gidanku mahaifiyarka bata sona babu sunan da bata ha ani dashi ba har Igiyar shanya ta kirani dashi sabida haka Ni wallahi na gaji Kullum ina unshe a aki Inna fito bauta na fita yi mata ita da marasa kunyar ammatannan To yaushe zan sami anci kamar ko wace mace, Ni harga Allah in ba zaka barni anan gidan ba to sedai a rabu danna gaji agaskiya ana warata" ta fa a tana murgu a bakinta Aliyu ya sauke wayar daga Saman kunnensa ya kalli Number tabbas da fatima yake magana wato koda yaushe rashin Kunyar yarinyar aruwa yake ya daure ya danne abin da yake taso masa sabida furucinta na se a rabu innan ya ka a shi mati "Fatima" Yaja sunan a hankali. "Ina jin ka" itama ta fa a muryarta babu sassauci. "Cewa zaki na'am ba ina jinka ba tunda bada yaro arami kike magana ba da Mijinki kike yin magana fatima" Ya fa hankali. "To Na'am Mijina" ta fa a a gatse ya saki murmushi mai ciwo wai kamar shi yarinya arama zata mayar kamar sakarai shi kuma ya biyewa shirmenta lallai haka rayuwa take Kodan akan ta yasan so akan ta ya fara soyayya oho! "Fatima na kiraki dan hankalina ya kwanta danna sami Nutsuwa amman shine zaki aga min hankalina idan har zan kiraki Na sami acin rai to inda kike ma sena guji zuwa sabida bana son acin rai a rayuwata Kuma na baki ha uri akan abin da Ammi take yi miki Ammi mahaifiyata ce in kika tayani muka ha u muka mata biyayya inna gama da ita lafiya kema ribarki ce, Ki barni dan Allah akwai tarin alubale da matsaloli a gabana so nake na ture su tukunna sena sami Nutsuwa" A hasale tace masa "Matsalar ai ba zata wuce oyayyan Auren da kayi dani ba dan aukar fansa to tunda Dama ba sona kake yiba base ka sake ni ba
Chapter 68 · 0% Book details