← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 94

Sashe 20

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sani na aure kine danna Hukuntaki akan laifin ki, wanda son zuciya ya sanya kika aikata shi gaba in aka ara yi miki tayin Aiki irin nawa ba zaki ara yi ba stupid" Cikin kuka tace. "Ai aiki nayi ba maula ba kuma wallahi ko yanzu nabar gidannan sai nayi maka abin da yafi wannan Mayaudari macuci wallahi na tsanake Allah ya saka min" Yayi murmushi wato rashin kunya a jininta yake ya lura bata tsoro tana da kafiya irin su basa Saduda barin hali sai Mutuwa. "Ke har kina tunanin barin gidannan? to bari kiji Naga alama baki san ciwon kanki ba shiyasa naga kinfi dacewa da wanke wanke da sharar gidannan dan baki kama da an jarida ba sai ar aiki sabida an jarida mutum ne mai nutsuwa mai ilimi mai bincike da hangen nesa Amman ke asalin jahila ce marar kan gado ke in banda baki da hankali ko igiyar takalmina kin kai matsayin ki ri e bare Kiji nace ina son ki har ki yarda lallai rashin tunanin ki yayi yawa Duhun kai da jahilci yasa kikai gigin aurena zaki mutu da igiyar aurena akanki Ko ofar gida ba zaki ara le awa ba zaki zauna ki dawwa ma anan kina mana bauta nida mahaifiyata da matata in kinga kin fita daga gidannan to gidan zoo aka kaiki ganin dabbobi an uwanki" Daga haka yaja ofar da arfi yabar mata akin. "Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un" Farha ta fa a da arfi tana sakin wani irin kuka tashin hankali ba'a saka maka rana....... *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *19* *A LOVE STORY 19* Farha tayi kuka har ta godewa Allah gashi babu mai rarrashinta ga wani irin tsoro daya cika mata zuciya sabida ta lura akin tane ka ai a falon su aku nan su yana cikin wannan corridor in data je ta gyara musu Haka ta udundune Jikinta waje aya Har bacci ya fara iban ta sai ta tuna batayi sallah ba ta mi e taje toilet tayo alwala ta shinfi ankwalin ta tayi sallah ta jima tana addu'a Akan Allah ubangiji ya kawo mata mafita acikin halin data shiga kafin ta shafa addu'ar ta jingine kanta ajikin gado Bacci arawo ne ya sace ta wajan. Aliyu yana shiga part inshi tu e kayan jikin yayi ya rage daga shi sai Dogon wando fari da single asa ya sauka ya ha o coffee sai tururi yake ya zauna a saman sopa yana sha ya kammala ya jona system inshi a charging, ya rage hasken akin ya kwanta tare da janyo aramin Pillow ya matse shi. Duk rufe idanun da zeyi Hoton fuskar yarinyar yake gani tana kuka, yadda Ammi tai mata abin ya dame shi sosai yadda annen shi suka cimata mutunci abin ya ta ashi sosai ya mirginawa gefe yaji Muryarta tana amsa kuwa acikin kunnen shi lokacin da take ce masa tasan baze cutar da ita ba. Tashi yayi zaune tausayin t ane ya rufe shi sabida shi mutum ne mai tsananin tausayi duk zafin ranshi da kafiyar shi yana da saurin tausayi. ewa yayi tare da aukar jallabiyar shi daya rataye ya ora ta a saman Wandon jikinshi ya zira slipers, Ya sauka asa Ya bu ofar falon ya fita gidan yayi shuru sosai sabida dare daya soma yi, Kai tsaye angaran Ammi ya nufa ya Bu ofar Falon ya shiga hatta Tv in ba'a kashe ba Hasken falon ma haka da alamun tun tashin da Ammi tayi ta shiga ciki bata kuma fitowa ba kashe hasken falon yayi ya kashe tv Sannan ya shiga akin Farha Hasken akin yana kunne Tana zaune akan ankwalinta da alamun sallah ta idar bacci ya auketa a wajan Ya arasa gabanta ya tsugunna ya zuba mata ido murmushi ya saki Aranshi yana Jinjina antar ta sai Masifa da rashin kunyar tsiya. agata yayi cak ya ora a saman gadon ya zare mata hijabinta ya ara mata arfin Fankar akin sannan ya kashe mata wan ya rufo ofar ya fita Mayar da ajiyar zuciya yayi ganin tayi bacci bata cigaba da kukan ba. Shima koma yayi bai kwanta ba alwala ya auro ya cigaba da sallah har wajan ukun dare sannan yayi sha'i da wutiri ya kwanta bacci ana asubahi kuma ya farka yay raka'atul fijir ya fita masallaci daga masallaci Kayan training inshi ya zo ya saka ya fita Filin motsa Jiki wanda ya kwana biyu baiyi Morning training in nashi ba, Bayan ya dawo kuma wanka yayi ya kwanta bacci kafin zuwa anjima ya fita office Bacci take mai cike da firgita haka kawai take firgita acikin baccin nata wata il ko sabida rashin sabon kwanciyar ka aici ne oho! sabida ta saba da kwanciyar Gidansu duk da ita ka ai take kwana a uwar akin umma amman Tana jin hayaniyar Mutan gidan nasu. Sam bataji kiran sallar asubahi ba haka taita bacci har rana ta fito batayi sallah ba dama al'adar Ammi da sunyi sallar asubah baccin su suke koma In su safna basu da lecture ma har wajan 12 bacci suke Hajjo zata jera musu abincinsu masu gyaran falo su gyara Su kuma duk sanda suka ga damar Fitowa zasu fito suyi break insu su kunna kallon su batare da wata damuwa ba. Sai wajan 11 wayar bashir ta farkar dashi wanda yake masa bayanin motocin sun iso kamfanin shi na abuja duk kuma abin da ya dace sunyi shida manager sabida haka gobe ko jibi ze tawo kano. Suna gama wayar da Bashir ya mi e Ya kuma shiga bathroom ya jima aciki kafin ya fito da ruwa ajikin sa alamun wanka ya sako, Ya shirya cikin black trouser tare da white shirt mai dogon hannu wadda ta fito da zatin irar Jikinshi Ya fesa turare ya ma ala Ba in agogon fata a tsintsiyar hannun shi ya auki Black shoe mai Bu an sama ya sanya ya auki wayarshi kai tsaye Part in Ammi ya nufa domin su gaisa ya fita Office Duk inda ya gifta ma'aikatan gidan na zubewa suna gaishe dashi har ya shiga Falon Ammi abin mamaki babu alamun sun tashi daga bacci ya aga kai ya dubi agogon bangon dake akin arfe sha aya har da Mintuna arba'in. Zama yayi a saman one seater har wajan 12 babu motsin kowa mi ewa yayi ya shiga akin Farha abin mamaki ya bashi yadda ya kwantar da ita haka yazo ya same ta a sheme baccinta take sosai da alamun Kuma baccin yana mata da i dan da alama ko sallah bata yi ba. Toilet ya bu e ya taro ruwa a hannunshi yana zuwa daidai fuskarta ya yayyafa mata ruwan Firgit ta Mi e tana sosa fuskar tata da alama Sanyin ruwan ya ratsa mata Jikinta. Ya koma jikin ofa yayi folding hannunshi fuskarshi a aure ya dube ta. "Why are you sleeping like this until it is time for prayer?" Da sauri ta kalli saitin window, ah lallai yace baccin me take haka har lokacin sallah ya wuceta, Sai dai ta an tsorata sanda taga inda take a kwance ita dai tasan a saman an kwalinta ta kwanta to waye ya hawo da ita saman gado. Ta juyo ta kalle shi ganin yadda ya aure fuska Ya ha e girar sama data asa ya sanya tai maza ta sauko daga saman gadon shaf ta manta babu hijabi ajikinta ta wuce shi ta shige toilet alwala ta auro harta fito yana nan tsaye aranta tace ko soja ya rufa maka baya kai dai baka gajiya da tsaiwa kamar yasan abin da take fa i kenan azuciyarta sai jin muryarshi tayi yana cewa. "Why are you looking at me or you are not praying?" ankwalin ta shinfi a a asa ta tayar da sallah har ta idar yana tsaye ta jima tana addu'a kafin ta shafa ta juyo Ta kalle shi Tai asa da kanta cikin rawar murya tace masa. "Ina kwana" Bai amsa ba ya cigaba da magana. "Ina wayar da na baki ki saita alarm amman No Need ki dinga Missing jam'i bayan akwai masallaci acikin gidannan,Take care that I don't catch you again and don't pray early" Ya fa a mata hakan lokacin da yake arin Bu ofar ya fita. "Amman dan Allah in ka fita ka sa azo ayi sauka a akinnan" Cikin mamaki ya juyo ya dube ta. "Sauka kamar yaya I don't understand you" Hawaye ta matso da yawa muryarta na rawa. "Nidai na san a asan ankwali na nayi sallah na kwanta amman dana tashi na ganni a gado" Ta fa a tana sakin kuka mai arfi. Dariya ta bashi amman bai yi yadda zata ga dariyar tashi ba. "Toke mai yasa kika yi salla a asan bayan akwai carpet a akin?" Shuru tayi masa tana cigaba da kukan ta da gaske dai tsoron akin takeji. "Shikenan dama nine na gayama aljanun akin su dinga hawar dake saman gado in kinyi bacci har bakin masifa ma zasu dinga Yankewa" Da sauri ta mi e ta biyo shi tazo gab dashi kamar zata Rungume shi hawaye take. "Dan Allah kayi hakuri ba zan kuma maka magana ba daga yau" Duk yadda yake unshe dariyar sai da ta fito Ya an yi dariyar ka an wadda ta ara haska zatin kyan shi. "Tom naji jeki ki gyara kayanki ki jera su kije ki break ba zasu kuma ba" Daga haka ya fita daga akin Bakin gado ta koma ta zauna tsintar kanta tayi tana murmushi sabida yadda yayi mata magana yanzu cikin sigar son ya kwantar mata da hankali. Lumshe ido tayi tunanin Ummanta da Missing an gidansu ya kamata. *WACECE FARHA* ? *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE* *20* *A LOVE STORY 20* Malam Abubar an asalin aramar Hukumar gwale dake kano an cikin unguwar Mandawari mazaunin unguwar andago, a Na uku a wajan mahaifin shi Malam Abubakar tun asali sana'ar sai da Bilo yake
Chapter 20 · 0% Book details