Sashe 37
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mafarkin ki kina bani da in ki Baby Plsss kimin magana" arashe maganar yana shan yaji irin na an iskan maza. Ba abin da farha take nanata wa a zuciyarta se ambaton sunan Allah lallai inda ranka zaka sha kallo lallai Gidan nan akwai Mutane kala kala shi kuma da wannan salon Iskancin Yazo Allah ka kawo min auki ta fa a a zuciyarta. "Wallahi in zamu kwana anan in baki mani magana ba bazan saki Hijabin kiba fisabilillah kashe marayan Allah zaki yi ni kawai Muryarki nake son naji" ya fa a yana langwa ar da kanshi kamar ze Kuka Irin sune karuwan maza. "Ni ka sake ni aiki nake yi" daga haka taja hijabin tayi Kitchen ba abin da zatai amman zamanta aciki yafi mata rahma Har rufo ofar tayi tunanin ta ze Biyota Cikin haka Hajjo ta shigo Kitchen in farha ta saki Fuska. Sosai tare da cewa "Hajjo ina kwana?" Hajjo ta dubi Farha da kulawa "Hmm ata jiya Rigimar Gadanga ta hana na tambayeki Yaya jikin naki" farha tayi dariya "Lah hajjo dama kina ciki yake wannan dukan Nima abin yafa bani mamaki da tsoro" hajjo tace "Ina kitchen ina girki dan Hajiya Ammi ta hanani shiga Hurumin anta ne ajiya data min garga i shiyasa nayi Shuru ai shine maganin su yara ba tarbiya ba mutunci basa ganin Girman kowa" Hajjo ta fa a tana arin ora ruwan zafi a saman Gas "Hmm Wallahi Hajjo haka ne ni bamma ta a ganin yara Irin suba amman da alama akwai saka hannun babarsu wajan ata su wayyo Inama an Gidanmu ne da sunci wuya wajan kawu" Da sauri kuma ta rufe bakinta ta manta zatai su utar baki "Me kike cewa ata?" Hajjo ta bu aci taji abin da farha tace "A,a cewa nayi nafa gama musu abincin karin Kin san ta ce Ni zan dingayi" Hajjo tace "To da kin bari ai nazo Munyi tare amman shikenan Rigimar hajiya Ammi ce tayi yawa amman aikin yayi miki yawa tun jiya ta sanar Min nazo ne dai danna taimaka Miki" Farha tai Murmushi "A,a Ki barshi ai ba yawa ga namu ma na iba mana semu ci abinmu" zama sukai a asan Tiles Suka zuba doyar da Miyar da Kunun Kwano aya suka ci ita da Hajjo Kuma ta saki ranta taci sosai Suna gamawa Hajjo ta mata sallama ta fita Ita kuma wanke wanken kwanu kan data ata ta ha a tana yi Taji arfin Jikinta sosai yau sabida gashi nan ma harta ci abinci Jifa jifa dai take Le e Ko wannan matashin ze Biyota ganin Be Biyotan ba yasa ta mayar da hankali wajan wanke wankenta.*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 43* Ya ware Lumsassun idanunshi akan aton agogon dake manne a jikin Bangon akin shi. "Subuhanallahi I'm late today" Ya fa a a sanyaye tare da mi ar da dogayen afafun shi wanda har sun dira a asan gadon daya kwanta Wayar shi ya janyo yaga tarin Misscall da aka kira shi Tunda yayi sallar asubah ya kwanta bacci Bai tashi ba se yanzu wanda agogon daya kalla ya Nuna masa har 10:30am, Layin Sadik ya shiga kira wanda daga angaran Sadik yana zaune a dining Sakina na serving inshi break fast yaga kiran Aliyu. "Gadanga usar ya i zaki na Maryama shine dan rashin mutunci jiya kana ganin kirana kake katsewa ko?" Sadik ya fa a cikin barkwanci. Aliyu ya saki tsadaddan Murmushin sa. "Haba Babban yaya nina isa kawai Lokacin bani da sukunin aga wayar Ne yaya su Minal da Sakina ina fatan suna lafiya" Sadik yayi dariya. "Gata tana Jinka tace tana Mi o gaisuwa dama arar ka aka kawo Min fa" Aliyu ya zaro ido wanda hakan na ara fito masa da kyan shi idan yayi. ara ta kuma waye?" Sadi yayi dariya. "Hajiya Ammi tace a zauna a Kotun oli babu kai babu autras inta Inba haka ba Duk abin da tai maka kai ka siya" Aliyu yayi wata dariyar Rainin hankali. "Kai kasan me sukai dan iskanci Ammi ke wankewa yaran nan Toilet har fa uwa tayi tsakani da Allah ya dace?" Sadik ya an Yi Jim kafin yace masa. "Bai dace ba da se ta saka an aiki ai tunda akwai su, Amman No need ita da kanta tana wanke masu Bayi wani ma seya zage mu" Aliyu ya age Gira guda yace "To wannan ne silar Dukan amman ita ammi sam ta i ganin Illar sakar masu in da take kuma ni ba ruwana ko yanzu naga Sun ara laifi zan dake su fa" Sadi yayi dariya. "Kaifa matsala ta dakai Mugunta Dan Allah kada ka ara dukan yarannan Kaji" Aliyu yaja tsaki mai arfi. "To Limamin shagalallu Bazan Kuma dukan suba" Daga haka yaja wayar ya kashe. Sakina matar sadi tai Murmushi tana kallon shi. "Dady kai da waye ne Kuke ta kai ruwa rana?" sadik yayi dariya. "Nida Ali ne Ammi ce ta kawo Min arar shi" an ja tsaki ka an, "Ok shine yake maka tsawa a waya nifa wallahi sam bana Jin da in abin da yake maka innan Kullum nuna maka nake kaima ka gina kanka kabar zama a asan shi ka i kai Kenan Kullum kamar shine babban kai aramin" Sadik ya ha e rai tare da cewa. "Look sakina kin san bana son wa an nan zantukan yaushe Ali ya ta a min tsawa Ni ba zaki ha ani da an uwana ba Ina Masa kyakykyawar Fahimta Kuma shima yana Mini" ufule ta dire Cup in hannunta tayi aki fuuu "Allah ya rabamu da Mutuwar Zuciya" ta fa a da arfi yadda sadik zeji yota. Sadi damo sarkin Ha uri juya tea in gabansa yayi yana Murmushi ba tun yau sakina ke arin Nuna yashi ga Ali ba shikam ba ruwan shi yagama shan tea insa yabar Gidan ya tafi office batare daya bi takan sakina ba. Bayan sun gama waya da sadi ya sauka daga saman gadon ya shiga wanka ya jima acikin Toilet kafin ya fito mintuna ka an ya shirya cikin jajayen J.c Rigar Mai dogon hannun ce haka wuyanta a zagaye yake haka wandon shima Dogo ne daga wajan asan afar zagaye da adon fari wanda aka Rubuta Adidas da aton harafi ya feshe jikinsa da turare zeje Filin training ne shine dalilin daya sa ya sanya kayan sedai Koda ya sauko asa yama tarar Rana tayi sosai sai ya Nufi dining abin takaici ba abincin akai gashi yunwa yake ji sosai. Ya kalli mami dake fitowa se baza amshi take. "Ina abinci na?" ya fa a yana kallonta, ta an sosa kai. "Yaya ashe mai girki tayi tafiya ni ban sani ba amman bani Minti Goma zan dafa maka ko Indomie ce" Ya ja tsaki yabar mata falon sarai tasan baya cin Girkin masu aiki sannan Idan yace ze Jirata nan ma ata masa Lokaci zata yi Part in Ammi ya nufa duk suna saman dining suna yin Break Bai Ko kalli saitin Su safna ba yaja kujera ya zauna yana gaishe da Ammi ba yabo ba fallasa ta amsa masa su safna dama sun gama suka tashi suka bar wajan itama Ammi da ragowar Haushin sa aranta tana gamawa tabar wajan ya ha a tea ya ebi doyar yana zuba farfesun kifin a gefe Bashir ya shigo suka gaisa Shima yaja Kujera ya zauna yana ha a tea Fuskar Aliyu a aure yake Break in kamar an masa dole. Sum sum ta fito daga Kitchen duk Gefen hijabinta ma ya ji e tazo zata Gifta Bashir ya aga Murya. "Zoki zuba min doya" Aliyu ya watsa mai wani kallo bai ce masa Komai ba. A hankali ta tako gaban Bashir Hannunta na rawa ta auko plate zata zuba doyar Aliyu ya saka afa ya taka mata tata da arfi ta rintse ido ya an saci kallonta kafin yace wa bashir. "Kai baka da hannu ne?" ya kalleta ba walwala a saman fuskar shi. "Dallah ace min daga nan wurin kai ma tashi ka bani wuri" Da sauri tayi aki shikuma Bashir ya tashi yana wafa yabar falon jiyay abincin ya fita aranshi duk da yana masifar son doya ya mi e yabi bayanta zuwa akin. Tana tsaye tana yarfe Ji en hijabinta ya turo ofar ya shigo ciki da sauri tai baya ta auka ko wannan saurayin ne. Ya jingina da ofa bayan ya rufo ofar yana are mata kallo. "Me kikai yau agidannan?" Banza tai masa. Ya daka mata tsawa yana Kuma tambayarta zum ura baki tayi ta juya masa baya. "Daga yanzu kada ki kuma shiga kitchen yin wani aiki, sannan kada na kuma ganin wani ya sakaki aiki kinyi idan ba Ammi ba, Kuma kada na sake ganin Bashir ya miki magana kin kulasa" Ta harare shi kafin tace. "Nida nazo bauta bani da za in uban gida duk wanda ya sakani aiki yi zanyi kai meye damuwarka, sannan shi wanda kace sunan shi Bashir nina san shima jiya ne ka ai da muka ci karo da juna ya rungumeni.......... Da sauri taga yayo cikin akin da sauri kanta yayo gadan gadan wanda ta koma bayan wardrobe ta ma e tana zaro Idanu janyota yayi iii har Tsakiyar akin. "Amman ban ta a sanin baki da hankali ba se yau da auren nawa akanki har kika yarda ya rungume ki akan yaya?" Tsoro yanayin nashi ya bata tai saurin zubewa a asa tana Kuka. "Nima fa ban sani ba nidai dan Allah kada ka dakeni ni wallahi tsoron ka nakeji wallahi kamin dukan su ni Mutuwa zanyi" Ta fa a tana wani irin kuka Muryarshi cike da takaici yace. "Ai in ke baki mutu ba zaki lalata min aurena dan baki da hankali meye har zaki yarda Jikinki ya ta a nashi so kike nai Miki duka shima nayi masa?" Da sauri ta girgiza kai tana zaro ido tana ha a hannu. "Good to daga yau kada na Kuma ganin ko hanya kin ha a dashi in ba haka ba sena miki dukan da zaki kasa gane gidanku