← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 94

Sashe 48

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*A LOVE STORY 58* Suka ha a idanu da wannan farar matar siririya ta jiya wadda take zaton ita ce matar shi kawar da kai Farha tayi tana arin kashe Gas in mami ta saki murmushi mai sauti tare da arasowa gaban farha tana cewa. anwata har kin gama ha a Break fast in kenan?" Farha tana zuba Miyar cikin wani aramin flaks a ta aice tace "Ehh na gama, Ina kwana" Mami ta soma bu e kayan abincin tana le a ko wanne cikin mamakin yadda yarinyar ta iya girki. "Kinga jeki falo ki auko min wayata Please" Cewar mami wadda ullin aramin maganin ke hannunta farha tayi Jimm kafin ta fita wanda tana fitar mami tai saurin kunce aurin maganin ta zuba cikin miyar source in ta juya ta rufe Farha ta duba bata ga wayar ba ta dawo mami ta gyara tai kamar batai komai ba cikin Ladabi tace mata. "Ni banga waya ba" Mami tace. "Okey Muje na taimaka miki Mu jera break in" a tare suka dinga mi a kayan dining har suka kammala Ita dai farha Komawa kitchen tayi ta tattare komai data ata sannan ta auki nasu abincin ita da Hajja ta fita taje can angaran su Hajja in dan rabonta da wajan Hajja yau kwana hu u dan natau ya nace a kwanakin nan shine yasa bata ga hajja ba da sallama ta shiga akin Hajja wadda take ta faman Ninke kayan sawa. Hajja ta washe baki tana cewa. "Ni ai nayi fushi dake Shikenan dan ina hutu seki i zuwar min fatima sam Kin uya kamar bakya gidannan har naje auye na dawo" Farha ta zauna tana cewa "Ki ha uri Hajja banji da i bane nima ina kwance ina kwana?" Hajja ta an sauya Fuska cikin alhini tace mata. "Lafiya lau, Meke damun ki ai ban sani ba ga tsarabar auye na tawo miki da ita azunnan nagama cewa zan le a ki" Hajja ta fa a tana Mi owa Farha ba ar Leda mai goriba dasu tsamiyar Biri da gya a mai Gishiri aciki Da murna farha ta amsa tana Godiya Tare da cewa. "Hajja ga abin kari na kawo Miki ke nasan yanzu Hutawa kike" Farha ta fa a tana dariya. Hajja tace mata. "Ke rabu da wani Hutu nifa na riga na saba da motsa Jiki an zamannan jikina har ciwo yake bana komai fa shiyasa tun asali da hajiya ammi tace bazan komai ba nace mata a,a ko girki ne nidai zan keyi ai da wannan akin naki shi aka bani nice na i nafi son wannan" Farha tai Murmushi tana aukar Goriba aya tana ci. Hajja ta cigaba. "Kinsan zamane mukai na amana nida mutan gidannan abin da suke min an uwana ma bazasu min ba kinsan wannan hajjin ma Alhaji yayi min al awari" Farha tai dariya ka an tana cewa. "Hajja azumi fa sauran baifi sati Biyu ba kina kuma zancen Hajji ba umara ba?" Hajja tace. "A,a idan azumin ya wuce babbar sallah tazo to shine zamu tafi Hajjin In sha Allah har ha uri ya bani wai bai biya min da wuri ba niko nace hakan ma nagode" Farha tai Murmushi tana cin goribarta Hajja kuma abincin taja ta soma ci tana ci tana yaba girkin na farha. "Yawwa Hajja dan Allah wace hanan a gidannan?" Farha ta fa a tana nazarin yadda taji yana waya da Hanan Hajja tai Jimm. "Kai ba hanan agidannan kodai Mami wata fara matar Alhaji Ali mai kirki zaki ganta ba ruwanta" Farha ta ta e baki tare da cewa. "Ba ita ba" Daga haka taja baki tai shuru tana zargin Budurwar sace Hanan in shine daya shigo yake waya da ita a akinta. yar ta kawar da tunanin daya addabi zuciyarta har wajan 12 tana akin hajja kafin tai mata sallama tabaro sashin hajja in, Falon Ammi daga ammi se matar nan tazo har asa ta gaishe da Ammi wadda ta amsa batare data dubi saitin Farha ba farha harta Mi e mami ta kirata. anwata zo ki rakani part ina da Allah naga kin iya aiki yau kwalema zamuyi ta kitchen dan kwana biyu bana nan yayi datti" Farha kamar tace wayyo Allah domin ta gaji bacci ma kuma take ji haka tabi bayan mami zuwa sashin nasu Seda ta raina kanta sabida ha uwar sashin su mami tsarin sa da yansa fa in sa ma auyanci ne bata sare da komai ba seda ta shiga falon lallai Ku i yayi kuka jitai ta raina kanta ta kuma tabbata bawan Allah yafi arfinta kawai dai ya mayar da ita mahutar shine. Kitchen in suka shiga Mami ta dinga fito mata da abin da zatai wanda ta zage suna ta aikin har wajan azahar sallah sukai suka cigaba da ikin mami nata janta da Hira ita ko ta i magana Wajan la'asar suka kammala amman mami ta hanata tafiya tace seta ci abinci mami tana kitchen taji wayarta dake Gefen kujera tana Ringing ta auka ta bita Kitchen in batare data duba wanda yake Kiranba. Mami ta amshi wayar tana mi awa Farha Ludayin hannunta akan ta cigaba da juya mata ar Miyar Cikin Tukunyar Ita kuma ta aga wayar Cikin farin ciki. "Dear har kun sauka kenan? Amman kunyi sauri" Daga angaranshi yana kwance acikin Hotel in daya kama yace mata. "Eh mun sauka yanzu me kike yi ne naji kamar ara a kusa dake?" Ya fa i hakanne dan kawai ya an Ji ta bakinta sabida yadda ya auki rashin yarda ya ora mata shiyasa ya kafa mata matakan tsaro wanda bata sani ba. "Ba abin da nake Munyi an gyara ne da anwar Musa, yanzu muka gama Girki nake an yi mana" Yay saurin cewa. "Wani musa kuma?" Mami tai Murmushi. "Musa naka wannan yarinyar ta wajan Ammi" Ya mayar da ajiyar zuciya. "Ayya bata ma wayar ni na manta Musa yace a tambayeta ko tayi makaranta wannan term in se a sakata na manta shaf se yanzu na tina" Mami bata kawo komai ba ta Mi awa farha wayar tana cewa. "Jeki falo zakuyi magana bani Miyar na juya" Farha ta amshi wayar ta fita tana turo baki. "Kina jina?" Ya fa asa asa. "Ummmm" Tace masa tana turo baki kamar yana wajan dan haushin sa take ji na dalilin wannan hanan dataji yana waya da ita. "Ki wuce ki tafi sashin Ammi ban amince Kicimin abincin part ina ba dan ayin tsiya meye zaki biyota har Take Muku girki bayan abin da ke nan shike part in Ammi" Ya fa i hakanne dan baya so taci abincin mami shikuma baya son ya nuna mata abincin mamin ne baya so taci dan bai son ya Nuna akwai wata matsala a tsakanin shi da mami wanda yasan in ba haka yayi mata ba seta ci abincin Shikuma Idan taci hankalinsa baze kwanta ba. Hawaye ne ke gudu a saman Fuskar Farha. "Ko baki jini bane Kin min shuru" Kashe wayar tayi yayi ta kira tana katsewa yasan Haushi taji Kuma yasan ba zata ci abincin ba hakan dayay yaji hankalin sa ya kwanta sabida haka harkokin sa ya cigaba hankalin kwance. Farha kuwa aje wayar tayi ta zubawa Tv idanu tana sa a wasi ar Jaki Har zuwa sanda Mami ta fito da Tray da Kulolin abinci jere a saman tray in ta kawo gaban Farha ta aje ta koma Kitchen ta auko Musu ruwa da Lemo ta dawo kusa da Farha ta zauna ta saka Musu kayan abincin a tsakiyar su........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 60* Cikin ladabi musa ke amsa wayar wadda ta nuna alamar da uban gidan shi suke yin wayar Musa mota ya shiga yaje ya auko wani Abokin shi wata atuwar Mota ce ta daban ke biye da bayan Motar da su Musa ke ciki wanda take ta bin su har zuwa Bakin Layin su Farha Musa ya dubi Abokin nashi ya ara jaddada masa abin da zece kafin ya Bu e masa ofar motar ya fita Abokin musa ya arasa cikin layin su farha ya kuma sami gidan kamar yadda Musa ya kwatanta masa Yaro ya samu ya aika cikin Gidan akan yana son ai masa sallama damai gidan yaron ya shiga gidan ya fa i kamar yadda aka umarce shi Nura ne ya fito ofar gidan ya bawa abokin Musa hannu suka gaisa Abokin Musa ya gyara tsaiwa yana cewa "Dan Allah ko nan ne Gidan su farha?" Nura yayi saurin cewa. "Ehh nan ne yaya ake ciki?" Abokin Musa yace "Dama sa o ne Mijinta ya bayar a bawa Babanta ina son ganin Baban nata idan babu damuwa" Nura ya an yamutsa fuska cikin Alhini yace "Gashi baban namu bai da lafiya yau kwanan mu biyu da fitowa daga asibiti ma yanzu haka yana kwance Dan Allah ina ne gidan da Farha take aure? ka daure kace wa Mijin nata ya kawo ta Kawu ya ganta dan dalilin aurar da ita da yayi ne ma wannan ciwo ya same shi ance zuciyar shi ce take barazanar kamuwa da ciwo yanzu haka hawan Jini ke damun shi" Abokin Musa ya jinjina lamarin kafin yace wa Nura "To idan ba damuwa ko zamu shiga daga ciki sena duba shi" Nura ne yayi gaba Abokin Musa kuma yana binsa a baya Nura ya shiga akin Kawu Lokacin Umma tana bashi Koko Nura ya kalli Umma kafin yace. "Ya samu yana amsar kokon?" Umma ta share walla tace "Ehh amman da akwai an canji da an siyo masa ruwan shayi dan naga baya son kokon bai fiye amsa ba" Nura ya shafa aljihu gaba aya ziro yake sabida albashin Nasu Duk ya are a jinyar kawu yanzu hatta kai su Kansu Matan Gidan Ko wacce jarin ta ya ta u sabida siyan magani Yau haka suka tashi Ko ruwa babu agidan dan tsananin Babu shiyasa a wannan lokacin Umma itama kawai dauriya take amman inda za'a gwada Jininta itama tasan yahau sabida yadda an Gidan da matan gidan suka sakota a gaba da habaici da fa arta
Chapter 48 · 0% Book details