Sashe 64
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mata pillo tana dariya sannan tace. "Ai wannan zazza i bazan dena ba har se naga auta ta, Sannan kuma da kike batun na aurar da farha babu fa abin da nayi mata na uwa Kina kallon yadda wannan aure yazo abu kamar almara babu wani shiri haka aka tafi da yarinyar nan kamar Marar gata ko sabbin kaya babu" Umma ta fa i maganar cikin damuwa Hirar su suka cigaba dayi har zuwa lokacin da Ikram ta dawo daga makaranta ta gaishe da yaya nafisa ta wuce aki ta cire kayan makaranta ta fito ta shiga kitchen ta zubo abinci ta zauna tana ci suna hirar su. Aliyu daga masallaci fita yayi zuwa cikin gidan su mahaifinsu yayi Musu sallama sannan ya kira Musa Suka wuce office dan ya anyi abin da zeyi kafin lokacin tafiyar shi ya cika dan Jirgin arfe ukun yammaci ne ze tashi dasu in sha Allahu........ *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 81* Tun da ya shiga office in shi yake faman aiki yana dam awa Musa dukkan wasu abubuwan da zasu gabatar Idan baya nan seda akai sallar azahar a masallacin Dake cikin kamfanin nashi sannan ya rufe laptop in dake gaban shi suka fita da Musa zuwa masallaci bayan sun idar da sallah Office in dai ya kuma dawowa lokacin ya ago ya kalli Musa tare da bashi umarnin ya sai kayayyakin sawa irin dogayen rigunan nan inkakku sabida lokacin inki ya ure to ina ma yasan size in ta in ma inkin ne, yakai gidan salama sannan ya an yi siyayyar kayan motsa baki ya tafi dasu. amman yayi sauri ya dawo sabida ze kaishi gidansu fatima kafin Jirginsu ya tashi da ladabi musa ya amsa mai sannan ya fita ya laluba wayar shi ya shiga kiran Layin salama kusan sau uku tana ringing bata aga ba se daya kira na hu un sannan ta auka da muryar bacci ya hau yi mata masifar baccin me take bata ji kiran shiba Ha uri ta bashi umarni ya bata akan ta mi awa farha wayar salama ta mi e ta shiga akin da farha ke ciki bacci take sosai tace masa bacci take se cewa yayi ta tashe ta, ta bata wayar Salma ta cika da mamakin wannan naci haka amman taja bakinta tai shuru ta shiga tashin farha wadda ta Mi e bakin ta cike da yawu taje ta zubar ta dawo ta kar i wayar salma ta fita tabar mata akin. "Fatima kin tashi lafiya?" Taji sassanyar muryar shi acikin kunnenta. Ta turo baki tana wani kwa e fuska dan takaicin katse mata baccinta da yayi. Tayi masa shuru, yayi asa da murya. "You are angry with me because I woke you up, so I am sorry" ya fa a cikin asa asa da murya, still shurun nata ne ya kuma biyo baya yaji hankalin shi ya tashi ya kuma yin asa da muryar shi "Kin za i ki hukuntani ta hanyar yi min shuru idan ina miki magana ne kome fisabilillahi me yasa kike son aga hankalina ne?" ya fa i maganar yana sauke ajiyar zuciya mai arfi a hankali ta kwanta a saman gadon muryarta can ciki tace. "Ina kwana?" ya saki murmushi me sauti"Se yanzu kika san yaya na kwana bayan da shuru kika min" ta turo baki kamar yana ganinta tare da cewa"Bacci fa nake yi mai da i kasa aka tada dani" yayi murmushi "Sallah zanji kinyi and kina azumin?" ta wani yi aramar dariya "Ina yi mana ta yaya zan sha azumi babu wani dalili, sallah kuma tun asubah nayi kaima kasan ba wasa da sallah" yaja ajiyar zuciya tare da cewa "To Alhamdulillahi yaya kike jin zaman naki kuma yaya kike ji ajikin naki?" ta lumshe ido saboda har Lokacin baccin na kanta "Zaman nan yafi na gidanku da i sabida Aunty salama tasan darajar an adam kuma tana girmama ni, sannan Jikina lafiya lau sema arin kuzarin dana samu wanda yafi nada" ya Jinjina kai cikin rashin jin da in maganarta yasan magana ta fa a a fakaice wato gidansu ba'a san darajar an adam ba lallai ta ri i su Ammi acikin zuciyarta seya kawar da maganar yace mata "Jirgin arfe uku zamu bi wace addu'a zaki min?" tayi dariya "Allah ya kaika lafiya, idan kaje kayi addu'a Allah ya baka an uku da an hu u a wajan Aunty mami" da sauri yace "Kefa bakya son a dani?" ta rufe ido cikin jin kunyar abin da ya fa a mata sannan tace "Ni ai nai anta da yawa ina zan iya rainon a ai se su karyani ba yanzu ba ita dai Allah ya bata" ya cika da mamakin Furucinta "To idan Allah ya baki fa?" tayi dariya "Zan kar a amman wallahi sedai kaji da anka dan bazan iya musu komai ba Inji ma da nauyin cikin kai in sha Allah bama zan haihu yanzu ba yadda mata keci wiyar ciki data haihuwa" dariya yayi sosai lallai wautar fatima takai ta kawo tan tare da cikin ma bata sani ba sannan har take fa in ba zata haihu da wuri ba har sukai sallama dariya yake mata kuma hirar tasu tayi masa da i Sabida shirmen data dinga zuba masa Minti ka an musa ya dawo Suka wuce Gida wanka yayi ya fito cikin shirin sa har part in ammi mami ta raka shi addu'a ammi ta dinga yi masa Sadi da Bashir ne suka rako shi duk yadda jamila taso ganin Aliyu abin bai samu ba saboda yadda mami ta li ewa mijinta sadi da Bashir wata motar suka shiga daban driver yaja su shikuma ya shiga cikin wadda Musa yazo da ita suka wuce Gidansu farha seda ya gyara sosai ya saka face mask sannan ya sauka Yabar Musa a mota ya gane gidan duk da an gyara shi amman Yadda Gano gidan abin har mamaki ya bashi shi kanshi doka gate in yayi anin farha akin su ru ayya ne yazo ya bu e Ya zubawa Aliyu ido yaga fuskar shi a toshe Aliyu ya zame face mask in shi tare da cewa yaron "Ki ramin baba agida" yaron yace "Ai baya nan ya tafi gaisuwar Mutuwa" Aliyu yayi shuru kafin yace "To kace wa maman su Farhan tayi ba o a waje" Yau ce rana ta farko daya fa i sunan ta na la ani dan yaron yafi ganewa aiko yaron ya koma ciki aguje yaje ya gayawa Umma wadda tace wa Ikram taje ta gano mata wanene Ikram ta saka Hijabi ta fita Tana zuwa gaban Aliyu ta an saki fuska ta tsugunna ta gaishe dashi. "Wai umma tace waye?" Yayi murmushi yana kallonta. "Kema wace koke ce Ikram mai an malele?" Dariya tayi tana oye fuska. "Nice dai ikram amman bana an malele" Aliyu ya zubawa ikram ido lallai fatima tace yaga annenta seya yi mamaki amman duk da haka Yara ne saurin girma ne sukai. "Jeki cewa mama Aliyu ne yazo Mijin Fatima" Ai ikram seta ago tana dariya. "Lahh kaine ina farha to?" Ya zuba mata ido Tafi fatima fari da kyau ya kawar dakai. "Tana gida mana" Da sauri ikram ta juya cikin gida ta sanar da umma wadda Ita kuma umma tayi saurin shiga aki tana murna yaya nafisa ce tace wa ikram taje ta shigo dashi Ikram ta fita ita kuma yaya nafisa ta shiga gyara wajan. "Wai ka shigo" Ikram na gaba Aliyu yana binta a baya suka wuce babban falon gidan suka shiga arami na umma......... Yaya nafisa na zaune akan kujerun da aka zuba ananu a falon Aliyu yayi sallama ya shigo cikin nutsuwa yaya nafisa ta amsa mai sallamar kuma tana nuna masa gurin zama sedai ya i zama akan kujerar data ke nuna masa da sauri Ikram ta shinfi a mai darduma a saman aramin center carpet in falon ya zauna yaya nafisa se satar kallon shi take Kyau kamar shi yay kanshi Astagfirullah ga Nutsuwa wannan kuwa anya Mijin farha ne. "Ina kwana yaya mutan gidan?" cewar yaya nafisa ya ago ya kalleta bata fi sa'ar bashir ba itama farar ce kuma suna kama da ikram yaya akai basa kama da fatima ya kawar da mamakin shi tare da cewa. "Lafiya lau Alhamdulillahi" Yaya nafisa taji yayi mata kwarjini tashi tayi ta shiga cikin aki umma ta tarar da umma zaune a bakin gado yaya nafisa tayi murmushi. "Umma yana jiranki kije ku gaisa" Umma dama akwai jin kunyar surukai tace. "A,a Nafisa jeki kira su Babarsu Ru ayya su gaisa kafin na kintsa" Yaya nafisa ta ata fuska. "Haba umma gaskiya ki soma fita in yaso sena kirasu daga baya ai ya shaida kece mahaifiyarta ko" Ba yadd umma tayi haka ta saka hijabinta har asa ta fita Lokacin Yana ta jan Ikram ta magana tambayarta yake ajin ta nawa Ta dage tana gaya masa sega umma ta fito da sauri ya gyara nutsuwar shi kuma bai yarda sun ha a ido ba yayi asa da kanshi. Umma ta sami nesa dashi ta zauna. Da sauri ya ce mata. "Mama ina kwana mun same ku lafiya?" Lokacin ta ago da Murmushi da kuma alkunya a saman fuskarta tace. "Lafiya lau yaya mutan gidan?" Lokacin shima ya ago ya kalleta da sauri yayi asa da kanshi Ko ka an ba zaka ce maman fatima bace sabida basuyi kama ba Itama fara ce tas. akin shuru yayi. Har yaya nafisa ta fita domin kiran mutanan gidan.....*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 82* akin Babarsu rukayya ta soma shiga ta gaya mata tazo ga mijin farha yazo sannan ta shiga akin babarsu hadiza wadda dan tsananin ru ewa seda zaninta ya kunce"Nafisa mijin farha ko mijin fa'eeza?" Yaya nafisa tai dariya tare da cewa "Mijin farha dai shine yazo ya gaishe daku" Da sauri ta juya ta koma falon Umma bata zauna anan ba aki ta