← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 94

Sashe 31

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

aki harka jima a akin nata Me kuke yi?" Wara ido yayi Wanda hakan ya ara haska zatin kyan da Allah yayi mishi. "Ban fahimci me kike nufi ba Ammi I don't understand what you mean by this statement kimin yadda zan fahimta?" Ya fa a yana kuma duba agogon shi ya matsu yabar Falon sauri yake. "Naga kamar sauri kake ka tashi ka tafi" Ko motsi ya kasayi sabida dama can in Ammi tana fushi baya iya kata us yanzun ma wannan yanayin ya ji a tare dashi. "Please Ammi Kada na fita kina fushi dani" Ya fa a Yana arin alo Murmushi amman ya kasa dan har yanzu ma ogwaron shi a bushe yake tamkar wanda aka gasa da wuta. "Nidai kawai ka kira Musa yazo ya auke waccan jarabar Tunda kake baka ta a ma an uwan ka irin dukan daka Musu akan wannan yarinya ba Haka kawai ban san abin da ze faru nan gaba ba sabida haka tun wuri gwara tasan inda dare yayi mata" Ya zuba mata ido harta kammala maganarta kwantar da murya yayi sosai. "Ammi sai kawai abar Su, akanta suna dukan ta itama fa mutum ce kamar su meye bambancin su? ila ma tafisu Mu ami a wajan Allah wallahi akan wannan yarinyar sai muga ba daidai ba wajan Allah, Gaskiya Ammi bani da idanun dazan tari musa akan yazo ya auki anin mahaifinsa a gaban mahaifiyata ta kasa ri eta bawan Allah'n da ila ma ya girmeni amman Hidima yake min ba dare ba rana Girmamani yake tare da dukkan wani abu nawa Musa yana min abin da ku ina ba zasu mini ba I can assure you of that' Har yakai aya a bayanin sa tana kallon shi dama tasan za'ai haka wani irin kafaffan a Allah ya bata tun yana arami haka yake idan yace Eh hakan ne idan yace a,a da wuya a sauke shi akan wannan tsarin. aga murya sosai. "To naji bayanin ka ai kai Ko an jarida bai kaika tsari da tambayar tsiya ba To kajini da kyau bazan lamunci iskancin ta agidannan ba wallahi ta ara misayar yawu dasu Safna sai na koreta da kaina ba tare da Neman shawarar kaba baze yuwu yara da gidansu azo a takurasu ba kuma kai ma daga yau kada na kuma ganin daidai da magana ta ara ha aku nan ga Hajjo nan da muka shafe shekaru ai banga kana Janta kamar yadda kake wa yarinyar can ba mai kama da sauro" Ta fa a tana wani irin huci. "Ammi halittar Allah ce dai ba kyau ka ha a mutum da dabba Don in aka barka kai ba zaka yi dukkan su ba, Amun afuwa tunasarwa ce" Daga haka ya mi e yabar mata falon batare daya Yi mata sallama ba. Ammi tagumi ta zabga kafin ta fara magana da hajjo dake jere abin karyawa a dining. "Hajjo kinga baba ko An ya zan iya barin yarinyar nan agidannan tunda nake da Baba bai ta a Yin ja in ja akaina ba sai akan waccan matsiyaciyar mai kama da Tsinken sakace Ina da sake" Ta fa a tana Mi ewa tsaye da sauri Hajjo ta araso. "Haba hajiya Amina ina tunanin ki ze tafi duk abin da ana ya gaya miki gaskiya ne Kada kije ki fa a Fushin Allah sanadin yarinyar nan fa a ne sunyi shi da su Safana sabida haka Ki rabu dasu shi kuma kin san ana yana da tausayi Ta yuwu tausayi yarinyar ta bashi amman ki kwantar da hankalin ki" Ammi har Lokacin se huci take. "To ita dasu aya ne gidan uban ta ne da gadon ta acikin gidan Haka kawai bare yazo yafi an gida" ( Hhh hajiya Ammi gidan Mijinta ne kece baki da masaniyar hakan ) Hajjo ta kuma yin asa da murya. "Ina fa ba gidan uban ta bane wane Mutum da aikin Aljan ai wani kaya sai amale ke auka Allah ya huci zuciyar uwar akina ki mata afuwa mai zuciya da sisin gwal uwar sadi da Aliyu ga bashir a gefe Allah dai ya ji an Alhaji da gafara ya raya su salma" Ammi bata iya furta komai ba ta wuce aki a ranar ba wanda ya kuma fitowa falo sabida ammi a ule take an ta an gwal tana akin su Safna na cinyarta sajeeda na kafa arta ta gama gasa Musu Jikin su sai kuka suke duk Fuska da Jikin nasu ya haye yayi sumtum ita kam Safna data fi Jigata zuwa azahar zazza i ya rufeta har rawar ari take hankalin Ammi daya kuma tashi rasa yadda zatayi da safna tai daga arshe wayar salma ta kira tana sheda mata A gigice salma ta hawo Mota daga asibitin data ke aiki kasancewar ta Nurse Ce ta tawo gidan bayan ta shaidawa Mijinta halin da ake ciki ta cikin waya. Zuwan salma ne yasa Ammi ta an sami Nutsuwa Allurai salma ta rubuta da arin ruwa ta bai wa driver yaje pharmacy ya siyo musu. Minti ka an ya kawo ta ha a alluran cikin ruwa ta ara wa safna wadda zuwa Lokacin har baccin azaba ya kwasheta itama sajeeda maganin ciwon Jiki ta samu tasha ta kwanta Salma ta dubi Ammi wadda har tayi wujiga wujiga dan fargaba tace mata. "Ammi wai meke faruwa ne agidan naki da alama ba normal zazza i bane kamar akwai shatin duka ajikin an naki Allah yasa ba Bashir bane ya sauke gajiyar shi ajikin su?" Ammi da ta kuma ha e rai tamau ita ta dubi salma tare da cewa........ *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 34* "Ai inda Bashir ne ya dake su da ba zakiji wayata ba, sabida ina bashir ze iya musu wannan azababban dukan" Salma tasha jinin jikinta can kuma tace. "Ammi Allah yasa ba rashin kunyar tasu suka ma wani a waje ba dan wallahi ba kowa ne ze iya jure halin an kiba Shiyasa kullum fa an da nake musu kenan wannan tasa yanzu suka min aura suka dena zuwa in da nake don basa son gaskiya" Ammi tayo kan salma tana cewa. "Kin fara wa'azin naki ko me shegen iyayi da manyan ce kamar wata uwata to an uwanki ne ya saka waya ya zane su kamar jakai haka ya Mayar min da ana wallahi ba dan cikin su aya ba sena maka shi a kotu" Salma ta kama ha a kullum Abin Ammi ara gaba yake akan su safna su ka ai ne matsalar Ammin su. "Ammi akan Su safna zaki maka Yaya Ali a kotu? dan nasan Ya Sadi baya kano tunda kika ce an uwana nina san da Ya Ali kike Ammi meye yayi zafi Ammi Kin san baze dake su There is no reason ba" Salma takai maganar cikin sanyin halin ta wanda kowa yasan ta da hakan sam bata auki duniya da zafi ba. "To bari kiji wata matsiyaciyar a musa ya kawon yau kwana biyu wai marainiyace anin mahaifin sa tunda yarinyar nan tazo gidannan shikenan Ya shiga takura wa annen shi akan ta dan kawai safna zata shiga toilet taje tana buga mata ofa akan ta Mi e ta wanke mata Shine tahau zagin mahaifin safna kin san safna da zuciya koni yaya nake da ita shine fa suka hau kokawa Sajeeda ta fita tana taya safna Wallahi Salama baki yadda ya Dinga dukan an nan ba kalli fa jikin su duk shatin tabon Duka" Ta fa a a ufule. Salma taja ajiyar zuciya. "Ammi Idan na fahimceki Musa P.a in yaya shine ya kawo Maki ar uwarshi amman kamar aiki zata ke Miki Ammi akwai gyara anan shin Kin bibiyi kowa acikin su kin gano me laifin ammi a fa na kowa ne su yanzu su safna ba zasu iya wanke Toilet ba har se me aiki tazo ta wanke Musu kafin su shiga fisabilillahi Ammi wani a namijin ne ze yarda da haka wallahi ni yanzu baban su Dady kafin ya tashi na kammala komai idan ze tafi Office da abincin sa yake tafiya kuma kinga dai ina aiki wani bin har Night duty nake amman Ban ta a sakaci da hidimar shiba to su wa annan idan basu saba tun yanzu ba ai ba'a san mijin da zasu aura ba Dan kawai yayan su yana da ku i se ya zamana komai se an musu" Salma ta fa a tana Hararar gefen su safna. Ammi cikin osawa da maganar salma tace. "To idan basu ji da i yanzu ba se yaushe zasu ji Da wace irin wiya ce bamu sha ba ke kinga rufa min baki lokacin abu kawai ayi sa idan ya wuce ba za'a yi ba" Salma tai dariya me ciwo. "Ammi kenan idan watarana mune watarana ba mu bane mu dinga tina Mutuwa kada ki tafi ba fata nake ba kibar an nan cikin wahala yes wahala mana wallahi Koni ba zan iya Ri on su da wannan halin nasu ba bare kuma matan Yayye wa anda basu da tabbas Shi kan shi ya Ali in wani abun ai yana sakar muku ne dan bashi da an kanshi amman bara kiga ya sami matar da yake so da an kanshi idan ance wani ma yayi wani iskancin baze yiba haka kwana ki shima bashir ya kirani yana masifa wai london yake son zuwa ya aro karatu ya Ali yace yayi ha uri yaje Jami'atul madina sabida Yafi son bashir ya aro Ilimi akan harkar addini sosai ke baki ga yadda ya dinga cin mutunci ba ni ai naso a gaban yayan yayi da ya ci uban shi Shiyasa naji da i daya hana shi fita wajan ma kwata kwata ya zauna anan in yara su dinga rashin Mutunci ana aure musu gindi" Salma takai aya. Ammi ta aga mata hannu alamar tai mata shuru. "Da kike min fatan mutuwa ko yanzu tazo ni nagode Allah Kuma da kike Maganar matan yayye ko ba wanda ze ri en su mami Allah mata albarka zata ri e min ana har ma tafini basu gata zancen a
Chapter 31 · 0% Book details