Sashe 18
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zai Fita. Tana ji tana gani aka saka kayanta cikin Mota itama ta shiga Musa yaja Motar suka Nufi Gidan Mijin nata. Suna tafe tana kuka har zuwa sanda suka arasa ofar gidan masu gadi suka Wangale aton Gate in adaidai nan farha ta aga kanta tana kallon aljannar Duniya. Musa ya dube ta. "Alhaji yace a gaya miki, Sunan shi Ali Madaki wanda kikai jagora wajan Ya a labarin shi akan arya sannan yace koda wasa kada ki Kuskura ki nuna kina da ala a dashi In kina son zaman lafiya acikin Gidannan" Jikin farha rawa ya kama tsoro nadama fargaba sune suka rufeta Ruf Auren aukar fansa yayi da ita kenan ashe yaudarar ta yayi ya ha ata da iyayenta ya rabata da saurayin ta Kukan ma kasawa tai a wannan Lokacin tasan kuka ma rahma ne, Tana tuna furucin kawu gabanta ya kuma fa uwa daya ce kada ta nufo masa gida da ko wace matsala, Lallai Bawan Allah. Ta fa a a zuciyarta tana Jan ajiyar zuciya ta kalli gabas da yamma ko ina na gidan akwai jami'an tsaro babu damar guduwa to ina ma zata je "Fito Muje Ciki" Musa ya fa a Bata da za i illa sauka tabi bayan shi hannunta auke da jakar kayanta. Babban parlon daya fi girman Gidan su suka shiga. Tsayawa fa in kyan parlon da tsarin shi ata Lokacine Musa ya zauna a asan Carpet itama ta zauna. Ya kalli dattijuwar dake jera kayan abinci dining. "Hajja dan Allah ki mana magana da Ammi" Hajja ta juyo da Far'a kana ta nufi wata hanya Jim ka an ta dawo tace masa tana zuwa. amshinta ne ya fara yi musu sallama Kafin ta araso Wajansu Kallo aya farha tai mata ta gane itace mahaifiyar Aliyu dan ga kama nan sosai. Gaban farha ya fa i haka kawai taji tana Masifar shakkar Ammi. Musa ya gaishe da Ammi cikin ladabi itama farha tayi yadda yayi Ammi ta dubi Musa da kulawa. "Musa kwana biyu Ka uya?" Ya shafa kanshi. "Ammi ayyuka ne suka sha kaina, Dama Ammi Nazo da alfarma wajanki ne wannan anwata ce daga auye anin mahaifina babanta ya rasu Shine nazo da ita koda aiki a wajanki a bata" Farha sakin baki tai tana kallon Musa cikin mamaki. Ammi tai Jimm. "Ni ina da masu aiki, Amman Naji Aliyu yana cewa Mai girkin part insu tayi tafiya jiya, To zata zauna a angarena Ga aki nan a falo ta saka kayanta zata dinga Min gyaran akina dana su Sajeeda, Sannan ta dinga zuwa part in Aliyu tana musu girki ina fatan ta iya girkin, albashin ta zamiyi magana da ita anjima naji nawa za'a bata" Musa ya hau godiya kamar zai ari baki. Sannan ya tashi yayi musu sallama yabar parlon. Ammi tace. "Yaya sunan ki?" Muryar ta tana rawa tace. "Fatima" Ammi tayi murmushin asaita. "To fati saka kayan ki a wancan akin" Daga haka ta mi e ta koma in da ta fito. Farha Kwantar da kanta tayi a saman kayanta tana sakin wani irin Kuka mai Ban tausayi.......... *LAST FREE PAGE* *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* Wannan shine arshen shafin kyauta base na zauna na rubuto Muku abin da zai faru ba kuma kun san akwai cakwakiya acikin wannan labari In sha Allah duk wanda ya saya zai alfahari da karantawa Nagode masoya sai najiku Allah ya baku ikon siya ya hore muku Amin. *RABO YA RANTSE* *17* *A LOVE STORY 17* Kuka take da iyaka cin arfin ta Falon babu kowa Bare ta sami mai rarrashinta wata irin nadama marar amfani ce ta rufe ta. A hankali Hajjo data gama jera kayan abincin ta araso wajanta. ata wannan kuka, Bashi ne ze miki ba ha uri zaki Kowa da yadda Allah ya tsara masa rayuwar shi" Share hawayen tayi tare da aukar Jakar kayan nata ta nufi cikin akin da Ammi ta nuna mata a matsayin nata. Babban aki ne Mai saitin gado da Wardrobe sai madubi tare da ban aki acikin sa Kayanta ta aje agaban Wardrobe in ta nufi ofar ban aki Da komai na amfani acikin ban akin Wajan tap in ruwa ta nufa ta wanko fuskarta. Ta dawo gefen gado ta zauna tare da zabga tagumi, A fili take furta. "Bawan Allah ban zaci haka daga gare kaba Dama Ramuwa ce ta sanya kazo kace zaka aure ni, Na yadda dakai na amince dakai na rabu da Salim na atawa umma da kawu rai, Ya Allah ka farkar dani daga wannan mafarki" Ta fa a tana fashewa da wani irin marayan Kuka mai cin zuciya darai. Jin kiran sallar azahar wanda yake nuni da cewa masallacin acikin gidan yake ta mi e ta shiga ban aki ta auro alwala tazo ta shinfi an kwalinta Sallah tayi tana zaune tana Tunanin Gidansu Hajjo ta turo ofar tare dayi mata sallama. ago idanunta tana amsa sallamar Hajjo. ata har yanzu kukan bai are ba, Allah sarki naji Musa yace marainiya ce ke kagi arama Taso Muje angaran masu aiki, kici abincin rana ai ke ki godewa Allah ma da Hajiya Ammi ta baki aki a angaransu" Ita dai Farha bata cewa hajjo Komai ba haka ta mi e suka fita har Lokacin Falon babu kowa kayan abincin ma Babu alamar an ta asu. Suka fita daga Falon wata kwana suka sha wadda sukai tafiya mai an nisa Kafin su arasa wani waje wanda aka zagaye da Doguwar katanga akuna ne reras har guda Biyar Abin da ya bawa farha mamaki mata ne kusan su Biyar har da yaran su wasu na wanki wasu na tsifa. Hajjo ta nuna mata wajan zama matan suka bita da kallo. A hankali tace musu. "Sannun ku ina yinin ku?" Suka ha a baki suka amsa mata Gaisuwar. "Wannan sabuwar mai aikin hajiya Ammi ce, To ata ga an uwanmu ma'aikata nan wannan sunanta tabawa Sharar Falon Hajiya Ammi ne aikin ta, wannan sunan ta ahare Goge Falon Hajiya Ammi ne aikin ta wannan kuma Su ukun suke dafawa masu gadi da masu bawa fulawowi ruwa da masu Sharar harabar Gidan da masu Goge mota Abinci. Ni kuma ni nake Dafa abincin sashin Hajiya Ammi dukkan mu nan A angaran Hajiya Ammi Muke aiki shima Alhaji yadda kika ga nan haka angaran masu aikin shi yake" Ita dai farha bata gane Maganganun da Hajjo take ta fa i ba haka ta sunkuyar da kanta asa Hajjo ta shiga aki ta fito da atuwar Roba e da shinkafa da miya da salak da nama ba zaka ce cimar an aiki bace dan ruwa ma na jarka ta auko sai hucin sanyi yake. Hajjo tace mata. "Ki saki ranki ata kici arzi i ki barshi a mazaunin shi tunda naji Musa yace ke marainiya ce naji ina aunarki, Kinga ni nan ban ta a haihuwa ba sama da shekara ashirin nike wa Ammi aiki tun Marigayi nada rai muna tsohon gidan shi na baya kafin Alhaji Ali ya gina wannan komai kike so ki saman zan baki" Farha ta an sami nutsuwar maganar Hajjo dan ko ba komai ta sami uwa ta an tsakuri abincin ka an ta mi e ta Nufi famfo ta wanke hannunta Sauran matan wajan nata kallonta Suna son magana amman daga gani shakkar Hajjo suke sabida da alama Hajjo Boss ce acikin masu aikin gidan. Zama tayi tana kallon yadda suke harkokin su Gefe guda tana jin yadda Hajjo ke bawa ahare Labarin, Cewar Ammi tace wannan hajjin da ita za'aje Alhaji ya biya mata. Har wajan la'asar tana zaune can dai Hajjo tace mata ya kamata ta koma ciki koda aikin da zata wa Hajiya Ammi sai da tayi sallah sannan tayi Musu sallama ta tafi. ahare ta dubi Hajjo. "Hajjo ina kika samo wannan anuwar yarinyar kuma?" Hajjo tace. "Wallahi Musa yaron Alhaji ne ya kawota azu taiwa Hajiya Ammi aiki Ni tausayi ta bani naji yace marainiya ce" ahare tai jugum. "Kai hajjo antar yarinyar tayi yawa amman daga gani tana da shekaru damma Allah ya kawo ta hannu na gari matsalar aya ce ammatan Ammi suna da takurawa Mutum Musamman Bashir bai da Kirki gaskiya" Ire iren maganganun sukai tayi har zuwa sanda suka mi e domin suyi sallah. Farha tana shiga Falon Ammi Sajeeda da Safna suna cin Abinci tai sallama Bata kalli saitin suba tayi hanyar akin ta. Sajeeda ce ta aga Murya sosai. "Village girl come here" Sarai ta san da ita suke amman bata waigo ba ta cigaba da tafiyarta. Safna da wani irin sauri ta arasa wajan Farha ta finciko Hijabin ta. "ke auye kina ji ana miki magana dan rashin a'a zaki tafiyarki?" Farha tabi Safna da kallo doguwa ce sosai fara tana yanayi da shi, Daga gani ba zata wuce sa'arta ba. "Kiyi ha uri ban auka dani kuke ba" Dariya safna ta kwashe da ita sajeeda dake saman dining itama ta taya ta adaidai nan Ammi ta fito falon "Ku kuma dariyar me kuke Allah ya shirya min ku" Har Lokacin dariya suke. Kafin Sajeeda dake dining tace wai Mun mata magana ne da turanci shine wai bata san da ita muke ba Ammi ita ce sabuwar mai aikin namu?" Ammi itama dariyar tayi tana zama a saman kujera. "Ita ce, Yarannan baku da dama ke fati Kibi waccan corridor in zaki ga two bedroom nawa kije ki gyara min ki wanken toilet" Ammi ta fa a hankalinta kwance batare data tsawatar wa yaranta abin da sukai wa Farha ba. Jikinta a mati ar sanyaye ta nufi inda Ammi ta kwatanta matan akin farko ta shiga ta gyara shi tsaf Na biyun kuwa wanda take zaton na ammatan ne taci azabar gyara domin komai a zaune yake hatta panties insu sai da ta auke har magariba tana faman Abu aya sabida bata da saurin aiki. Aliyu tunda ya tashi ya je station in da aka kai Md Direct kotu aka mi a md Aliyu ya kira lauyan shi suka anyi maganganu dashi sannan aka tsaidar ranar shari'a ranar monday tunda Md har Lokacin ya