Sashe 46
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya shiga Part inshi yayi wanka ya sauya kaya dan duk wanda ke Jikin shi sun dame shi ya sauko asa Mami ya tarar zaune Cikin shiri da aramar akwati a gabanta. "A,a mamy lafiya na ganki kamar me shirin Fita wani waje?" Kuka ta alo mai sauti. "Mama ce ta fa i a napep shine zanje dubata ila ma na kwana tunda Ta bugu sosai" Ya zauna yana cewa. "Subuhanallahi garin yaya yaushe hakan ta faru?" Ta goge hawayenta tana cewa. azu nan Hassana take gaya Min gashi suma basa gida suna auye ita ma Amir ke gaya musu dole Ni zani na kwana dama kai nake jira kazo" Ya kalleta. "Ita ma dai ina motar dana bawa Amir in nace ya dinga kaita Unguwa ya kamata ta daina hawa Motar haya" Mamy da sauri tace. "Ai ta lalace Motar" Ya Ha e fuska"Shine baki gaya min ba me yasa?" ta kama wasa da yatsunta don motar Tuni sun siyar sun Mi awa Bokaye inta "Ok Next week Musa ze kai musu wata Kije driver ya kaiki Ki mata sannu kafin nazo Musa ze kawo Muku sa o Gobe" Godiya ta fara yi masa ya aga mata hannu dan baya so ta mi e ta fita daga falon Driver ta kira ya tafi kaita Gidan nasu. Ya mi e bayan fitar Mami Saman shi yahau ya gama abin da zeyi ya rufo akin ya kashe hasken Falo har na asa ya Rufe falon ya fita daga part in Ya je Mota ya auko abin da ya siyo ya shiga Sashin Ammi ba kowa a falon dama basu fiye zaman falo ba Haka ya Shiga wajan Farha ya rufe ofar ya kunna hasken akin..................*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 54* Tana ta baccinta har Lokacin ya aje ledojin hannun shi ya arasa gefen gadon ya zauna bayan ya zaro wayar shi daga cikin aljihunsa wadda ke faman yin ringing! Momcy ce matar Marigayi Alhaji Hamishi uban gidan shi rejecting in kiran nata yayi shi ya kirata. "Assalamu alaikum" Ya fa a daga angaren Momcy ta amsa cike da damuwa. "Wa'alaikassalam, Aliyu baka samu ka shigo in ba kuma ina ta jiran ka" Ya shafa kanshi kwata kwata ya manta. "Ki ha uri in sha Allah zanzo na manta ne" Momcy tace masa. "Dama nasan ka manta ne dama maganar Hanan ce" Aliyu yace. "Ina sauraron ki ko dai sena zo inne?" Momcy tayi saurin cewa. "A,a bari kawai na gaya maka, Yau kwana biyu da Hisba ta kamasu a Wani gidan shaye shaye ita da awayenta dama shine wayar da nake ta yi maka Amman Alhamdulillahi Mijin Hasina yaje da yar suka bada ita" Aliyu yaji ya ka u da wannan magana wato har iskancin Hanan yakai haka. "Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un Allah ka shirya mana zuri'a ki ha uri kada ki mata baki dan Allah addu"a ka ai zamu yi mata" Momcy ta fashe da kuka tana cewa. "Ina wa Allah godiya daya bani Hanan Amman wallahi lamarin ta ya isheni dama zata mutu na huta" Da sauri ya katse ta da cewa. "Kada ki ara fa in haka domin Kamar Kin gaji da jarrabawar Allah ne dan hanan jarrabawace gareki Kuma in sha Allah komai ze zamo labari" Da sauri momcy tace. "Aliyu yaushe wannan labari zezo kwata kwata na rasa halin wata auko yarinyar nan mahaifinta Mutumin kirki ne kowa yabon sa yake wallahi Hanan bata yo halin mu ba" Aliyu yayi murmushi me ciwo kafin yace. "Momcy sedai ki ha uri, Tun asali kece da laifi domin Kin sakarwa su Hanan batare da kina kwa ar su a matsayin ki na uwa ba, Sau tari zanzo gidan Hanan tace Miki zata fita baki ta a tambayarta ina taje ba Sau tari zaki ganta da awa baki ta a cewa ina ta samo wannan awar ba sau tari zata fita school baki ta a Bibiyarta a makarantar ba, Sannan kuma da mahaifinsu ya rasu mai yasa zaki dam a Musu dukiyar mahaifin su batare dakin saka wani na juya musu ba to Kinga duk ire iren wa annan Abubuwan sakacin daga wajan kine dama in uwa bata saka ido akan anta irin hakan tana faruwa" Ya fa a a hankali. Kukan ta cigaba dayi domin dukkan maganar shi akan tsari take. "Haka ne Aliyu Amman yanzu ina kan gyara kai dai ka tayani addu'a" A tausashe yace. "In sha Allah ina hanan in bani ita" Momcy ta mi awa Hanan wayar. Shuru Hanan tayi tana hararar wayar. "Nasan kina jina ko to wallahi Ki shiga hankalin ki kuma lallai acikin an iskan mazan da kike bi ki gaggawar fito da Mijin aure in ba haka ba sadaka zan bada ke Sakarai marar tunani" Kashe wayar yayi yana jin zuciyar shi babu da i bai so wannan adda ra ta fa awa ar gidan mutumin arzi i kamar Alhaji Hamishi ba. Tunda ya kunna hasken akin ta farka sedai tai shuru ne sabida tsoron ha a ido take dashi Musamman daya shigo mata adaidai irin wannan Lokaci Rawar Jikin tace ta aru. ara kasa kunne tayi lokacin da taji yana wayar ta rasa dasu wa yake wayar wadda tasan bada an gidansu bane Jitai ta damu data san wacece Hanan in data ji ya ambata tunda sunan matar shi Mami. To wacece hanan meye hala ar shi da ita da har yake za ewa akan lamarin yarinyar. e baki tayi a zafafe ta tashi ta dira daga saman gadon toilet ta shiga wanka tayi sabida taji arfin Jikinta ta auro alwala ta fito har Lokacin yana zaune yana danna wayar shi ta sauya kaya a toilet ta fito fuskarta a aure ta shinfi a darduma ta tayar da sallah ta idar ta mi e ta tsaya a saman kanshi ganin bai da Niyyar magana. "Ka tashi ni zan ka e gado na kwanta" Ta fa a tana hararar shi. Bai kulata ba se ji tai ya janyota jikinsa amshin turaren shi ya cika hancinta ta Lumshe ido gabanta yana fa uwa. Ya ja hancinta yana aje wayar shi a gefe. "Fatima sarkin tsiya to anan zan kwana" Zaro ido tayi tana Jin irjinta yana mata wani irin duka da arfin gaske. Kafin ta aro jarumtar furta masa. "Nidai kai tafiyarka dan Allah bana son kwana da Mutum a kusa dani" Murmushi yayi tare da cewa. "Sabida me bayan ni bargo zan zame Miki daman yau Garin sanyi ake" Da sauri tace. "A,a wallahi zafi ake shiyasa ma nake son kwana ni ka Bece mata komai ba ya sauketa daga Jikin shi ya arasa inda ya aje ledojin ya auko su. "Oya sauko kici abinci ki sha magani" Turo baki tayi yadda taga fuskarshi babu walwala ne yasa ta sauko ya tura mata Doyace soyayya da miyar kifi se kayan marmari shikam kankana taga yana sha ta an tsakuri Doyar taci Kifin sosai dan ya mata da i Mi ewa taga yayi ya shiga Toilet ya jima kafin taga ya fito a gaban Wardrobe taga ya tsaya ya tube jallabiyar jikinshi Daga shi se Gajeran wando ya araso gabanta taga ya wuce gado ya kwanta Jikinsa duk gashi ne Musamman Kirjinsa Jikinta ne yahau rawa bata ta a ganin namiji babba a haka ba da yar ta wanko bankin ta da hannunta tana fitowa ta ganshi zaune da alamun Jiranta yake Fisgo hannunta yayi ya ora ta a saman irjinsa ya lalubi Makunnin wan akin ya kashe duhu ya cika akin Laluben Rigarta taji yana yi har ya sami nasarar Cilli da rigar ita dai zaro ido take sabida tsabar Tsoro Gaba aya jitai ya gigice se faman Yamutsa mata Jikinta yake da zazzafan salon shi ya ora Harshen shi a dokin wuyanta yana cigaba da ru a ta da salon shi Wani irin ba on lamari taji a dukkan sassan Jikinta Lokacin daze auki hanyar shi Ri e shi tayi da arfi hawaye take saki wanda har ya ji a masa irjinsa. "Please ban fa warke ba dan Allah kai ha uri" Ta fa a muryarta tana rawa. Cikin maye da shau in wajan taji yace. "Ummmm zaki ara samun goge wa ne a wajan Plsss ki barni" Daga haka wata irin dam a yakaiwa Tudun kirjinta yana ru a mata Jikinta a hankali ya ha esu suka zama abu aya Kuka take yana sanya harshe yana Lashe mata hawayen har majinar tata ma ha iyewa yake shi ka ai yasan a wata duniya yake gaba aya ya manta kansa ya manta tunanin sa se ita ka ai yake gani acikin duniyar shi ita ko tun tana kuka har hawayen ma yazo ya dena zuba a hankali taji Kuma ta an dena Jin azabar da take ji dan ba kamar Jiya ba yau bai sarara mata ba se tsakiyar dare kuma ya takura mata sesun yi wanka a daran kuka ta saka masa tace ita duk Jikinta ciwo yake mata bai saurare taba ya agata cak zuwa Toilet shi yayi mata wankan yabarta tai na tsarki suka fito Ita dai bacci ne ya sace ta shiko gani tayi yana ta sallah har zuwa asubah yana kan sallaya seda aka shiga masallaci ya tasheta shikuma ya fita a daddafe tayi sallah dan bacci ne akanta sedai wajan arfe shidda bawan Allah ya ara lalla o mata da wata sabuwar Fitinar dan cewa yayi se yayi kafi shayi da i, wannan karon kuka take tana masa magiya baiwar Allah zuwa safiya tayi wujiga wujiga duk ta ara komawa ar firit wanka tayo ta koma baccin Gajiya ta barshi a zaune yana waya daga ji da an uwan shi yake wayar ranar kusan a akinta ya wuni motsi ka an zece mata Menene Abinci ka ai ya fita ya siyo musu se Sallah ya kuma Kullo kofar ita har mamaki take ina su Ammi sedai data tuna ba mazauna falo bane setaji ta dena mamakin. Haka zalika daran wannan ranar ma Farha seda ta kira kaf an gidansu dan Aliyu bai mata ta sau i ba kwanan shi Uku a akinta sallah siyo