Sashe 80
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 96* Rabo Ya Rantse Arewabooks autarmanya "Sadi bani ruwa mai sanyi na sha Bashir aro Mini arfin Ac innalillahi wa'innah ilaihirraju'un Ya Allah ka farkar dani daga Baccin da nake yi Ni Amina na shiga Uku Mai yakai ni ga shiga Hurumin Ubangiji gashi nan tun kafin aje ko ina ya nunan niba komai bace" Ammi ta fa a lokacin sadi ya kuma kawo mata ruwan Bashir ya aro mata arfin Ac Amman gaba aya Jikinta zufa yake Se rawa hannun data ri e Gorar ruwan yake seda ta shanye ruwan tas sannan ta sunkuyar da kanta a asa ta Kuma fashewa da kuka! "Tabbas Hurumin Ubangiji na shiga domin Shine ya ha a wa annan yara kuma shine yay Nufin bawa auren su kariya Kuma shine yay Nufin sanya Rabon haihuwa a tsakanin su Amman ni da arfina da tasiri na a matsayina na Uwa naso na jijjige auren sedai Allah ya nunan Auren nashi ne ba nawa Ba ha a bani da arfi bani da wayo ko dubara ya Allah ka yafen Nayi laifi Kuma zan gyara dukkan Kura kurai na" Ammi ta fa a Bashir yayi saurin cewa. "Zuwa yaushe zaki gyara Ammi bayan kin bar kari tun ranar tubani Kin riga kin sa har ya tsallake ya tafi wanda bamu san wace duniyar ya tafi ba sannan Kin jefa zargi n ba shi muke soba dukiyar shi muke so tunda gashi nan har yana furta yabar mana dukiyar shi Matar sa da an sa sun fiye masa dukiyar daya tara Ammi Tun asali wannan tunanin ya dace Ki soma kafin ki zartar da Hukunci Amman se idanun ki suka rufe wa ganin daidai da aiki dashi gashi yanzu Kin rasa aya tamkar da dubu dan wallahi Yaya Aliyu ane guda aya tak! a gareki amman abin da yake Miki zaki tara a dubu basuyi miki ba Duk wata fankama da Muke da bazar wa Muke in ba tasa ba tun kafin yakai haka ya hana hawayen mu ya zuba asa da sunan na maraici Yake taimakon mu Ammi bazan manta ba In Yaya yaga ranki ya aci Kuka yake Miki Baya barin wajan da kike har se Yaga kin sami Nutsuwa Kin dena Fushi dashi ai kamata yayi Daga Lokacin daya Nuna yarinyar nan matar shice zaki zubar da makaman ya in ki kija ta ajiki Ki rungume ta ki nuna mata auna da soyayya da Kulawa Lokacin ne zesan Shima yana da uwa mai farin cikin samun aruwar shi gaskiya Ammi baki kyauta ba amman inna miki ba daidai ba a magana ta Ki yafe Min dan ke uwa ce a gare ni" Bashir ya fa a yana share hawayen shi! "Ban ji haushin kaba Bashir Don Dukkan maganganun ka gaskiya ne Kuma suna bisa kan tsari na gaskiya sedai nayi Kuskure kuma babu wanda baya kuskure naso ace mami ce ta soma haihuwa da Baba ada sabida ina zaton Duk wadda ze auro ba zata Min Biyayya kamar ar da ar uwata ta haifa ba sedai tashin farko na gane ita ma waccan yarinyar mai Biyayyar ce don babu wadda zatai abin da tayi Mini Naci mata Mutuncin ana suyi mata amman Ko a fuska bata ta a Nuna tana da ala a da Baba ba Ya Allah nasan nayi laifi Ina neman yafiya da gafarar ka sannan ya Allah ka kare Min Baba da matar shi aduk inda ya sami kan shi aduk inda ya ke Kada kasa hawaye da kukan da nake akan shi su zame masa masifa danni Uwa ce Kuma babu da i hawayen uwa akan anta Ni nasan Baba ze dawo gare ni yayi aurar zuci ne kawai amman kaf duniya baba bai ha a soyayyata data kowa ba In ka cire Allah da Annabi ( s.a.w ) Baba bai da sama dani seko mahaifin sa Ko wannan matar tashi wallahi ba fina tai a wajan saba Bai kuma fi son ta akaina ba Kawai acin rai ne tare da aukin Cikin Jikinta amman Nina san Baba soyayyarshi aya ce tana gare Ni sedai hurumi da matakin Soyayyar matar shi da an shima daban aran shi" Ammi takai maganar. "Ammi ki dena wannan kukan ya isa haka addu'a zamu tsanan ta akan Allah ya dawo mana dashi sannan kada ki saka damuwa aran ki Kinga kema lafiya bata wadace kiba" Cewar salama Ammi ta kuma Goge hawayen daya i dena zubo mata tare da cewa. "Salama kuka ai ya zama Dole wato ajiya fa uwar da Baba yayi wallahi bana Ko Tantama akan Abun da nai wa yarinyar ne acin rai yasa ya yanke Jiki ya fa i salama ke baki san halin da muka shiga ba Baba fa a asibiti ya kwana Numfashin sa ya auke Jinin sa yahau zuciyar shi ta Bugu Amman mai yasa ban duba halin da yake ciki ba nai sanadin acin ran shi ya tafi da ciwo Ga matar tashi naga aramar yarinya ce Tsorona da fargaba na kada ciwon nan ya kuma kada shi a gurin da ba Kowa nasa Ga matar sa ba wata wayayya bace ba Innalillahi wa'innah Ilaihirraju'un" Ammi ta fa a hankalin ta a tashe dan se yanzu ma wannan tunanin yazo mata a zuciyar ta. Salma ta ka u da jin wannan furuci na Ammi dan bata da labarin ciwon Aliyu. "Musa zaka ara tsayawa kai da fata fiye da yadda kake ada zamu ara ha aka Dukiyar Aliyu da arfin ikon Allah zamu tabbatar da ribar da ze samu yanzu tafi wadda yake samu Ada! sannan zamu toshe dukkan wata hanya da mutane zasu San baya tare damu Zamu Je gidan mai girma gwamna da kanmu tare da Bada Uzirin Sa o daga Aliyu cewa ya auki Hutu Ya tafi London Dan ya Huta acan wanda In mukai haka ina ganin zamu toshe Duk wata hanya da mutane zasu san abun da yake faruwa sabida Sunan shi ya riga yayi fice muddin Muka bar maganar nan ta fita akwai matsala Bashir bana son naji wannan magana ta fita ka kula ko Cikin Gidan su Baba bana son kowa yaji mu kuma zamuyi addu'a zamu saka ayi masa Akan Allah ya Juyo mana da hankalin sa Gida dan Aliyu shine garkuwar Mu Kuma in sha Allah zamu tsare masa martabar sa da Mutuncin sa yadda ya tafi yabar Dukiyar shi haka ze dawo ya sameta Zamu tabbatar da arfin Zumunci Zamu tabbatar damu zumuncin Mu ba irin na wannan zamani bane daga yau dukkan abincin da Komai da ake a wannan Gida da Ku in Aliyu nina soke za'a dinga fitarwa daga aljihunmu nida Bashir har sanda Allah ze Bayyana mana shi ba zamu ta a mai kwandalar shiba Bashir zaka zauna A Abuja Musa Kana kano Ni kuma Ina lagos zamu tsaya da arfin Ikon Allah" Sadi yakai maganar Cike da arfin gwiwa dana zuciya Sajeeda tace. "To Amman yaya sadi kasan fa Yaya Aliyu ba iya gidannan yake ciyarwa ba harda Cikin Gida da sauran Al'umma da yake bawa taimako sannan yanayin yadda Aunty Mami ta fita baka tunanin zata gayawa mahaifiyarta baka tunanin maganar zata fita?" Sadi ya kalli sajeeda. Kafin yayi magana Musa yay saurin cewa. "Nima nasan wasu gidajen da yake kaiwa kayan abinci daga ciki harda Gidan surukan shi Ni na auki wannan nauyi nima da aljihuna zan ke tura Musu da kayan abinci kyauta kamar yadda yake basu batare dana bari sun san halin da ake Ciki ba Dan Ni kam yanzu Alhamdulillahi Nima ina da Ku in dazan Iya tsayawa da afata dan Mai gida Aliyu Bangon sukari ne dukkan wanda ya ra e shi seya sha za i dan bayan albashina yana Min kyauta wadda take sani nai aramin suma wadda Nima da Ita nake Ri e iyalina nake aukar Nauyin an uwana Alhamdulillahi Nima na auke wannan nauyi" Bashir yace. "Tun da bani da nauyi Akaina ni zan ke aikawa da cikin Gida kayan abincin kamar yadda yake basu in sha Allah" Ammi tace. "Ni kuma musa a gayawa masu gadi duk sanda wani yazo Neman taimako a kirani zan Fito na bayar Sannan acewa ma'aikatan Gidannan tafiya ce ta kama shi zuwa London sabida kar suga Ya shafe Lokuta baya nan duk da yana tafiye tafiye amman wannan bamu san ranar dawowar shiba se Allah" Salma ta numfasa tare da cewa. "Ni kuma zan auke nauyin biyan ma'aikata albashi In sha Allah tare da Hidimar makarantar su Sajeeda kafin Allah ya bayyana shi Allah ya rufa mana asiri ya ara mana zumunci" Sadi da bai ce komai ba shine yayi magana. "Sajeeda maganar Mami ki barta yanzu bama tada Nutsuwar Ya a maganar ga wani sabida ayan Biyu ne Ko dai tana cikin damuwar Mijinta Ko tana cikin damuwar Kishiyar dayay mata Koda ta gayawa mahaifiyarta ma Ba zasu so maganar ta fita ba mafita zasu Nema Ko sakina data dawo Zan ka ata zuwa Jibi Muyi lagos bama zan bata damar sake wata Fitar ba In sha Allah ina tabbatar Miki da se asirin maganar nan ya rufu babu mai Jinta a waje sannan Ku tuna da wani abu kada kuga Mun auke dukkan Hidimar da Aliyu yake ku auka cewa yanzu Muma mun taka da afarmu zamuyi abin da yake yi to fa ku tuna gaba aya da bazar sa muke rawa Domin dukkan ku in da zamuyi amfani dasu Daga wajan sa zasu Fito dan albashin mu da dukiyar da muke da Ita duk a tare dashi Muka samu Ilimin da Muke aiki dashi Shine ya auki nauyin sa Haka kema salma Albashin da Kike auka da kasuwancin da Kike Dukkan su da bazar Aliyu Kike rawa dan shine ya tsaya Miki akai dan haka addu'a zamu cigaba dayi masa Allah ya bayyana mana shi Cikin oshin lafiya" Sadi yakai maganar Cikin Nutsuwa a Kun cika an Halak Allah ya saka Muku da alkairi Allah ya ara ha a kanku Allah ya bayyana Mini an uwan ku" Ammi ta fa a Lokacin ana kiran magariba Kowa ya tashi ya Nufi masallaci Su Kuma sallah sukai agidan Har akai Isha'i salma tana tare da Ammi tana kwantar mata da hankalinta. Musa ne ya shigo falon bayan