Sashe 90
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
udiri aniyar seya tashi Mutan gidan sallah sabida ya lura kamar basa tashin asubah sabida haka Buga ofar akin Inno yayi yace ta tashi tai sallah sannn yaje Jikin windown su shafa nan ma yace Wa mijinta ya tashi yayi sallah ya fita masallaci Bai dawo ba se wajan shiddan safe Lokacin farha ta Koma bacci Bakwai saura yayi wanka ya shirya bai tashe taba yayi tafiyar shi wajan aikin shi Alhamdulillahi bai sami matsala da kowa ba a wajan sema Girma da Mutunci da mutan wajan sukai ta bashi sedai rashin sabo da irin aikin ne yasa kafin Ya tashi wani Irin zazza in gajiya ya rufe Shi arfe shidda aka sallame su bayan an basu Ku in su a hannu Haka ya tawo Gida duk jikinsa ya aci da ba in mai sabida aukar arafe. Farha koda ta tashi bata ganshi ba tasan ya fita ne gyaran aki tayi ta ora abin karyawa ta gama ta zubawa Inno da shafa ta mi a Musu suna ta Godiya ta ha a wanke wanke Tayi ta share aki ta auko kayan sa Daya cire na jiya dana yau da nata ta fita ta wanke su ta shanya a tsakar gida suka zauna Inno ta fita dubiya Se ita da shafa wadda tai wake da shinkafa da manja da yaji ta zubawa farha wadda tace ba zata ciba Ran shafa ya aci Sosai ganin haka yasa farha ta Ci waken Kuma yayi mata da i Hira suka Soma yi da shafa kamar dama can sun saba. "Wallahi fatima naji da in zuwan ku sabida baban su baya son na shiga ma ota yanzu kuwa na sami ar tayin Hira" Farha tayi dariya haka sukai ta Hirar su shafa tace. "Na iya Kitso In naki ya tsufa Ki zo Nai Miki sabo Har da unshi sabida Kin san mazan yanzu se kana gyarawa Musamman Mijin ki na ga an gayu Ne sekin da gaske" Dariya suka sa tare da tafawa farha tace. "Shiyasa nake Ririta abina Sabida ammatan yanzu" Shafa tace. "Ban Hanaki ba wallahi Ki gyara Ciki da waje yadda ze ara rikicewa ya gigice sabida Wasu matan da yale yale suke janye wa mazajen mu hankali Kalli hannuna da kaina Koda yaushe akwai unshi da kitso ga kuma amshin Humra masu da i dana ke siya da kayan gyaran Jiki Duk da Mijina talaka ne ban bari kaina ya Kulle ba" Farha ta fuskanci shafa sosai tare da cewa. "To yanzu maman basma dame dame Ni ya kamata nai amfani dasu amman Ina da Juna Biyu" Shafa tai Murmushi. "Mace mai juna biyu ma ko batai Komai ba ita kanta Ni'ima ce dan yanzu Mijinki se yafi Jin da in ki fiye da ko yaushe amman duk da haka Ki dinga shan Kayan marmari Irin su ayaba Kankana kwakwa Dabino ki marka a su ki zuba madarar ruwa kina sha,Koki dinga cinsu a haka Zasu saukar Miki da Ni'ima sosai ga cukwi da dabino da Kwakwa Ni gaskiya nafi amfani dasu akan cushe cushen kayan matan nan wa anda ban san garantin suba amman kowa ce mace akwai ra'ayinta nidai nawa na gaya Miki Kuma Alhamdulillahi Mai gida yana yabawa sannan Ki dinga kama ruwa da ruwan umi In kin gama al'ada kuma ki dinga tafasa Samfarerar lalle da ganyan magarya Kina tace wa ki zuba a aton baho Ki dinga zama aciki, sannan Kuma Ki dinga amfani da turaren amshi na Jiki mai kama Lungu da sa on Jikin ki dan namiji baya son ya kawo Jiki yaji wari Ki tabbatar da tsaftar shi da taki In kikai haka kika ha a da Ladabi biyayya ar shagwa a Kirsa da saka ananun kaya to In sha Allah Kin siye zuciyar Oga" Dan dariya farha harda walla! anan suka ata Lokaci Sallah ka ai ke tayar dasu Har akai la'asar shafa ta Mi e don ta ora sanwar Dare Farha Kuma ta shiga aki ta udiri zata dage wajan gyara Lungu da sa o na Jikinta dan faranta ran Oganta. Tana zaune tana azkar ya shigo yanayin sa ta kalla ta gane kamar baya Jin da i tayi masa barka da dawowa ya zauna yana cewa "Washh fatima ya wunin dafatan dai Kinci abinci ko?" aga masa kai tana kallon Shi idanunshi yayi ja sosai kamar mai ciwon Ido ga kayan duk sun aci. "Mai zan dafa maka abin da yasa ban maka girki ba sabida bamu da fulas Kuma nasan baka son abinci mai sanyi" Ya kwanta yana cewa. "Fatima bar abincin nan bana Jin da in Jikina" Ya kwanta sosai yana ora hannunshi saman irjinshi. "To kaci wani abun acan ne?" Ta fa a tana matsa mai afafun sa ya Lumshe ido yana sakin Numfashi sabida ya gaji ga zazza i ga ciwon kai tashi tayi ta ora masa ruwan wanka ta Juye masa a bokiti takai masa bayi. "Ka daure kai wanka se a siyo magani" Ta shi yayi ya fita wankan ta Bishi da jallabiyar shi Bakin bayin ta Mi a masa Koda ya fito alwala yayi kayan daya cire ta ji a da Omo shi kuma ya fita masallaci. Itama sallar tayi Tana zaune ya shigo da leda a hannun shi ya aje ya zauna yana Kwantar da kanshi a kafa unta. Jikinsa zafi zau amman haka ya mi e ya fita waje wajan kayan daya ga ta ji a ya Nufa ya sunkuya yana wanke wa dan in ya barta ita zata wanke bayan yaga wankin data sha jiya da wanda tai yau rabon shi wanki har ya manta amman haka ya tirje kayan tas ya shanya Yana Wanke Bokitin ta le "Au wankin kayi Nifa zan yi kai da ba lafiya ba" Yayi Murmushi suka shigo akin gaba aya hannun shi ya fashe Duk yayi jajir abin ka da ba'a saba ba kamar zatai kuka ta ri e hannun "Dan Allah ka dinga bari ina yi kalla fa hannun ka" "Fatima ina tausaya Miki arama dake Allah ya jarabce ki da abubuwa kala kala a gidan auren ki" Hannu tasa ta toshe bakin ta. "Kada ka kuma fa in haka Kaji" Ledar ya janyo kankana ya siyo se Biredi da kayan tea Shine yasha kankanar ka an dan yace kada tayi girki shi iya kankanar ta ishe shi Bayan sunyi sallar Isha'i suka kwanta tsakar dare zazza in ya Rufe Shi sosai farha ta gigice ta ri e shi gam tana kuka tana masa sannu xuwa asubahi ya sami bacci itama baccin tai dan bata san ma ya tashi ya fita ba se tashi tai taga baya nan. Haka rayuwar taita tafiya Tun Aliyu yana zazza in rashin sabo har ma yazo ya saba Suna rayuwar sune Cikin rufin asirin Allah dan duk inda ake Neman matar Rufin asiri farha takai ta wuce Don komai in ya kawo tattalawa take, Duk tsurfa irin ta mai ciki farha tana mugun kawaici da cewar yayi mata kaza ko Ya sai mata kaza in da tayi Lokacin suna da shi yanzu rayuwar ta sauya Tuni ya yankar mata kati a wani asibitin Ku arami anan take zuwa awo Inno ke rakata Suna zaman su lafiya da shafa haka Mijin shafa ashe rashin abinyi ke saka wa baya Biyan Inno Ku in haya sabida magini ne se kuma sanda Ginin ya fa o seda Aliyu yasan yadda yayi ya samarwa Mijin shafa gyaran Mota anan Tashar da yake sabida shi ya iya gyaran Mota ranar su shafa kamar xasu ari baki dan Godiya Zaman su Yayi da i Cikin farha na da a Girma yana cikin wata na bakwai sedai in ka kalle shi zaka ce a ranar zata haihu sabida yadda cikin yayi Mugun Girma gaba aya ta Koma arama Se Girman ciki wanda idan ta zauna shima Cikin zama yake dan girma Ma Sha Allah. Watan su Hu u a kaduna sedai Koda Wasa Aliyu bai ta a mancewa da Ammin sa ba Koda yaushe tana ran shi Wanda Lissafin Cikin farha ya kama wata na bakwai kenan. *KANO* Haka al'amura suke ta faruwa Ammi gaba aya ta rame ta Koma wata iri Koda yaushe Likita yana kan zuwa duba Mata lafiyarta sabida Koda yau she jinin ta hawa yake Tun su sadi na Mata Nasiha har sun Zuba,mata ido sadi har kano ta zame masa Gida koda yaushe yana hanya sabida Jikin Ammi daya tsananta wanda Har Likita ya kafa dokoki akan dole seta cire damuwar ranta. Koda yaushe kukan ta Ina baba ya shiga tayi nadamar abin da tai wa baba da matar shi. Tun washe garin da mami ta koma gidan su Tajira.........*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE 104* Ta shirya fita wajan Bokanta. "Mama dan girman Allah ki ha ura da biye biyen nan mu Nemi yafiyar wa anda muka zalunta har yanzu fa muna da sauran dama nidai babu ruwana Allah ma yasani in har danni zaki Fita wajan boka Akan ki cutar da rayukan da suka yi mana alkairi dan Allah mama ki bari sabida ni Jikina yana bani Ba lallai Na ara zama da Aliyu ba" Tajira ta juyo a fusace. "Dallah gafaracan matsa ki bani waje wadda bata san abun da take yi ba to in kin ga na aje makaman ya in ya ar Amina da zuri'arta sedai kwana ne ya are" Ta figi mayafinta tabar gidan Hassana anwar Mami tai murmushin takaici tare da cewa "Aunty mami addu'a ce kawai mafitar mu Allah ya shirya mama danni ban ga amfanin Bin Bokayen nan ba basa arar ka da komai se Cin ku i yanzu dai ki duba tsayin shekara Goma kuna abu aya amman babu wani sauyi Da aka gani daga arshe ma dai Jiba yayi auren shi tuni har matar nada Ciki inda duba gaskiya ne mai yasa ba'a gano muku ba sabida haka abin da Allah yaso ka ai yake bayyanawa bawan sa Amman abin da ya oye babu wanda ya isa ya gano shi" Hassana ta fa a a nutse. Mami taja ajiyar zuciya. "Nidai Har ga Allah na tuba wallahi ba zan