← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 94

Sashe 12

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"i don't know his house" Ya fa a yana mayar da radion shi kunnen shi ganin zai ata musu lokaci yasa aya daga cikin Jami'an tsaron ya buga Masa tsawa tare da Nuna masa Id card insa Jikin mai gadi ya soma rawa Zufa tana karyo masa Nan da nan ya mi e yana cewa. "Let me show you" Suka bi bayan shi Sai da suka hau Adaidata sabida da an tazara daga nesa da gidan ya dakata ya nuna musu da ya tsansa yana cewa. "That house with a black gate" Daga haka ya juya da sauri, Suma basu wani takura mai ba suka nufi Inda ya nuna musun Gidan a rufe yake sai da suka buga Da dutse Md ya Fito yana cewa. "Waye?" Musa ya ma ale Murya kamar ta mata yace. "Nice Hafsa" Md yayi tsuku daga ciki kafin ya zare sakata caraf an sandan suka dam e shi batare da sun masa magana ba suka tura eyar shi Titi suka sami adaidaita suka tafi dashi station Gaba aya Md zare ido yake Jikinsa na rawa wata irin nadama ce ta rufeshi dama tunda ya shiga Gida hankalin shi ba a kwance yake ba Burinshi yaranshi su taso daga Islamiyya ya tarkatasu su gudu Matarshi ta fita auko yaran duk zaton shi itace ma dayake sunan nata kenan Hafsa wanda Musan yaci sa'ar Ambata shiyasa ya bu e Iya azaba Md yaji a wajan jami'an tsaron Amman Amsar shi aya ce wallahi ba wanda ya saka shi irar labarin shidai kawai yayi ya saki ne dan tashar sa ta sami Suna. D.p.o ya dube shi. "Wato irin kune ata gari masu tada zaune tsaye acikin al'umma kawai dan son zuciyar kanka da biyan Bu atar kanka zaka iri labarin arya dan ka sami aukaka a tashar ka" Ya kalli an sanda guda aya yace. "Officer ku shigar dashi Bayan kanta har sai ya bamu amsar abin da muka nema a wajanshi ta yaya za'a ce babu wani dalilin shi na fitar da labarin kuma an tabbatar shine mai tashar" Md cikin magiya yake cewa ai masa afuwa. Musa bai bar station in ba sai bayan sallar magariba Kai tsaye Waya ya kira Aliyu ya tabbatar masa da cewa an kama Mai gidan Radion an awa hukuma. "Ita yarinyar fa?" Cewar Aliyu. Shaf Musa yama manta da wannan Sabida haka komawa yayi cikin station in ya nemi daya ga Md. Bayan ya shiga Inda Md in yake tambayar shi yayi ina ne inda Wadda tai labaran take matar aure ce ko budurwa. "Wallahi Ranka ya da e nina tirsasata bata da laifi yarinya ce arama" Musa ya buga masa tsawa. "Ba wannan na tambayeka ba kwatancan ta ka ai na tambayeka?" Md yace. "Gaskiya ni bazan ce ga inda ta fito ba amman Yarona daya ta a min aiki an nan ofar nasarawa ne duk inda ka tambayi gidansu Gali anan layi na Biyu cikin ofar nasarawa za'a nuna maka gidansu Tare da anwarshi ya kawo min su tun last week" Musa yace. "Na fahimta" Ya mi e ya fita daga Wajan kanshi tsaye adaidaita ya kuma hawa sabida yadda Aliyu ya bashi tsoro ne yasan ya ko mota bai auka ba ofar nasarawa ya sauka yaci wiya kafin ya sami gidan wanda Ya sami Gali zaune da matasa a ofar gida ana hira Hannu ya bashi suka gaisa sannan yace. "Da Allah ina son ganin anwarka" Gali bai kawo komai aranshi ba ya shiga gida ya kira Shema'u duk zaton shi Ko Musa saurayin shema'u ne. Shema'u cike da mamaki ta auki Hijabinta tabi bayan Gali Jingine da bango taga musa ya araso suka gaisa tana masa kallon rashin sani. "Na san zaki mamakin ganina, Sunana Musa aya daga cikin yaran mai Kamfanin Madaki Motors Kuma amintaccen yaron shi" Shema'u tai jimm dan sunan ya kwanta mata musa yace. "Ehemm Ina nufin special adviser na gwamna a angaran matasa" Zabura shema'u tai da sauri sabida ta gano nufin sa yanzu. "To meye ni nawa acikin case insu tunda bani nai labaran ba,itama farha duk Nacin danai kada tayi gashi nan son zuciya ya kaita tayi abin zai zama masifa" Musa ya fito da wayar shi ya saita recording. "Ko zaki iya gaya mana gaskiyar abin da ya faru?" Shema'u cikin tsoro tace. "MD ya nemi aya daga cikinmu akan tai labari akan Shi SA na gwamna in wai muce duk cikin da matarshi ke samu shine yake dalilin zubewarshi ta hanyar bawa matsafa cikin, Ni direct nace bazanyi ba sabida ina gujewa kaina matsala sannan ni ofar nasarawa ce nasan waye shi tunda ina jin labaran alkairan shi a wajan mutane awata Farha ita tace zatai ba yadda ban da itaba daga arshe ma har fa a mukai da ita" Musa ya gyara tsaiwa tare da cewa. "Ita ar ina ce Farha, Kuma budurwa ce ko matar aure?" Shema'u tace. "Tare mukai karatu da ita indai ka shiga Lungun andago kace Gidan Malam Abubakar mai Bulo ba wanda baze kaika gidansu ba, ko kace Gidan cida kai ko gidan yawa Budurwace amman an kusa bikinta a yadda take gaya min akwai wanda yake sonta tun tana arama" Musa ya mayar da wayarshi Aljihu yana mata godiya. Shema'u da gudu tai cikin Gida kai tsaye sai ban aki ta fara fesa gudawar tsoro. Musa bai koma wajan Aliyu ba sai da ya Je andago ya sami wanda ya nuna masa har ofar Gidansu Farha sannan ya nufi wajan mai gidan Nashi. Sai da Musa yasha zaman Jiran Aliyu sabida an uwan mahaifin su da suka cika angaran nashi domin suyi masa jaje Har sai da Aliyu ya sallamesu sannan Musa ya sami damar shiga parlon nashi. "Musa yaya?" Ya fa a yana age girarshi. "Yalla ai Mun sami nasarar cafke mai gidan radion duk da yana arin guduwa ne yabar garin, yanzu haka yana wajan an sanda" Aliyu ya cije baki yace. "Da kyau musa" Musa ya auko wayarshi ya kunna yadda sukai da shema'u Aliyu ya Mai da Nutsuwarshi yana sauraran mai shema'u take fa Murmushi yayi na mugunta bayan ya gama sauraran abin da shema'un take fa "Yalla ai gaskiya yarinyar ar talakawa ce Irin wa annan shari'a dasu ma akwai wiya dan in za'a kasheta ba lallai a sami mai belinta ba" Aliyu ya wara idanunshi. "Waya ce maka shari'a zanyi da ita musa? ba kace an kusa bikinta ba?" Musa ya jinjina kai. "Yawwa Musa ka shiryan tafiyar sirri Gobe In sha Allah zuwa gidansu Yarinyar" Ya fa a yana wani irin Murmushi. Musa daya camfa murmushin uban gidan nashi dana mugunta ya mi e yana cewa. "Angama ranka ya da Aliyu ya tura hannu cikin aljihun wandon shi ya nufi saman shi bayan sunyi sallama da Musa. ********* Washe gari Farha ta mi e da warin Jiki har Mutan gidansu suna tsokanarta na yadda taita neman yafiya Jiya Tun magariba ta tsala kwaliya sabida salim yace mata zaizo Burinta yazo yau in suyi maganar aurensu tunda dai yanzu ba batun aiki sabida an ona gidan radion tasu bababn tashin hankalinta ma shine yadda zata sanar da umma cewar an dakatar da ita a wajan aiki wanda fa in hakan shine mafitarta, dan kota sha giyar wake bazata dangana kanta da gidan radion da aka ona jiya ba, gwara tai aurenta ta huta. A wayar Umma salim ya kirata akan tai ha uri baze sami damar zuwa ba jifa tai da wayar tana tura baki gaba. Umma ta dube ta. "Ai sai ki tashi ki tafi makaranta tunda baze zo ba" Takaicin Salim yasa taja hijabin ta tai waje ko jakar makaranta yau bata auka ba. Adaidai wannan Lokacin Aliyu ya fito cikin Shirinsa jallabiya ya saka Brown Colour wadda tai masifar yi masa kyau ya fesa turare ya Rufe fuskarshi da face mask. Ya fito compound in gidan musa yana cikin mota yana jiranshi yana shiga motar musa yaja suka bar Gidan masu gadi suka bu e Musu gate. A bakin layin su Farha musa yay parking sabida motar ba zata shiga cikin layin ba, Aliyu ya fito daga cikin Motar yana mamakin antar cikin layin ko ina dum um ba wutar nepa Musa na gaba Aliyu yana binshi Daga nesa musa ya nuna masa aramin gidan su farha. Aliyu ya arewa gidan kallo ya ta e bakin shi lallai yarinyar nan tai gangancin shiga Hurumin shi dan sai ya tarwatsa mata dukkan wani farin cikinta kamar yadda tai silar shigar shi damuwa shida dangin shi da dukkan masoyan shi. "Musa koma mota ka jirani" Da mamaki Musa ya koma Da baya duk da bai san udirin Uban gidan nashi ba amman Lamarin ya bashi mamaki. Aliyu ya arasa ofar gidansu Farha Adaidai wannan Lokacin ta sako kanta ta fito ofar gidan Ikram ta biyo ta tana cewa "Yaya Farha umma tace ga jakarki" A zuciye ta juya. "Dan ubanki sai ki kai min ita aji munafuka" Ta fa a batare data lura da Aliyu dake tsaye a wajan ba ya zuba mata ido yana kallonta tsananin antar Yarinyar ita tafi komai aure masa kai sai dai ya kula ar bala'i ce ta a mutu, Ta e baki yayi yana nazarin yadda take surfawa wadda ta biyota masifa Ikram ta juya gida a guje sabida yadda Farha ta kawo mata duka. Adaidai nan kuma Farha ta Juyo zata cigaba da tafiya afarta ce tai mata nauyi sabida wanda tai arba dashi a tsaye a gabanta ya zuba mata ido babu Ko iftawa............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *RABO YA RANTSE...!!*
Chapter 12 · 0% Book details