Sashe 71
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
nake gani Aunty fatima Mijinki yana Falo kinzo kin kwanta to yace ki same sa a mota Ki ha a kayan ki" Juya baya farha tayi tana tura baki can kuma tace. "Ni dai Aunty salama dan Allah yabar ni anan nafi jin da in Gidanki acan yayta takura min" Salma ha a ta kama. "A,a ni babu ruwana da Rigimar yaya wallahi baze ce nike zugaki ba In ma zaki dena wannan sakarcin Ki dena dan bake ka ai bace Kina da abokiyar zama In ma babu yaya ammata rububinsa suke Sabida haka ki tashi Kibi Mijinki Kije ki bashi kulawa ki tabbatar duk ishirwar ki da yayi ta tsayin wata Kin gusar masa da ita Dan Allah banda gardama Aunty fatima" Kalamin Salama sun bawa farha Kunya rufe idanu tayi da hannunta tana dariya tare da cewa. "Kai Aunty salama wace Kulawa zan bashi Muna oye a ar fa muke" Salama tai dariya. "Allah ze kawo muku mafita In sha Allah ki tashi yaya baya son jira" Farha ta mi e da taimakon Salama ta ha e kayanta Ta rungume su Dady se hawaye! Ta ara zuwa wajan salma ta rungumeta salma ta shiga bugun bayanta. "Kiyi ha uri haka sabo yake Allah ya kaiki lafiya" Cikin Kuka farha tace. "Bazan manta dake ba Aunty salama Allah yayi miki abin da kikai min Allah ya raya miki anki nagode nagode" kuka ne yaci arfinta itama salama dauriyar take sabida sun sha u a an zaman da sukai Yaran salama Kuka suka sa sanda Farha ta auki trolly in kayanta Ledar turaruka salma ta bata har bakin motar suka rakata yana zaune yana jiranta Farha ta sunkuya ta auki Almustapha wanda ya ri e mata mayafi Kuka take sosai Shikam Aliyu zuba musu ido yayi yana kallon ikon Allah wato haka sukai Muguwar sha uwa da yaran Salma ta Ri o Almustapha taja dady suka koma ciki Ita kuma Farha Tsayawa tayi bata shiga Motar ba se Kuka take. Ziro kanshi yayi waje ya kalleta. "Ki shigo mu tafi ki saka kayan ki a back seat"............*RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 89* Sautin muryar shi ta fita a hankali bata ko kalli inda yake ba still kukan nata ta cigaba dayi ya an tsira mata idanu na wasu Lokuta kafin ya kawar da kanshi bai ko sake kallon inda take ba da alama yau shima an Miskilancin nasa suna kusa afafunta ne suka fara rawa sabida gajiyar tsaiwa kuma bai sake cewa ta shigo ba sema zuge glass in sa da yayi yana danne danne a wayar shi A hankali taje ta bu e bayan motar ta saka kayan nata sannan ta zagaya inda ya bu e mata ta shiga ta zauna amshin Turaren shi na _Labbra_ ya doki hancin ta Mayar da murfin motar tayi ta rufe har Lokacin be mata magana ba ya tayar da motar yayi revers ya fita daga harabar Gidan Salma Jifa jifa take jin yana magana a wayar shi wanda yawanci Mutanan shi ke kiran shi don yi masa barka da sallah amaimakon taga sun auki Hanyar Gidan Ammi seta ga ya karya kwana yayi hanyar state road ita dai jingine kanta tayi da seat tana gyangya i dan yanzu ya zame mata aboki Ko a zaune take gyangya i take yi Har sukai tafiya mai nisa bata Sani ba sabida baccin daya kamata a cikin harabar wani ha an Hotel yayi parking ya saka face mask a fuskar shi sannan ya fita Seda yaje ya kama musu aki na wuni Guda ya biya ku in komai sannan Ya dawo Motar ya bu e ya shiga Dukan seat in da take kwance a hankali ta bu e jajayen idanunta wa anda suka cika da bacci. "Fito" Ya fa a batare daya saki fuskar shiba har Lokacin ta fuskanci kamar haushinta yake ji Fitowa tayi tana arewa wurin kallo bata san wajan ba Kuma bata san ina bane tunda ba hanyarta bace yana tafe a gaba tana bin bayan shi Suka shiga ciki Har zuwa Bakin Room in daya kama ya sanya key ya bu e ita dai Binsa take aton aki ne wanda Yake auke da gado da madubi se toilet se sopa da an Center table amshi da sanyi sun cika akin zama tayi abakin gado shi kuma ya fita Minti Kusan goma se gashi ya dawo Hannun shi auke da fararen Ledoji manya ya zube a asan carpet akin babbar Rigar Jikinsa ya shiga cirewa se wayar shi daya aje a kusa da ita. "Kinyi sallah? ya kamata kije ki alwala ki sallah dan wallahi a matse nake" Bata gane me yake Nufi ba ta wuce Cikin toilet ta auro alwala ta tayar da sallar akan carpet akin bayan ta sanya ankwalinta dan bata ga darduma ba. Tana idarwa ta juya ta dube shi yana zaune daga shi se Gajeran wando iya cinya ko singlet babu ajikinshi ya wani baje takeaway in dayayo musu yana ta cin chips da miyar sauce ga lemo nan da ruwa mai sanyi a gefen shi. "Ke me zaki ci ni ban ko break ba naji yunwa ne" ya fa a yana kai Loma cikin bakin shi Tashi tayi bayan ta auki Coca cola ta zauna a saman gado tana kallon yadda yake cin abincin da sauri da sauri harya kammala ya tattare Komai ya shiga Toilet ya jima aciki kafin ya fito da ruwa na iga ajikinshi da alamun wanka yayo Daga shi se gajeran wando ya araso wajan ta Hannu ya mi a wajan swich akin Nan da nan hasken akin ya ragu se Duhu wanda se ka rantse dare ne wajan ta ya arasa ya ora hannun shi a saman nata yana shafa lallen hannunta. "I miss you fatimah wannan lallin yayi kyau" ya fa a yana shafawa tare da ora hannunshi a saman kanta "Wow dama kina da gashi haka baki ta a Yi min Kitso naga ni ba" ya fa a yana Shafa ananun Kitson dake kanta aranta tace ina kurkukun ta ina zanyi Kitso. "Nayi Missing in ki Kema kinyi Missing ina?" ya fa a Lokacin da yake agata daga zaunan da take ya shiga zuge mata zip in rigarta adaidai wajan irjinta tasa hannu ta dafe muryar shi very cool yace "Please karki Min haka" ya fa a yana arasa yin asa da rigar tata Red bra da red in under skirt inta suka bayyana a idanun shi Breast inta daya ara cika mata irjinta ya tsirawa ido dan yafi arfin cikin bra in a hankali ya saki ajiyar zuciya ya Mayar da hankalinsa asan cikinta wanda Yaga ya an Tasa ka an Ya saki Murmushi yana janyota cikin irjinsa danshin Ruwan daya ji a mai Kwantaccen gashin irjinshi ne ya ha e da fatarta ajiyar zuciya ta ja mai arfi a hankali yakai hannun shi bayanta ya shiga Cire mata bra in kafin ya kwantar da ita ruwan cikinsa Tuni lamarin ya sauya Abin da ke wanzuwa a tsakanin su ya wuce tunanin mai tunani ya wuce zaton mai zato sedai a bar musu su da suka kasance acikin wannan yanayi Kowa a wannan ga arin nunawa an Uwanshi kulawa yake Aliyu gaba aya ya haukace ya susuce ya gigice bai ta a jin yanayi irin wanda yake ciki ba babu irin sumbatun da bai yi mata ba Tun tana daurewa har seda ta osa ta soma kuka tana dukan irjinshi Muryarta da yar take fita sabida azaba Numfashinta yana fita da yar take ce masa. "Dan Allah ka rabu dani haka ji nake kamar na mutu Ishirwa nake ji dan Allah kayi ha uri" ta fa a tana kuka asa asa hannun shi ya ora a gadon bayanta ya shiga shafawa yana mata magana asa asa cikin ra "Fatima I miss you, I love you, you are my happiness, I can never live without you, you gave me all the happiness in life, I love you, I love you, I love you fatinahhhhh" ya ja maganar yana wani irin ara shigewa Jikinta kamar ze alla mata irjinta nishin azaba ta ara saki. "Dan Allah to ka barni haka na huta dan Allah kaji na gaji wallahi" Ta fa a tana wawuro gwauron Numfashi domin duk yadda kalaman shi ke tashi bata jiba sabida takanta take yi don abin tun yana saka ta a nisha i har tazo ta gaji lallai Shi in gwarzon namiji ne Dole se mace ta shirya zata tunkare shi. Sake li ewa yayi ajikinta hannu yasa ya tallafo fuskarta yana hura mata Iskar cikin bakinsa Tare da ora harshensa akan Kunnenta yana tsotsa yana hura mata iska cikin Kunne wata irin Nutsuwa ta samu ta tallafe shi tana ara tura fuskarta cikin kirjinsa A hankali ya dawo da bakin sa cikin bakinta ya jima yana Kissing lips inta kafin ya saki ya gangara gefe yana sakin Numfashi a tare suka tsarkake Jikinsu A gurguje yayi alwala sabida lokacin sallar la'asar ya wuce anan cikin akin yayi sallah bayan ya Suturta Jikinsa ita ko tana zaune Ko rigarta ma ta kasa mayarwa saboda yadda gaba aya Jikinta ke mata ciwo Ya jima yana addu'a kafin ya shafa ya juyo yana kallonta. "Raguwa" Ya fa a yana mata Tsadaddan Murmushinsa mai narkar mata da zuciyarta. Turo mai bakinta tayi gaba sega hawaye nan yana Zubowa daga idanunta" "Subuhanallahi Mai kuma nayi Miki?" ya fa a yana arasawa inda take ya zauna kusa da ita ya zube hannayen shi a saman nata hannun yana murzawa. auki rigar ya maida mata jikinta "Ki sallah karki Makara" agata ta saka mayafi ta tayar da sallah tana nan zaune bayan ta idar ya dawo Kusa da ita ya zauna har kafa un su na Gugan na juna. "Ki cire mayafin mana ki sha iska" Ya fa a yana zare mata mayafin Jikinta hannunshi ya zira ta cikin Rigarta ya ora a saman cibiyarta yana shafawa Lumshe idanu tayi ta ora kanta a kafa ar shi "Akwai zafi?" ya tambayeta ta girgiza kai alamun babu "To yana yin motsi har yanzu