← Book details Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 94

Sashe 72

Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ko ya dena?" Ta girgiza kanta "Baya yi yanzu ni yunwa nake ji" Da sauri kuma cikin kulawa yace mata "Me zaki ci?" tai Shuru can kuma tace "Sakwara da miyar agushi" Ya tashi ya fita sabida bai yarda wani ya shigo kawo Musu komai ba yafi gane shida kanshi ya fita ya amso ko ma meye Minti Wajan Goma ya dawo da tray da bowl ananu a saman shi gabanta ya araso ya aje sannan ya Koma ya rufo Musu ofar amshin Miyar ya doki hancinta ta lumshe ido ta ha iyi yawu ta saka hannu ta Gutsiro sakwaran bayan ta fitar dashi daga cikin Ledar ta soma ci Shiko saman sopa ya koma ya kwanta baccine ya auke shi harta gama ci Ta kwashe komai ta ha e waje aya yana baccin bata tashe shiba se ma Gefen shi data je ta ora kanta a cinyar shi ta zauna a asa Nan da nan baccin itama ya auketa Basu Ne suka farka ba se Magariba Sosai yayi mamakin baccin daya yi Shine ya soma tashi ganinta agaban shi kanta a saman cinyar shi ya an saki Murmushi ya shiga tashin ta a hankali ta bu e ido ya sakar mata Murmushi "Munyi bacci har magarib tayi" ya fa a yana tashi yayo alwala itama ta shiga tayo alwala shine yaja su sallar a wannan karon Bayan sun idar azkar ta shiga karantawa Har akai sallar Isha'i suna wajan haka ya kuma jansu sallar Isha'i Bayan sun idar Ya fita ya kuma shigowa da Ba in tea cup Biyu ya mi a mata ya aga cup insa yana sha Ita kam bata sha ba sauran sakwarar taci tasha ruwa Bayan ya gama shan tea in ya kalleta. "Zamu wuce Gida yanzu ai kin Huta haka ko?" ha e rai tayi ta soma kwa e Fuska zata mai kuka. Zama yayi tare da kama hannunta. "Nasan bakya son zuwa gidan Ammi amman ina baki ha uri, akan hakan Ki auka taki addarar auren ce tazo a haka amman a hankali Kome zai sauya Kinji" Ya fa a cikin yin asa da murya. "Yau she zamu sami anci bayan kullum muna oye ka riga ka oyewa duk wani makusancin ka cewa ni matar kace" Ta fa a tana hawaye! ya sa tafin hannun shi yana share mata hawayen annen mahaifina ne suka je wajan Magabatan ki suka kar a min auren Ki Ko suma Ba su na aiko ba wasu daban na aika?" Ya fa a yana sauya yanayin sa. "Ai baka nuna wa Ammi ni matarka bace ita ma Aunty mami baka nuna mata ba dan kana tsoro" Murmushin takaici yayi. "Kina da ala a dasu ne? wa kika sani acikin su bani kika sani ba haba Kin aga min hankali da wa annan zantukan nace Ki kwantar da hankalin ki Kin i sannan inda ina Jin tsoro ke Kin san da bazan ta a kwana a akin kiba Kuma kina part in Ammi Ke da kin kalle ni Kin san banyi kala da sakaran namiji ba sedai Tsananin Biyayyar mahaifiyata wadda nake son na rabu da ita lafiya shine silar Komai na rufewar auren mu" Ya fa a yana tashi tare da aukar babbar Rigar shi wadda bai orata akan kayan ba Ya saka hula ya auki Wayar shi da key in mota. "Taso muje Lokaci yana ure wa" Ta mi e Bayan ta yafa mayafin ta. "Idan kuma zuri'a ta shiga tsakani na dakai fa Shin ta yaya zaka bayyana cewa naka ne bayan baka bayyana ni matarka bace?" an sosa gemun shi. "Kina son shiga hurumin da ba naki ba duk wa annan tambayoyin ba Hurumin ki bane Nidai nine mai Igiyoyin auren ki Ko to please in ba Kina son Na ata Miki rai ba Ki rabu dani da wa annan zantu kan ki bari har Ki sami cikin haihuwar tukunna seki zo min da wa annan maganganun" Ta Tura baki cikin son ta bashi haushi. "Ai wallahi dana sami cikin ma Seya she a rariya dan bazan haifi annen marayu wa anda basu da tartibin uba ba" Ya saki Murmushi wanda ta kasa fassara ko na meye "Lallai daga ranar da Kika sami ciki kika zubar da kin tabbata fa a da Aljani babu da i dan sena baki mati ar mamaki marar hankali Burin ki koda yaushe ki ata Min raina ko hakan nada kyau" Ya na fa a mata yabar akin da sauri tabi bayan shi sauri yake kamar ze tashi sama Se Duk Jikinta yayi sanyi ta shiga yin nadamar abubuwan data masa bayan ya gama bata Jin da i a azun. Har suka shiga Mota ya i kallonta se yay Kicin kicin da Fuska yana driving yana aga waya har suka arasa Gida yana parking ya alle Murfin Motar ya fice ya barta aciki. Hankalinta duk a tashe yake da yadda taga ya koma mata Ita bada wata manufa ta fa i dukkan maganganun azu ba ta fa a ne dan ya Bayyana ta a wajan mahaifiyar shi amman in ka cire wannan manufar bata da wata manufa ta da ban akan hakan amman gashi yaji haushin ta sosai.............. *RABO YA RANTSE! littafin ku i ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a auka a turo,shaidar biya 09022260850* *A LOVE STORY 90* Gajiya tayi da zaman cikin motar ta bu e ta fita harabar Gidan babu kowa se hasken daya cika wajan tare da tarin Shuke shuke ko ina tsit Bayan motar ta zagaya ta auko kayan ta da yar take jan Trolly in tata tana tafe tana Nishi sabida akwai nauyi Ko alamun sa bata gani ba har ta arasa sashin Ammi adaidai Bakin ofar gaban ta ya fa i tayi Bisimillah tare da shiga cikin babban falon Duk iyalan Gidan suna zaune Shi ka ai ne Da Salma babu a wajan amman akwai Ammi akwai sadi akwai sakina akwai Bashir akwai Su safna se Ammi Se wannan anwar sakinar data kuma dawowa se an sadi kayan abinci ne kaca kaca a falon ko ina kwanukan abinci da robobin lemo dana ruwa Daga nesa dasu ta tsugunna bayan tayi sallama Wanda Sadi ai da Ammi ne suka Amsa mata sallamar amman sauran babu wanda ya dube ta.. Seda ta danne wani malolon abu daya zo mata wuya ya tokare ta sannan tace "Ammi na same ku lafiya yaya Ibada dafatan Kunyi sallah lafiya?" Ammi bata amsa mata ba se cewa tayi. "Fati Yaya baki dawo ba ke se yau? ko da yake dama Mun yi magana da Baba a gaskiya Ni yanzu bana bu atar ananun ma'aikata irin ki shine ya nace har ya nemi alfarma zaki zauna har bayan sallah Tunda sallah tayi anyi an are shi kenan zan sallame Ki seki Koma gida" Hawaye ne me umi yazubo wa farha batare data san ya zubo mata ba Ga abin da take nuna mai amman sam ya i fahimta. Murya a sha e tace. "To Ammi Ko yan zu ma zan iya komawa tunda dare be yiba" Sakina ce tai zaraf tace. "Kaji ar rainin hankali da ba ar magana irin ta mutanan auye yanzu Ammi in kike gayawa magana haka?" Safna ce tace "Ai da yake ba uwarta bace...... Adaidai Lokacin Aliyu ya shigo falon sanye yake da jallabiya ash colour mai Dogon hannu amshin turaren shine ya soma sanar da zuwan shi Kafin ya bayyana bai ko kalli sai tin da farha ke tsugunne ba Kona ce da yar ma idan ya kula da ita ya arasa wajan Ammi ya zauna yana fito da wayar shi Musa ne Ke kiran shi akan Ko zasu je Gidan su Farha kamar yadda yace azu sukai magana da Musa se Da ya gama wayar sannan ya shiga gaishe da Ammi a nutse suka gaisa da Sadi Sakina da jamila dasu Bashir Suka gaishe dashi. "Wai Baba yau ina ka shiga sallah Guda kowa se tambayar ka yake Kuma kamar ha in baki mami ma yau ko le o mana batai ba" an shafi kanshi se Lokacin ya kula da ita ya basar kamar bai ganta ba dan har Lokacin Haushin ta yake Ji dan tayi masifar ata mai rai Seda yayi Controlling kanshi ma ya iya zuwa sashin Ammi. "Ammi na shiga meeting ne mai muhimmanci se yanzu na sami kaina" Ammi tace "Allah ya temaka" cikin kulawa kafin ta mayar da hankalin ta wajan farha wadda take ra e a tsugunne se ruwan hawaye ke faman Biyo Kuncin ta. "Tashi kije aki Ki aje kayan ki seki Fito ki tattare mana falon nan kinga yadda ya koma" Farha batai Ko Motsi ba dan ji take Zuciyarta kamar Dutse. "Ba magana nake Miki ba kika sakani gaba" Ammi ta fa a a hasale "A,a ni zan koma kawai kamar yadda kika bu ata Inna ata Muku rai a iya zamana daku Ku yafe Mini" Daga haka ta Mi e Bashir da sauri yayi gabanta ya ri e Trolly in kamar ze Kuka ya dubi Ammi. "Haba Ammi Haba Ammi abin da kike sam babu kyau Ammi meye ribar wula anta an adam wanda baka san baiwar da Allah yayi masa ba" Kafin ya dubi farha a hargitse yace. "Babu inda zaki je a wannan tsohon dare Koda zaki tafi wallahi se an baki ha in ga arki kuma gari ya waye sannan ki tafi" Aliyu cikin rashin fahimtar abun da ya faru yake Bin kowa na falon da kallo kafin ya dire akan Farha data ora hannu a fuska tana Gurshe en Kuka. "Bashir ni kake gayawa haka akan wata auye yayi maka kyau nike da damar aukar masu aiki a gidannan to nace Na gaji da ita dama alfarmar Baba taci Idan gidan kane seka barta bama a darannan ba a yanzu zata bar Mini Gidana ni wannan masifa ta ishe ni" Sadi ne ya shiga bawa Ammi ha uri wadda take masifa kamar ana tinzirata ga bashir ya Tsaya akan Farha ba zata bar Gidan da wannan daran ba Su Safna dariya suke sakina kuma se faman zuga Ammi take Aliyu yaji ranshi ya aci da wannan Cin zarafi da mahaifiyar shi take arin Yiwa
Chapter 72 · 0% Book details