Sashe 83
Rabo Ya Rantse Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
muje ni har zuciyata na baka kuma bana bu atar Ficikar ka, ka zauna daga nan har san da zaka tashi dan kanka daga gani bakai kala da Mutanan banza ba akwai oyayyar baiwa a tare dakai" Aliyu ya lumshe ido yana hamdala a zuciyar shi na yadda Allah bai tozar tashi ba Godiya yayi mata ya auki kayan suka bi bayanta tafiya suke kamar ta kurame seda suka zo dogon wani layi Gaba aya ginin layin na marasa arfi ne dan ko wutar Nepa babu ko auke wa akai oho. A bakin wani aramin gida tsohuwar ta tsaya mai ofar katako Aliyu ya arewa gidan kallo aran shi yana hamdala ga sarki Allah. "Jikana kaga gidana nan sunan wannan Unguwa sabon garin rigasa ni Kuma sunana Inno" Aliyu yayi murmushi inno ta tura ofar ta shiga gidan duhu se kukan yara daga wani aki mai fitilar wai Ta aga murya tana cewa. "Shafa fito ina sunusi yau ga an yayana yazo" Matar dake akin matashiya dan ba wata Babba bace ta fito da sauri tana cewa. "Maraban su sannun su da zuwa amman Sunusi baya nan yana titi" Sedai se kallon Aliyu take wanda yay kamar bai ganta a wajan ba dan ko gaisuwar data ke masa bai amsa ba yana masifar jin haushin mace marar aji. Inno ta nuna wa su Aliyu wani aramin aki wanda ko Kitchen in part in Aliyu ya ninka akin Sau goma tace musu. "Ga akinnan dama a share yake Kullum sena share ga tabarma nan ga fitilar wai seku shiga ga gidan namu babu abinci" Da sauri shafa tace. "Ina da sauran tuwon dasu Basma basu ci ba bara na kawo Musu" Ta koma aki Shidai Aliyu kayan su ya auka Farha ta auki Fitilar da Inno ta kawo Musu suka nufi akin Suka Bu e wayyo Allah Aliyu ya ambata a ran shi sabida antar akin ga Shi duk ra a ta kama bangon akin har simintin akin sauraye ne suka yo Musu caaa da kuka. Farha da yake ta saba shinfi a tabarmar tayi a asa shi Kuma ya aje kayan su a asa bai zauna ba ya Jingina da bango a saman tabarmar farha ta zauna akin yayi shuru. "Yawwa ba i ga tuwon da miya" Shafa take magana daga bakin ofa farha ta yun ura zata fita ta amso ganin kallon da Aliyu ke ai ka mata dashi yasa ta koma ta zauna jikin ta duk a sanyaye shafa taita magana taji shuru seta koma da tuwon ta. Cigaba sukai da zaman kurame kuma ya i zama ko a saman tabarmar ma. "Kana jina" Ta fa a muryarta a sanyaye kamar zatayi kuka! Bai mata magana ba. "In hakan akwai cutar wa a tare dakai wallahi ni ka sake ni bani da matsala Kuma in sha Allah zan raini cikin jikina har na haifa koda daga ranar dana haihu ne kazo kace in baka anka zan baka in yaso se matarka ta shayar maka da duk abin da na haifa amman hakan akwai cutarwa a tare dakai sabida baka saba wannan rayuwa ba kaje kabi umarnin mahaifiyarka in ma zubar da Cikinne mafi alkairi duk se a zubar amman Yau aya jibi yadda ka sauya baka saba rayuwar ba sam batai kama dakai ba" Shuru ne ya kuma biyo bayan maganar tata wanda harta fitar da ran ze mata magana se Kuma taga ya Nufo inda take ya zauna a kusa da ita Kanshi ya sunkuyar yana ha a kalmar daze mata magana da ita. "Fatima! waye yace miki wannan rayuwar batai kama dani ba? kin san yadda nake a da kafin na zama haka? kin san wani alubale na fuskanci kaina wallahi sam ba wannan rayuwar ce ta sakani a wannan yanayi ba kece kika sakani fatima anya ban cutar dake ba na kuma raboki da Jahar ki bayan na rabo ki da iyayenki anya ban so kaina ba? sannan maganar zubar da ciki da saki inda ina ra'ayin su da bamu zo nan ba fatima kun fiye min komai na rayuwa Zaki iya zama da Aliyu a wannan Lokacin da bashi da komai akin ma da ya saka ki aro aka bashi? fatima zaki iya wannan rayuwar dani Tabbas Allah ne yaso jarabtata da hakan dan ya ara gwada imanina ina fatan wannan addarar ma Allah ya bani Ikon cinta dan bani da ha in Ammi akaina sabida haramun ne kai biyayya ga abokin halitta dan ka sa awa mahaliccinka Kinga dukkan abin da Ammi ta bani umarni akai kamar ya sa awa a'ida Dan saki halak ne amman Allah baya so Kuma baki Mini Komai ba sannan Tace a zubar da Cikin sunna har na wata Uku nan ma Kinga ta sa awa a'ida Ko?" Ya fa a a raunane wannan shine karon farko da taga raunin Aliyu. Bai jira amsarta ba...... "Fatima kada ki ara cewa na sake ki kada ki ara cewa zaki zubar da cikin Jikin ki in dai ba so kike ki rasa ni ba a yanzu kece garkuwa ta bani da kowa se ke seko Cikin dake Jikin ki" Ya fa a cikin sanyin Murya wani irin tausayi Aliyu ya bawa farha wata irin soyayyar shi ce ke ara Huda Sassan Jikinta bata ta a sanin tana mugun son shi bama se a wannan Lokacin. _Dama shi yasa ka auri macen da take son ka sabida ana zaton ita ce zata iya rayuwa dakai acikin ko wani yanayi haka zalika baka gane wake son ka se kana cikin Ciwo ko halin rashin madafa anan zaka gane wake son ka da gaskiya amman in kana da rai kana da lafiya kana da ku i to masoyanka basa arewa_ Ta kwantar da kanta a saman kafa unsa Hawaye yana zubo mata daga cikin Idanunta. "Ka ta a jin wata rana lokacin ina gida kafin ka aure ni na gaya maka ko a bukkar daji kake rayuwa namin daji na zagaye dakai ni zan iya zama dakai? tom ka saka aranka Ni ba zan ta a juya maka baya ba Allah ya sani Ina son ka cikin ko wani hali amman dan Allah kai ma kada ka saka damuwa aranka kaga baka da lafiya nima kaine garkuwata In ka shiga wani hali rasani zakai, Dole ka daure Ita dama a mace ai Inda mijinta yake nan zata Bishi ka dena wannan uncin bana so na ganka cikin wannan yanayi kaji" Ta fa a tana aga kanta tasa hannunta tana wasa da asumbar data taru a fuskar shi Jinginar da kansa yayi ajikin bango ya Lumshe idanunshi Nutsuwa na shigar masa Jikinsa sabida kwanciyar hankalinta yafi Komai yi masa da i da basa Nutsuwa dama duk tunanin rabi akan ta ne a wannan Lokacin Tashi tayi ta gyara musu tabarmar ta auko mayafinta ta shinfi a Musu akai sedai babu Pillow ma. "Kazo ka kwanta naga duk ka gaji" Ya tashi. "A,a bari na fita Ko sallah bamu yi bafa Sannan na samo Miki abin da zaki ci" Ta kalli yadda gari yayi shuru duhu ya sauka. "Kana jin yunwa nasan" Ya girgiza kai. "Bana jin yunwa fatima Kin san abincin dare bai dame niba" "To in danni ce kada ka fita Nima bana Jin yunwa kada ka fita baka san yaya yanayin unguwar yake ba kaje ka gamu da macuta" Ya kalleta da wani irin yanayi. "Baki ci abinci ba Kuma bake ka ai bace" "Wallahi bana jin yunwa Ko tuwon da waccan matar ta ce zata kawo na tashi zan amso dan karta ga Mun wula antata ne" Ya ja ajiyar zuciya. Ta mi "Muje muyo alwala" Suka fita a bakin ofar Inno suka auki Buta gidan tsit kowa yayi bacci Shine yayi Bisimillah yajan yo ruwan a rijiya ya cika musu Butar Seda ya rakata Bayi tayi Fitsari yana tsaye akanta ta gama tayo alwala Suka fito Seda ta shiga aki sannan Yayi abin da ze yi sannan ya Komo wajanta zanin ta cire a tabarmar Sukai sallah Sannan ta mayar da zanin Ya tashi ya koma saman tabarmar ya jinginar da kanshi bacci ne yake Kama shi sama sama. Kafin ta yun ura ta Mi e tai abin da zatai ta dawo wajan shi har bacci mai nauyi ya auke Shi Zama tayi a kusa dashi Ta kwantar da kanshi a saman cinyarta Ta auko wani kwali dake Gefenta tashiga yi masa firfita Duk da tana Jin Baccin amman haka ta hana Idanunta bacci Aliyu yana kwance a cinyarta se Firfita take masa tana ka e masa sauro wanda ta hana sauron Hawa Jikin Aliyu sabida Yadda take ka ewa da Wannan kwalin dake hannunta......... *Masu Application in arewa books se kuje kuyi serching autarmanya ko kuma ku danna blue link in dake asa, marasa arewa kuma zasu iya siya sena saka su a paid grp Paidbook 500 naira in to 0078174806 sterling bank evidance of payment 09022260850* *A LOVE STORY 99* Rabo Ya Rantse Arewabooks autarmanya Duk da ita ma baccin ne a idanunta ga shi duk ta gaji dan ko ina na jikinta ciwo yake yi mata ga nauyin Aliyu dan ji take kamar cinyoyinta zasu rabe gida biyu amman haka nan ta daure ta cigaba da kore masa sauron tana kuma ka a masa iskar kwalin wadda take bada gudunmawar Bashi iska shiko baccin sa yake sosai harda Munshari Jiyo da kanshi yayi daidai saitin cikinta yana Saka hannu ya zagaye ugunta ya cigaba dayin baccin sa hankali kwance. Ta jingina da jikin bangon akin Danshin Jikin bangon na Ratsa saman kanta ga an tashin gansa kuka wanda ya hautsina mata yanayin ta wani irin yawu ke tarar mata ga zuciyarta na tashi Tuni yawun ya cika bakinta Numfashinta yana fita sama sama hawaye ke zubo mata Ta udura azuciyarta ba zata yafe wa Ammi ba kuma ba zata ta a ganin farin Ammi ba sabida ita ce tikitin jefasu acikin wannan hali mai tayi wa Ammi Tunda take bata ta a ganin Mutumin daya tsaneta iri kamar Ammi ba ko sunan Ammi a wannan Lokaci Farha bata aunar taji Tun tana hawaye har Kukan nata ya tsananta amman da yake Aliyu baccin nashi mai nauyi ne sam bai Jita ba ba ar Leda ta auko ta